Sashe 27
Al'adarmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Khausar na ta min hira akan wani case da tayi last week a kotun magajin gari Kaduna..Ta ce,"Anam, wata karamar yarinya ce
ar shekara goma sha hu
u, iyayen ta suka
aura mata aure da wani mara lafiya, yana da matsalar iska, idan suka motsa bugun ta yake ba kakkautawa.....wai
an uwan ta ne shine suka ha
a su auran zumun ci"
Na ce,"Subhanallah, wannan ai zalincu ne, tayaya za'a aura ma yarinya
ar shekara sha hu
u mahaukaci........cewar Anam tana cikin magana Khausar ta katse ta tana cewa,"Kuma ba garin su
aya da iyayen ba, How on earth iyaye zasu rinka wannan sakacin, ai ina mai tabbatar miki an raba auran, saboda yarinyar tana kwance a gadan asibiti fuskar ta ya kumbura tsabar dukan ya ya mata"
Nace, Ahh to raba auran shine maslaha, gaskiya ta bani tausayi, shi kuma wani hukunci kotu ta yanke masa?
"Kotu ta bada shawara ga iyayen sa da su tashi tsaye su nema wa
an su lafiya bawai suyi mishi aure ba, saboda abin da yake yi wata rana har
an sa ma zai daka kuma ya halaka su"
Sure!!!!......zanyi magana ne muka ji an fara ki
e ki
e da raye raye, ai kuwa Khausar ta ja hannu na muka fita, babban filin gidan Masauratar Daura, ganin doki, da maza sunsha kayan sarauta, da rawani, abin ya burgeni, ga matan katsina zaune gefe guda a jere suna buga shantu da kwarya cikin ruwa suna wakar gargajiya abin ya bada citta makura, hankali na ya sake karkata ga filin da aka zagaye shi da kara aka
aure, ana wasan doki.
Mata da maza sun ci ado da kwalliya, taron yayi taro baka iya ganin wani naka tsabar jama'a, kawai naji an toshe min baki an
auke ni cak ina son nayi ihu amma na kasa, ina son na janyo Khausar amma mayafin ta ya kubcewa hannaye na, hankalin ta ma baya wajan tsabar tana kallon raye raye.
Na yi azamar
aga waya ta na kirawo lalubo lambar wayar Unknown na ya
auka amma bana magana, ina jin shi ya kasa kunne yana hello hello wanda ko wa
anda suka
aukk ni balle suji abin da ake fa
a daga cikin wayar ba....Ci
kin wata jeep baka suka jefa ni suka rufe motar na fara ihu tsananin tsoratar da nayi,....kar
an wayar kawai naji anyi bayan sungano cewa akwai waya a hannu na.
Kai tsaye gidan su Deen suka kai ni, da kafata na shiga gidan tun ina tirjewa har na karasa, sanin cewa babu kowa a gidan saboda mun ha
u da Momma a Masarautar daura suna ta sha'ani da
an uwan ta.....Tuna hakan yasa na fara tsoron abin da zasu min a wannan gida.
ZARIA
Farfajiyar tsakar gidan Umma, yayin da kowa ni abu yana zaune a muhallin sa babu wani kazanta sai ma tsafta zalla wanda dole ne tsakar gidan ya baka sha'awa kasancewar
asar tsakar gidan ja ce gefe
aya kan baranda kuma anyi siminti.
"Salamu alaikum, a bani daddawa na hamsin kuka na hamsin" wani yaro yayi sallama yana mai shigowa kamar an haka
o shi... yayin da shigowar tashi tayi daidai da sallamar Abhi.
"Assalamu alaikum warahmatullah"
Umma ta waiwayo tana amsawa, fuskarta
auke da murmushi mai
ayatarwa yayin da take dama fura dakar Inna..tsame hannun ta tayi, ta wanke a cen gefe sannan ta taho tana musu maraba.
Inna ta ce,"Barka da zuwa dai Sulaimanu takwaran Aimanu na, Ba tare kuke ba ne ina yake ne"
Abhi yayi murmushi yana ce ma Riya ta shigo, bayan Umma ta shimfi
a musu katuwar tabarmar kaba suka baje abin su, nan da nan aka cika musu wajan da kwanonin abinci kashi kashi, sannan sai kwaryar fura wanda tasha kindirmo kamar anyi
arin nono,....Umma ta zauna suka gaisa cike da murnar dawowan sa tana, Riya ta gaishe ta cikin harshen yaren su na cen don ba kasafai take turanci ba.
Inna ta samu abinyi tun da taji Riya tayi wani yare, tayi sauri ta bawa yarin daddawa ta dawo wajan su tana cewa,"Ina kuma ka samu mana wannan mai yaren inyamurai kuma Sulaimanu"
Abhi ya ce,"Tana gaishe kune da yaren Turkiyyah, tana zama ne tare da su Ammi da Anam, tana taya su aikace aikace, to sun taho sun bar ta shine na taho da ita"
"Ayhoooooo ni dai ince, amma kuma tana kama da inyamuran
an cen gadin ne ko?
Inna ta sake tambaya.
Umma dai taga abin Inna ya fara yawa, fama ita idan akayi bako daga ta fa
i wancen sai ta fa
i wannan haka take.....Umma ta ce,"Inna a
asar turkiyya basu da inyamurai, yaren su daban yake dana najeriya"
Inna ta galla wa Umma Asma'u harara ta yamutsa fuska ta ce,"Sannu zakakura, yo ai naga bake na tambaya ba zaki wani zake kina min baya ni, sai ki bari
asar suyi magana, ke da ko Nijar wannan ma baki ta
a zuwa ba, naii dallah".....Inna ta gama zazzaga wa Umma Asma'u ta tashi tayi tafiyar ta ta zauna gaban buhun daddawar ta ta cigaba da murzawa....tana yi tana waigen Riya da sun ha
a ido sai ta sakar mata murmushi.
Abhi dai ya kasa cewa komai, tun bayan Inna ta gama masifa sai suka koma daga uhm sai uhm uhm....sun ci sun sha, duk da Riya batayi tsammanin abincin
an najeriya zai yi da
in ci haka ba tas suka cinye...sannan suka tashi su kayi sallah daga nan kuma Abhi da Umma suka ta
a hira, ita kuma Riya tayi
awa tana wajan Inna tana taya ta matsa daddawa...Inna na tambayar ta wai tasan miye wannan.
Riya ta gya
a mata kai, duk da bata gane me tace ba amma ta fahimci inda tambayar nata ya dosa, ta ce "Abhi yana kawo musu, Anam na yawan amfani da shi a girkin ta"
Inna kam gya
a kai tayi batareda ta gane abin da Riya tace ba, ta cigaba da surutun ta.
Abhi ya ce,"Ina fatan kun shirya gobe zamu je Daura, In Sha Allah, Aiman na cen, zamu same shi a cen"
Kamar bugun ganga yadda ake bugawa da sauri sauri, haka zuciyar Umma ta soma bugawa jin an ambaci DAURA.
FADILA IBRAHIM
AL'ADARMU
Page 19
Fadila Ibrahim
**********
Tun karfe shida na safe motoci kirar vibe guda biyu suka tsaya a kofar gidan Umma.
Umma ta fito da karamin kit
in akwatin ta, don ita bata san yaya zai kasance ba da zuriar gidan Daura, ta sani ba lalle su amshe ta hannu biyu ba...shiyasa fa
ibi kaya
an ka
an...Tana jin Abhi yana magana da direbobin sa don motocin sa ne daga Abuja suka zo, Umma ta koma
akin Inna tana cigaba da magiya, "Inna wallahi da gaske tafiya zamuyi, ke ka
ai zamu
ari a gidan wai"
Inna da take kwance ta dukunkune da
tsummokaran kayan ta, ta kura wa Umma ido tana nazarin abin da zata ce mata,"Asma'u yanzu tafiya zakiyi ki bar ni, Asma'u tsahon rayuwar ta na saba dake shine
an uwan ki yazo ya hure miki kunne zaki tafi ki barni Asma'u".....Kawai sai ta fashe ta kuka babu kakkautawa.
"Ya ilahi" Umma ta sauke ajiyar zuciya yayin da ta kasa cewa uffan, tuna badakalar da suke sha ne ita da Inna tun daren jiya data sanar da ita zasu je Daura.....ta tsugunna har
asa kusa da Inna ta ce,"Inna ina matukar son zama dake, bazan guje miki ba saboda
an uwa na, Inna na gama da miji na lafiya,
ina so iyaye na su yafe min laifin da na musu na bijire wa dokokin su, Inna ba wai nace zan tafi na bar ki bane, tare fa zamu je kuma mu dawo tare"..
Ki kwantar da hankalin ki In Sha Allah muna nan tare Inna" Umma ta fa
a tana mai riko hannayen Inna ha
e da washe baki tana magana amma kun san halin Inna ba ayi mata gwanin ta sai ta ture ta tana cewa,"Ni matsa dallah, sai wani shafa ni kike yi sai kace kin samu mijin ki Yusuf a kusa dake......Ni nuna min motar dama na shirya kayana zani ganin Aimanu na"
Haka Umma ta sake baki tana mamakin
ar tsohuwar nan da gwale mutum, girgiza kai tayi tabi bayan Inna wacce tuni ta jima da fita tayi hanyar waje kai tsaye...ko data leka ta ta hango Inna tana faman kiciniyar bu
e kofa zata shiga mota....Abin ya bata dariya wanda da kyar suna ta shan drama da direba kafin ya bu
e mata ta shiga da tsalle tana cewa "Yeee hu huuuuuuu ai mun saba hawa lokacin marigayi yusuf
aya tilo yana ca mota ai shima, ga kyau ga AC"...HAHHHH ta kwashe da dariya abin da, direban yana ta taya ta da alama ya saba da irin su Inna shiyasa tazu tazo
aya.
8:30am
Karfe Takwas da rabi sun kama hanya, Abhi sun hau mota
aya da Umma Asma'u, Riya kuma suna mota
aya da Inna, suna ta shan drama....Duk abin da ta gani sai ta yi magana akai, na tsoro ta chakumo Riya, na dariya a kwakumeta ana nuna mata ana dariya...tun Riya na fahimta har ta sanya earpiece, ta sanya facemask ta fara baccin karya to shine ta samu salama.
DAURA TA ABDU TUSHEN HAUSA
asar BAYA-JI-DA
Zaune nake saman kujera na dukunkune jiki na, Sashin Deen in da na fara aiki a baya,
akin babu abin da yake yi face warin giya da warin tabar sigari, Deen dai baya sha, da alama barasa ce abin kwal
ewar sa.
Karo na ba adadi na sake kallon su, ina takaicin
oyayyen hallaiyar sa wanda bakowa yake iya ganin hakan ba,
Suke ta sheke ayar su, ki
a ne yake ta faman tashi a babban speakers
in dake falon yayin da karamin teburin dake gaban kujerun shakatawan falon cike yake da kwalabe da kofunan glass, yana sha suna sha.