Sashe 11
Bin Abinda Zuciya Ke So Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Bude Gate Mai gadi yayi wata sienna ta shigo gidan, parking motar tayi wani magidanci sosai dan duk gemunshi furfura ne yafito daga motar yana sanye da manyan kaya, wata mata itama tafito sanye da wani hadadden lace, bude motar matar tayi wasu yara haka guda hudu suka fito yan mata guda uku duk suna sanye da dogayen rigunan atampa iri daya, sai namiji da bazai wuce 8yrs Bilal ba yana sanye da shadda, babban su at least zatai 22 Asiya, sai mai binta da zatai 19 Yusra, saita uku dakenan 15 Amra, suna fitowa daga motan duka yaran suka kwasa da gudu sukai flat din Ummi kafin ma sukarasa Ummi tabude kofa cikeda murna aiko saikan Ummi barinma Bilal yace "oyoyo Ummi" sun kusan kada Ummi, rungume su tayi tace "oyoyo yarana" ku shiga ciki ga yayyunku chan ciki, sakinta sukayi suka shiga ciki da sauri daidai lokacin matan da mijin sun iso rungume juna sukayi da matar tace "barka da zuwa Maman Asiya" cikeda farin ciki Maman Asiya tace "barkan mu, congratulations fa promotion din Sameer Allah yasa mucigaba da daukaka haka, Allah kuma yay albarka" Ameen Ummi tace daidai lokacin su Muhammad da Nuru da Mu'az sun fito dan dukawa sukayi cikeda girmamawa suka gaida tsohon. "Baffa barka da zuwa, ina kwana" kansu yashafa cikin muryan wanda yadan manyanta yace "kutashi, kutashi" tashi duk sukayi yay murmushi yace "Nura ya wurin aikin naka da iyali dafatan bawani matsala ko" murmushi yayi ya girgixa kai yace "babu Baffa" Muhammad ya kalla yace "kaikuma fa Muhammadu" ahankali yace "Alhamdulillah Baffa komi lpy lau" Mu'az ya kalla yace "dan yaro ya makaranta" jin ya kirashi da dan yaro yasa ya kumbure yace "lpy lau" kwashewa da dariya akayi sanan Baffa yakama kunnenshi yace "kumu shiga ciki" shiga falon sukayi har Yusra da Asiya sun dauki su Princess su Nabila suka gaida Baffa da matar su sanan hayaniyan yadan lapa, dan gyaran murya Baffa yayi bayan ya kalli kowa sanan ya kalli Ummi yace "ina Sameer?" Mu'az Ummi ta kalla tace "jeka taso Yayan ku Mu'az kacemai Baffan ku ya iso"
Falonshi yabude ya shiga babu kowa a falon sai TV dake aiki, bedroom dinshi Mu'az ya shiga da sallama, babu wani haske sosai a dakin but yana iya ganin yanda yake baccin shi peacefully, babu riga ajikinshi sai wani kwantaccen Black gashi dake kwance akan huge kirjin nashi yabude kaman zai fashe tsabagen gyming, karasowa gaban gadon Mu'az yayi murmushi kwance yadan bubbuga gadon ahankali yakira sunanshi. "Yaya Sameer, Ya Sameer wake up" ahankali yabude ido dan baida wanan mugun nauyin baccin, ganin Mu'az yasa yabude idanu da kyau da hannu yamai alamu menene? Ahankali Mu'az yace "Baffa ne yazo ya tambaye ka shine Ummi tace nazo nakiraki" dan lumshe ido yayi kafin ya yaye bargon jikinshi hakan ya bayana gajeren wandon dake jikinshi daya fito da murdaden kafafunshi, tashi yayi yazauna tareda daura hannayenshi akan fuskarshi almost 1min yay ahaka sanan yazare hannu ya kalli Mu'az dake kallonshi yace "lemme shower, kace musu ina zuwa" gyadamai kai Mu'az yayi yajuya yafita shikuma yatashi yay bathroom, wanka yayi yasake brush sanan yafito ya shirya cikin wani milk yadi mai shegen laushi anmai dinki jumper, sabida mugun respect dun dayake bama Baffa ne yasa bazai iya zuwa wurinshi da kananun kayaba, links din hannun riganshi ya makala sanan yadau agogon shi yadaura a wrist, yadau manyan turarukan shi kusan kala 9 ya feffesa nan dakin yadau kamshi mai shegen dadi tazura3 takalmi, bakaramin kyau kayan sukamai ba dan cup cip sukamai sun mugun fito da surarshi dakuma tsayin shi that is the first thing dake attracting you to him, bude kofar falonshi yayi yafito yana kallon tsakar gidan yanda ko ina looks so neat, anatse nan yake tafiya irin ta maza har falon Ummi da sallama ya shiga falon Ummi daya cika da mutane sai cin snacks ake, ganinshi yasa duk kannenshi suka shiga gaidashi da matayen su amsasu yayi da murmushi kan fuskarshi kafin ya tsugunna yadauki Princess dahar ta rarrafo da gudu tazo gabanshi murmushi yamata yaja kumatun ta hakan yasa ta kyalkyace da dariya sanan ya shigo dakin yakarasa gaban Baffa cikeda girmamawa yadan duka yace "barka da zuwa Baffa" sanan ya kalli Maman su Asiya yace "Mummy ina yini" cikeda so tasakar mai murmushi tace "dana naji abin farin cikin dayasameka Allah ya sanya alkhairi, Allah ya shiga tsakanin ka da makiya, congratulations kaji Sameer yanzu abinda yarage maka kawai shine aure" gyadamata kai yayi kawai batare dayace komiba, glass cup din ruwan Swan dake hannun Baffa ne ya ijiye kan dan stool din gabanshi ya mike tsaye yana gyara babban rigan jikinshi yace "come with me Sameer" yana maganan yay hanyar stairs, tashi Sameer yayi kafin yabama Ummi daketa kallonshi Princess yace "am coming Ummi" gyadamai kai tayi bayan ta karbi Princess data sandara ihu sabida batason ya ijiyeta, murmushi yadanyi ya shafa kanta yace "sorry am coming okay" tashi yayi yay hanyar stairs Asiya tabishi da kallo kaman idanunta zasu fado kasa.