Sashe 92
Bin Abinda Zuciya Ke So Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Hadadden gidane sosai dan zata iya cewa yamafi gidansu kyau sosai, wasu yara guda biyune suka fito daga babban flat din da gudu daya doguwa ce dan tamafi Rahima tsawo sai dayan da batada wani tsayin kirki sun saka wani paper lace milk color da orange mai shegen kyau aguje suka taho suna ihu. "oyoyo Ya Sameer, Oyoyo Ya Sameer" bude kofan motan yayi yafito wearing a smile ganin kannenshi da gudu Yusra tafada jikinshi tana murna. "Ya Sameer oyoyo, ina matarka, Mummy tacemana kaima kanada wife like Ya Noor and Ya Muhammad hakane?" dagata sama yayi ya sauke yana murmushi yace "that's right Yusra" yay maganan yana kallon Asiya data tsaya tana murmushi sosai tana kallonshi kaman zata hadiyeshi raman dayaga tayi yadauki hankalinshi yace "what happen to you were you sick?" yay maganan yana rike hannun Yusra datake kamamai hannu, gyadamai Kai Asiya tayi ahankali takaraso kusadashi saikuma tafada jikinshi ahankali tace "ina yini yayan mu" tai maganan tana dagowa yabi fuskarta da kallo trying to read her kafinma yabata amsa Yusra tace "Ya Sameer where is your wife? Mummy said u are coming with her inatake?" motan yanuna mata yace "tana ciki" da sauri Yusra tazagaya zuwa sidedin da Rahima take tana zuwa tasa hannu tabude marfin motan takamo hannun Rahima tana murmushi kaman anmata bushaea da aljanna tace "laaaaaaa Anty Asiya come and see Ya Sameer's wife, wlh she is so beautiful kaman those Arab ladies damuke gani a Saudi Arabia when we went for Umrah" tai maganan irin yaran yan gayun nan tana kallon Rahima dake kallonta tasake washe mata baki shafa hannunta dayaji lalle tace "please Anty Ya Sameer wife come down let's go kinji" gyadamata kai Rahima tayi ta sauko ahankali Yusra bamata bari tarufe motar ba takamo hannunta suka zagayo ta inda Sameer yake dan waigowa Sameer yayi ya kallesu batare da Asiya ta kalleta ba tajuya tai cikin gida abinta wani abu ya tsayamata amako giro, karasowa sukayi har wurin Sameer din sanan Yusra tace "yauwa Yayan mu mutafi" dan murmushi yasakin mata yajuya gani yayi ba Asiya, abin ya mugun bashi mamaki saikuma ya fuske yafara tafiya suna biyeda shi har falonsu, su Noor ne da matayen su a falo sai Asiya dataje ta zauna kusada Mu'az, sallaman Sameer yasa dukansu sukadau ihun isgilanci. "oyoyo angooo hohohaiiii" su Nabila kuma sukai wajen Rahima datakasa dago kanta, hararan su Sameer yayi ya amsa gaisuwan su Nabila sanan yace "inasu Baffa" wani makirin murmushi Noor yayi yace "suna dakin Abba" hanyar stairs yayi Nabila kuma takamo hanun Rahima tace "muje ki gaishe da Baffan mijinki da matarshi maman su Yusra da Asiya kenan sai kuma Ummi Maman mijinki" gyadamata kai Rahima tayi wani kuka na zuwan mata abakin kofar dakin Sameer ya tsaya yana jiran isowar su Rahima, har gaban dakin Nabila takawota tanama Sameer murmushi sanan tajuya tai kasa, dan dagokai tayi ta kalli Sameer kaman yanda shima yake kallonta raurau tayi da idanu zata fashe da kuka hannu yamika mta da sauri tarike hannun ya jawota har gabanshi cupping fuskarta yayi murya chan kasa ta yanda dagashi sai ita zasu iyajin mesuke cewa yace "menene? Don't cry for me wat is it?" hawaye ne shar suka zubo da sauri yasa hannunshi ya sharcesu yace "menene?" cikin kuka tace "am scared they're many people here" cikin wani irin sweet tone yace "kin fison dagani saike?" da sauri ta gyadamai kai, dan murmushi yayi yace "let's go in kiga Ummi na" gyadamai kai tayi yabude kofan ahankali taredayin sallama dagokai Ummi dake zaune tareda Baffa da matar shi tayi ganin Sameer tareda wata yar yarinya da kanta ke kasa yasa tadauke kai kaman bata gansu ba, tsayawa yayi chak yana kallonta ganin haka yasa Baffa yace "ku shigo mana Sameer kabar yarinya atsaye angayama kowa sojane irinka?" shigowa yayi ahankali Rahima biyeda shi yasami waje yazauna aksa Rahima ma haka a gefenshi, ahankali kanshi akasa yace "ina yini Baffa, Ummi ina yini, ina yini Mum" tsaki Ummi tayi ta mike tsaye tareda kallon Baffa tace "Baffan su bari nadan kwanta" , ya kalli Mummy su Yusra tace "bari nadan kwanta Maman Asiya" bata tsaya jiran amsan suba tawuce tafice abinta daga dakin Sameer yabita da kallo ranshi duk adagule saikuma ya saukar da kanshi kasa, jin shiru yasa cikin siriruwan muryanta dake dan rawa Rahima tace "ina yini Abba, ina yini Mummy" daga Baffa har Mummy murmushi sukayi kafinma Baffa yay magana Mummy tace "ahh lallai su Soja yanzu nagane abinda yasa kaki aure dawuri ashe jira kake ka dallo mana balarabiya haka, yarinya murya kaman an busa algaita, Masha Allah, Allah yay albarka sanan Allah yabada zaman lpy yakawo zuri'a dayyaba" ahankali Sameer yace "Ameen, mun gode Mummy" sanan Baffa yay gyaran murya amatsayin shi na babba nakuma mahaifin Sameer yashiga musu waazi yana tunatar dasu hakkokin aure da yanda ake rayuwan aure, waazin yadan dau lokaci sanan yamusu addu'a shima yace "tashi Sameer ka dauki matarka ka kaita har dakin mahaifiyar ka ta gaidata" gyadamai kai Sameer yayi yamike tsaye itama Rahima ta tashi ahankali kanta akasa yana gaba tana biyeda shi har falo babu kowa a falon sai Asiya dake kallon wani Indian series ta kwanta kan dogon kujera da alamu sauran kodai suna flat din Noor kona Muhammad dayan biyune danya tabbatar Ummi ce ta kadasu data sauko maybe sun cika falon da hayaniya, baice ma Asiya komiba yay dakin Ummi Rahima biyeda shi, ahankali yabude kofar dakin Ummi tareda yin sallama Ummi na zaune kan kujeran dakin rikeda littafin zikiri tana karantawa, ga akwatuna guda 24 jere atsaye a tsakar dakin hadaddun gaske jin sallama yasa ta dago kanta Sameer tagani da matarshi da kanta ke kasa, hannu ta nunamai babu alamun wasa kan fuskarta tace "karka yarda kabar yarinyar nan ta shigo dakina mena fadamaka? Nacemaka babu ruwana da auren ka babu abinda yashafeni daku to me kake neman chusamin ita, take her out of this room Sameer!" Ummi tafada tana dakamai mummunan tsawa, fashewa da kukan da tuntuni Rahima ke rikewa tayi Sameer yakama hannunta ahankali suka juya zasu fita cikin fushi Mummy tace "and kadawo ka kwashi tarkacen nan" tanuna mai akwatunan tace "darajan Baffan ka yasa nabari ma aka shigomin dasu daki but Allah yakawo ka yanzu kaje kadawo kafita dasu"
Da sauri Sameer yajuya yafita da Rahima yazauna da ita kan kujera murya chan kasa yace "stop crying am coming" tashi yayi yakoma cikin dakin yabar Rahima da Asiya datai kaman kallo takeyi afalon, wani irin murmushi Asiya tayi ta tashi zaune saikuma tamike tsaye tazo daidai gaban Rahima dake goge hawayen da takeyi da bayan hannu tace "this is what you get for marrying wanda baison ki, Allah kara kuma in sha Allah kwanannan Ummi zata sa yasake ki yakadaki gidan ubanki" wani mugun kallo Rahima tamata kawai tsoron Sameer yasa tai shiru dan nan gidansu ne amma dasaita nunama yarinyar nan ainda take ita bama ta iya komiba dan tafi uwatta iya rashin kunya, gwalo Asiya tamata tajuya tafita daga falon tai waje.
Sallama Sameer yayi ya shiga dakin yana kallon fuskan Ummi data amsashi da kyar, kaman zaiyi kuka haka yakeji, karasawa gabanta yayi ya tsugunna ahankali yakama hannunta ahankali yace "Ummi am sorry dan Allah kidena fushin nan dani konazami kwanciyan hankali please Ummi na, Ummi" yakira sunanta dawata raunanniyar murya ita kanta Ummi tasan tai kewan danta but Sameer go against maganan ta tanunamai batason yarinyar nan amma ya aureta saisa ta sallama shi haka akema yara marasa jin magana da taurin kai.
Ganin taki kulashi yasa yadaura kanshi saman hannunta yay shiru itama kasa korashi tayi duk sukai shiru, lumshe ido Ummi tayi kafin tabude su ahankali jin saukan hawaye kan hannunta, cikin wani yanayin bakin ciki tace "Sameer kanuna min niba komi bace, ban isa dakai ba, Baffan ma da matarshi basu nunamin komiba amma kowa na family nan yasan yanda Asiya ke sonka dudda kuwa bata fadiba, dataji batun aurenka bakaga rashin lafiyan datayi ba kaman zata mutu, yau dataji za'azo nanne ma tasami kuzari haka, har kunyan kallon iyayenta nake sabida abinda kayi ka gwammace ka auro yar shaye shaye daka auri kanwar ka da aka haifa agaban ka kasan kalan tabiyan ta , yarinya natsassa mai hankali" ayanda ta karashe maganan zakasan abin yamata ciwo sosai, ahankali Sameer yadago kanshi bayan yagoge hawayen dasuka zubomai kanshi akasa yace "Ummi kiyakuri kiyafemin, wlh bazan iya auren kanwata bane saisa" "ai naga wanan yayarka ce" girgiza matakai yayi yace "am sorry Ummi, kinji please nasan namiki laifi banmasan mezance ba, please kiyakuri Ummi, am dying inside kidena fushi dani kinji".
_BIN ABINDA ZUCIYA KESO_
_How to subscribe_
_zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank, saiki turo evidence of payment to watsapp number na 07012181461, sainai adding naki a group din BIN ABINDA ZUCIYA KESO, Marasa bank can also send MTN card 300_
72.