Sashe 48
Bin Abinda Zuciya Ke So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Inhar kika fitarmin da novel waje wlh sai Allah yamin hisabi dake dan baki tambayi izinina ba kuma banyafe mikiba.
Tunda ta tashi da safe take kuka, yan ward dinta sai kallonta suke babu wanda yacemata wani abu, wata nurse ce ta shigo tace "time for shower" gani tayi matayen ward din sun tashi kowacce na cire uniform dinta babu ko kunya suna daukan towel da asibitin tabasu an rubuta sunan kowa a jiki suna daurawa, ganin Rahima bata tashi daga inda takeba yasa takarasa shigowa cikin ward din har gaban gadon Rahima taje tadau sabon towel dinta da aka ijiyemata kan gadon an rubuta sunan ta ajiki ta mikamata ahankali tace "Miss Rahima take off your cloth ki daura towel muje kiyi wanka, haka akeyi kullum safe anan, kafin afara duba patient dinmu sai amsa sun tsaf tace kansu tass, akwai hot water akwai cold water you bath da duk wanda kikeso" ko kallonta Rahima batayiba sai uban kukan datake yi, Nurse din tace "please stand up and take off your cloth muje kiyi wanka, akwai special mata da mukedasu dasukema duk wata mai gardama wanka dan dole so please stand up and compile kona kirasu and you need to be fast danke ce the first patient daza'a shiga da ita Medical detox this morning" girgixa mata kai tayi tace "ni bansan kuba, gida zani wajen Mummy na, waya kawoni nan eh?" dan dariya Nurse din tayi tace "muje kifara wanka tukunna saiki tambayi Dr waya kawoki, tashi tashi kinga duk sun tafi" fashewa da kuka sosai Rahima tayi taki tashi hakan yasa Nurse din tace "okay o u asked for it" fita tayi ko minti daya batayi da fitaba tadawo dakin dawasu manya manyan mata kaman samudawa guda biyu, an gasu da shegen kiba gasu da shegen tsawo fuskarnan babu alamun rahama ko digi aciki suna sanye da kayan security da aka rubuta Binta ajikin daya, na dayan kuma Asabe, da sauri suka dumfaro Rahima hakan yasa tawani yi tsalle ta dirko daga kan gadon jikinta na rawa sosai tace "wlh zanyi, zanyi Allah kuwan" ta juya tana kokarin zage zip din riganta takasa hakan yasa nurse din ta tayata, ahankali taja rigan kasa yarage daga bra dai underskirt juyowa tayi ta kallesu ganin duk suna tsaye akanta basu shirya fitaba yasa yafashe da kuka sosai ta kwance hook din bra tacire ta ijiye batare daya juyo sun ganta ba, tadau towel din ta daura sanan ta tsugunna taja skirt din kasa, matar tace "good, ga bathroom slippers nan saka mutafi" sakawa tayi ahankali tana kuka mara sauti sanan matar tace "muje" tai gaba Rahima na binta abaya sai samudawan biyu abayanta suna biye dasu har zuwa wani dankareren bathroom mata sun cikashi suna wanka a opening wajen, wasu kuma na wanka a cikin bayin da dan shower cloth ne aka rufe kofan, wajen wani boxes haka dasuke jere abango nurse din takaita an saka tag din sunanta ajiki Rahima, ta tsaya tace "this is your box, zaki samai any password da kikaga dama, anan shower cream dinki, soso, brush and toothpaste suke, so now open it kiciro brush, da toothpaste kifarayi sanan ki dauko soso da sabulu ki shiga bayi kiyi wanka idan kuma anan zakiyi duk zaki iya" cikin fushi Rahima tace "Allah ya kyauta nai wanka agaban mutane" murmushi nurse din tayi batare datace komi ba, hawaye ta share tabude box din taciro brush da toothpaste tai wajen wash hand basin, brush tayi tass tagama sanan ta mayar tadauko soso da gel din wankan tai wajen bayi shiga tayi ta gyara labule ta shiga wanka, dudda bayin is very neat but kyama ya dinga bata danjun warin different sabulu da different mutane takeyi ko minti biyu batayi cikiba tafito daure da towel takaraso inda nurses din suke suna jiran ta mayar da sosin tayi sanan ta rufe nuser din tace "saura password" wasu nambobi kawai ta danna nurse ba tace mata komiba tace "mutafi" suna biye da ita suka koma ward dinsu, jakanta da Sameer yabasu jiya nurse din tadauko, wani black bra mai kyau ta ciro ta ijiye mata akan gado, da black singlet, sai wani black pant da cream ta ijiye, sanan tadauko new uniform dinta baby pink ne uniform din dakeda wasu irin Zane zanen abubuwa ajiki bakake, sai musulmai za'a basu wani dan karamin Black hijab iya kirji, but sawan in kaga damane da hula, sai black rubber crock shoe da nurse din takawo size 37 dan tun jiya datana bacci suka gwada mata sukaga yamata, rigan mai V neck ne daya tsaya daidai iya cinya sai dogon wando da baida shape an saki wandon, bayan rigan akwai number ajiki da suke amfani dashi wajen gane patient, number last two digit din hospital number da aka bakane, sanan digit din shine number gadonka, sanan number dake jikin riganka, suna hakanne da boye info din patient koda wani zaizo, haka akomi basa addressing patient da suna sai number, warware rigan Rahima nurse din tayi taga 16 ajiki tace "u are number 16, dagayau sunanki 16" wani kallon ranshin kunya Rahima tamata tace "sunnu ubana yaushe kika yankamin ragon" murmushi kawai nurse din tayi dan sunsaba da wanan halin na patients nasu rashin kunya kuma ka'ida ne a rehab centre din babu duka duk nurse din data daki wata patient kodakam patient dinne tafara dukansu inhar ta mayar da martani to tarasa ajikinta, saisa awajen Binta da Asabe ne kawai are in charge su hukunta wasu su dinma basayi dan ganinsu kadai yana firgita patient, ajiye mata komi nurse din tayi kan gado tace "get ready number 16 kafin naje nadawo" tajuya zata wuce cikin tsananin kunan rai Rahima tace "kece dai number 16 malama bani ba" ko juyowa Nurse din batayiba tabude kofa ta fita, Rahima tabi sauran yan dakin da kallo dake kallonta suna shiryawa ta murguda baki tace "bashi ko tara malamai?" taja tsaki ta finciki pant din batare data cire towel ba ta saka pant din tana karya tag din jikin pant din dake nuna sabone, fess pant din yamata sanan tadau wandon makarantan tana warware wa ta kalli fadin wandon fashewa da kuka tayi cikin fushi sosai tace "angaya muku ni matsiyaciya dazansaka wanan burgujejen wandon dakika dinga da kyallen tatan kamu? Bazan sakaba din" tajefar da wandon kan gado tana kuka sosai.
Duk wacce ta karanta batare data biyaba Allah ya isa.
.
37.
Daukan wandon Binta tayi tamika mata babu alamun wasa tace "sakashi" hawaye ta shiga sharewa tasaka wandon ahankali sanan ta warware towel din tadaura kan kafada ta dauko bra din tasaka, yamata daidai amma cups din bra sun mata kadan sosai hakadai tasaka tana tsaki almost half of her boobs sun taso waje, singlet din tadauka tasaka hakan sai yay balancing abin sanan tadau rigan tasaka tana kuka sosai, tazauna ta saka takalmin ta daure, daidai nurse din ta shigo tace "gud girl saura hijabin" cikeda tsiwa tace "baza'a sakaba din" da sauri nurse din ta daga hannu tace "maida wukan ba fada bane, dole dai kizabi daya ko hijabi ko hula, ga bakin hulan nan dukna hado miki, yi maza ki saka muje" juyawa tayi ta harari hulan kafin ta dauka tasaka ya bala'in yimata kyau, tai kyau sosai akayan bana wasaba, tai yar charas yar karaman nan nata aciki, nurse din tace "gakoshi kinyi kyau oya hada kayan tsaf ajaka muje na nuna miki wajen kayanki danke new comer ce daman saisa muka taru akanki, hada kayan tayi tana share hawaye sanan ta tashi sukaje har gaban dankareren wardore din wajen tanuna mata bangarenta ajiya kayan sukayi suka juyo, nurse din ta kaita har dakin detox babu kowa adakin, wani machine datagani mai wayoyi ajiki yasa da sauri tace "me za'amin anan wurin? Wai menekeyi anan ne?" ganin yanda tarude tana kallon machine din yasa nurse din tace "calm down dakin detox ne nan?" da sauri tana kwalalo manya manyan idanunta tace "detox? Mekuma detox?" ahankali nurse din tace "let's just say wankin ciki za'a miki" tura nurse din tayi tareda kwala ihu tace "uwar me cikina yayi da za'a wanke min, kasheni dai zakuyi, wayyo Allah na Mummy" ta fashe da kuka sosai tana turasu zata fita amma suka ki bata dama daidai wani Dr yafito daga wani daki yana yarfe ruwan hannunshi da alamu bayi ya shiga yana ganinsu da hannu yamusu alamu su zaunar da ita kan kujeran, daukanta chass Binta da Asabe sukayi suka zaunar da ita kan kujeran machine din, nurse din tazo da sauri ta kulle hannunta da belt din jikin kujeran, Asabe ta kulle kafafuwanta da belt dinsu datake ta shurewa tana ihu, ko motsi bata iyayi da hannu da kafafunta hakan yasa tafashe da kuka kaman zata mutu. "wayyo Allah na Mummy, Mummy, Mummy zasu kasheni, Abba, ya Siddiqa, na shiga uku na lalace, innalillahi wa innailaihi raji'un" dawowa tagabanta Dr yayi yace "calm down number 16, bakiso kar amiki?" da sauri ta gyadamai kai tana kuka sosai yace "to okay naji amma dena kuka in kinaso na kwance ki" shiru tayi kaman ruwa ya cinye ta yace "gud, bude bakinki to kawai na duba saiki tafi" yay maganan yana komawa tabayanta, ahankali tabude mai bakinta tana sauke ajiyan zuciya, torch yadauka yana haska bakin yace "gud girl yanzun nan zaki tafi, rufe idanunki akwai abinda saikin rufe ido zan iya gani abakin ki kina rufewa zan gani kitafi".
How to subscribe
Pay 300 to my account number 3107021073 aisha Muhammad first bank, saiki turo evidence of payment to my watsapp number 07012181461 sainai adding naki a group din BIN ABINDA ZUCIYA KESO