← Book details Al'adarmu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 44 OF 54

Sashe 44

Al'adarmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ranar dana farfa
o nayi mamakin gani na a wannan yanayin, idanuwa na suka sauk kan Abhi runguma ita ce abin da ya biyo baya tsakani na da shi, ya ce Anam dama wannan aikin mai hatsari kuka je a kasar Korea?

Na gya
a kai ina cewa "To ba gashi Allah yasa mun dawo kalau ba Abhi" na fa
a ina mai yi masa dariya, Abhi ya shafa min kai yana murmushi, ya ce ,"Anam ba zakiyi aure ba in ga jikoki nah.....To she mishi baki nayi, na ce,"Abhi ina zaka fara ne, duk zuwan da zakayi Turkey sai kayi min maganar aure, Abhi ni bana soooo......." na fa
a ina tura baki ha
e da make kafa
a na
ata rai.

"To to to to is okay, darling na dena".....Na ce,"Hmmmm anjima ka
an zaka sake tambaya ta, kamanta kullin haka kake cewa ka dena Abhiiiii na, na fa
a ina dariya.

Abhi ya Rungumo ni yana cewa, tsahon shekaru biyar rabon ki da Nigeria Anam.

Na ce,"Yes ga shi kaddara ta sa na dawo kuma, amma suna sallamata zan koma turkey".....Abhi ya ta
e baki, ya tashi yana dudduba ni yace,"Ai zama su rubuta mana takardar sallama saboda na duba ki garau kike"
Dai-dai lokacin wani likita soja ya shigo, wanda tare dashi mukaje
asar Asian, yana sanar da Abhi cewa na samu lafiya, zamu iya tafiya....Ina lura da Abhi yana matukar son yaga na bishi gidan sa na Abuja na huta kafin na koma Turkey, hakanan kuma na yarda na bishi atleast zan huta na kwana biyu na san ba lalle ma wani ya san ina gidan ba.

Da shigar mu gidan babban gida ne mai apartment biyu, na ware baki ina cewa,"Lahhh Abhi yaushe ka siya wannan katon gidan haka, wow ya min kyau, ya ma fi na Daura kyau da tsaruwa.

Abhi ya ce,"Yes na jima ai, shekaru uku da suka wuce,.....ya fa
a yana kokarin fitowa daga cikin mota ya kulle kofar yana cewa,"Fito mana Anam.

Babban sashin da aka tsara shi a harabar parker motoci, ba shi muka nufa ba, sai naga mun billa ta wani gate cen da nisa, muka shiga wannan kam babban sashi ne mai fili ha
e da kewaye ga flawoyi, da karamin round about ginin gidan sama ne, ya tsaru iya kar tsaruwa, yafi na farkon girma da tsari.

Wani kyakkyawan yaro ne ya fito a kalla ba zai wuce shekara hu
u ba, yana kama dani sai dai kammanin Abhi sun fi bayyana a fuskar yaron ya nufo ni da gudu yana cewa, *Aunt Anam*
Da mamaki na cha
e yaron, sama ina chilla shi duk da ban san ko
an waye ba, na kalli Abhi
angare guda shima yana kallo na chike da murmushi a fuskar sa.

FADILA IBRAHIM
AL'ADARMU
Page 35
FADILA IBRAHIM
Abhi ya ce,"Yes na jima ai, shekaru uku da suka wuce,.....ya fa
a yana kokarin fitowa daga cikin mota ya kulle kofar yana cewa,"Fito mana Anam.

Babban sashin da aka tsara shi a harabar parker motoci, ba shi muka nufa ba, sai naga mun billa ta wani gate cen da nisa, muka shiga wannan kam babban sashi ne mai fili ha
e da kewaye ga flawoyi, da karamin round about ginin gidan sama ne, ya tsaru iya kar tsaruwa, yafi na farkon girma da tsari.

Wani kyakkyawan yaro ne ya fito a kalla ba zai wuce shekara hu
u ba, yana kama dani sai dai kammanin Abhi sun fi bayyana a fuskar yaron ya nufo ni da gudu yana cewa, *Aunt Anam*
Da mamaki na cha
e yaron, sama ina chilla shi duk da ban san ko
an waye ba, na kalli Abhi
angare guda shima yana kallo na chike da murmushi a fuskar sa.

ABHI Ya ce,"It's a surprise Anam, lets go inside"
Na gya
a kai ina karasa shiga cikin babban corridor da zai kai ni main parlorn gidan....Ya ilahi,"Gida kamar aljannan duniya wani gini ne kaman palace, dogayen labulaye dark blue na cikin kuma white, gidan nan ya tsaru makurar tsaruwa ga wasu cushion ko a
asar waje albarka, kafafuwa na suka luntsuma saman lallausan rug mai tsada kamar na gidan sarauta.

Muryar Umma ce ta fito sanye cikin lifaya mai tsada da kyau, jikin ta sai tashin kamshin turare ya keyi, kamar kuma ba Umma mai
an wake ba, hasken ta na zabiya yana nan amma ta kara glowing, tayi kyau hutu ya nuna a cikin ta, daga bisani kuma Ammi ta fito tana cewa, Anam kice gwara da Allah yasa na zo Nigeria da yanzu ina turkey da anyi lovely moment bana nan"
Da mamaki na ke kallon fuskar kowannen su, Shin me ake kokarin sanar dani ne all this while ban sani ba?....Na kara kallon yaron dake hannu na, sai na ga kammanin Umma kuma a fuskar shi....na ce,"Abhi shin hasashen da zuciya ta take min gaskiya ne kuwa?

"Me zuciyar taki take hasasho maki Anam?

Ya bukaci tambaya
"Shin ka auri Umma ne bayan tafiya ta?

Na tambaya ina kara kallon Umma da Ammi suna ta kashe ni da murmushi....naji Abhi yana cewa,"Well!! well!!! at long last yau zakiji komai, zauna ANAM, Na samu waje na zauna na kagu da naji koma miye.

Abhi ya ce,Zan baki labari right from fa
uwar ki lokacin da kika suma a gidan su Umma...gidan Baba huraira you get that right"
Na gya
a kai ina cewa ai Abhi daga wannan fa
uwar bu
e idanuwana nayi na ganni a
asar Turkiyyah ko ba haka bane? na tambaya
"Yes haka ne, shiyasa nake so na dawo miki da tunanin ki baya.
************
*Wallahi na dai ga tafiyar su, amma daga nan ban sake sanin in da kai na yake ba*
"Kin suma a wajan baki san in da Hankalin ki yake ba, Ayman da Khausar ba tafiya suka yi ba, sun sha kwana ne kawai, sai suka yi reverse suka dawo suka
auke ki"
Na gya
a kai ina jin wani sabon labaru kuma.

Anam, Duk da cewa ni na san komai, amma Tun daga kan Baban gida, Grandpa, da sauran zuri'ar gidan daura kowa abin ya
aure masa kai jin sabon labarin da Ayman ya zo da shi.

Ranar da Ayman ya sanar ma kowa cewa kuna soyayyah,
Feedback
in ko ince reaction
inki shi ya tabbatar mana da cewa yes kuna tsananin son junan ku, mu ba yara bane, a cewar Grandpa
inki bayan ke da Ayman kun bar filin meeting
in kun tafi gida.....Grandpa ya kirawo Khausar ya zaunar da ita ya kuma sheda mata yadda Anam take ta kokarin
oye mata soyayyar da suke yi da Ayman, don saboda kada alaqar dake tsakanin ku ta yanke.

Khausar was so heartbroken, da ta gane ashe son maso wani takeyi, and she cannot become so heartless ta auri masoyin ta daga baya kuma ta rasa friendship
in ta da
ar uwar ta.....So is either ta hakura ke ki aure shi, ko ya aure ku duka biyu.
*Hausawa na cewa, Wani hanin ga Allah baiwa ne*
A wannan ranar ne sarkin katsina da
an sa na hu
u suka shigo garin Daura, sun zo gaishe da sarkin Daura, kasancewar sarkin katsina ya san Grandpa wato mahaifi na, kai tsaye ya shigo gidan Daura kuma kin sani dama muna gidan Grandpa ne, shigowan su
an sarkin yai tozali da Khausar tana kokarin mikewa daga gefen Grandpa zata koma in da take,.....to anan yaci karo da matar sa.
*Hausawa na cewa,"Matar mutum kabarin sa*.

Bayan sunyi gaisuwa sun koma, da kwana biyu kina cen kina faman gyara restaurants
inki, sai aka kawo kayan gaisuwa da takardar sako akan
an sa yaga mata kuma yana so a bashi auran ta....Allah cikin ikon sa Grandpa ya nemi da ya dawo ya nuna matar da ya gani, Ba tare da
ata lokaci ba washegari
an sarki yazo shida fadawa da dogarai....kuma ya nuna Khausar......In other to make you happy Khausar ta amince da shi, saboda Kyakkyawa ne ajin farko bafulatani, yayi makarantar sa a malaysia, in da kwararran mai zane ne.

Ayman da Khausar sun shirya ganin ya dawo da martabar soyayyar sa a wajan ki.....A tunanin ki Anam duk movement
inki Ayman bai sani ba, duk da cewa kin masa abin da bai dace ba amma yana tausayin halin da kika shiga a
an kwanakin nan, kullin zaki resto yana biye dake, ranar da kika dawo ma suna biye dake da Khausar har gidan Baba huraira, su suka lalata miki mota suka sanya ki takawa da kafa.

Ciwukan da kike yi kina shan ruwa, Ayman na kanki, da zarar yaga kin kusa farkawa yake tafiya ya bar ki, kwanan ki biyu, kika je gidan bayan kinji labarin katin auran su ya fito....amma kin samu labarin cewa sun tafi raba katin aure.

Abhi ya girgiza kai yana cewa,"Gaskiya ne, domin kuwa, Ayman yaje Abuja raba katin bikin ku, ke da shi"
"What na fa
a ina kokarin tashi" Umma ta rike ni tana cewa,"Not now Anam ba kiji komai ba tukunna, koma ki zauna kinji"
Abhi ya cigaba da cewa,"YES YOUR *WEDDING INVITATION* Ita ma khausar ta tafi raba ma kawayen ta da suke Zaria da na Office
in su, amma to tell you the truth ba tare suka tafi ba, Mijin Khausar shi yazo ya kai ta da kan shi a motar sa, tare da dakaru bana mantawa.

Ayman kuma shika
an shi ya tafi, kuma bai jima ya dawo muka fita tare da shi don ya riga Khausar dawowa ma a ranar.
Chapter 44 · 0% Book details