Sashe 59
Bin Abinda Zuciya Ke So Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Gudu Rahima takeyi tana haki gudu da tunda take arayuwanta bata tabayin irin shi ba tana kuka sosai tana waigawa ganin maza dayawa sun fito binta suke yasa ta kutsa cikin daji datagani gefen hanya tana gudun famfalaki tana waige saida tai nisa sosai taji tana neman suma yasa ta tsaya ta jingina da bishiya tana sauke ajiyan zuciya jin sahun gudun mutane suna tahowa yasa ta waiga atsorace ganin basu karasoba yasa ta kalli bishiyan data jingina dashi kafin ta tura wayan data dauko aljihun bayan wandonta ta shiga hawa bishiyan tana haki da kyar ta iya ta hau tana kurjewa tanajin ciwo hartakai chan kasa ta shige cikin ganyayyaki yanda bazasu gantaba amma ita tana iya ganin kasa, tafashe da kuka sosai, aguje taga sunzo sun wuce wajen suna neman ta taga sunyi nisa sosai sai bincika dajin suke sai taji maganan su suna cewa kodai ba dajin ta shigo ba, ko takoma gidansu ne, daya daga cikinsu ne yace mu rarrabu mu zagaye dajin inhar bamu gantaba mukara haduwa anan sanan muyi gidansu dan Wadugaga yace lallai lallai sai an kawota yasamata tabirriki daganan har zuwa lokacin dazata koma garin su, ku watsu munemota, watsewa sukayi wanan yabi nan wanan yabi nan duk suna gudu, runtse idanunta tayi tai lamo jikin bishiyan tana kuka sosai tana kiran sunan Mummy ahankali. "Mummy, Mummy come and save me" babu inda basu duba a dajin nanba basu ganta ba har kowa yadago suka sake haduwa awurin Rahima na ganinsu sukace mutafi gidansu da gudu duk suka kwasa suka fita daga dajin saida taji tadenajin sahun su sanan ta sauke ajiyan zuciya, tamika hannunta ahankali tadaura kan aljihun bayan wandonta ta zaro wayan jitayi wani kati ko takardane yabiyo wayan hakan yasa ta zarosu tare ta kalli katin ganin sunan Lieutenant Sameer Simran Sameer yasa ta tuna ranan dayazo gidansu dasuna buga basketball ne yabata katin nan, ahankali ta kunna wayar dan akashe take taga akwai chaji kafa uku, amma babu karan service ajikin wayan dudda taga akwai sim Din Mtn ajiki, kuka tafashe dashi sosai kaman tamutu kawai tahuta takeji gwanin ban tausayi tahau addu'a tace "Allah yasa service yadawo, please God help me kaji" sosai take kuka haka ta zauna wajen o har gari yafara duhu gata akan akan binshiya, sake danna wayan tayi saitaga karan service guda daya da sauri ta shiga saka number Mummy datai saving akanta tai dialing number, amma yaki shiga hakan yasa ta fashe da kuka tai trying number kusan sau uku yaki shiga, katin Sameer dake hannunta ta kalla tana tuna ranan dayace mata if you feel like talking to me just call me I am a minute away, number ta shiga sawa da sauri tai dialing takara a kunne wayar na ringing kaman zai katse taji ya dauka cikin natsastsen muryan nan nashi yace "Lieutenant Sameer Simran Sameer speaking" wani irin faduwa gabanta yayi kafin wani kuka yataso mata tasakin mai kuka tama kasa magana, shiru Sameer yayi yana sauraron yanda ake kuka dudda muryanta is breaking kaman network din babu kyau, anatse yace "who is this?" cikin kuka Rahima tace "Yaya Sameer please help me wani tsoho is trying to r......" wayan ya katse dip danba kudi dama yan kobo ne hakan yasa tafashe da kuka sosai, ba'a wani jimaba wayar tahau ringing da sauri ta dauka ahankali yace "ina jinki" cikin kuka tace "Yaya Sameer dan Allah ka kiranmin mummy na tazo ta daukeni yanzu haka inakan bishiya anan naboye wani tsoho I think shine Mai garin yana molesting all the children na village din shine yau yasa aka kamoni and and he is trying to rape me" tafashe da wani mugun kuka tace "am so scared Yaya Sameer please insun ganni zasu maidani gidanshi ne" anatse Sameer yace "Rahima" cikin kuka tace "uhm" anatse yace "stay akan bishiyan karki sauko am coming there, karki kashe wayan nan kibarshi a kunne am I clear?" yay maganan babu kalman wasa ranshi ya mugun baci dan duk Abba ne yasa ta cikin wanan halin, gyadamai kai tayi cikin kuka sosai takasa magana, katse wayan yayi dama yana tuki ne da magriba yana hanyan komawa gida daga aiki kiran ya shigo ya gangara gefen hanya yay parking cikin wani irin kunan rai yatada mota yahau fanfala gudu yana dailing wani number a wayanshi ringing daya aka daga cikin wata murya na bacin rai yace "am sending you one number right now to track it down for me I need the location ASAP" dan baimaso ya kira Abba uatambaye shi wurin, katse wayan yayi yana tuki ya shiga tura number kafin ya ijiye wayan ya shiga wani filling station mai yasaya yacika tank dinshi fan kafin yadau hanyar gombe.
In kika karanta baki biyaba Allah ya isa, in baki da kudi don't even read simple
45.
Har akai isha'i tana makale jikin bishiyar tsoro fall aranta, she's so scared ga kukan dabbobi dana tsuntsaye kala kala, kanta babu dan kwali inda ace za'a auna BP ta da za'aga yay high, she is about to die of heart attack, jin kaman kwari nabin jikinta yasa tai maza ta kunna torchlight phone din hannunta ta haska kafar nata wani kwaro tagani mai dogon baki red color yanabin kan kafarta hakan yasa ta kwala ihu ta shiga saukowa daga jikin bishiyan da sauri tana kuka kafin ta dirko kasa tana haska ko ina a dajin tana kakkabe kafanta tana juyawa tana kuka sosai ganin kaman mutane take gani yasa tahau ihu. "wayyo Allah Mummy na, innalillahi wa innailaihi raji'un" ganin kaman wani mutum nayowa kanta tsoho yanajan Sanda a hannunshi yasa tahau komawa baya jikinta narawa tafara karanto addu'an da aka koyamusu a Islamiyya lokacin datake zuwa kafin Mummy tace karta kara zuwa, duk wanda yafado bakinta yitake, ganin mutumin yazo gab da ita yasa tawani irin yin baya idanunta suka juya zuciyata yay mummunan bugawa ta zube akasa assume bata sake sanin inda kanta yakeba.
Sosai kirjin Sameer yashiga bugawa dim dim dim hakan yasa yay parkin motarshi ta wuraren zuba yafito yay alwala ya shiga wani masallaci yay magrib sanan yay isha'i yafito yaciro wayarshi dake ringing a aljihun wandonshi yakara a kunne ganin mutumin daya turama number yasa yay picking yace "talk to me Joseph" cikin harshen turenci daga dayan bangaren yaron yace "Sir location of the phone number is gombe state but the exact location is unknown dan babushi a map and the signal is not strong enough dana gano, but open you goggle map zan turo maka all the details idan kai using nashi u can reach her" katse wayan yay yabude map saiga sakon ya shigo wayanshi Joseph ya turomai wani link, clicking on the link yayi Google map link din ya kaishi ganin inda wayan yake yasa ya shiga mota baida matsala yasan geography sosai he can track her down yaja motar da mahaukacin gudu yadau hanyar gombe, sosai yaketa cin karo da go slow da daddaren nan.....
"Nagode Mai sunan kakana, ku shimfide min ita akan gadon nan" Wadugaga yay maganan yana tattare babban riganshi, kwantar da ita yaran dake tare da tsohon sukayi akan gadonshi Wadugaga yamika musu kudi dayawa yace "zaku iya tafiya kubar komu a hannuna karyanta tasake gudawa yanzu inada maganin irinsu masu gardama dakuma rashin kunya, kutafi gida dare yayi sosai, anjima kadan gari zai waye" juyawa duk sukayi suka fita suka rufo kofar dakin.
Fitila Wadugaga yadauka ya tsugunna agaban gadon da Rahima kewai wasu fararen robobi container guda biyu ya dauko, daya kadangarune yaran kadangaru dasuka fara girma basu riga sunkai jangwalagwada girma ba guda hudu aciki, ga kan roban andanyi hanya ta inda iska zai shiga zasu dinga numfashi sai dayan roban kuma wanan kwarin da ake cema burma hanci ne aciki bakake masu uban gashi ajiki aciki, burma hancin nada kafafu sama da dari kwarin da ake cema 101 legs inji yayan turawa, suma anmusu ramin dasuke shan iska dasu, fitowa yayi daga karkashin gadon ya ijiye fitila yana kallon container yana murmushi yace "wanan shine maganin mace mai gardama" ya kalli Rahima dake asume yace "bakece mace ta farko data zo turakar Wadugaga tamai gardama ba amma kinga wayan nan abokan nawa sukesa su natsu nai bidirina akansu, babu mace aduniyan nan da bata tsoron wayan nan kadangarun da basu da hankali, ga burma hanci wanda inhar yahau jikin ki to sai jikinki yay reacting dansai kuraje sun feso awajen, kwarine da basa cutar da dan Adam amma suna natsar da mace da kota ki kota so saita baka kanta gudun karka samata su ajiki dan haka ina jiranki ki farka dan aka'idan Wadugaga da kikagani bayasama mace tabarriki sai in tana cikin hayyacinta. Yay maganan yana ijiye containers agefenta yana kwanciya gefen ta yana kallon fuskarta dayaji kaman yayta lasa tsabagen haskenshi, tsabagen yanda tai passing out sai wajen shidda na safe tasoma bude idanunta dasuka mata mugun nauyi, ga bala'in ciwon kai datake dama dashi.
46.