← Book details Al'adarmu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 54

Sashe 17

Al'adarmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ya fa
a a gaggauce don ya kosa ya zayyana labarin dake son fita cikin bakin sa, wanda shi kanshi baya tunanin jikin sa yana functioning well.....moreover Kwakwalwar shi tana ta amsa ma zuciyar shi bukatar shi.

Shin mi cece bukatar tashi.

Fitowa tayi daga
akin ta jin tsananin kiran da Sharafaddeen yake yi mata, ta same shi tsaye gaban cabinet
in barasar su wanda Al'adar suce shan barasa a wajan yayin farin ciki ko bakin ciki......balle kuma ba laifin sa bane kasancewar shi mutum ma riko da addinin da mahaifin sa ya bar masa wato addinin Ahlul kitabi wanda a turance suke kira da Christain, amma kuma Deen ya bi yaren mahaifiyar sa ne saboda da yaren suke tunkaho kasancewar mijin ita hamdalat
in bai wani jima dabita ba ya koma ga mahaliccin sa kuma ya bar masu dukiyar nasara mai tarin yawa......., dole ya
auki
abi'u irin halayen nasara.
*Kar ku damu readers zan muku bayanin Sharafaddeen Gaddafi da Mahaifiyar sa Hamdalat Gaddafi....Ku kara bani lokaci.*
Momma tace,"*Deen* what's wrong, why are you calling out my name like this?

Sai da *Deen* ya kora giya son ran sa, ya sha karamar kwalbar sa ma'ishi kafin ya ajiye tsadaddiyar kwalbar giyar ya tunkari mahaifiyar tasa da idanuwan sa wanda suka riga suka canja launi, suka koma launin ja.....Ya ce,"Mom, I want to marry her even though we are from different religions and tribes.....All i care about is that i love her and i want to spend the rest of my life with her.

Momma tayi saurin toshe masa baki, sanin cewa ba tun yau ya fara wannan maganar ba, tun ranar da ya ha
u da ita a traffic junction, sannan kuma ya san cewa ita ce Chef
in data yi girki a restaurants
in ta, tun daga ranar ya ta
a hankalin sa akan a nemo masa ita zai aure ta...."That he don't care who her father or family was, shi dai yana son ta kuma zai aure ta"
Momma ta lumshe idanuwan ta sanin cewa Familyn Anam ba lallai su yadda da wannan ha
in auren ba, shiyasa ta kwantar masa da hankali ta sa Anam ta rinka aiki a sashin sa, don ya rinka ganin ta hankalin sa na kwantawa....ko da kuwa ace ba auran ta zaiyi ba.........ita kanta zata so ace Anam lin ta auri
an ta, ta musuluntar da shi saboda me ita kanta Momma bata isa ta canja masa ra'ayin komawa addinin musulunci ba, saboda taurin zuciya irin nasa da taurin kai.

"Momma am talking to you please say something"......Ya dawo da ita daga trance
in da ta shiga ta soma kwantar masa da hankali tana nuna masa gobe zata je gidan su, amma ta sani baza su yadda ba sai dai idan zai koma Addinin musulunci kamar yadda ita ma ta yi radda kuma ta sake dawo wa musuluncin.

A gaba na naji furucin da suke fa
a, hakan yasa na fita daga sashin na kama hanyar gida...ina mamakin son zuciya son kai irin na wasu mutanen... da wannan tunanin na karasa gida, kai tsaye wajan Ammi na na je, na same ta, tana soya Indomie and egg na rungume ta tsam ina cewa "Ammi nayi missing
in Abhi, da yana nan da duk hakan basu kai ga faruwa ba"
Ammi ta ce,"Me ya faru ne Anam"
Cire kayan jiki na nayi, na shiga toilet sai da na watsa ruwa, na
auro alwala kafin na fito, na sauya kaya ciki simple native wears kafin na gabatar da sallan azahar....ina mamakin yadda ma na jima a gidan yau ko eatery na ban je ba....

Na fa
a ma Ammi abin ke faruwa.

Ammi kam rasa bakin magana tayi, daga bisani tace,"Ina ganin ba da gaske bane, ba kuma lallai su zo gidan nan neman ki ba,"
Nace,"Ammi ba zan sake zuwa gidan ba, kada ya cutar da ni, ina tsoron su Ammi, kamar suna da son zuciya wallahi"
"Uhm Uhm Uhmmmm Anam Don't jugde a book by it cover " cewar Ammi tana kokarin fahimtar dani wata kil da gaske so na yake shiyasa yake bahaving haka.

Ranar dai bacci ya gagari idanuwana, sam juyi kawai na keyi karshe na tashi na
auro alwala nazo nayi ta jero nafilfili ina rokon Allah ya tsare ni daga sharrin azzalimai.

Nayi addu'a sosai akan mahaifi na, ina tsananin bukatar ganin Abhi na, shin wani hali yake ciki ne, bana fatan ace mun rasa shi har abada, ina fatan ace ya dawo cikin duniyar mu gaba
aya, domin kasancewar shi a tare da mu shine ha
a kan ahalin Gidan Daura dama kewayen ta.
5Month Later
Istiklal Avenue
Turkiyyah
Filin shakatawar Gidan Dr.SM DAURAWA, fulawoyi ne suke ta faman karka
awa yayin da wata iska mai
auke da sihirtaccen ni'ima yake hura ko wani lungu da sako na bishiyyoyin daje cikin filin shakatawar,........
aya daga cikin kujerun da aka jera a gefen wajan green grass mai kyaun launi wani matashi ne ke zaune yana mai duba agogon hannun sa na dama wanda yake tamkar na celebrity, kyau da kwanciyar hankali shine bayyane a fuskar sa da gangar jikin sa, yayin da idanuwan sa ke
auke da new gucci glass ko ince shade mai morrow a waje.

Riya ce na hango tana dunfaro wajan
auke da basket
in fruit ta jera su gwanin birgewa gwanin ban sha'awa salon girkin Anam ne don a wajan ta ta koyi komai.....ta ajiye saman wani fancy table yayin da take gaishe da ubangidan nata.

Zaune yake, saman kujerar marasa lafiya, yana karanta jaridar
asar turkiyyah, Yayin da yake amsa wa Riya da "Thank you"
Abhi ne ya samu lafiya sosai wanda
ar ramar da yayi kwanaki ma ya cike ta sam babu rama balle ciwo.....babu wanda zai ce ya ta
a yin ciwo sai dai idan an fa
a maka.....ya dubi saurayin dake gefen sa ya ce,*"Barrister Sulaiman Yusuf Zaria*
*(Brs.Aiman)* Kyakkyawan saurayin ya juyo da kallon sa zuwa ga Abhi yana da
a tunanin flight
in sabda zai tashi da zarar azahar ta gota a garin Instanbul zuwa
asar Nigeria don aiwatar da wata muhimmiyar shari'a....Ya dubi Abhi yace,"Na'am Abhi"
"Zan so ka mai da hankali sosai wajan kwato ma likitocin irin mu hakkin su, wajan gwamnati, na san ba zan ta
a ta
ewa ba Aiman tun da zuciya ta ta aminta da kai, kuma na za
e ka amatsayin lawyer wanda zai kare ma
asa hakkin ta batare da cutar wa ba......Aiman case
innan babban case ne kuma ina so muyi winning ba zan iya taka kafa na a Nigeria ba har sai munyi winning case
innan.....saboda cin zarafin likitocin da a kayi ba a kai na farau ba, amma an ritsa dani kuma nine zan kawo karshen abin" Abhi ya karasa magana yana mai
aukar kankana yanka
aya yana sha......laifin senators
in mu ne, rashin bada goyon bayan likitocin shi ya janyo duk suka rasa rayukan su, ciki kuma har da ni wanda bayan ni
in kuma ban sake jin an ta
a wani likita ba.

"Yes, Abhi ni fa nayi maka alkawarin zan kare muku hakkin ku, kar ka manta kana tare da Gifted ne, kuma In Sha Allahu da yardar Allah zamuyi nasara, Sai dai kuma hanzari ba gudu ba Abhi" ya tsagai ta....Abhi ya ce,"Ina jinka?

"Abhi, Kwana kinnan nan akwai masu bibiya ta da zarar na taka kafa ta Nigeria, daga Airport har na bar Abuja, duk wani yawo da zanyi a garin Abuja suna sane dani"
"Kada ka damu Aiman, na san hakan zai faru, zan kara maka masu tsaron ka, kuma Allah na nan, babu abinda suka isa suyi maka" Cewar Abhi.

Aiman ya gya
a kai ya, ya sha fruit
in ka
an, kafin yayi ma Abhi sallama bayan ya kar
i evidence akan case
in, komai da komai, ya killace shi ta yanda babu wanda zai san yana
auke da wani abu... ya kama hanyar sa ya tafi Airport.

Wannan lokacin ya
au alwashin zai je DAURA, yana son yaje yaga cibiyar Mahaifiyar sa, ko da kuwa bai shiga gidan Daura ba.. yana son ya taka asalin mahaifiyar sa.

Kwanan sa biyu a Abuja bayan sun gama da kotu na wannan satin, ya tafi Zaria.

Umma tana ganin sa ta, ta hau
oki da jin da
in ganin aiman
in ta......Ita ne yin Dambu, ita ne yin
an wake, Aiman Shalelen Umman sa.

Wannan karan kwana biyu yayi a zaria ya sanar da Umma tayi ta kama shi zai je Daura.

Hankali tashe Umma ta ce,"Me zakayi kuma a Daura Aiman?

Umma aiki ne zai kai ni, ba wani abu ba, kuma da zarar na gama zan dawo Zaria, ki kwantar da hankalin ki Umma babu abin da zai faru da yardar Allah" cewar Aiman yana da
a karfafa ma Umma gwiwa har ta yarda.

Washegari ya tashi cikin shiri sai dai tsofaffin kayan sa na da su ya sanya, wata tsohuwar yadi duk dama yadin anyi
inki mai kyau, wanda ya zauna a jikin sa da kyau kasancewar Aiman kyakkyawa ne kowani kaya yana kar
an jikin sa....Da misalin karfe tara yayi ma Umma da Inna sallama ya tafi park ya hau motar Daura.
2:00pm
Ammi ta janye wani lallausan bargo mai jikin zaki fari da baki,tana cewa,"Haba Anam yanzu shikenan bazaki kara fita ba, saboda wa
annan mutanen, tun shekaran jiya kina kunshe cikin
aki, ko waje bakya zuwa balle ma ki taka kafar ki ki fita cikin gari"........tayi shiru tana kare ma Anam
in kallo don ko motsi kawai tana bin ta da idanu ne.

"Anam kina ta bi na da idanu, bakiji abin da na fa
a bane, maza ki tashi ana bukatar ki a restaurants"
Na zum
ure baki ina kulle kai na da pillow, daga bisani kuma nayi wurgi da shi na tashi ina cewa,"Ammi lets go back to Turkey na gaji da Nigeria wallahi"
Anam "So soon, kin manta kin fi ni zumu
in zuwa Nigeria, har ina tambayan ki what so special about nigeria, and now you are saying we should go back to turkey".....Ohhhh no you know that it can't be possible Anam"...Kawai ki tashi ki shirya ki tafi eatery ana bukatar ganin ki.
Chapter 17 · 0% Book details