← Book details Al'adarmu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 52 OF 54

Sashe 52

Al'adarmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Karfe goma sha biyu dai dai agogon cikin reception
in ya buga, tun daga lokacin idanuwa na suka rufe ban sake ganin kowa ba, balle ma naga abin da suke yi, amma ina jiyo maganganun su suna ta addu'a, da alama za'a shiga dani theater ne....Muryar Ayman ita ce take amsakuwwa a cikin kunnuwa na, yana cewa Abhi rayuwar su duka yana da muhimmanci a cikin rayuwa ta, Abhi ka ceci rayukan su don Allah, har Abhi ya tafi jikin sa yayi sanyi ya dawo ya ce,"Ayman babu abin da Anam take bukata a wajan ka da ya fi addu'a, Allah ne ya halicci rayuka biyu Anam da kuma babayn dake cikin ta, Ka roki Allah yasa muyi nasara akan aikin da zamuyi"
Ayman ya runtse idanuwan sa, yana zubar da wasu zazzafan hawaye hakika zuciyar shi tana gab da fashewa, rokon shi Allah ya raya masa babyn da za'a ciro, Allah kuma ya baiwa Anam lafiya"
Awa
aya, awa biyu, awa uku.
3hours later
Zaune suke bakin kofar theater
in suna jiran tsammani, tun da suka zauna babu mai cewa da
an uwan sa uffan, Grandpa ya iso daga Daura, da shi da Inna Mune, Mummy khausar kam motar su Khausar ta biyo sun iso ne a daidai lokacin da aka kashe wutan theater room
in....duk suka mike suka nufi kofar kowa yayi jugum yana jiran fitowar su.....Nurses doctors ne suka fito da gudu Ayman na tare su suna kwacewa suka haura cikin asibiti, jim ka
an suka dawo
auke da jini har leda biyu, basu wani yi magana da mutanen wajan ba duk yanda suke tsananin son su fa
a musu amma Abhi ya hana.

Wannan karan sun fi jimawa domin kuwa har gabanin asubahi, akayi sallah yayin da Grandpa da kansa ya janyo Ayman suka je masallaci sukayi sallah.

Ayman na zaune a saman daddumar sallah cikin masallacin dake babban asibitin da Abhi yake aiki, ya gama karatun alkur'ani, ya roki sarkin da baya bacci, yana fitowa, ya shiga asibitin ya isa a daidai lokacin da aka kashe wutan theater room
in kashewa na biyu kenan.

Ba da jimawa ba, aka bu
akin theater
in yayin da Abhi ya fito har ya sauya kaya, jikin sa duk zufa da alamar sun jigatu.

FADILA IBRAHIM
AL'ADARMU
Page 41
Mallakin Diela
Abhi ya sauke nannauyen ajiyar zuciya, ya kalli gaba
aya fuskokin zuri'ar tasu wa
an da suke cikin offishin nashi, Da kyar ya samu kwarin gwiwar fara magana, Yayin da kowa zuciyar shi bugu take kowa na son jin abin da ke faruwa.

Abhi ya tashi ya ce ku biyo ni kawai ma, suka nufi hanyar labour room
angaren pre-mature baby tun daga lokacin gaban kowa ya yanke ya fa
i, kasancewar asibitin tsarin asibitocin
asar waje ne, ta wani glass ya tsaya ya nuna musu gadon da aka sanya Babyn Anam wanda Abhi ya share wani hawaye kafin ya ce,"Mun samu nasaran ciro
a mace six month three weeks, yarinyar ta sha wahala ta yadda baku tsammani saboda jijjigar da ta sha, mun ciro ta ko numfashi ba tayi.

Muna kokarin gyara Anam, wasu likitoci kuma suna kan jaririyar oxygen aka sanya mata, wanda har aka gama gyara Anam, Tsahon awa guda muna kanta yayin da duk muka cire rai da ita, cikin ikon Allah kuma Allah mai bayarwa kuma ya kar
a mukaji sautin kuka na fitowa daga wajan da muka ajiye ta.

Alhamdulillah mun gyara ta yadda ya kamata, sai dai tana bukatar addu'an ku, domin dole zamu ajiye ta anan na tsahon watanni zuwa lokacin da zata kara girma kamar 2 to 3month duba da yadda wayon nata ya kasance kenan"
Jikin kowa a mace, suna kallon
an glass
in da aka sanya ta, yayin da ba ita ka
ai bace akwai jarirai da dama bakwai ni masu halin da ta fa
a.....Ayman ya katse tunanin kowa ya ce,"Abhi how is she?

Nan fa hankulan kowa ya karkata zuwa ga Abhi suna son sanin galin fa Anam kuma take ciki"
Abhi ya cire medicated glasses
in sa yayi folding hannayen sa ya sauke ajiyar zuciya sannan ya ce,"Jinin Anam ya hau sosai, fa
uwan da tayi gangar jikin ta yaso samun matsala, hakan yasa bazamu iya tackling problem
in mu ka
ai ba dole ayau
innan za a tura ta India" ku sanya ta a addu'a itama tana cikin mawuyacin halin da take bukatar addu'a a yanzu.

Abhi ya
aura hannun sa a saman idanuwan sa, yana kokarin goge wasu guntun hawayen da suke kokarin fitowa, Ammi ta dafa sa da
ayan hannun tana cewa,"Stay strong Abhi" addu'a take bukata.....Abhi ya girgiza kai shi ya san a wani irin hali yaga Anam, yana mata aiki yana zubar da hawayen zuci........ba karamin dauriya yayi ba har aka gama aka fara binciken ainahin abin da ya samu kashin bayan ta....abon yazo da sauki lafiyan su kalau kawai sun bugu ne.

Da yamma tuni jami'an turkish armed force sun ziyarci asibitin jin halin dana shiga, haka zalika sojojin nigeria ma suka kawo mun ziyara, duk da ban san halin da nake ciki ba....haka asibitin ya cika makil muna gab da tafiya, Abhi da Yaya Ayman da kuma Mummy Khausar sai ni uwar jinya muka tafi India.

India-Mumbai
Symbiosis Medical Hospital, Pune
S.M.hospital, unguwar pune dake yankin Maharashtra cikin babban birnin Mumbai
aya daga cikin birinin tarayyar
asar India.

Manya manyan sojojin
asar India wa
anda suka sanni su suka kawo ma
an uwa na ziyara cikin asibitin a yayin da kowa hankulan shi yake kai na, ina cikin mawuyacin hali mai wuyar fassarawa.

Tura gadon ake yi da gudu sauri sauri jin numfashin nata na sama sama, hakika hankulan jama'a duk ya koma kanta yayin da Ayman kam yana dunkule da hannayen ta yana kare ma kyakkyawar fuskar ta kallo, alokacin da idanuwan ta suke rufe, jikin ta yayi zafi sosai, zuciyar ta kuma na bugawa sama sama alamar tana jin jiki, haka Abhi suka fito a jere akallah likitoci biyar ne zuwa shidda suka shiga theater room
Ayman na zaune jerin sojojin
aaar India, Mummy Khausar tana
angare guda na kujerun da suka zazzauna, tun basu fara gajiya ba har awa biyu, suna zaune suna jiran tsammani....Ammi ta kira waya yafi a kirga amma maganar
aya ce, suna cikin theater room basu fito ba.
5hours later aka kashe wutar
akin thiyatar sannan Abhi ya fito da shi da sauran likitocin sun ciyar rigar theater
in, suna musabaha da juna yayin annurin fuskokin su ma ya isa ta tabbatar maka da cewa anyi nasara a wannan aikin....bayan ya gama da su, ya juyo wajan
an uwan nasa ya ware hannayen sa alamar Ayman yazo ya rungume shi...tsam Ayman ya rungume shi Abhi ya ce " Anam is okay"
Ayman ya sake rungumar da yayi ma Abhi ya tsugunna yayi sujudu-sshukur yayi godiya wa mahaliccin sa sannan ya ce,"Zamu iya ganin ta Abhi ya ce, "Yes kuzo muje"
Suma kamar yadda ake ke
ance yara, haka ta glass ya tsaya yana nuna masa ita, Tana kwance, tana baccin ta peacefully, Abhi ya bubbuga masa baya sannan ya juya ya tafi office
in sa.

Da tsakar dare na bu
e idanuwana sai nake ji na kamar a wata duniya nake daban, tsabar nauyi da kai na yamin, da kyar na iya saita kaina na zauna da kyau ina kare ma asibitin kallo, yayin da naga ina iya motsa dukkan sassan jiki na, har ta kwankwaso na, da kafafuwa na babu abin da ya same su, hannaye na suna lafiya murna da murmushi ya subuce wa fuska ta, ashe da saran rai na, Allah abin godiya, na tuna irin azabar da naji alokacin da hatsarinnan ya same ni, hakika na sha wahala, har ya kasance ban san in da kai na yake ba daga baya,.......Tura kofar da akayi ita ta dawo dani daga tunanin da na shiga, Tsabar murna kamar na sauka na ruga aguje na rungume shi, amma saboda rashin kwarin jiki na bari ya tako har zuwa in da nake ya zauna yana kura min kyawawan idanuwan sa.

Tsungulin sa nayi ina cewa,"Yaya Ayman ba fa mafarki kakeyi ba, nice
in dai da gaske, Ya yi kara ka
an yana sosa wajan yace,"Alhamdulillah Allah abin godiya....muka rungume juna tsam, haka Abhi da Mummy khausar suka shigo suka gan mu.

Abhi yace,"Dama nan ka gudo, to munji karar kararrawa alamar mai jinyar ta farfa
o, shine ko kazo ka sanar damu"
Ayman ya shafa suman keyar sa,ya tashi yana cewa,"Sorry sir" ya fa
a yana dukawa, Abhi ya yi dariya, shi da Mummy khausar, sai kuma yaje wajan Anam ya ce,"Anam ya kike jin jikin ki yanzu?

"Alhamdulillah, kamar babu abin da ya same ni haka nake ji Abhi"Abhi yace,"To Alhamdulillah, zamu cigaba da rike ki na tsahon wata
aya zuwa biyu, muga yadda abin zai kasance"
"Har wata Biyu Abhi"na tambaya
"Eh mana Anam" Abhi ya fa
a yana mustsuke fuska yayi dariya, yana cewa kinaji ko Mummy Khausar, me na fa
a miki daman, wa
an nan biyin sai Allah" Abhi ya fa
a yana kokarin fita saboda akwai majinyatan da zai duba, don shi ba kasafai yake aiki a asibitin ba, kuma duk randa ya taka kafa yazo asibitin mutane sama da
ari sun rinka zuwa kenan daga mata har maza.....idan kuwa ya maka aiki to ko wani irin ciwo ne, da yardar Allah sai ka samu lafiya...sai dai idan kwanan ka ya kare ne.

Na kalli Mummy Khausar nace,"Mummy ina babyn da na haifa?

Ayman ya ciro wayan shi ya nuna min hotuna, kama baki nayi lokacin da idanuwa na suka sauka a kan fuskar jaririyar da bata cika watanni bakwai ba, tausayin rayuwar ta shine abin dubawa, Allah sarki, Allah ya raya mana ita na furta lokacin da Abhi ya shigo yana cewa, "Ayman, ga nurse nan, zata bama Anam magungunan ta"
*******
RAMBAGH PALACE, JAIPUR, RAJASTHAN.

OCTOBER
aya daga cikin sanannan hotel wanda
asar India suke ji da shi.....nan dama Abhi yake sauka, wannan karan ma nan aka bashi kasancewar patient
in na sa ne, sai aka bashi
akuna har uku har zuwa lokacin da zan samu lafiya.
Chapter 52 · 0% Book details