← Book details Bin Abinda Zuciya Ke So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 55 OF 102

Sashe 55

Bin Abinda Zuciya Ke So Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Wani bacci mai nauyine ya kwashe ta, ihun yara da hayaniya daya cika mata kunne, da kukan yaro yasa tabude idanunta ahankali tana kallon koina, dakin yay haske sosai sun daga asabarin sama gari yawaye dan har rana tafito, yaran duk suna zazzaune akasa koko sukesha sai Maccido dake kusada mamarshi rikeda sandar kewo da alamu yagama shan nashi kokon, Maman su kuma na kokarin lallashin agwai din hannunta daketa tsandala mata ihu, bin duka yaran dakin tayi da kallo da babu kaya ajikinsu dakin sai uban zarnin fitsari dayake yi, ahankali ta tashi daga inda take ta mike tsaye hakan yasa Maccido ya kalleta yace "kin tashi yar binni" dauke kai tayi tareda ballamai harara tai hanyar kofa zata fita Ladi tace "ke zonan agidanku uwarki bata koyamiki gaida manya ba" hararanta Rahima tayi tawuce tafita abinta tana kalle kalle har lokacin tana sanye da kayan uniform din rehab dinan da hulanta akai, tafiya kawai take tana kalle kallen mutanen garin daga ta wuce wanan bukkan taga ana dakan fura yara na kuka saita wuce wanan taga ana surfe shinkafa, wanan bukan ana tasan nonon shanu, duk inda tabi sai an bita da kallo kaman anga aljana, wani bukkan ma har nunata ake da yatsa ana nunama wasu mutanen ita, tafiya kawai take gudu gudu sauri sauri Maccido da tuntuni yake biyeda ita dan Ladi tace yabiyo yaga ina zata ya kwala mata kira yana gudu. "yar binni" juyowa tayi ta ballamai harara bai damuba ya karaso yana biyeda ita yace "ina zaki? Ko zaki kwana bazaki taba gane hanyar barin garin nan ba kizo muje gida kiyi karin kumalo" batare data dena tafiya ba tace "baruwan ka dani karabu dani malam" tabe baki yayi yace "saikin dawo nidai natafi zan fita da shanaye na, inkin gaji da tafiya zaki koma gida hanyar nan zaki mike sambal" ko kallonshi batayiba tacigaba da tafiya, tai tafiya na kusan 30min dan tabaro wajejen bukkukokin, hango wani babban gida datayi shi kadai ne gidan da aka gina ginin kasa data gani tunda tafito yasa tai wurin gidan da saurinta, gidane harda kwano da zane zanen irin gidan saurantan nan a jikin bangon, babu kowa kofar gidan sai babban barandan datake hangowa da bata ganin mutanen dasuke wajen, ganin taki kaiwa gidan yasa ta kwasa da gudu, har zuwa gaban gidan tana leke, ganin babu kowa a kofar gidan sai wata babban kujera kaman ta sarki sai fatar shanaye busassu da aka shinshimfida akasa alamun wajen zaman mutane dayawane awurin, bin ko ina tai da kallo ganin babu wani abu yasa ta juya zata tafi, karan bude abu ko buge abu taji hakan yasa ta tsaya chak batare data juyoba, saikuma taji kuka sosai ana magana da bata fitowa sosai saikuma chan taji. "dan Allah kayakuri Wadugaga tuba nake, karkasa amin komi, tun cikin dare fa kakeyi cinyoyina kaman sun tsage wlh kaman zan mutu da zafi haka nakeji" jin kaman tadau muryan yasa takasa tafiya, wani muryan magidancin namiji taji, cikakkiyar murya budadda mai kama data zalim, cikin a lil bit harsh tone taji ance. "duk karkaran nan kece yarinya ta farko data tabamin gardama, yoko mutuwa zakiyi bazaki daureba, kinsan irin tabarrikin danake samiki awajen ne? Kaciyar wazifi irina a cikin gidanki, wuce kitafi zansa azo a miki hukuncin kisa abakin gari dan yazama darasi ga duk yarinya baliga daza'a kawota nasamata albarkan sati daya kafin kowani da' namiji aduniyan ya kusanceta taki" da sauri Rahima tajuyo tai gaban rumfar ta tsaya chak, Mairo tagani daga ita sai farin zanin kayan fulanin dake jikinta rigan jikinta kuma a hannunta tana rurrufe kirjinta dashi sai hulan kanta dakenen batacireba sai wani babban mutum sosai da a kalla zaiyi 60, gemunshi cikeda gashi dayakai wuyan shi yana neman ma yakai kirjinshi tsabagen tsayin gashin gemun, mutumin na sanye dawata babban riga mai ruwan goro ajikinshi yana taunan goro hannunshi rikeda wata lakaceciyar charbi yana kallon Mairo duk basu lura da itaba, cikin mugun tsurewa Mairo dataji za'a kasheta tace "wlh na yarda muje kayita yi amma karka kasheni wani hali Muntarina da Inna zasu shiga" mutumin yace "ashe kinsan da haka wuce mutai" gyadamai kai tayi ta tashi ta shiga gaba tana kuka sosai zasu koma dakin ciki da sauri Rahima ta shiga barandan tawani irin fizgo hannun Mairo tarike gam tana kallon Wadugaga dashima ganin gittawar mutum yasa yajuyo suka hada ido da Rahima tace "me kake mata? Ina zaka kaita?" Ta kalli Mairo dake kuka sosai tace "wanan tsohon ne yacire miki rigan ki?" bata damu da kokarin kwace hannunta da Mairo keyiba ta kalli Wadugaga cikeda tsiwa tace "ubanme kakema Mairo eh? Kawani kafeni da idanuna dasuka sha kwali kaman na tsohon bazawari" fizge hannunta Mairo tayi daga hannun Rahima ta tsugunna da sauri gaban Wadugaga jikinta nabari tace "Wadugaga kamin rai wlh bansan taba nima" da sauri Rahima ta kalleta tace "nine baki sanni ba, ba jiya aka kawoni gidanku ba batare muka kwana ba, me wanan tsohon yake miki wuce mutafi gida konaje na gayama mamanki, waya cire miki riga?" tai maganan tana kallon Wadugaga daya tsaya chak yana kallonta daga sama har kasa tace "me kake kokarin mata kacire mata riga? Kagayamin gaskiya ko wlh saina tara maka mutane aimaka ihu, uban me kake mata nace?" tai maganan tana kama kwankwaso ganin haka yasa Mairo tahau salati tana kokarin saka riganta tace "na shiga uku nalalace waike to ina ruwana dake? Kin sanni ne? Nasan kine? Wadugaga dan Allah kamin rai dan Allah wlh bansantaba, wuce kitafi dan kutumar uban ubanki" ta ture Rahima datakusan faduwa, cikin fushi da kunan rai Rahima ta kalleta tace "dan ina kokarin taimakon ki daga hannun tsohon dan iskan nanne zaki zagen min uba toya kasheki ma, wawiya kawai mtswww" taja tsaki tajuya tai tafiyarta, wani irin kallo Wadugaga yabita dashi barinma curved ass dinta dake juyawa tana tafiya cikin fushi gabanshi nawani irin faduwa tunda yake aduniyan nan baitaba ganin yarinya mai kyanta ba, da farko yazaci aljana ce ko irin anmai turene saisa yay gum yakasa magana harsaida ya lura akwai sani tsakanin ta da Mairo sanan yaji hankalin shi ya kwanta. "wayyo Allah na Wadugaga kamin rai kaji, wlh babu abinda ya shafeni da ita" yaji muryan Mairo data rikemai kafa tana kuka juyowa yayi ya kalleta yace "tashi" da sauri Mairo ta tashi yace "wacece yarinyar chan?" adan rude Mairo tace "wlh baruwana bansan ya akayi tagane ina nan ba babu abinda yahadani da ita" "wacece ita nace?!" Wadugaga ya daka mata tsawan da saida yasa tasake zubewa akasa takama kafafunshi jikinta na bari tace "Baban mu dawani mutumi daga binni suka kawota jiya da daddare wai Inna ta rikata na wata shida za'a dawo adauketa" gemu Wadugaga ya sosa tareda wani irin jan gemun yace "uhnnn dama ubanku yadawo baizo yabada kudin zaman kasa ba baikuma zo ya kwashi gaisuwa ba" kasa magana tayi ya gyada kai yace "tashi mukoma ciki to zai gamu dani " jikinta nabari ta tura kofar dakin ta shiga yana biyeda ata, babban dakine katoton gaske da fatocin raguna da shanaye ke shimfide akasa sai alo dakenan dayawan gaske a bango an rurrubuta ayoyin Allah ajikinshi, gawani katon hoton shehu Inyasi a bango sai gadon zaran bunu babban gaske dake tsakiyan dakin da aka zagaye shi da fararen labule, zama kan gadon yayi yana kallon Mairo da jikinta ke rawa tana bari yace "zo ki kwashi tabarrikin ubangijin ki, tube ki taho" da sauri ta shiga cire kaya ya kafe yan nonuwan kirjinta da idanu da suke nan kaman marurai dan duka duka sha biyar Mairo take sabida tanada tsawon kafane dantai gadon tsayi daga wajen Ladi da Habu yasa tsayinsu yake saidai da Rahima, ajiye rigan tayi akasa sanan ta kwance daurin zanin yan fulanin ta ta ijiye shima akasa babu pant ajikinta ta taho har gabanshi ta tsaya gabanta na faduwa, cikin gadon ya nuna mata yace "hau gado mai Daraja ki sami albarka, gadon daya siyi karkaran nan gabaki daya, hau nasamiki albarka" hawa gadon tayi ahankali dan Wadugaga ne kadai keda gado agarin haka ta kwanta tana sauke ajiyan zuciya kaman kirjinta zai fashe tana kallonshi tana tunanin irin azaban dazata sha, tun cikin dare daya aika ataho da ita yake tumurmusan ta wai wanan wani irin tabarriki ne da wanan karkaran nasu ta yarda dashi dan kusan in bama kiyiba babu mai auran ki, kaman kinada wani tabone, inhar Wadugaga baisa miki albarka ba to baki isa aureba dole saiya fara samiku albarka za'a aurar dake, kuma sa albarkan na tswon sati daya akeyi kwana bakwai, duk wacce taki yarda kasheta ake cewa za'ayi saisa ba'a taba samin wacce taki yarda ba dan babu wanda keso akashe mai yara aduniya.
Chapter 55 · 0% Book details