Sashe 20
Al'adarmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Na gya
a kai, a dai dai lokacin Inna mune ta leko tana cewa "Maza ku fito zamu tafi asibitin"
Dama mun gama shiri, sai duk muka fita kai tsaye kowa ya za
a wajan zaman sa a cikin motar da muka zo
na za
a kusa da window ina kare ma garin kallo a wannan lokacin ne na hango wani tsararran park wanda yayi min kyau saboda wajan wasan yara ne dama manya.....hakan ya sa na kudiri aniyar zuwa park
in don nisha
i ina son tuna Abhi na, da old memories
in mu.
Washe gari da yamma misalin karfe hu
u da
an mintuna, na shirya tsab cikin shiga ta riga da wando shigar
asar Turkey, rigar silk material ce ya wuce gwiwa mai botura tun daga sama har kasa, long sleeve wato dogon hannu, sai bakin wando shi ba palazo ba kuma shi ba pencil ba, dai dai ankle
ina wato idon sawu, sai white canvas da kuma black veil....Khausar na gani na sai da ta
auke ni hoto wai nayi kyau, ni kai na dana kalli mirrow sai naga ainahin kama ta sak
asar turkiyyah saboda kamannin Ammi ka
an da yau suka bayyana a fuskata da sura ta.
City Park Abuja
Abuja City Park wanda yake kan titin Ahmadu bello way wuse, ni da Khausar ne wanda ita tayi shigan doguwar rigar abaya...Kai tsaye filin kwallon su na nufa, in kallon yadda suke buga wasan kwallon kafa wanda yana
aya daga cikin favorites
ina da ina school.
******
Cikin motar taxi kampanin peugeot, kujerar mai zaman banza, sanye yake da kayan lauyoyi bakin wando, farar riga
ar ciki da neck tie, sai bakar rigar da ake ratayawa ta lauyoyi, sannan ya rike ta a hannu , da akwai wrist watch a hannun sa na dama, sai ya kara kyau kamar dai ba Aiman ba.
Ko dayake ma wannan
in is not your regular Aiman wannan
in *Barr.
Sulaiman Yusuf Zaria* kenan. matashin saurayi mai cikar kamala, A hankali cikin natsuwa ya sake leken driver wanda yake ta faman kunce tayar motar yana kokarin
aura wata, daga bisani ya fita daga cikin motar yana tambayar, direba
"Wai har yanzu baka gama ba?
"Kayi hakuri yalla
ai, motar dole kuma sai mai gyara yazo ya duba min saboda na kunna ta taki tashi"
"Kash amma ban ji da
i ba, saukin abin ma na dawo daga wajan aiki ne" Aiman ya fa
a yana kokarin ciro ku
i a fancy wallet
in sa yana cewa "To ga wannan na gode bari na shiga park
innan na huta".
Direban ya kar
a yana murna ganin an bashi dubu biyu, yayi godiya, shi kuma Aiman ya shiga City park kai tsaye wajan samun abin sha ya nufa ya siya coca cola sannan ya fito har zai yi wajan zama sai yaji ana ihu ta wajan filin buga ball, sai ya tsinci kanshi da sha'awar son kallon kwallo duk da ba
abi'ar sa bace buga ball amma yana kallo don nisha
i kun san maza ba'a rabasu da kwallo.
Take yanke zuciyar sa da gangar jikin sa ta amsa kiran zucin da wacce idanuwan sa suka hango masa tsaye cikin filin wasan kwallon tana buga kwallon hannu tana sanya shi a basket abin gaskiya gwanin ban sha'awa ne ga dukkan
an mata da samarin da suke tsaye a wajan duba da yanda suke tafi suna ihu sanin cewa tayi abin burgewa ne, Ko tantama bayayi Anam ce........Idanuwan sa suka hango mishi cewa idan Anam tayi wannan tsallaen babu makawa zata iya fa
i kasa, kuma kasan akwai dutse wanda zai iya ji mata ciwo.....Kai tsaye ya nufi wajan cikin azama bayan ta sanya kwallon ya cha
e ta ta fa
o jikin sa, amma maimakon su tsaya waje guda sai kafar sa
aya ta zame tuni kuma suka gangara gefe har kusa da dutsen ya sanya hannayen sa ya tokare dutsen.
Da bai yi hakan ba da dutsen ya bige min kai.....tuni na
ago kai na sauke idanuwa na a fuskar sa, ina tsakiyar kafafu wan sa, wanda ya rufe ni da hannayensa ga dutsen kuma a
bayana......idanuwan mu suka shagala da kallon juna.
Aiman ya kyafta idanuwa a daidai wajan da yake tsaye yana hasashen faruwar wannan al'amari, tun shigowar sa da ya hango Anam yake wannan tunanin, ashe ko motsa kafar sa
aya bai yi ba, balle ma yaje filin buga ball
in....ya shafa sumar kanshi yana kare mata kallo tana ta buga ball
in ta hankali kwance.
Gaskiya al'adar bahaushe bai dace macce masulma tayi wannan
abi'ar ba a cewar Aiman.
Tsintan kansa yayi cikin filin ya kama hannayen ta, a daidai lokacin da take kokarin sanya ball
in cikin basket karo na ba adadi kenan, saboda ba wannan bane yin ta na farko ta iya ta kuma kware da buga ball.....jan ta ya fara yi har suka fita daga filin wasan yayin da take kare masa kallon mamaki.
Ni a gani na banga dalilin hanani wasan da nake yi ba, sannan waye shi da zai kama mun hannu, ribar me zai ci da yake kokarin raba ni da filin wasan tunanin da zuciya ta take yi ne ya sa na katse tunanin, Na masa tsawa cikin harshen turanci rai na a
ace don zuciya ta na bani tabbacin na ta
a ganin sa amma shigar da yayi ta sanya zuciya ta ta kasa tuno takamaimai inda na ta
a ganin sa.
"Mallam lafiya ina ruwan ka?
Da fari rikon sakainan kashi yayi ma siraran hannaye na, amma jin na yi masa tamabayan rainin wayau sai ya damke hannun da karfin sa wanda ni
tun da nake ma ban ta
a ganin mutum mai irin karfin sa ba, hakan ya tuno min da Deen san da ya riko ni lokacin da na kusan sulewa a gidan su.....amma shi wannan hannu kawai ya rike duk da tattausan hannayen sa amma karfin hannun ya rinjayi hakan.....ni kuma ina ta kokarin kwace hannun....da Allah ya bani sa'a na kwace hannu
aya kawai na samu na sharara masa wani gigitattaccen mari zan kara ne Khausar ta rike min hannu tana cewa "Kul Anam kar ki kuma GIFTED ne fa, ganin shi sai ka cika form" Khausar ta fa
a tana sake cewa,"Me ya kaiki marin babban mutum haka Anam??????
Khausar ta soma magana cikin jin da
i tana kallo na tana mayar min da amsa.
Anam "Na jima ina son ha
uwa da shi, nabi duk hanyar da zan bi don samun ganin sa, tsahon shekaru hu
u kenan ina bibiyar sa amma bana samun damar ganin sa ko da sau
aya, tsahon shekarun nan kullin addu'ata Allah ya ha
a ni da shi ko da kuwa sau
aya ne" Yau kuma Allah ya cika min buri na shine kika mare shi kuma"
"Cike da tsawa nace,"To ina ruwan shi dani" me yasa zai rike min hannu, ya sanni ne, ko kuwa na san shi ne.
Aiman tsaye yana kare ma su khausar kallo, a hankali ya sake wa Anam hannu, yana jin wani ra
in soyayyar ta cikin zuciyar shi, tana mishi yawo a cikin zuciya da gangar jikin sa, amma kuma yau da wata macen ce tai masa haka da ya kowa mata hankali....Darajar Abhi da kuma darajar
an uwan takan dake tsakanin su.......How he wish bai san Abhi ba, How he wish Gidan Daura basu san mahaifin sa da mahaifiyar sa ba,....amma shi yana mamakin yaushe zuciyar tashi ta fara kokarin sanya shi cikin damuwar soyayya wanda shi ko harkar mata baya shiga, ya tabbata kishin Anam ne ya sanya shi zuwa ya fiddo da ita daga cikin filin wasan da maza su kayi masa dabaibayi.
Ya duba ya mai da kallon sa ga Anam wacce take tsaye tana kare masa kallon sani,...
Yayi gyaran murya sannan ya ce,"Ki kwantar da hankalin ki
an mata, ba wani abu bane kawai na taimaka miki ne ta hanyar tsamo ki daga cikin halin da kike niyar jefa kanki,.....Ke musulmace kuma kinsan cewa chu
anya tsakanin mace da namiji haramunne....balle kuma ke bahaushiya ce zan miki uzuri saboda baki tashi cikin hausawa ba, amma hakan a musulunci haramunne macce ta kasance cikin tsakiyar maza tana tarayya da su" Na miki laifi tun da har kika
aga hannun ki kika mare ni, to ki yafe min"
"Ta yaya kasan cewa ma ban tashi cikin hausawa ba" Na tambaya ina mai sake kallon Khausar saboda maganar tasa ta bani mamaki.
Ya girgiza kai, yayi shiru, sanin cewa subul da baka yayi, sai yayi shiru ya kasa furta ko da kalma
aya, yana tunanin kare kan sa.
"You look familiar" Na fa
a ina cigaba da magana,
"Eheenn kai ne kake zuwa Anam's eatery ko, kai ne ma na fa
a ina tura baki, ga kamannin ka nan ma"
Ya girgiza kai da karfin hali irin nasa, ya dake ya ce, What's that?
Ban san wajan ba ma ni"
Ya make kafa
a yana girgiza kai sannan ya cigaba da cewa,"Maybe mai kama da ni ne, a ina kenan Eatery
in yake? ya tambaya.
Ban iya amsa masa ba, tunanin kamar rai na min wayau yake son yi, sai na basar, Khausar ce ta zake har da wani Gifted tsaya muyi hoto don Allah....na wani janyo ta ina kwa
e mata baki, ina cewa "Jan aji dallah"Na fa
a ina yamutsa fuska ina hararan sa ta gefen ido.
Barin mu yayi a wajan ya mike kai tsaye wajan zaman da yayi niyar zama, ya na son ya kira Abhi domin ya bashi labarin case
in su na yau, yana son sanar da shi fa sun kusa kawo ga
ar da dole a bukaci ganin shi Abhi
in a kotu saboda shedu.....yana wannan tunanin ne Khausar tazo tana masa magana.
"Gifted ka samin number
in ka to, sai muyi magana don Allah"
"Ohhhh Lord! wa
annan
an matan baza su bar ni ba i guess" ya fa
a a hanakali.