Sashe 10
Al'adarmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ina son na share compound
in saboda tun safe bamu ji hayaniyar
an gidan ba, mu ka
ai muke ta hidiman mu, hakan ya sa Ammi ta umarce ni da na gyara mana tsakar gidan saboda babban bishiyar mangwaro da gwava daya mamaye tsakiyar compound
in wanda Dried leaves
in sun fa
i kasa duk sun
ata wajan.......Na samu tsintsiya na fara shara tun daga bayan babban ginin gidan wanda aka kewaye shi da gini, akwai karamin kofa wanda ita ce kofar da zai sada ka da cikin gidan, kuma ita ce kofar fita daga BQ
in......tun ina shara ban gaji ba har na fara haki, na fara gajiya ina yi ina hutawa har na karasa a wahalce ina tattara sharan ina zubawa a wani babban Dust bin green color wanda yake cen karshen ginin gidan wajan babban tankin gidan mai karafuna.....Hakika gidan babban gida ne, duk da bamu gama sanin mutanen cikin gidan ba.
Yayin da Ammi ta fito tana min sannu a daidai lokacin tana mika min wata takarda tana cewa,"Anam duba ki gani na yi list
in duk abin da muke bukata na aiki da kayan abincin mu.
Na zare idanu ina kare ma takardar kallo, shin dama mun zo Daura don mu zauna ne ko kuwa mun zo duba Daddy ne mu koma Turkey wannan tambayar ita ce ta fito fili.....Ammi ta ce,"*Sa'adatul Anam* na hango abin da ba za ki taba hangowa ba,....ban san yaya zaman namu zai kasance ba amma ina rokon Allah yasa hakan ya zame mana Alkhairi a cikin rayuwar mu.
"Ameen Khausar ta amsa a daidai lokacin da take nufo in da muke rike take da foodflask silver har guda biyu irin warmers
innan, ta kai mana cikin
akin, ta fito tana kare ma tsakar gidan kallo tana cewa,"Wow gaskiya tsakar gidan nan ya sharu yayi kyau sosai, yaushe rabon da
an aiki su zo tanan ma balle ma su share wajan, Anam ke kika share ko?
Na gya
a mata kai, sai ta girgiza kai ta ce,"Ammi Kuyi hakuri da sabon rayuwar da zaku tsinci kanku, Rayuwar Gidan daura haka yake tafiya daidai da AL'ADUN MU.
Ammi tayi murmushi sannan tace,"Na sani Khausar, zaki rinka zuwa kina taya mu hira, zaki na koya mana HAUSA, da sauran Al'adun ku na nan?
Khausar ta ce,In Sha Allah idan na sato hanya zan rinka zuwa, don na san Inna mune ba bari na na rinka zuwa nan za tayi ba, yanzun ma saboda kawai taga babu wan da zai kawo muku abincin ne shiyasa ta bar ni na kawo muku"
Na ce,"Khausar zaki raka ni Super market?
"Kai Super market zaki je Anam?
"Eh" na amsa, sannan na cigaba da cewa ,"Akwai abubuwan da muke
an bukata ne shiyasa"
Khausar ta ce, "Alright zan yi ma Innar mu karya, kinga daga nan ma sai muje gidan mama na"
Na gya
a kai ina mata murmushi don yarinyar haka kawai naji tana burge ni....bamuyi tsammani ba, kawai muka ga Inna Mune a gaban mu tana mana fa
"Ki kikiya ye ni Khausar, wallahi zan bata miki rai, na aiko ki tun
azu shine zaki zo ki zauna kina fa
i ba a saki ba" ....."To wallahi ranki zai
aci, wuce kiban wuri, ai gaskiyar maman ki ne da take kiran ki parrot"
Muna gaishe ta amma ko kallon in da muke ma bata yi ba, ta ja hannun Khausar suka bar compound
in, har suka
ace wa ganin mu ba ta dena sababi ba....na sauke nannauyen ajiyar zuciya ina mai kwantawa a kafa
ar Ammi wacce tuni ta jima da sandarewa da halayen Inna mune, ita bata ta
a tsammanin mutane suna wulakanta
an uwan su mutane ba, a
asar turkiyyah zaman lafiya akeyi babu hayaniya a cewar Ammi........ bata ta
a tsammanin cewa haka zasu kar
e mu ba, duk dama ta sani sun
auki Al'adarsu da muhimmanci babu yanda za ayi su saurare mu, sai sun gama yanke hukunci.
Ammi taja hannu na muka koma cikin
aki, sai alokacin wai aka kaw mana abin karyawa, shima
in jolof
in taliya ce da soyayyan irish da kwai.
Ranar ma ban iya na fitan ba saboda tsabarbma bana son wani abu ya faru damu, saboda na kasa sakewa da gidan ma balle garin gaba
aya.
1week Later
Mummy khausar tana zuwa duba mu akai akai, sai dai khausar ce ba a cika barin ta tana shigowa wajan mu ba.....muna rayuwar mu ne mu ka
ai tamkar ma ba acikin zuri'ar gidan muke ba, babu ruwan su da mu haka zalika babu mai zuwa sashin mu, babu abin da muke fuskanta a wajan Inna Mune sai tsangwama da kyara, Kaka na kuwa bama ganin sa saboda yana yawan tafiye tafiye.
Wata ranar asabar suka kirawo mu, sun taru makil kuwa a gidan Baban gida....
an uwa haka kowa ya sake ganin mu, muma kuma muka gansu
aya bayan
aya.
Baban gida yayi gyaran murya ya ce,"Kina jin hausa malama?
Ammi ta gya
a kai cikin girmamawa saboda tabbas tana jin wasu kalmomi na Hausa kasancewar Abhi yana koya mana time to time, amma munfi iya turancin don da yaren turancin ma muke magana a tsakanin mu.
Baban gida ya ce,"Za
i ya rage naku idan zakuyi rayuwa cikin zuri'ar dangin mijin ki to ina mai tabbatar muku da cewa zaku zauna a nan masaukin da aka baku, sannan zaku rayu damu bisa Al'adar gidan daura, duk abin da muka
aura ku akai shi zakuyi.
Ya kalli Ammi ya ce,"
ar ki bata isa ta kawo mana saurayi bare a matsayin miji ba, dole sai wanda muka za
a mata, wannan dokan gidan daura ne kuma abin a jinin mu yake.
Baba Huraira ta amsa da cewa, Hukuncin da yakamata mu
auka akan mahaifin ku shine zai yi nesa da mu da zuri'ar sa, amma tun da baya nan, ba a kuma sani ko yana raye ko baya raye ba, samun rangwamen hakan shiyasa muka sassauta hukuncin, kuma muka amince muyi rayuwa daku amma matukar zaku amince da sharu
an da muka kidaya maku.
Idan kuma baza ku iya hakan ba, to za
i ya rage naku zaku iya tattarawa ku koma Turkiyyah dama acen kuka fi wayo.
Hamdala na rinka yi a zuciya ta saboda wallahi wallahi ban san haka Nigeria yake da mugunta da mugun hali ba sai da muka taka kafa muka kawo kanmu, Hamdala nakeyi saboda na sani Ammi zata za
i gwara mu koma Turkiyyah muyi zaman mu hankalin mu kwance, babu mai takura ma rayuwar mu, balle har a takura mun wajan auran wanda zuciya ta bai aminta da shi ba......na kasa kunne, na sake baki ina sauraran amsar da Ammi zata basu....sai naji tana cewa.
FADILA IBRAHIM
AL'ADARMU
Page 08
FADILA IBRAHIM
Ammi ta ce,"Mun amince zamuyi rayuwa daku akan yadda kuka
aura mu, mun amince zamu biku yadda kuke so, kuma In Sha Allah zaku same mu masu biyayyah ga duk abin da kuka sanya mu"
Wani abu naji ya tokare min kirji, wanda ban san lokacin dana ce,"Ammi idan kuwa muka amince da bukatar su, To su sani yin biyayyah dasu hakan ba shi zai sa ayimin aure da wanda bana so ba....ina da damar da zan za
i mijin da nake so, infact ba zan yi aure a dangi ba* ina kaiwa nan na tashi na bar musu falon, kai tsaye fita nayi daga gidan na mike hanya zuwa gidan su Abhi na....Khausar ce ta biyo ni har da
an saurin ta tana haki tana cewa,"Anam wait for your sister we need to talk"
Na tsaya ina hararar ta ina cewa,"Hurry up please as am feeling upset" Ta isko ni in da na tsaya, ta na cewa," I think what you did in front of our elders was unfair Anam"
Muna tafiya muna magana na ce mata,
"Khausar, What i did was an act of personal freedom, and am fed up with life in Daura and Nigeria"
Khausar ta kalle ni tana zare idanu tace,"Are you serious Anam?
"Yeah very sure, I wish i could return back to Turkey, where i feel more at home" Nace mata a dai dai lokacin da muke shiga gate
in gida, kai tsaye nayi hanyar sashin mu, Khausar ta biyo ni ta rike min hannaye na ta ce,"I promise to take you out tomorrow, and am very sure you will enjoy it"
Nayi murmushi ina cewa,"Alright then, it's important to be clear in our promises, so we don't accidentally cause misunderstanding or disappointment ok" ina kai nan na tura karamar kofar shiga BQ
in mu ina shiga bada jimawa ba, Ammi ta shigo.