← Book details Al'adarmu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 37 OF 54

Sashe 37

Al'adarmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Sallamar khausar da Inna Mune da Grandpa ita ta sanya suka tsagaita da hirar da mukeyi....Khausar tana murmushi tazo ta tsaya a bayan kujera kusa da ni in da na tsaya, tana ce min,"Guess what?....Na
an zare idanu da mamaki ina cewa,"What???

"Am going to be a bride soon"...Har cikin zuciya ta ban
aga hankali na ba wannan karan, natsuwa nayi ina sauraran ta, na bata dukkan hankula na, ina cewa,"Really! it's a good news dear am happy for you"
Ta rungume ni tana rawan jiki, har da cewa ,"Thank you Sister".....na juya ina sauraran Grandpa bayan na gaishe shi.....Naji yana cewa,"Dawowan ka yayi matukar kwantar mana da hankali, hakika wasu matsalolin bamuyi tunanin zai lafa ba, kamar zuwa Deen sai bayan dawowan ka jiya ka dakatar dasu kaga yanzu mun samu salama, saboda mahaifiyar sa ta
auke shi ma sun bar
asar gaba
aya, da alama in ba haka akayi bazamu samu sa'ida ba.

Sai alokacin na fahimci ashe dalilin da ya sa jiya Ammi suka ha
u a gidan Grandpa kenan, bana mantawa ina hanyar shigowa ma na ga motocin gidan su Deen suna fita and he can't do anything nonsense shiyasa har yanzu yake bibiya ta ya kasa min komai,....dalili ashe Ayman ya fa
awa Abhi problem
in mu tun kwanakin baya daya dawo ashe har gida yaje ya kankara wa Momma warnning"
Sai a yanzu nake jin komai.....Na girgiza kai ina tausayin Deen, he is now a looser, wani murmushi ne ya ziyarci zuciya ta a daidai time
in muka ha
a idanu da ruhin zuciya ta sai ya kashe min ido
aya, kawar da kai na nayi.

Inna Mune ta kar
a da cewa,"Asma'u naji kuna cewa zaku koma Zaria, Dama ba kun dawo nan gaba
aya bane?

Umma ta kar
a da cewa,"Aa Inna Mune, dama mun zo ba da hakuri ne, amma ai zumunci ba zai
are ba Inna"
"Haka ne amma da so samu ne ku dawo nan
in da zama tun da akwai filayen da yawa gasunan ana ta yanka ma
an uwa" Cewar Inna Mune
"Ai yanka fili ba matsala bace, Yanda Inna da Umma suka saba da Zaria zasu yadda su bar Zaria ne su dawo cikin mu?

Charaf Inna ta ce,"Idan zaku bani AYMANA zamu dawo, wollah ai kuna da kirki shosai wallahi" tayi magana da hausan ta na tsofaffi.

Kaf falon kowa yayi dariya,, naji Grandpa na cewa,"Umma da fatan zaki kula da Anam har ta gama hutun zuwa lokacin da zaku dawo nan
Umma tayi murmushi tana jinjina kai,Amma fara'ar fuskar Khausar ta sauya hakan ya tabbatar min da bata ji da
in bin su Zaria da zan yi ba.....ban bi ta kan ta ba,
aki na shige don ina da abin yi, duk dama da saura tafiyar tasu sai nan da sati
aya hira ce kawai ta kawo hakan amma khausar ta biyo ni
aki tana min tambaya.

"Anam kaman farin ciki kike da tafiyar da zakuyi ko?tana tuhuma na.

"Kwarai ina farin ciki mana Khausar, ke kuwa waye zai ki dangi kamar su Umma?...Na mayar mata da amsa kai tsaye.

Wurga min harara tayi ta kafin tayi kwafa ta tashi ta fita, tana cewa, "Ni na tafi wajan
an uwa na ma hira zamuyi yau"
Kafin ta fice daga
akin nace,"Allah ya tsare Khausar"....har da amsawa wai, "Amin Anam."na cigaba da aikina.

Khausar na zuwa wajan Ayman, ta same shi zaune saman fancy chair yana shan zobo drink....yayin da yayi relax akan kujerar ya
aga kansa sama idanuwan sa na kallon sararin samaniya....sallamar Khausar ita ta dawo da shi daga trance
in daya shiga, ya amsa da gyaran murya ba tareda ya ko kalli gefen ta ba.
an uwa, Barka da hutawa", Khausar ta fa
a tana mai ajiye kujera kusa da in da ya zauna ta cigaba da cewa,"
uwa ina magana ka min shiru"
"Ina bukatar na ke
ance ni ka
ai ne Khausar" Ayman ya bata amsa a takaice.

Kai,
an Uwa ni gaskiya bana son irin haka, na zo ne fa mu tattauna kan batun yadda kake aikin ka, ina son salon ka wallahi, ka koya min kaji
an Uwa na"
Kamar yaji takun tafiyar ta da sauri ya juya hanyar shiga sashen Abhi, ya hango ta tsaye ta sauya shiga cikin normal abaya as usual, car keys ne a hannun ta, da alama fita zata yi....da sauri ya tashi ya nufi wajan ta, yama manta da cewa Khausar na wajan, ya sha gaban Anam a dai dai lokacin da take kokarin bu
e mota.

"Yaya Ayman" na fa
a a hankali da sanyin jiki, saboda na sani Khausar na kallon mu, kuma bana son tayi zargin wani abu bayan
an uwan takan dake tsakanin mu".......Ko a jikin sa, ya kar
i makullan ya ce,"Anam ki taimaka ki bani wannan daman na yau kawai na zama driver
in ki, zan tuka ki nayi yawo dake a fa
in garin Daura, duk in da kike so, na miki alkawarin zanyi tukin da har abada babu kamar sa"....Murmushi nayi, kalaman sa sun saka na manta da kalubalen Khausar hakan yasa na bishi har motar sa kamar rakumi da akala.

FADILA IBRAHIM
AL'ADARMU
Page 29
FADILA IBRAHIM
Kamar yaji takun tafiyar ta da sauri ya juya hanyar shiga sashen Abhi, ya hango ta tsaye ta sauya shiga cikin normal abaya as usual, car keys ne a hannun ta, da alama fita zata yi....da sauri ya tashi ya nufi wajan ta, yama manta da cewa Khausar na wajan, ya sha gaban Anam a dai dai lokacin da take kokarin bu
e mota.

"Yaya Ayman" na fa
a a hankali da sanyin jiki, saboda na sani Khausar na kallon mu, kuma bana son tayi zargin wani abu bayan
an uwan takan dake tsakanin mu".......Ko a jikin sa, ya kar
i makullan ya ce,"Anam ki taimaka ki bani wannan daman na yau kawai na zama driver
in ki, zan tuka ki nayi yawo dake a fa
in garin Daura, duk in da kike so, na miki alkawarin zanyi tukin da har abada babu kamar sa"....Murmushi nayi, kalaman sa sun saka na manta da kalubalen Khausar hakan yasa na bishi har motar sa kamar rakumi da akala.

Bamu tsaya ko ina ba sai daidai gidan tarihin rijiyar kusugu wato
KUSUGU WELL
Cikakken sunan shi shine Abu Yazid,
a ne ga sarkin Baghdad. *Bayajidda* Jarumi lamba
aya daya wanda yayi jarumtar kashe macijiya a wancen lokacin daya shu
A wancen lokacin da suka shu
e akwai rijiya mai suna Kusugu, cikin rijiyar wata maciya ce wacce take hana mutanen garin Daura
iban ruwa face ranar Juma'a...idan ka kuskure a ranar juma'a ba to kisa ne har lahira zai biyo baya.

Na gyara zama na ina kara kwankwa
ar ruwa mai gar
i wanda ya fito daga rijiyar kusugu, na kalli Yaya Ayman na kalli tsohon dayake bamu labari Na ce," To ya akai Bayajidda yaje rijiyar
eban ruwa, bayan macijiyar ta hana"
Tsohon yayi murmushi ya cigaba da cewa,"A wannan zamani da ya shu
e mace ce take sarautar
asar Daura, mai suna Daurama., Bayajidda ya kasance matafiyi ne kuma tafiya ta kawo shi
asar Daura, ya sauka a gidan wata tsohuwa mai suna Ayyana, a Daren Alhamis da Bayajida ya shigo Daura ya shigo a gajiye da yunwa da kishin ruwa, sai dai Ayyana ta tar
e sa da abinci ya ci ya koshi, yayin da ya gama ya nemi ta bashi ruwa sai tace bata da ruwan da zata bashi saboda ta labarta masa yadda suke shan wahala wajan
iban ruwa da kuma macijiyar da take kashe mutane idan suka je
iban ruwa ba ranar Juma'a ba.

Bayajidda ya kafe akan yana jin kishi, babu irin magiyar da Ayyana batayi ba akan kar ya kuskura yaje saboda ajaline ke kiran sa, amma ya kama hanyar sa ya tafi ya jefa guga cikin rijiyar ta kusugu, yana jefawa ya ji an rike, yayi magana mutun ko aljan amma shiru, ya hau janyo guga da kyar, anan ya lura ashe macijiyar ta kananna
e a jikin gugar macijiyar ta fasa kai tana shirin kai masa hari, ya zaro takobin wukar sa mai kaifi ya sare mata kai ya raba jikin ta sannan ya debi ruwa ya sha ma'ishi ya wanke jikinsa ya kuma
eba wa tsohuwar nan ruwa a langar ta ya tafin mata da shi....a daidai wannan lokacin Bayajidda ya bar warin takalmin sa kafa guda.....
Chapter 37 · 0% Book details