Sashe 21
Bin Abinda Zuciya Ke So Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Tunda aka shigo dasu headquarter anan reception aka zubesu duk wanda zai wuce saiya kallesu, gabaki dayansu akasa suka zauna bama abasu kujera ba, Rahima tai kuka har idanunta sun kumbura kaman zaka taba jini yafito, daukan sunayen su akayi gabaki dayan su saiga wata mata ta taho da kayan first aid box a hannunta tareda daya daga cikin officers din dasuka kawo su suka taho gaban Rahima. Rahima yanuna mata yace "ga wacce batason ta mutun nan amma take shaye shaye, duba kafan Dr, tai targade Lieutenant ya gyara mata dazu" murmushi Dr tayi ta tsugunna a gabanta tana tattaba kafan ahankali kafin ta bude first aid kit din tadauko wani man zafi ta shafa mata sama sama tace "ya gyaru kamai muscles pain take having, wanan balm din kuma will kill it nan bada jimawa ba" sakin kafan tayi auduga ta dauka ta daura kan goshin nata tana share mata jinin wajen tace "what is your name yanmata?" shiru Rahima tayi batare databata amsaba tai banza da ita hakan yasa Dr din ta kalli fuskarta tacigaba da aikinta tace "young girls kaman ke always think shaye shaye is a gateway to having fun, inspiration, zero worries da sauran, aganinku shaye shaye wayewa ne irin kema kin isan na, but my dear is a lie bahaka abin yakeba, yes nasan shaye shaye nasa ka manta da matsalolinka, ka manta da bakin ciki da duk wata damuwa data addabi zuciyarka, kaji kaman kai kadai Allah ya hallita a duniyan nan, kaji yes a yanzu u can stand up to anybody kodakam babanka ne, inkayi you can stand up against anyone and anything in fact u can even stand against the world, shaye shaye nabaka wanan karfin da boldness din da jarumtar aganin ku but my dear is not true, duk ba hakabane, shaye shaye is mess with the heart and mess with your brain the IQ dinki, baya komi illa destroying dan Adam, tundaga na lafiyan shi harda sauran su and kill u wulakantaccen killing ma, but you know you still have time, u are young, you are too beautiful karki bata rayuwanki akan wanan shaye shayen da kikejin dadinshi nayan mintoci, see duk abinda dadinshi ba dawwamamme bane den babu amfani yi, dadin da last for few hours ko for a day dadi ne? Ki natsu kituba Allah zai yafemiki kisan me kikeyi kokya samu rabauta" tana maganan tana shafa gyaramata injury din goshin nata sanan ta shiga hada kayanta, ahankali Rahima tasa hannu ta share hawayen dasuka cika idanunta suka sake zubowa sharr, ganin Dr looks friendly yasa murya chan kasa tace "I want to use the restroom" dagokai Dr tayi ta kalleta jin tamata magana for the first time, murmushi ta sakin mata tace "stand up muje na kaiki" ahankali ta tashi tana dafa bangon wurin tanadan dingishi suka wuce itada Dr din, officer yace "kuma two minutes nabaki" da Dr suka tafi daidai sunkai wajen bayin wani yafito daga wani office ya kwalama kira yace "Dr you are needed here" da sauri ta kalli Rahima tace "shiga this is the rest room, zakiga ladies side inkin shiga" tai magana tana tafiya, bude kofan Rahima tayi ta shiga rest room din, dan passage ne awajen dakeda two pathways dama da haggu da akwai kofofi, ko kadan bata lura da sign din ladies da gentlemen ba take nuna Wannene bayin maza dana mata ba tabude kofar dama ahankali tanadan dingishi ta shiga, maida kofar tayi tarufe tai ciki, saida tai dan tafiya sanan ta iso main falon bayin wasu jerin bayi guda shida ne sai wash hand basin da manya manyan mirror a bangon, da sauri takarasa tabude bayin farko ta shiga ta mayar ta rufe, bayin so clean babu datti kodaya kodan bayin maza ne saisa oho, but bayin mata dai always yacika datti, mayar da kofan tayi tarufe tasa sakata sanan ta daga riganta sama tasa hannu a aljihun bayan wandon ta taciro wayarta da tuntuni take wurin Allah yaso ta babu wanda ya kirata da asiri ta yatonu sun kwace dan duk an karbe wayan sauran, maida wayan silent tayi da sauri sanan taciro number Mummy tana goge kwallan datake yi tai dialing number har wayan ya katse ba'a daukaba, haka tasake kira shima ba'a daukaba fashewa tayi da kuka tayi mara kara tana taushe bakinta, ba karamin tashi hankalinta yayiba takira mummy sau 17 times bata dauka ba bakaramin tashi hankalinta yayi ba yanzu kwana zatayi a wurin nan, gashi an fara kiraye kirayen sallan magrib, share hawaye tasakeyi, ahankali tasa hannu ta sauke cover bayin, zama tai kan sitter ta rufe fuskarta da duka hannayenta tana kuka tajima ahaka sanan tai shiru ta share idanunta tana kallon wayan sanan ta shiga saka wasu nambobi tadanyi jimm tana kallon number kaman mai tunanin wani abu kafin ahankali tai dialing number tasa hannu ta share hawayen daya zubomata takara wayan a kunenta, har wayan tagama ringing ba'a dagaba hakan yasa tasake dialing number akaro nabiyu, wayan na gab da tsinkewa aka dauka batare da ance komiba, ajiyan zuciya ta sauke mai kara kafin cikin muryan ta dake rawa sosai tace "h......he.....hello" hannu tasa tasake share hawayen daya zubomata tareda jan majina irin na wanda yaci mugun kukan nan, ahankali cikin kuka tone tace "In..i.....ina police station ankamani dazu, please come and get me Mama, am so scared, please come and get me kinji" tafashe dawani irin kuka mai tsuma zuciya, katse wayar akayi batare da ance komiba hakan yasa ta kifa kanta abangon bayin tafashe da kuka sosai, tai kuka na kusan minti biyar sanan tadago kanta tasake dialing number, ringing daya wayar tayi akai picking call din kafin ma tai magana muryan wata mata tarigata tace "I told you time without numbers karki kara kirana in your life, I don't have anything to do with you, an kamaki a police station what is my business with that? Mahaifinki judge ne so call him up not me, banda alaka dake or anything yarinya, stop calling me Mama mamaki kin barota achan gidan ubanki, in danta ninema rot a police station din ko agefen yatsana stupid girl, mtsww" ta katse wayan tareda jamata dogon tsaki, wani irin kuka tafashe dashi she is feeling kaman ta shake kanta ta mutu why did she even call this woman? takai almost 10min tana kuka kafin tadago kanta ranta yay mugun baci, cikin fushi tasake dailing number matar ringing daya aka dauka kafin matar tai magana tarigata tace "you know what calling you was the biggest mistake danayi sama da mistake din dayasa aka kamani aka kawoni nanma, how can I think a wicked woman like you can help me? Your heart is so black and dark da baisan menene help ba in this life, I hate you nima, I hate you with every single heart beat dina, My Mummy is better than you sau miliyan she can't never ever stand and watch me in pain, she is the best Mummy in the world, best Mummy, the absolute best, and I love her, I love her with all my heart, I can ever rot here saidai in Mummy na bata duniya, inhar nakara sa wanan hannun nawa nakiraki ba sunana Rahima ba, trust me inda ace Allah na laifi dazan iya cewa laifin dayayi shine yabama a wicked woman like you ciki harta haihu you deserve to be a barren cus you don't have soul saidai Allah baya laifi, I hate u, I hate......." katse wayan da akayi dip yasa tazare wayan daga kunnenta ta wurgar da wayan a kasan bayin ta shiga rera kuka tana kiran Mummy, she is so sad, she is so so sad, how can she even think if calling this woman mema yakaita eh? Mema yakaita, buga kofan bayin datake ciki taji anyi. "open the door"
[7/7, 9:02 PM] +234 816 822 7336: 💫 *_BIN ABINDA ZUCIYA KESO_*💫
_CHASING THE HEART CRAVINGS_
Doesn't favor you always 💔
✍️ M Shakur
1️⃣6️⃣
[7/7, 9:02 PM] +234 816 822 7336: 💫 *_BIN ABINDA ZUCIYA KESO_*💫
_CHASING THE HEART CRAVINGS_
Doesn't favor you always 💔
✍️ M Shakur
1️⃣6️⃣