Sashe 38
Bin Abinda Zuciya Ke So Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Jim Mummy tayi bayan fitan Abba ta tsaya atsakar dakin, saida taji karan an rufe gate back sanan tai sauri tai wurin wardrobe, bude wardrobe din tayi da sauri tasa password tabude safe dinta, kwalaban codeine guda uku taciro, dawasu magungunan kwayoyi, sai karan wiwi guda uku da hannuwanta biyu ta kwaso duka tazo ta zubasu kan gado, bude marafan codeine din tayi ta ijiye tabude ledan kwayoyin taciro guda uku ta jejjefa daidai a cikin kwalban codeine din tana murmushi tace "yau zakiyi buguwan da ban taba sa kinyi irinshi ba tun kina 12yrs, maida marfin tayi tarufe tadauka tana jijjiga kwalaban saida kwayoyin suka narke tass aciki sanan ta ijiye ta tashi, doguwan riga ta dauka tasaka sanan ta kwashe kwalaban codeine din tafito tai dakin Rahima tana kallon ko'ina a corridor ganin babu kowa awurin, ahankali tabude kofar dakin nata ganinta kwance akasa harda hijabi ma ajikinta kan dadduma tana bacci yasa ta maida kofan ta rufe ahankali, takaraso cikin dakin tana kalle kalle kaman mai neman wani abu saikuma takarasa wajen gadonta, ahankali ta daura kwalabe ukun codeine din akan side drawer dinta, sanan ta ijiye karan wiwi guda uku awurin ta tsaya tana kallo saikuma ta juya da sauri tasake bude kofan ahankali ta mayar ta rufe takoma dakinta drawer ta tabude taciro wani sabon lighter ta maida drawer tarufe sanan tafito tadawo dakin, lighter ta ijiye kusada karan wiwi, sanan ta mike tana kallon yanda take sharan bacci ahankali gudun karta tadata daga bacci tace "zanga yanda zakiyi kiyi resisting wanan temptation din, today is the fifth day da baki sha komiba tsawon 8yrs kenan baki taba daukan kwana biyuba batare danabaki wani abu kin kurba ba amma wanan karan mahaifinki yace zainunamin shi mai wayone, to yau karyanshi tasha karya, watch and see yanda zanyi turning kowa against you yau, duk yanda zanyi nasa Sameer yazo yau sainasan yanda yayi yazo" juyawa tayi tabude kofa tafice takoma dakinta takasa zaune takasa tsaye burinta shine kar Abba yadawo yanzu at least yabari har sai nan da magrib, tanata kai komo ahaka har akai la'asar salla tayi tafito sanye dawani riga da zani na atampa, bude kofar dakin Rahima tayi ahankali ganin tana bacci har lokacin yasa tasake yi murmushi tawuce dakinsu Siddiqa, bude kofar dakin tayi duk suna kwance suna bacci, maida kofan tayi tarufe ta karasa ta bubbuga musu gado. "Siddiqa, Luba, Zeena, oya kutashi kutashi la'asar tayi aje ayi salla azo ai abinci" tashi ahankali Lubabatu tayi tana turo baki zama Mummy tayi gefenta tace "yan matan mummy ta" da sauri ta kalli Mummy tadan harari Mummy irin hararan nan na ban yardaba tace "yan matan ki dai na dakin ki tana bacci yar gaban goshinki, mu ai bakison mu, Rahima dabake kika haifeta ba kikeso ita kadai" da sauri Siddiqa data karasa tashi zaune tace "Luba banhanaki irin wayan nan magangan....." hannu Mummy ta dagama Siddiqa tace "leave her, gaskiya tafadi, but am sorry kinji y'ata kema kinsan ina mugun sonku ko, me kikeso yanzu?" dan murmushi tayi tace "Mummy wanan dubai gowns dinan dakikasa kawarki tasayoma Auta" da sauri Mummy tace "angama zan sa akawo muku guda biyar biyar each, oya yanzu atashi ayi salla kuzo mu shiga kitchen yan albarka" da sauri Siddiqa tace "Auta, bari naje nakirata Abba yace mudingayi tare" hararanta Mummy tayi tace "agulma'u bil kisira, Ke kinmafi mai kisiri mai dummataini ce, to bazakije ba, wuce kije kiyi alwala kuyi salla mu shiga kitchen inta tashi zatai nata" wani kallo Siddiqa tama Mummy najin haushi saikuma ta tashi ya wuce bayi abinta, Mummy tana zaune tareda su duk sukai salla sanan ta tattara su sukai kitchen saida tasa suka fara shirye shiryen hada sanwa sanan tafito tai dakinta, wayarta dake kan mirror ta dauka tai dialing number Abba, ringing daya ya daga.
"Wifey" "na'am Alhaji, nace ba" anatse Abba yace "uhum ina jinki" kashe murya tayi tace "Abban su nace anjima da daddare Lieutenant zaizo wajen Rahima ne? Naga dazu yazo dama inaso nasani ne danna sashi a abinci zamu fara girki ne" daga tachan bangaren Abba yace "yeah I think tarema zamu dawo, dazu dayazo yana shigowa aka kirashi, shida Marshal ogansu sukaje supervising posts, so yacemin zaizo da night, kisada shi, tare zamu shigo, nima I thought bazan dadeba, anyway lemme just tell you abinda nazo yi a office kinsan menene" da sauri Mummy ta gyara zama tace "no Alhaji menene, bani insha? Wani contract kasamu ko mene?" dan dariya Abba yayi yace "No ba contract bane, dama nayi ordering wata mota ce" da sauri Mummy tace "mota Alhaji? Mezakai da mota gala da uban motoci" ahankali yace "ki rage murya kar yaranmu suji" da sauri MUMY ta kwantar da murya tace "na rage" Abba yace "actually Rahima nama ordering mota, so ya iso shine aka kira naje nai signing ne, luxus ce motar yar babba hakanan but ba chanchan ba anjima zamu dawo da ita" yay maganan sounding so excited, wani irin faduwa gaban Mummy ya shigayi ranta yay bala'in baci wani baki ciki yataso mata, jin tayi shiru yasa Abba yace "ya kika gani? Naga tai bala'in kokari duk tabi tadawo wani iri, ta lalace ta rame, ta kode kinga yau kwananta 5 batasha komiba, so I thought of lemme buy car for her hakan zai sata murna, murnan kuma zai mantar da ita komi yasata dawo normal, su Siddiqa kuma nasu motan in sha Allah kowaccen su duk ranan daurin aurenta ranan da za'a kaisu gidan miji da sabuwa motarsu za'a kaisu, kinsan yanzu abun zaiyi wani irine natara yara duk nabasu motocin kansu tun kafin suyi aure kaman batasu ne, ko Rahima ma wanan ne dalilin bata mota bawai dan shagaltarwa ko sangartarwa ba, akwai many ways dayakesa yaron barin hallaya marasa kyau, inhar kasamu yadena koda na kwana uku ne tokabashi tukwuicin dazaisa yaron yaji zaima iya barin dabi'un marasa kyau har abada kin gane wife" danne bakincikin da Mummy takeji tayi tai murmushin yake tace "wow Abban mu mungode, yau zakasa baby girl dina farin ciki, u have no idea yanda kasani farin ciki, thank you Alhaji, Allah yamaka albarka" har cikin zuciyanshi Abba yaji wani irin sanyi yanda Mummy tai farin cikin abinda yayi batare data batarai kota nuna wani irin haushin akan yasaima Rahima mota baisaima yaranshi ba, ahankali yakira sunanta. "Maryam dina" murya chan kasa tana danne duka bakin cikin datakeji tace "na'am Alhaji na" murya chan kasa Abba yace "I love you so much Maryam banjin akwai mace mai irin hallaiyan ki aduniyan nan ba, ni karan kaina nasan nayi dacen mata, nagode miki and I know I always promise you this, yanzu ma still zan kara promising naki, listen Maryam kome kikeso aduniyan nan, komeye shi, gida, kudi, fili ke koma menene inhar baifi karfina ba wlh saina miki shi you deserve this and even more, Ke mace ta gari ce" dan dariya tayi tace "haba Alhaji ni kadenamin godiya please, kake cewa komenakeso to mema bakamin ba, Alhaji kabude min manya manyan super market guda hudu anan Abuja, ka zuba ma'aikata kullum kudi shiga account dina yake, ka budemin spa, banda all this duk wata ana maka salary zaka bani kudi nima kyauta mekuma nake nema inhar am not greedy, indai nice I will always support you mijina, kaga kar yaran nan suyi shirme a kitchen nabarsu su kadai, bari naje saika dawo" katse wayan tayi da sauri ta jefar da wayan man gado ta kife kanta zuciyata na wani irin kuna kaman an watsa garwashi, tadade ranta bai baci hakaba, mikewa tayi tsaye tace "aiko I promise you yau zaku iso gidan nan ku tatrar da bakin cikin da baku taba tunani ba, wlh sainasa murnan ka takoma ciki" tai maganan tana bude kofa tafita, sake bude kofar dakin Rahima tayi ganin har lokacin bacci take yasa ta kalli agogon bangon dakin biyar saura ahankali tace "by 6" tawuce tai falo tsabagen bakin ciki kasa shiga kitchen din tayi tawani kwanta akan dogon kujera tana kallon agogon bango tana jiran 6 yayi.
Wuraren 5:50 Rahima tabude idanunta ahankali dasuka sanyi ja sabida baccin datashi, tashi ahankali tayi ta zauna tana yatsine fuska kaman zatai kuka tace "uhmm" daidai Mummy tazo wajen zata bude kofan ta shiga jin muryan ta yasa tai wani irin murmushi tareda taune lips tajuya ahankali sadaf sadaf takoma falo ta zauna.