← Book details Al'adarmu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 54

Sashe 2

Al'adarmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Dallah rufe ma mutane baki, Farar mayya kawai, jiki duk haske sai kace zabiya"
Idan da sabo Asma'u ta saba da cin mutuncin da Inna take mata tun tsohon mijin ta na raye bata bar ta ba balle yanzu kuma da baya raye....wani abun ma sai taga kaman da gangan take yi, wani lokacin haka zasu zauna susha hira kamar ba Inna ba, wani lokacin kuma haka Innar zatayi ta mata masifa tana zazzaga mata buhun mita da masifa da komai ma, ko da kuwa babu abin da ra mata.....kwarai idan da sabo ta saba, don Inna ba ita ka
ai take ma haka ba, ko yau tayi bakuwa wallahi idan bakuwa bata mata ba a gaban bakuwar zata bu
e baki tace "kai nifa wagga bakuwa baki da kwarjini a waje na" ko kuma ta ce "Tir wagga bakuwa dai anyi asarar haihuwa ko farin jini baki da shi a wajan al'umma"
To tun tana yi tun
an ta na raye ko ace ma tun kuruciya, har
an ta ya kwanta dama tsahon shekara ashirin kenan da rasuwar sa, amma ba laifi Inna ta rike su amana ta zauna da su da da
i ba da
i tun suna tsohon gidan su har Innar da kanta tace su dawo kusa da ita su zauna tare......
abi'ar INNA ce shiyasa nake muku Umma ta saba, kasancewar Inna ta san cewa Umma nada hakuri sosai shiyasa take zama da ita.

Karfe shidda dai dai ta kwashe tuwo suna nan a robobi ta ajiye a gaban murhun, yayin da sanwar miyar ta tana ta tafasa wanda gidan ya cika da kamshin daddawa da tafarnuwa....a daidai lokacin ya shigo gidan.

Da sallamar sa cikin natsuwa yadda ya saba babu tashin hankali a tattare da shi sai zallan wahala da yasha, kai tsaye randar ruwan gidan ya nufa ya bu
e ya kur
a bayan ya kuskure bakin sa sannan kuma ya sha har sai da yayi rabin kofin ya ajiye yana mai kallon Mahiafiyar tasa cikin tausayi da jajircewa amatsayin ta na uwa...kai tsaye ya nufi in da take ya durkusa har kasa ya gai da ta.

"Umma sannu da aiki"
"Yawwa *Aiman* ya ya dai an dace kuwa??

Uhhmmmm Aiman ya ja dogon ajiyar zuciyaa a dai dai lokacin da yake faman kwashe robobin da Umman nasa ta zuba tuwo, gefe
aga kuma yana gaishe da kakar tasa ta wajan uba....sai da ta harare sa sannan ta ce,"Mai irin halin uwar sa, ka ci sa a ka zo amatsayin jika na wallahi da sai na maka rashin mutunci"
Dariya Aiman yayi, a ranshi ya ce Ita dai Inna ko da yaushe an mata laifi bata rabo da fa
a, ko duk tsufan ne yake neman susuta ta, ya washe baki alamar kalmar daya fa
a a cikin zuciya ta bashi dariya, ya dawo wajan Umma ya ce,"Inaaa Umma wallahi ba'a dace ba, amma ga wasu
an ku
i nan nayi
ar buga buga na samo mana dubu biyu.....ya tura hannu cikin tsohon jeans
in sa ya ciro
ari biyar biyar guda hu
u yana mai mika mata, babu zato babu tsammani Inna tayi wuff ta warce
ayi biyar tana niyan kwace saurin yayi saurin
oyewa yana cewa,"Kutttt granny yoo ai na manta kina kusa na ciro zunzurutun ku
i, wallahi wannan babu kason ki a ciki to amma tun da kin kwace
aya to kije na baki"
Ta galla masa harara, tayi gaba tana cewa,"Halin ku
aya, sai kuyi ta kus kus kuna munafurci, ni dai gobe ayi mana abin karin
an gayu eheeeee"
Aiman yayi dariya ya mikawa Umma sauran ku
in yana cewa, "To Umma gare ki, fatan kinji sakon
ad tsohuwa ni dai babu ruwa na" ya karasa da karfi yana shigewa
akin sa ya rufe kofa ruf don ya san, Inna tsaf zata iya biyo shi suyi tayi babu ruwan ta.

Inna irin jarababbun nan ne wanda ko baka tsokane su ba sai sun zazzaga maka buhun masifa, tana da fa
a, tana da mita, amma kuma tana da da
in zama idan ka fahimci halayen ta ka kuma iya zama da ita to zakaci ribar rayuwa.

TURKIYYA
Istiklal
Misalin karfe tara na dare Ammi ta kwanta, mai aikin mu ma ta kwanta, yayin da nima ina
aki na waje yayi tsit tamkar babu halitta mai rai a wannan fa
in gidan, kunsan rayuwar
asar waje basu da tsoro ko wani abu, Ina kwance a saman benen dake
aki na, waje ne da aka kawata shi da furanni masu ban sha'awa da
aukar hankali, an gina wajan ne ta
aki na wato ainahin filin shakwatawa, ina kwance saman wani lallausan kujerar lilo mai taushi da da
i, ina kallon sararin samaniya na kura ma tauraro da wata idanu abin yana bani sha'awa ......na kan jini a wata duniyar ta daban.

So da dama ina tambayar kai na da Ammi, "Ammi baki ta
a zuwa Nigeria ba, kuma bakya matsawa Da
y akan zaki je?

Sai Ammi tayi kayataccaen murmushi ta bani amsar da kullin ita ce amsar da take bani sai ta ce,
"Idan da rai wata rana zamu je In Sha Allah"
Murmushi kawai nayi ina da
a kwa
aituwa da ganin na taka
asar mahaifi na....to amma menene abin farin ciki, ko in ce mene ne abin zakwa
i, ko ince what so special about going to *NIGERIAN*, ina yawan browsing
in country
in yanayin su da kabilunsu yana burge ni, uwa uba AL'ADA, babu abin da yafi burge ni da su sai al'adun su suna da yare daban daban wanda daga ciki nafi binchiken yaren HAUSA, Saboda shine yare na, dole kuma da shi zan yi tunkaho.

Ina wannan tunanin har bacci barawo ya sace ni.

The next day
Karar alarm shi ya tashe ni daga nannauyen baccin da na keyi karfe biyar da rabi 5:30am na tashi nayi mika kafin nayi brush al'ada tace yon brush kafin komai da safe, sannan na gabatar da sallah, na zauna na bu
e alkur'ani na karanta suratul ali-imran na rufe na tashi na sauya kayan jiki na izuwa gym wears/ kayan motsa jiki na fita zuwa gym/
akin motsa jiki dake gefe cikin apartment
aki na, babban
akin motsa jiki ne mai
auke da machines daban daban duk wanda rai na yake so hawa na keyi nayi duk abin da na ke so saboda mallaki na ne, Abhi ya siyo min.

Ina gamawa na kora da ruwa mara sanyi, sannan na goge jiki na, na nufo kitchen in da na tabbatar zan samu Ammi.

Kai tsaye dinning table na nufa ina murmushi na kai hannu zan yanki red velvet cake mai chocolate a sama, wanda ya kasance favourite
ina sai naji an chapke min hannu
uk da ban
aga kai ba na san Ammi ce.
*Anam*!!!!!!!

Nayi mata murmushi ina da
a kai
ayan hannun na yanka nayi saurin lunkumawa a baki ina dariyar samun nasara, yayin da nake kokarin guduwa kenan, Ammi kuma na dariya tana biyoni sai muka ji karar bu
e kofa..mamaki ya sani sake baki ganin Abhi tsaye da kayan tsaraba anyi rapping
in su niki niki a hannu.

Na bu
e baki chike da murna na ce,"Ammi look Abhiiiiii!! na fa
i hakan amma ban san lokacin dana ruga na rungume sa ba kawai jina nayi kwance a jikin sa ina da
a yi masa shagwa
a tamkar dai yar goye,
abi,'a tace hakan.

Daga bisani muka ci abinci, we catch alot of fun that very day sannan muka fita cikin garin turkiyya domin shakatawa.....a wannan lokacin Abhi yayi mana good 2month kafin wata ranar asabar naji suna having misunderstanding tsakanin Ammi da Abhi, if i could remember i heard Ammi was saying that, She want's to go meet his parents and siblings in Nigeria, She want them to know that two of us exist in Abhi's life, Abhi says no, not now, that she should wait for the right time, but all of the sudden they quarrel both of them.....daga baya kuma sai naji shiru Ammi na kuka, Abhi kuma na bata hakuri...na koma
aki na ina ta tunanin meyasa Abhi baya son muje Nigeria?

"Let all get to the point readers by starting with introducing my self to you"
Suna na
*SA'ADATU SULAIMAN* Inkiya ta kuma *Anam*
Ni haifaffiyar
asar turkiyya ce, asalina kuma
asar najeriya ce cikin karamar hukumar Daura cikin jahar Katsina.

Shekaru na 18 cur da haihuwa *Yes am just 18* very young, Ni
in fara ce amma ba sol ba kasancewar na
auko hasken fatan Ammi dana Abhi, mai kyau baya yaba kyan sa, sai dai dayawa mutane suna yaba, baiwa, kyau da suran da Allah yayi min.

Nayi makarantar islamiyyah na sauke alqur'ani da littatafai da dama sannan nayi makaratar boko in da na gama secondary school
ina cikin kwanciyar hankali, karatun degree
ina kuma Culinary Institution of America, in da nake karatun zama kwararriyar *CHEF* tsara girke girke wanda salo na ne hakan shiyasa na zama kwararriya a fannin *Culinary Art* inda nake final year
ina, kar kuyi mamaki saboda an sani a school da wuri, duba da yanda nake mai da hankali a school promotion
ina sau ukku gashi ya zame min alkhairi tun d zan gama school at my teenage year old.

Kar ku man ta kuma ina da karamin class wanda akwai page
ina ma a instagram mai suna *Cook with Anam Academy* ina koyar da girki kala da iri fannin girkin Chinese,korean, American, Sudanese, Nijar, Mali, Kenya, Ghana,Uganda, India, da kuma
asar turkiyya da sauran kasashe daban daban, ,
angaren Snacks, grilled chicken and grilled fish, ha
in coffee mai kyau da da
ano, cake, birthday cake da sauran abubuwa babu abin da ban iya ba, Yayin da na zake dantse ina koyan girkin Nigeria wanda sai na yi research a
angaren tribe kafin na ke sanin yadda ko wani yare suke girka best food
in su...
Chapter 2 · 0% Book details