← Book details Bin Abinda Zuciya Ke So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 46 OF 102

Sashe 46

Bin Abinda Zuciya Ke So Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Inhar kika fitarmin da novel waje wlh sai Allah yamin hisabi dake dan baki tambayi izinina ba kuma banyafe mikiba.
Tunda ta tashi da safe take kuka, yan ward dinta sai kallonta suke babu wanda yacemata wani abu, wata nurse ce ta shigo tace "time for shower" gani tayi matayen ward din sun tashi kowacce na cire uniform dinta babu ko kunya suna daukan towel da asibitin tabasu an rubuta sunan kowa a jiki suna daurawa, ganin Rahima bata tashi daga inda takeba yasa takarasa shigowa cikin ward din har gaban gadon Rahima taje tadau sabon towel dinta da aka ijiyemata kan gadon an rubuta sunan ta ajiki ta mikamata ahankali tace "Miss Rahima take off your cloth ki daura towel muje kiyi wanka, haka akeyi kullum safe anan, kafin afara duba patient dinmu sai amsa sun tsaf tace kansu tass, akwai hot water akwai cold water you bath da duk wanda kikeso" ko kallonta Rahima batayiba sai uban kukan datake yi, Nurse din tace "please stand up and take off your cloth muje kiyi wanka, akwai special mata da mukedasu dasukema duk wata mai gardama wanka dan dole so please stand up and compile kona kirasu and you need to be fast danke ce the first patient daza'a shiga da ita Medical detox this morning" girgixa mata kai tayi tace "ni bansan kuba, gida zani wajen Mummy na, waya kawoni nan eh?" dan dariya Nurse din tayi tace "muje kifara wanka tukunna saiki tambayi Dr waya kawoki, tashi tashi kinga duk sun tafi" fashewa da kuka sosai Rahima tayi taki tashi hakan yasa Nurse din tace "okay o u asked for it" fita tayi ko minti daya batayi da fitaba tadawo dakin dawasu manya manyan mata kaman samudawa guda biyu, an gasu da shegen kiba gasu da shegen tsawo fuskarnan babu alamun rahama ko digi aciki suna sanye da kayan security da aka rubuta Binta ajikin daya, na dayan kuma Asabe, da sauri suka dumfaro Rahima hakan yasa tawani yi tsalle ta dirko daga kan gadon jikinta na rawa sosai tace "wlh zanyi, zanyi Allah kuwan" ta juya tana kokarin zage zip din riganta takasa hakan yasa nurse din ta tayata, ahankali taja rigan kasa yarage daga bra dai underskirt juyowa tayi ta kallesu ganin duk suna tsaye akanta basu shirya fitaba yasa yafashe da kuka sosai ta kwance hook din bra tacire ta ijiye batare daya juyo sun ganta ba, tadau towel din ta daura sanan ta tsugunna taja skirt din kasa, matar tace "good, ga bathroom slippers nan saka mutafi" sakawa tayi ahankali tana kuka mara sauti sanan matar tace "muje" tai gaba Rahima na binta abaya sai samudawan biyu abayanta suna biye dasu har zuwa wani dankareren bathroom mata sun cikashi suna wanka a opening wajen, wasu kuma na wanka a cikin bayin da dan shower cloth ne aka rufe kofan, wajen wani boxes haka dasuke jere abango nurse din takaita an saka tag din sunanta ajiki Rahima, ta tsaya tace "this is your box, zaki samai any password da kikaga dama, anan shower cream dinki, soso, brush and toothpaste suke, so now open it kiciro brush, da toothpaste kifarayi sanan ki dauko soso da sabulu ki shiga bayi kiyi wanka idan kuma anan zakiyi duk zaki iya" cikin fushi Rahima tace "Allah ya kyauta nai wanka agaban mutane" murmushi nurse din tayi batare datace komi ba, hawaye ta share tabude box din taciro brush da toothpaste tai wajen wash hand basin, brush tayi tass tagama sanan ta mayar tadauko soso da gel din wankan tai wajen bayi shiga tayi ta gyara labule ta shiga wanka, dudda bayin is very neat but kyama ya dinga bata danjun warin different sabulu da different mutane takeyi ko minti biyu batayi cikiba tafito daure da towel takaraso inda nurses din suke suna jiran ta mayar da sosin tayi sanan ta rufe nuser din tace "saura password" wasu nambobi kawai ta danna nurse ba tace mata komiba tace "mutafi" suna biye da ita suka koma ward dinsu, jakanta da Sameer yabasu jiya nurse din tadauko, wani black bra mai kyau ta ciro ta ijiye mata akan gado, da black singlet, sai wani black pant da cream ta ijiye, sanan tadauko new uniform dinta baby pink ne uniform din dakeda wasu irin Zane zanen abubuwa ajiki bakake, sai musulmai za'a basu wani dan karamin Black hijab iya kirji, but sawan in kaga damane da hula, sai black rubber crock shoe da nurse din takawo size 37 dan tun jiya datana bacci suka gwada mata sukaga yamata, rigan mai V neck ne daya tsaya daidai iya cinya sai dogon wando da baida shape an saki wandon, bayan rigan akwai number ajiki da suke amfani dashi wajen gane patient, number last two digit din hospital number da aka bakane, sanan digit din shine number gadonka, sanan number dake jikin riganka, suna hakanne da boye info din patient koda wani zaizo, haka akomi basa addressing patient da suna sai number, warware rigan Rahima nurse din tayi taga 16 ajiki tace "u are number 16, dagayau sunanki 16" wani kallon ranshin kunya Rahima tamata tace "sunnu ubana yaushe kika yankamin ragon" murmushi kawai nurse din tayi dan sunsaba da wanan halin na patients nasu rashin kunya kuma ka'ida ne a rehab centre din babu duka duk nurse din data daki wata patient kodakam patient dinne tafara dukansu inhar ta mayar da martani to tarasa ajikinta, saisa awajen Binta da Asabe ne kawai are in charge su hukunta wasu su dinma basayi dan ganinsu kadai yana firgita patient, ajiye mata komi nurse din tayi kan gado tace "get ready number 16 kafin naje nadawo" tajuya zata wuce cikin tsananin kunan rai Rahima tace "kece dai number 16 malama bani ba" ko juyowa Nurse din batayiba tabude kofa ta fita, Rahima tabi sauran yan dakin da kallo dake kallonta suna shiryawa ta murguda baki tace "bashi ko tara malamai?" taja tsaki ta finciki pant din batare data cire towel ba ta saka pant din tana karya tag din jikin pant din dake nuna sabone, fess pant din yamata sanan tadau wandon makarantan tana warware wa ta kalli fadin wandon fashewa da kuka tayi cikin fushi sosai tace "angaya muku ni matsiyaciya dazansaka wanan burgujejen wandon dakika dinga da kyallen tatan kamu? Bazan sakaba din" tajefar da wandon kan gado tana kuka sosai.
Duk wacce ta karanta batare data biyaba Allah ya isa.

35&36

07012181461 chat me up a watsapp in kinason this book dan inhar kika karanta batare dakin biyaba Allah ya isa.
Sandwich tahada musu da kunun gyada, zama tayi kusadashi itama ta zuba nata duk suka faraci tanamai surutu da baya wani amsata saidai ya gyada mata kai Ummi sai murmushi take tanajin dadi, she just wish zai auri Asiya dan taga yanda Asiya ke mugun sonshi, zasuyi zamansu peacefully, koma wani matsalan gareshi Asiya yar uwanshi ce akashe arufe babu wanda yasani, but girman kai dashegen son girma irin na Sameer bazai taba barinshi ba, bazai taba barinshi ya auri Asiya ba dan gani yake kanwar kanwar kanwarshice, yana gamaci yatashi yana goge bakinshi ya kalli Ummi data bishi da kallo ganin ya mike tsaye yace "Ummi natafi" yashafa kan Asiya dake kallonshi yace "bye little girl" washemai baki tayi tace "bye yayan mu, yayan mu yaushe zaka fita dani eh?" yana tafiya yace "don't know yet" da sauri Ummi tace "a'a Soja, gobe fa asabar Sameer baka zuwa ko ina basaika fita da ita ba, kullum ita kadai agida dole gidan ya gundureta da kaman ma Mu'az na nanne tom" fado sunan Mu'az da tayi yasa tace "wai yaushe zasuyi nasu mid semester Sameer" ahankali yace "C.A sukeyi yanzu, maybe saisun gama" saikuma yajuyo ya kalli Asiya dake kallonshi duktai wani iri yace "okay shikenan get ready tommorow" washe baki Asiya tayi cikeda murna tace "thank you Yayan mu" yajuya yafita, motarshi ya shiga yafita daga gidan yadau hanyar gidansu Rahima.
Be aware of masu saida novel dinan su karbi kudaden ku kuji shiru, make sure wanan number kikama magana 07012181461 M Shakur watsap.
Chapter 46 · 0% Book details