Sashe 31
Bin Abinda Zuciya Ke So Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Wuraren shadaya Chairman yamike hakan yasa Sameer yamike yace "bari kaga Lieutenant, naga alama idan bamuyi da gaskeba Chief Judge da Madam rikemu zasuyi anan saida muji ana kiran sallan asuba saida safenku" tashi Abba yayi sai lokacin ya lura da Rahima dake baccin ta yace "kaga shirme irin na yarinyar nan anan tahau bacci" ya kalli Mummy yace "tadata tawuce daki ta kwanta" taba kafadarta Mummy tayi tareda kiran sunanta. "Auta, Auta" bude ido tayi ahankali ta kalli Mummy, corridor Mummy tanuna mata tace "tashi kije ki kwanta" makema Mummy kafada tayi cikin magagin bacci kaman zatai kuka tace "Mummy muje tare ni" dan kallonta Sameer dayakai bakin kofa zai fita yayi, Mummy tadan saci kallonshi tace "wuce to ki tafi ganinan zuwa kinji Autana, baki nayi sallama da bakin Abban ku wuce kitafi" juyawa tayi ahankali tai hanyar Corridor girgixa kai Abba yayi yace "Rahima, Rahima rigimanta ayarana daban ne" dariya Chairman yayi yace "wlh haka duk autanni sukeyi, saima kaga Aisha na, wai wanan karshe ce" dariya Mummy tayi tace "ai gwara wanan ita yarinya ce, dubifa Rahima da girmanta inban kwanta da ita tayi bacci ba bazatayi ba" dariya sukahau yi, Chairman yaciro kudi dabaisan iya yawan su ba ya ijiye akan kujera yace "gashinan abama Y'ay'anmu, agaishe mana dasu insun tashi" "laaaaa harda dawaini ya haka, to mun gode Allah amfana Chairman da Lieut, Lieutttt" takira sunan Sameer daga xaunen datake dan bazata iya tashiba cus she is super wet, juyowa Sameer yayi ya kalleta yace "na'am Mama" cikin wani iri siga irin na wasa tace "kai Lieut dududu nawa nabaka dazaka dinga Mama sama da kasa, inama laifin Anty" kallon dataga Abba yamata da Chairman yasa ta fashe da dariya tace "I mean inama laifin ammm Anty kasanfa mata basuson tsufa koba hakaba Abban su" tadanyi murmushi trying to waske maganan datayi, sakin fuska daga Abba har Chairman sukayi tace "to saida safen ku mun gode muma sai munzo" Sameer baice mata komiba yawuce yafita Chairman da Abba biye dashi, da sauri ta tashi daga kan kujeran datake ta kalli kan kujeran ya jike kaman tai fitsari thank God kujeran ledane yanzun nan iska zai hurashi ya bushe, da sauri tai ciki tabude dakinta ta shiga bayi ta fada tai wanka agurguje tafito daure da towel Rahima tagani akan gado, ko kadan bataso Abban su yadaneta yau hakan yasa ta kashe wuta ta kwanta kusada Rahima tareda daukan filo daya ta rungume tadau daya ta saka a tsakanin kafafuwanta tana tunanin Sameer ahaka bacci yay awon gaba da ita.
Bayan 3days.
Wani irin mugun tsaro da kulawa Abba yasama Rahima, baya barinta zaman daki kullum suna tare, yana koyamata karatun Al Qur'ani, dazaran su Siddiqa kuma sun dawo daga makaranta yasata su shiga kitchen tare, bama tasamu time ta zauna tareda Mummy, bama tada karfin yima su Siddiqa tsiwa, tarame sosai, daurewa tayi sabida Abba bata nunamai yanda takeji, she is damn craving jitake kaman zata mutu, kaman zata haukace amma tarasa yanda zatayi da rayuwanta gashi har dare tana tareda Abba, tun ranan nan Abba yahana ta kwana adakin Mummy yamaida ita dakin su Siddiqa, yanzu anan take kwana karfi da yaji dan ya lura babu wani soyayya mai karfi tsakanin su, su karan kansu sun lura da kyar take bacci, cikin dare saita tashi ta shiga bayi ta watsa ruwa sama da sau goma saikace mai aljanu suk kasa tambayan ta dan sunsan sunayi zasu sha rashin kunya, and all this while tsaf Abba ke karanta ta.
Tsakar gida Abba yafito sabida falo dayasa Rahima ta gyara, zama yayi kan wani plastic chair yaciro wayarshi number Sameer yakira, ringing daya zuwa biyu Sameer yadaga cikin girmamawa yace "good afternoon Sir" murmushi Abba yayi duk inyaji muryan Sameer saiyaji inama danshi ne yanason yaron, cikeda natsuwa Abba yace "ya aiki son" "Alhamdulillah Abba" Sameer ya kirashi da Abba jin yasake kiranshi da Son for the second time, dan shiru Abba yayi kafin ahankali yace "ahhhhmm Sameer I need a favour from you" da sauri Sameer yace "me kakeso Abba?" ahankali Dady yace "inaso kazo please and give Rahima more counseling, naga yanda ranan ta natsu taji maganan ka and it work, today is the fourth day tun bayan abin nan haryau bata karashan komiba cus tana kan idona ne 247 sabida ina bata kulawa da attention na mussamman, she really don't look good, nasan I can take her to counselling centre but banson nayi hakan ne Sameer, I see you kaman wani babban dana, kaman babban wansu Siddiqa, I know I might be asking much but please help me help and save my innocent girl life kaji your words might be more powerful in her mind than mind, pl....." kafin yakarasa cewa please Sameer yace "please Abba karka rokeni, I will do that for you, in sha Allah duk inna taso daga aiki daga yau zan dinga zuwa and talk to her for like an hour saina tafi, karka damu Abba" cikin wani irin yanayi na so Abba yace "Allah yamaka albarka Sameer, nagode Son" murmushi Sameer yayi yace "sainazo, sorry her phone na tare damu tun ranan, will also bring it for her, sai anjima Dad" ahankali Abba yace "sai anjima Sameer".
Wuraren 8 Bayan Sallan isha'i Sameer ya iso gidan yana sanye dawani yadi na voyal Ash yamai kyau sosai, da kanshi Abba yafito ya shigo dashi cikin farin ciki, Study shi Abba yakaishi dan yanaso Rahima tasaki jiki ta saurari maganan shi takuma amsa tambayoyin shi should incase zai mata, inhar tana dakinsu yasan bata saki jiki tai magana ba, baban study room ne da shelves ne zagaye a bangon da littafai yacika su dam, sai table da desk, da desktop kekai saikuma wani dogon kujeran cushion mai 3 seater lumtsetse, kan kujeran Abba yanunamai yace "zauna lieutenant bari naje na kirata, bama tasan zakazo ba, nakawo ku nanne sabida inaso koda tanada wata tambaya tama and ta amsa naka tambayar comfortably without the fear of zamu iya jinta ko wani kagane" gyadamai kai Sameer yayi yace "nagane Abba" "bari na aikota, nagode Sameer" Abba yay maganan yana fita daga study room din yay flat dinsu, kofa yabude ya shiga Rahima dasu Siddiqa da Mummy ne zaune afalon suna kallo tana makale da Mummy, tana sanye dawani half gown din kanti kaman yar yarinya maroon daya mata shegen kyau dan yawanci irin kayan Mummy kesai mata, kallon Rahiman Abba yayi yace "jeki dauko Hijabin ki kizo nan" ya kalli Mummy yace "tashi ki hadamata kayan kwalama dazata kaima bako a tray" da sauri cikeda mamaki Mummy tace "bako? Wani bako kuma Rahima tayi? Y'ata batada saurayi" cikin kosawa Abba yace "ba saurayi bane Lieutenant Sameer ne tashi kihado" da sauri Mummy ta tashi daga kan kujeran, cikeda mamaki tace "Lieutenant Sameer Abban su? Ina yake to? Mesa bai shigoba" cikeda fada Abba yace "jeki dauko mana I will tell you everything inkin kwantar da hankalinki anjima bakiga akwai yara anan ba, jeki hado mata please yana study room" wucewa kitchen Mummy tayi tunani fal aranta, me Abba yakira lieutenant yama Rahima? Why is he here? Hado komi tayi a tray dambun nama da cucumber drink dasuke dashi tafito lokacin Rahima itama tafito sanye da hijabin ta mai hula milk color, Hulan ma yadan mata yawa dan hijabin na komawa baya, hijabin da rigan jikin nata tsawon su daya duk awurin guiwa suka tsaya mata, karasowa wurin Abba tayi tace "gani Abba" karban tray din yayi daga hannun Mummy yabata karba tayi tana kallonshi yace "kikaima bakon dake study room dina sanan ki zauna, nakirashi yamiki magana ne kinji saiya baki izinin kitafi sanan zaki taho" gyadama Abba kai tayi yace "yauwa good gurl, now go" wucewa tayi tafito tareda zura White slippers dinta tana tafiya ahankali yanda tarike tray din yasa kana ganin riganta ta both side ahaka take tafiya ahankali har study room din Abban, knocking kofan tayi tarike tray din da hannu daya ta bude kofan ahankali ta shigo tareda maida kofan tarufe tana kallon fuskan Sameer din jitayi duk ranta yabaci, duk idan ta kallai saita tuna yanda yazuba mata ruwa akai, ahankali takarasa gabanshi yana binta da kallo tundaga kafa harkai ta jawo stool din gefen kujera ta ijiye tray akai sanan ta tashi tana goge hannunta batare data kalleshi ba tana kallon hannun tace "Abba na yace nazo zakamin magana gani" binta yay da kallo batare daya cemata uppan ba, kana ganinta kaga stupid shagwababbiyar marajin yarinya, jin shiru baice mata komiba yasa ta dago kanta ta kallai hada ido sukayi faduwa gabanta yayi sosai, da yatsa yanuna mata kujeran gaban table din Abba alamun ta zauna, ahankali takarasa ta zauna taja hijabinta danya rufemata guiwa.