← Book details Al'adarmu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 21 OF 54

Sashe 21

Al'adarmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Na matsa gefe ina cewa,"Sai kace mayyah, sai wani shisshige masa kike yi, kina mace haba Khausar"
Khausar ta ce,"It's important Anam, za muyi graduation nan da 2days kin sani kuma kowa zai je, shine nake so na gayyace shi......."Na sani,To amma gayyatar saboda me, me zai miki a cen" na tambaya ina shirin jin amsar da zata bayar.......Shi kuma ya kar
i wayar daga hannun Khausar da alama yaji maganganun mu, Ya danna wasu lambobi sannan ya mika mata, a wannan lokacin kuma wata karamar salula mai keypad ta soma ringing Kallon wayar ta sanya yayi saurin mikewa ya bar wajan yana cewa "Abhi" a hankali bayan ya
aga wayar.

Kamar almara haka naji sautin muryar sa yana kiran sunan Abhi
ina, sai dai gudun zargin wani abu sai na basar na ce ma Khausar tazo mu tafi gida na gaji da park
Da misalin karfe tara na dare ina kwance saman cinyar Ammi aka kira waya ta....na duba naga bakuwar lamba ce, Na
aga ina cewa,"Who am i speaking with?

Daga cen cikin wayar aka amsabmin da cool voice
"How are you, and how was your trip wife?

Mamakin maganar ta sanya ni mikewa na zauna sosai amma kuma na gagara magana ma, jin yanayin muryar ba hayaniya ko ka
an a environment
in da yake hakan ya sa na gane cewa Deen ne.

A hankali na furta sunan *Deen*
"Hehehhhhhh you got it right darling, it's me darling"....wani haushi da takaici ya sa na tsinke wayar na kashe ta ma baki
aya.

Washegari da muka je asibiti, Grandpa ya fara samun sauki ba laifi yana gane mutane, yamin murmushi ya yafito nibda hannun sa.

Bayan na isa gaban sa, na zauna kujerar kusa da gadon sa, ya rike min hannu ya lumshe idanuwan sa sannan ya ce, "Anam tsayin rayuwa ta da kuma rayuwar da nayi da jikokina wato su khausar da
an uwanta, na shaku da su sosai baki zo a lokacin da nake wasa da su ba, baki zo alokacin da nake jin su tamkar
an dana haifa ba, baki kuma zo a lokacin da muke kwa
ayin son ganin jinin Abhi ba, Sai dai kuma ranar dana fara ganin ki sai Allah ya cire min soyayyar da nake yi wa mahaifin ki ya koma kanki, sai dai laifin da mahaifin ki yayi na
oye mana ke da mahaifiyar ki ta sanya ni yin shiru abin kuma yana son ta
a ni saboda na sani ba dan soyayyar ku da Wa na Bababan gida ya hango a cikin idanuwa na ba, da yanzu tuni ya sa kun koma turkey, ko da kuwa ace kun nuna kuna son zama damu
Anam, dalilin dayasa nake miki wa
annnan maganganun, na
aya dai
Tsatson Grand mother
in ki ya fito ya nuna yana son ki da aure, ba zan ta
a barin a tauye miki hakkin ki ba idan baki son shi, amma zanso ki fahimci wani abu daga cikin halayen sa da al'adar sa har zuciyar ki ta amin ta da shi.

"Za su iya
aura miki aure koda kuwa ba kya so"
"Saboda me za'a amin auren dole?

Na bukaci tambaya.

Saboda ni na fara zuwa zuri'ar Inna mune na
auko ta na kawo ta cikin zuri'ar mu, ba kuma zan iya hanasu ke ba, da na hana, sanin hakan yasa dole nayi shiru a wannan al'amarin, anymoment zasu iya
aura miki aure koda ace da lafiya ta koda kuma ace bani da lafiya.,
so bana so kuyi tunanin ko dan saboda laifin mahaifin ki ne za'ai miki hakan...ko
aya ba dalilin kenan ba, ina so kuma ki fahimce ni.

Na ce,"Amma ba kunce bakwa ba bare auran
a da jikokin ku ba,
taya ya ni za'a aura min bare kuma, How on earth kuke son juya hankalin al'umma, ba ku auran bare tayaya ka auri
ar sarkin Daura?

Me yasa kuma kuka kori
ar ku don ta kawo bare gida amatsayin miji?

Me yasa mahaifi na yake
oye mu baya son ku san cewa yayi aure???

Na cigaba da cewa, "Me yasa hausawan mu suke aran al'adu suna yafawa don burge duniya?........Wannan al'adar Fulani ce, a iya sani na, Hausawa basa tilastawa kansu auran na gida, kuma basa mai da hakan ya zama al'ada cewa dole na gida zasu aura ban da bare".....Grandpa, zan so na fahimtar da Al'ummar gidan Daura dama mutanen dake kewayen ta masu irin
abi'ar auran na gida, zan zo a soke wannan Al'ada don suma Fulanin da suke yi zamanin kaka da kakanni yanzu kai w
ya waye ba sosai suke wannan Al'ada ba"
Nayi ajiyar zuciya sannan nace,"Grand pa nayi research sosai akan masu yin wannan al'ada, kwata kwata bata dace da mu HAUSAWAN DAURA ba"
Grandpa ya jinjina kai, ganin yadda nake magana hakan ya kara tabbatar masa da cewa ni
in jinin sa ce, kuma halayen sa nake da shi......sannan yana da tabbacin nice zan kawo sauyi ga wannan Al'ada ta gidan Daura.

Yayi gyaran murya sannan ya ce," Anam tun ina karami naso rusa Al'adar shiyasa ma na auri mata a waje, amma hakan bai sa al'adar ta rushe ba, daga baya kuma na bar batun saboda yayana yafi ni riko da al'adar, gudun samun matsala da yayan na sai na hakura da nawa kudirin.......Yayi shiru na wasu lokuta kafin ya cigaba da cewa "To amma idan aka ce Anam ta auri Deen, to hakan na nufin akwai yaki agaba saboda aiwatar da hakan zai zama na cewa kowa ma nan gaba zai iya kawo mata ko miji daga waje kai tsaye kuma a aura masa.

Nace ma grandpa, "Grandpa idan har auran Deen zai samo maslaha ga duk wanda yake son auran bare a bisa al'adar gidan Daura to naji zan aure shi, sai dai idan ya yadda cewa zai musulun ta.

Ammi wacce take tsaye ita da Mummy Khausar suna jin conversation
in mu ta girgiza kai tana toshe baki, sanin cewa Anam ba wannan ne ka
ai plan
inta ba"
Mummy khausar ta ce,"Kina ganin tana da wani plan bayan wannan kenan?

Ammi ta gya
a kai tana kara jadadda wa Mummy cewa ta san Anam
in ta farin sani, ta kuma san abin da zata iya aikatawa"
Mummy tace, "To Allah ya za
a mata abin da yafi alkhairi, damu duka baki
aya" "Ameen ya Allah" Ammi ta amsa.

The next day
Washe gari ranar zamu koma Daura, sai dai ba tafiyar wuri za muyi ba, hakan ya bani damar fita exercise tun da asibahi na fita, da ga kan layin mu zuwa karshen layin da zagayen layin, na sake komawa har daidai gate
in gidan da muke....amma hakan bai ishe ni ba na sake bi hanya na koma sai da nayi hakan sahu uku ina hanya na fara jin jiri amma hakan bai sa na tsagaita ba, na cigaba da gudu har sai dai jirin ya tsananta, na kusan fa
i adaidai lokacin ya sanya hannayen sa ya taro ni na kwanta sosai a faffa
an kirjin sa yayin kai na sukayi matashi da kakkauran damtsen hannayen sa.....Hanci na kuma suna jiyo mun kamshin turaren kamfanin Haream designer masu kamshi da sanya kwanciyar hankali......Sanye yake da kaya bakake jogging wears masu tsada da kyan gani, sai dai duk ganin da zan yi masa sai na tinanin da wancen saurayin da Daura.

A hankaki ya yayyafa min ruwan goran dake hannun sa, yana mai matsawa gefe ka
an daga in da nake bayan ya sake min hannu.

Yayyafa min ruwan da yayi shi ya sanya na rage jin jirin da nake ji, ya bani ruwan na sha sosai sannan yace nemi waje ki zauna....na zauna ina haki.

Ya ce,"Tun fitowar ki karfe 6:30 am na lura dake, kin fara gudu 6:35...ya nuna min agogon hannun sa na dama, ya cigaba da cewa,"Kalli na yanzu karfe 8:00am daidai.....kin fara exercise baki tsaya kin huta ba, baki sha ruwa ba, how comes kike wasa da health
inki Anam?

Da sauri na juya na kalli fuskar shi, na ce,"Ya akayi ka sanni haka farin sani?....Please who are you?....Me yasa duk in da zani sai na ganka kusa dani???

Murmushi Aiman yayi sannan ya ce,"Anam...."I am nobody" But a human being like you" idan kina son sanin ni waye come to zaria" yana kai wa nan ya mai da glass
in sa ya mike tsaye ya fara tafiya abin sa.

Fadila Ibrahim
Vote, Share and Comment
AL'ADARMU
Page 15
Fadila Ibrahim
Biyo shi nayi da gudu, ina kiran sunan shi "*Unknown*
*Unknown*
"*Unknown* wait please"
"Aiman not Unknown please" Ya fa
a yana mai sanya hannayen sa cikin bakar jacket
in sa ya cigaba da tafiyar sa"
"Whatever, They are all thesame, Unknown wait now, i wanna talk to you" na sake fa
a ina bin sa da gudu, Na ce,"Kada fa kaga in binka ka
auka ko na zama irin
ar uwa ta ce" na fa
a ina tura baki
Yayi shiru bai ce min kala ba......na harare sa playfully nace,"Unknown fa
a min ka sanni ne don Allah"
"Ni ban san ki ba, me yasa tun jiya kike cewa kin sanni, a ina kika ta
a gani na wai" cewar Aiman
With my full confidence nace,"Kwanaki kazo eatery
ina mana a Daura" Na bashi amsa
Ya ce,"Bani bane" ya bani amsa a takaice, kuma daidai lokacin da muka zo gate
in gidan Ya juyo ya kalle ni.

"Anam nan ne gidan ku?

Na girgiza kai, na ce,"Mun zo duba Grandpa
ina ne bai da lafiya, yau ma zamu koma Daura"
Farin ciki zuciyar tashi ta shiga saboda bai yi tsammanin zaiji tsayayyen amsa daga wajan Anam
in ba, yafi kaw ma ranshi zata mishi tsiwa.

Ya ce,"Allah ya bashi lafiya, ya kamata ki koma gida kada ayi ta neman ki"
Kamar wata wawiya haka na koma a gaban sa yau, na shiga gida ina waiwayen sa, ya tafi ni ma kuma na shige abi na.

Alhamdulillah we did a long journey, mun koma Daura, na cigaba da harko kina, ina duba eatery
ina time to time...Alhamdulillah zan ce saboda an san restaurant
ina farin sani a garin Daura.
Chapter 21 · 0% Book details