← Book details Al'adarmu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 54

Sashe 9

Al'adarmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Mummy khausar ta yi ignoring tambayar da Ammi tayi ta cigaba da cewa,"ana jira na a gida, duk dama gida na baya da nisa sosai da nan gidan zan rinka kawo muku ziyara, ina so dai duk wulakanci da hantarar da za ayi muku, kuyi hakuri ku shanye, ina mai fa
a muku ne saboda baku san yaya goben ku zai kasance ba a cikin wannan zuri'ar....fata na dai Allah yasa kar su yanke muku mummunan hukun ci, ni ma dai yanzu fushi ake yi dani shiyasa nace zan tafi gida.

Ammi ta sake cewa, "Where's Abhi?"
Mummy khausar tace, "Ina ta
oye muku halin da Abhi yake ciki, to muma a yanzu haka bamu san in da yake ba" ta karasa gaban T.V ta kunna tashar BBC Allah yasa news
in ake ta haskawa dama tsahon kwanaki hu
u kenan.

Da fari Ammi bata yadda da abin da kunnuwan ta suke jiye mata ba, amma daga baya sai ta razana tayi ihu ni na rike ta ina kuka ina hawaye muka rungume juna, ina sai
akin ya rikice da salati da turancin mu na
an Turkiyyah...hakika mun shiga wani yanayi mai wuyar fassarawa, idan ka gan mu alokacin dole ka tausaya mana.

Haka nan Mummy Khausar ta tafi ta bar mu, mun dukunkune mun manne da juna kuka kawai mu keyi, saboda Abhi shine rayuwar mu idan babu Abhi yaya rayuwar tamu zata kasance.
______________________________________
ZARIA
12:00am
Da misalin karfe sha biyu na dare Aiman zaune gaban gadon da aka kwantar da majinyacin, wanda zagaye
akin yake da security, har ta kofar shiga, idan ba shi ba ba a barin kowa ya shiga duba sa.
in ya rasa dalilin daya ya kasa tafiya gida, ko dan yaje yaga halin da Umman sa take ciki, gani yake kamar za'a biyo mutumin har nan ma akashe shi....shiyasa ya kasa koda matsawa daga gefen gadon.

Ya kwantar da kansa saman gadon yayi matashi da kansa, nazarin duniya ne suke ta tsere a kwanyar sa, yayin da yaji an kama masa hannu....da fari ya razana, ya
ago kai yana waige waige, sai yaji mutumin na ce mishi yayi shiru kar ya razana.

Abhi yana nishi, a hankali yana jin zafin ciwo ya ce,"Ka
auke ni anan kayi nesa dani, don Allah kar ka bari kowa ya ganni, zasu kashe ni muddin suka tabbatar ina da rai, zasu kawo min hari"....Ka taimake ni don Allah"
Aiman da kansa ya riga da ya
aure, shin suwaye zasu kawo masa hari?

Ya tashi ya leka window yaga duk security
in suna kai da komo a compound
in vip ward
in, ya
a rasa ta ina zai fara taimakon sa wajan fitar da shi daga cikin asibitin nan, wannan abu ne mai wuyar aikatawa.....hakan ya sa ya girgiza kai yana cewa,"Ba zan iya ba, saboda
akin zagaye yake da security masu tsaron ka, kuma ina da tabbacin baza su maka komai ba da yardar Allah.

Amma ina Abhi ya girgiza kai yana cewa,"Uhm uhm mugaye ne wallahi kashe ni zasuyi kamar yadda suka kashe sauran abokanai na" ka fitar dani daga hannun su don Allah" ya karasa maganar a firgice....da alama tsoro ne ya mamaye masa zuciya shiyasa yake ta sumbatu.

Aiman ya ce,"To ka saurare ne don Allah, zan fitar dakai daka cikin asibitin nan, amma inaso ka kwantar da hankalin ka, har zuwa sanda security
in asibitin za suyi bacci, sai mu fita.

Abhi ya gya
a kai a daidai wannan lokacin yayi cooling mind
in sa, yana kare ma Aiman kallo,jinin jikin sa yana bashi kamar Aiman jinin sa ne....amma bazai ce komai ba a yanzu sai yaga ya fita daga hannun azzaluman da suke bibiyar rayukan likitoci suna kashe su babu gaira babu dalili.

Tsahon awa biyu ana abu
aya, Aiman ya kai ya komo yana duba ciki da waje ko zai samu hanyar fita batareda kowa ya ankara ba, yana ta shirye shiryen sa, har gabanin asubahi kafin ya
auko wata rigar labcoat ya sanya face mask ya lullu
e Abhi bayan ya canja masa ga
on kwanciya, kamar matacce, ya samu ya tura ga
on suka fita a
akin suka yi hanyar baya ta inda ake bi da gawa, tafiya yakeyi a hankali, kasancewar gabanin asubahi lokacin bacci yai nauyi, har ya samu ya fito ta karamin kofar fita daga asibitin sai dai akwai mutanen da suke kai komo a wajan asibitin sai ya
uya.

Yana nan tsugunne kasan gadon da Abhi yaje zufa ce kawai take keto masa, baya son aka masa, duk da yana ganin yadda ake ta hasko wajan da touch light.

Ana shiga sallan asubahi babu kowa a wajan, sai ya tashi Abhi da kyar yake iya takawa, suka bar wajan, suka nufi gate cikin sauri har Allah ya basu nasaran fita daga asibitin kasancewar kofad gate
in sun same ta a bu
e, sunyi tafiya mai nisa suna yi suna hutawa kafin suka samu abin hawa, da taimakon ubangiji suka isa gidan su Aiman.

Kai tsaye ya kai sa kuryar
akin sa ya kwantar dashi, bayan ya kunce manya manyan ledojin magungunan da aka basu, har da ruwa ma ba a cire ba, a wannan lokacin Abhi ya ha
a allurar bacci yayi ma kansa saboda zafin ciwon da yake ji ya
an ragu....yayin da shi kuma Aiman ya kishingi
a da katakon gadon da ga kwantar da Abhi, shima sai bacci.
8:30am
Umma ta na ta jefa
anwaken ta yara sunyi mata layi, tana yi tana saka musu....sai taji karar kofar
akin Aiman, ya fito yana soshe soshen idanu.

"Ina kwana Umma?

"Lafiya lau Aiman, dama a gida ka kwana ne, yaushe ka dawo kenan?

"Da asubahi na dawo, Umma yunwa nake ji" ya fa
a yana rike ciki..Umma ta ce,"Bari na sanya maka
an waken ko, Aiman rabon ka ma da abinci ma tun da rana jiya kenan fa".

Ya zauna yana gya
a kai yana kar
an robar da Umma ta zuba masa
an wake, da dafaffan kwai, da manja da yaji mai tafarnuwa.....ya fara ci kenan, suka jiyo tsala ihun
ar tsohuwa wato *Inna*.....Duk suka kalli juna suna zare idanu suna son su ji daga in da sautin ihun Inna yake fitowa.....Umma tayi saurin pointing hanyar
akin Aiman tana cewa,"Aiman ihun daga
akin ka yake fitowa da alama Inna tana
akin naka"...Ta mike tana cewa yi maza mu leka mana,tun da babu masu siyan
an waken.....suka mike suna rige rigen zuwa wajan Inna.

Turus Aiman yaja ya tsaya tunawa cewa ga dalilin da yasa Inna take tsala ihu sai kawai ya koma ya jingina da bango yana leken Umma don ita ma gab take data rafka nata ihun....sai dai yana tsoron kar su tada shi daga nannauyen baccin da ya
auke sa.

"Sulaiman"
"Suuuu_L_Ai_Mannnnnnn" Dogon kiran sunan da Inna ta yi ne yasa ni Diela na gane cewa ashe sunan Aiman Sulaiman, kuma ma Aiman
in ya samo asali ne daga sunan Sulaiman.......Umma ta toshe wa Inna baki tana cewa ,"Yi shiru Inna yana mustsu mustsu fah, kalla ki gani"
Inna ta wulga idanuwan ta tana, kara firgicewa tana cewa,"Yau na shiga uku na lalace, Aiman safaran mutane ka fara kuma, mutum fa a gidannan kuma a
oye, babu wanda ya san sanda ka shigo mana da shi......ta wangale baki zata sake rafka wani ihun amma tuni Umma ta toshe mata baki, Umma na zare idanu ganin Abhi ya farfa
o saboda hayaniyar su, da kyar ya sauke ajiyar zuciya yana cewa ,"Ruwa"
"Ruwa!!!!!!!!!

"Ku bani Ruwa don Allah"
Da gudu Aiman ya shigo ya nufi in da yake kwance ya
auko ruwan faro na gora ya na cewa," Abhi ka
an zaka sha don Allah bana son jikin ka ya tashi don nan babu likita"
Abhi yayi murmushi yana sanin cewa shi kwararran likita ne kuma yana da tabbacin babu abin da zai same shi, sai dai kaddaran ubangiji...muddin ya sha ruwa domin yana bukatar ruwan shiyasa ya tambaya....ya bu
e baki ya kwalkwali ruwa sannan ya koma ya kwanta yana mai da numfashi.

A hankali ya sanya idanuwan sa a fuskar
ar uwar sa Asma'u wacce tuni ta jima da fara zubar da hawayen ganin
an uwan ta cikin mawuyacin Hali.

Ta nufe shi da sauri tana cewa,"Yaya Sulaiman kai ne?

Abhi ya
auke wuta, ya rasa shin kukan farin ciki zai yi saboda ya ha
u da
ar uwar sa..... ko na bakin cikin halin da ya shiga zai yi......Kaddarar faruwar hakan ita ta sanya shi ya ha
u da
ar uwar sa, a sister from another mother.

Umma ta kalli Aiman ta ce,"Shin ya akayi ka dawo da shi nan?

Aiman ya ce,"Umma shi ya bukaci hakan, babu yanda zan iya, naga nan
in zai fi masa rufin asiri, Umma
an uwan ki ne, don haka kulawan sa dole ya rataya akan mu"
Umma ta runtse idanu tana tuna shekarun baya da suka shu
e, alokacin da aka raba ta da
an uwa saboda ta auri bare wanda ba
an dangi ba.

Hakan yasa ta
ace bata sake komawa cikin garin katsina ba, kima tayi nesa da su ta yanda ko waiwayan su ma bata yi.

Tun daga ranar da Aiman ya dawo da Abhi gidan, Umma take kula da shi sosai, Inna kuma babu cin fuska sosai take shigowa tana duba halin da
anuwan Umma yake ciki....amma fa masifan ta bai kare ba ko da waye
a idan ya taso yi take yi ba kakkautawa.

KATSINA STATE DAURA
12:00pm
Karfe sha biyun rana, na fito tsakar gidan BQ
in da muke ina kare ma compound
in kallo, hakika wajan yayi datti sosai kamar ma
an gidan basu cika shigowa sashin ba.
Chapter 9 · 0% Book details