← Book details Bin Abinda Zuciya Ke So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 76 OF 102

Sashe 76

Bin Abinda Zuciya Ke So Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

60...

Tabata dataji anayi yasa tabude ido Sameer tagani sanye da farin jallabiya yana kamshi sosai yace "tashi kije kiyi salla" lumshe ido tayi ko kadan bacci bai isheta ba, ahankali ta yaye blanket din dogayen kafafunta yabida kallo da sauri yajuya yafita daga dakin, zama tayi ahankali kan gadon tana shafa fuskanta cikinta namata ciwo sosai kafin ahankali ta tashi daga kan gadon tafita daga dakin dakinta tayi tabude ta shiga bayi ta shiga ta tsaya tai brush sanan tadauro sanan ta tsugunna tareda cire pant nata dantai fitsari ganin blood yasa ta tsaya chak saisa cikinta keta ciwo ashe karasa cire kayan tayi tsaf ta wanke Omo datagani acikin cupboard din saman bayin taciro ta wanke kayan tsaf sanan tai wanka tafito daure da towel ko goge jikinta batayiba tawuce tafita dakin Ya Sameer tayi da sauri danta duba inbatamai staining bed ba, ahankali tabude kofan dakinshi ta shiga Ya Sameer din tagani tsaye yana kallon gadon, jin tabude kofa yasa yadago kai ya kalleta, saukar da kanta kasa tayi da sauri ahankali tace "sorry, I got lost of my track" baice mata komiba yasa hannu ya yaye bedsheet din batare daya kalleta ba ganin daga ita saidan towel, juyawa tayi ahankali tafita daga dakin bayi ya shiga ya wurga zanin gadon cikin washing machine sanan ta sauka kasa chan boot din motan shi yabude yadauko jakanta na rehab tunawa dayayi yasai mata pad dayawa yamaida boot din yarufe yashigo ciki, knocking kofar dakinta yayi tareda budewa atare ya shiga atsugunne yaganta tarike cikinta ta kife kanta jikin gado, ajiye jakan yayi kusada ita ya tsugunna yadagata yana kallon fuskanta yace "menene?" hawaye tashare tana cije baki tace "am having cramps" dan shiru yayi yana kallon yanda take cizon pink lips dinta hawaye yajika gashin idonta yace "sorry" gyadamai kai tayi, ahankali yace "get ready everything is here, anjima zanje nasayo miki magani" gyadamai kai tasake yi yawuce yafita, jakan tabude tadau sabon pant da bra tadau pad tabude ta ijiye all a bed tawuce bayi, wanka tasake yowa sanan tafito ya shirya tasaka pant din da bra all black, bra yamata kadan sosai kusan all boobs dinta are outside sanan tawuce ta shiga bathroom ta ijiye towel din tafito, ta tsugunna gaban akwatin ta tana neman kaya, bude kofa Sameer yayi arude ta tashi tana neman abinda zata rufe jikinta dashi tace "innalillahi" liptea daya hada mata ya ijiye mata kan side drawer yawuce yafita batare daya kalleta ba kawai tausayi take bashi, wani half gown tasaka red da Mummy tasaimata yamata kyau sosai sanan takoma tadau tea tai sipping kadan babu sugar sosai kaman ma honey yasamata aciki, kurba tayi dan duk in tana ciwon mara Siddiqa na yawan kawo mata something like this lipton tasha, almost half of the cup tasha sanan ta kwanta kan gado takife ciki tadau filo ta tura a maranta sanan ta lumshe ido ahaka bacci ya kwashe ta.

**
Wani mahaukacin gayu Mummy taci tasaka wani lace milk da aka mata dinkin bubu tasaka, taci sarka da dankunnayen gold tarike wani hadadden handbag, bakaramin kyau tayiba idanunta sundan kumbura tafito falo Abba tagani tareda su Siddiqa dataga sunci gayu dukansu sun saka wata atampa irin daya da aka musu dinkunan riga da skirt, dan tabe baki Mummy tayi ba yabo ba fallasa tace "ku kuma ina zaku haka?" cikin jin dadi Zeena tace "gidan Auta da Ya Sameer, Abba yace mushirya muje mu ganta, driver zai kaimu" kallon Abba Mummy tayi dake murmushi tace "kaman ya zasuje gidan bayan kasan nine zani" dan murmushi Abba yayi yace "kibari ke sai gobe zaki yanzu bari yan uwanta suje kotaji dadi" Abba yay maganan yana tashi ya kalli su Siddiqa tace "kutaso ku kwaso abincin da kuka dafa musu" dinning sukayi dayake Mummy tun safe sai yanzu tafito yasa tasaki baki tana kallon ikon Allah, haddundun kulolinta Abba ma yasa aka zuba abincin kusan kula hudu Abba harda tayasu suka fita har wajen direban su Abba yamai kwatance sanan suka shishiga motan sai farin ciki suke Abba yadaga musu hannu yana washe baki sanan yakoma ciki.

Mummy yasamu tsaye a inda yabarta cikin fushi ta nuna kanta tace "Alhaji ni kake wulakantawa ko, ni kakema hakako? Nidakai muka ajiye magana yau zanje naduba dakin Auta inda gyare gyare nayi shine zaka aikasu Luba" maida kofar Abba yayi yace "bahaka bane wifey" yakaraso inda take tareda karbe jakan hannunta yayar akasa yasa hannu yazare gyalen yace "I miss you wife kwanan nan kullum yaran nan suna tareda mu I just tot yau natura su sutafi gidan yar uwarsu su barmana gidan just me and you, let's have Abba and Mummy's time wife" yay maganan yana sakin mata kiss cikeda so akan lips dinta dan Abba nason Mummy sosai koba komi yanda taso Rahima batare data riketa kaman yar kishiya ba, wani bakin cikine Mummy taji yataso mata cikin fushi ta tureshi danyafara cikata yafada kan kujera tace "eh amfani na kenan ka ijiyeni agida na kulan maka da yara sanan ja sadu dani amma in tazo kan yanke hukuncin kan yaranmu baka taba shawartata" tajuya fuuu zata tafi hannunta Abba yakama yana dariya dan he is not even getting it she's angry, gani yake fushi kawai take kan unnecessary things, tashi yayi yawani rungumota tabaya tareda dawoda ita wajen kujeran yadaura hannunta kan kujeran yasa tai ruku'u yace "amatse nakefa amma sai yanga akemin yay maganan yana jan yar gajeren wandon dayasaka cikin jallabiya kasa yasa hannu yacire jallabiyan shi da sauri, Mummy naji tana gani ya dage ya shigeta zuruf, kara Abba yasaki yace "wayyo wifey dadi" Mummy jitayi kaman ta tashi ta zubamai mari banza kawai tsohon lagwani, bugamata gwatso yayi tadan runtse ido dan yasoma tado mata sha'awa, rudewa Abba yayi jin zai kawo yabuga mata joystick din da karfi matse kujera Mummy tayi tana ganin fuskar Sameer kanta yadan juya, da karfi Abba yasake bugamata hakan yasa tasaki wani ihu tace "bugamin burarka Sameer ahhhh" chak Abba ya tsaya yadan lekota batare daya zaro banana ba yace "wife did you just say Sameer" amugun rude Mummy ta kallai tace "Sameer kuma, samin nace ba Sameer ba ni kabata min rai zaka kara batamin kuma" ta tashi ta fizge jikinta tai corridor cikin mugun jin haushin Abban, binta Abba yayi da kallo dan yaji Sameer takira sosai bawai kunnenshi bane, kawad da tunanin yayi daga ranshi yace "hala sabida batason auren Auta da Sameer sabida a ganinta Sameer yama Auta tsufa saisa maganan Sameer ya tsaya mata arai" murmushi Abba yayi yabita tareda kwala mata kira yace "wifey na"....
Chapter 76 · 0% Book details