← Book details Al'adarmu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 54

Sashe 4

Al'adarmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Abhi fa ba karami bane babban mutum ne amma har yau iyayan sa sun kasa binciko ainahin rayuwar da yakeyi a Turkiyya....sun yar da da halayen
an nasu, a tunanin su ko baya da sha'awar aure ne shiyasa har yakai wannan lokacin bai nuna musu matar da yake son aura ba a dangi.....despite knowing that shi fa Abhi baya son wannan auran dangin na AL'ADAR gidan su, infact shi ya zabi yayi aure ma tun bai gama makaranta ba shiyasa ya haihu da wurwuri......yana da buri guda
aya a ranshi yana son neman
ar uwar sa da
an gidan su suka kora saboda ta auri bare, wasu *ASMA'U* Yayi alkawarin duk in da take a fa
in duniyar nan zai nemo ta kuma ya dawo da ita cikin zuri'ar su gaban iyayen ta, sannan shima kuma ya gabatar da nasa iyalin.
*Ni dai Diela nace, To amma Abhi kar ya manta cewa abin da mutum yake planning ba lallai ya kasance ya samu abin da yake so ba, komai yana canjawa saboda bawa yana na shi kuma Allah daya halicce mu shima yana nashi*
Amma bari muka abin da zai faru nan gaba.

Yana cikin wannan yanayin ne suka iso babban filin sallar idi na cikin garin Daura, yayin da
an uwan sa ma duk sun iso, suka ha
u suka jeru a waje
aya gaba da baya, gaba da baya haka suka jeru kowanne saman sallayar sa, sun yi matukar kyau, kasancewar sanannu ne a cikin garin Daura kuma
ansu babban malami ne
an gidan *Baban gida* Wa ga Abhi kenan, shi ya ja su sallar idi cen gaba gaba.

ZARIA.
8:30am
Tsaye yake yana gyara ma
allan hannun blue-black shaddar da ya sanya, wanda duk da cewa ba mai tsada bace amma ta fito masa da ainahin suran da Allah yayi masa, ya sanya hula mai aikin zanna bukar sannan ya sanya takalman sa hand made shoe baki.

Duk da cewa ku
i bai zauna a jikin Aiman ba amma zaka sanya shi a sahun farko na zaratan maza masu jini a jika...Aiman baki ne irin chocolate color
innan, kyakkyawa ne saboda yana da kwantaccen suman kai da saje wanda ya kara fito masa da wato ainahin kyan nasa na bakin mutum......yana
aya daga cikin matashin da kowacce mace zata yi burin samu...Ya cika namiji saboda cikakkiyar surar da Allah yayi masa....kamannin su
aya da wannan matashin film
in india nan mai suna *Allu Arjun* Sai dai Aiman baya da haske sosai.
....Umman sa ta fito rike da hannun Inna sun sanya sabbin hijabai wanda ya
inko musu don zuwa sallar idi.

Aiman ya duba fuskar Mahaifiyar sa sai yayi murmushi ya ce,"Umma na kin yi kyau wallahi"
"Na gode Aiman, amma fa kai ma kayi kyau sosai" Umma ta fa
a tana mai
an tafiya da sauri sauri don kar suyi latti, saukin ta ma babu nisa da sun mika bakin hanya zasu riski filin idin
Suna isa kuwa aka fara shirye shiryen
sallah, yayin da Aiman ya shimfi
a musu babbar sallayar sallah guda biyu suka hau sannan suka yi niyar sallah.

ISTIKLAL
TURKIYYAH
9:40am
Cikin jerin layin sahun sallah na biyu, Anam ce sanye cikin doguwar rigar abaya black color, ta saka karamar farin hijabi irin na larabawa, yayin da ta rataya black round bag
in ta mai hoton micky mouse na mace, sun idar da sallar, Ammi na gefen ta tana kara trying number
in Abhi da wayan Anam amma baya shiga....don ita tun daren shekaran jiya ta kashe wayar ta.

"Anam" please let's go home" cewar Ammi wanda har ta tashi tsaye ta hau tafiya....Anam ta bi bayan Ammi da gudu ta rungume ta, tai mata peg a kumatu sannan ta ce,"Ammi let's take a picture please"
Duk da Ammi bata son
aukar hoton hakannan ta daure suka
auka su biyu da wasu daga cikin siblings
in Ammi, da kuma neighbours
in su...sannan su Ammi suka tafi suka bar sauran.

Anam ta kalli mahaifiyar ta a yayin da suke tafiya, ta ce,"Ammi you are a muslim, and muslim do always accept there qadr"
Ammi ta ce,"I know" ta fa
a ranta a bace, ta cigaba da cewa,"Am not in the mood please Anam"
Anam tayi murmushi bayan ta rike hannun Ammin da kyau suka isa parking lodge in da motocin su yake...ita ta tuka su suka koma gida, suna isa gida, ta zaunar da Ammi saman
aya daga cikin kujerar dinning table
in nasu....bayan ta bubbu
e manya manyan warmers masu kyau, sai zallan kamshi ne yake tashi da sinadaran abincin
asar turkiyyah, wanda Anam da kanta ta shirya su cikin kwarewa da jajircewa a kan aikinta na chef.

"Ammi, idan muka ce zamu zauna cikin kunci wallahi ba zamuyi celebrating eid
innan cikin kwanciyar hankali ba" cewar Anam
Ammi ta ce,"Na sani Anam, kin fi kowa sanin cewa ina yawan fa
a ma Abhi ya kai mu Nigeria
an uwan sa susan da zaman mu saboda halin rayuwa, Anam what if wani abu ya same ni, ya rayuwar ki zata kasance idan bana nan, waye zai kula dake, Now a days Abhi baya zama damu sosai, yafi kasancewa da
an uwan sa na nigeria, kuma na gane duk gudun saboda kar su gane cewa yana da iyalai a turkiyyah ne.....kina nufin hankali na zai kwanta ne idan ina irin wannan tunanin a zuciya ta?

"Ammi calm down please" Anam ta fa
a tana kwantar mata da hankali ta hanyar tapping
in ta a baya tana da
a cewa,"Da sannu komai zai canja, In Sha Allah, Ammi kiyi ta addu'a Allah ya zaba mana abin da yafi alkhairi a rayuwar mu"...nima kuma zan taya ki.....Anam ta cigaba da cewa Ammi nima fa ina son kasancewa da
an uwan Abhi amma ya kike ganin zan dawo matukar na
aga hankali na kamar yadda kike yi, Ammi please ki bar wa Allah lamuran sa, kuma muyi ma Abhi Uzuri, tun da yana bamu lokacin mu daidai gwargwado..."so we have to support him"
Ammi taji tausayin
ar nata sosai ta rungume ta tsam a jikin ta, daga bisani kuma suka ci abinci har da housemaid
insu mai suna Riya.

The next day
Da safe na tashi na yi mana abin karyawa tare da taimakon Riya, sai dai nagi packaging komai a basket don zan tafi shakatawa ne, Instanbul, sallah a Istiklal babu da
i sosai....so da dama tare da Daddy muke zuwa, kasancewar baya nan sai na shirya don tafiya ni ka
A shirye nake cikin doguwar riga baka na yafa wani gyale mara nauyi green color, sannan na rufe fuska ta da black veil, idanuwana ne kawai ake iya gani.

Kai tsaye taxi na fito na hau aka, kai ni Instanbul.

Topkapi palace museum
Alkalamin Diela
Wannan book
in free book ne bana ku
i bane.

AL'ADARMU
Page 04
DAURA
GIDAN DAURAWA
Off Eid day
Zaune suke a babban falon mahaifin Abhi wato kaka ga Anam...gaba
aya family ne Maimunatu wacce ake kira da *Inna Mune* Mahaifiya ga Abhi sai Salima kanwar Abhi na Suna kiran ta da *Mummy Khausar*, Mummy Khausar da
an ta tazo manya su bakwai reras, Mata hu
u maza uku,
wanda har ta aurar da babbar ciki ma, saura mata uku da sauran mazan...Khausar ita ce
ar ta ta biyu kuma an baiwa Inna mune ita kyauta tana zaune tare da su Baba.

Wanda aka fi sani da Baban sulaiman, ya yi gyaran murya ya ce,"Doctor" Ina ganin wata kila sai kaga na fa
i na mutu zaka gabatar min da matar da zaka aura ko"
Abhi ya shafa suman keyar kan sa, sannan ya ce,"Baba kayi hakuri babban mutum kama na, sai kuyi ta
ata bakin ku kuna maganar aure, ku kwantar da hankalin ku na kusan surprising
inku In Sha Allah"
Inna mune ta ce,"Gaskiya nikam ma na gaji da wannan alkawarin da ba a cikawa, Sule na ka taimaka ka fitar damu kunya a cikin family" maganganu suna yawa a kan ka Sule...kwanaki ma cewa a kayi wai kana da mata a
aya daga cikin garuruwan da kake zuwa aiki, wallahi sai da iyayan ka sukayi kunnen shegu da zancen kafin ya dena trending a zuri'ar mu.

"Ku ka
ai Allah ya bani, kuma tun kuna yara aka sanya muku idanu saboda kun fi kaf yaran gidan nan natsuwa da hankali, gashi ku ka
ai kuka fa
a ilimin ku, Saliman da ake kyara da ake zagi cewa tayi jami'a, har ta wuce gaba da jami'a, yanzu da Allah ya
aukaka matsayin ta a bankin da take aiki, yanzu sai ta koma
ar so, kowa yabon ta yake.

"Ina maka fa
a ne a matsayi na na mahaifin ka mai kaunar ka,...Sulaiman ka girmi fa
a, ya kamata ace ka ajiye yaram da kai da kanka zaka musu fa
a ba wai mu muyi ta maka fa
a ba, saboda ka manyanta ......... ba zan so ka aikata abin da zai dagula al'adar zuri'ar mu ba, saboda bana son a yanke maka hukuncin da zamu zo muna nadama daga baya"....cewar Baban Sulaiman
Abhi na ya gya
a kai yana mai wanke hannu a wata robar ruwa daban alamar ya gama cin tuwon shinkafar da Innar tasu tayi musu....don Al'adar gidan su ce duk Bayan sallah da kwana
aya suna irin wannan ha
uwar ayi ciye ciye aci tuwo don Baban Sulaiman wato Kakan Anam yana son tuwo ko wani iri ne.

Ya ce,"Baba In Sha Allah zaku same ni mai biyayyah ga tarbiyan da kuka bamu, da yarda Allah na kusa baku mamaki"
Ya kalle su
aya baya sannan ya ce,"Baba, Inna mune"
Ya kira sunayen iyayen na sa, suka amsa suna mai da hankali wajan kallon shi don jin abin da zai fa
a.....Abhi ya ce "Ina mai baku hakurin sanya ku a cikin wannan halin, kuma ina son ku
au dangana ku kar
i matar da zan gabatar maku da ita, ku amshe ta hannu bibbiyu ko da kuwa duk duniya zasu kini, ina so ku amatsayin iyaye na ku nuna ma iyali na so da kulawa"
Inna mune ta ce,"Kana nufin waje zaka je ka samo matar aure?
Chapter 4 · 0% Book details