Sashe 28
Al'adarmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wa'iyya zu billah, a haka ake son aura min wanda AL'ADUN MU ba
aya ba, An samu banbancin
abi'u tare da banbancin AL'ADU....duk da cewa nayi tashin
asar waje amma tarbiyata da tashi ko kusa bata ha
u ba....Ina nan zaune muka ji karar knocking kofa, kamar yadda banyi tsammani ba, haka suma basuyi tsammanin ganin sa a daidai wannan lokacin ba duk da cewa dama zaman jiran sa suke yi idan yaki zuwa kuma zasu aika a
auko shi a duk in da yake.
Tafa hannuwa Deen ya keyi, yana kai kwalbar giyar sa, yana cewa,"Great!
Great!!!!!!!!!I knew it, ashe dai ka cika sunan ka Aiman, abokai ku dube sa, wai ya zo ceton masoyiyar sa" Suka kwashe da dariya suna cewa,"come in side, zo ka
auke ta mana"
Idanuwa na sukayi tozali da nashi, take yanke zuciya ta da gangar jiki na suka amsa sunan Aiman, yayin da ruhi na ya ha
u da nashi ruhin, mikewa nayi ina cewa *Yaya Aiman*
Kiran sunan yayi daidai da harbawan harsashi wanda tuni Aiman ya janyo ni muka koma gefe a daidai wannan lokacin kuma Momma ta banka
o kofa kuma harsashin ya bi ta tafin hannun ta ya fasa mata tsoka da kashin hannun yana zubda jini....Momma tayi kara ta rike hannun tana zubar da hawaye masu zafi.
Deen yayi kukan kura, ya bige hannun abokin nasa, yana cewa "uban wa yasa ka kayi harbi, you see what you've course" shittt ya buga bayan teburin da kafar sa ya nufi wajan mahaifiyar tasa.
Aiman na ganin haka ya kamo hannu na, muka arce a guje, basu iya biyo mu ba saboda hankalin su a tashe yake sam, jiki na rawa yake yi har na kasa gane gabas da yamma, tunanin abin da zai biyo baya ne shine yake tamin yawo a cikin
walwa ta.
Har kofar gida ya sauke ni ya wuce babu wanda yayi magana tsakanin mu, haka ma dana shiga gida ban iya cewa komai ba...Ammi da Khausar suna ta tambaya ta ina naje amma na kasa fa
a musu abin da ya faru....Hakanan nayi bacci dai rabi da rabi, ina firgita daga karshe na tashi na
auro alwala na kama sallar nafifili har gabanin asubahi.
Inda na idar da sallah nan na kishingida bacci mai nauyi yayi a wan gaba da ni, wanda ban tashi ba sai karfe goma na safe shima naji hayaniya yayi yawa ne, hakan ya sa na fita tsakar gida don jin abin da yayi kawo cecekuce har ake hayaniya.....Kakana na gani a main compound
in gidan, yana sa'insa da pan sanda suna cewa sai an tafi da ita, sunyi attempting kisa ne ita da saurayin ta saboda bata son Deen.
Kai na ne naji yayi min nauyi, gangar jiki na na rawa, yayin da idanuwa na suka sauka kan Ammi wacce take hawaye.....fa
i nake ina cewa,"Ammi kingani ko, Kinga abin da Najeriya ta janyo min ko"
"Ammi na sha fa
a miki ki taho mu koma
asar mu amma kin ki saurare na, naga abin da na hango shiyasa tun da fari ban so hakan ya kasance ba"..........."Ya isa haka shige mu tafi" Wata daga cikin police
in ta fa
a...ankwa suka sanya min kakana ya biyo bayan mu da motar sa tare da Ammi da khausar.
Tsananin damuwan dana shiga yasa bana ma iya kallon hanya, balle na ga mutanen dake gefe na, hakika na shiga halin tsaka mai wuya, shin wa ye zai iya ceto ni daga ifti'la'in daya sauka a gare ni.......
aga kan da zanyi ne idanuwana suka sauka a kan Aiman, ya yi tsaye yana kallo na cike da mamakin abin da idanuwan sa suke hango masa.....na matse wasu zafafan hawaye ina tuna Abhi na da kuma irin rayuwar da mu kayi a Turkiyyah, babu tashin hankali ko ka
an, sai ma soyayya da kulawa da kwanciyar hankali.
Fadila Ibdahim
AL'ADARMU
Page 20
Fadila Ibrahim
DAURA TA ABDU TUSHEN HAUSA
Duk da tsananin rana da ya mamaye sararin samaniya, amma sanyi ne ke
awainiya a jikin ko wanni
an adam da yake garin daura, baka iya jin zafin ranar saboda masu hasashe sun hasaso mana cewa za'ayi ruwan sama a garin Daura.
Bayan sa'i guda hadari ya mamaye garin alamar ruwa ya bayyana garin yayi duhu tsabar hadarin daya mamaye ko'ina ya kuma
oye rana, ya taho da wata walkiya mai zafi, a daidai wannan lokacin su Abhi suka shigo garin Daura, suna shigowa ana tsugewa da ruwan sama mai sauka kamar da bakin
warya...wanda yasa su parker wa don ya tsagaita.
Har wannan lokacin zuciyar Umma bata dena bugu
aya biyu ba, suna cikin motar tsahon dakika talatin Abhi yace "Ruwan ya tsaya bari na
an siyo ruwa a wancen shagon na kusa da police station
innan,
ishin ruwa nake ji"
Umma ta gya
a kai ita ma ta fito ta tsaya don kare ma cibiyar ta kallo tayi kewar garin kamar ba'ayi ba shekaru Arba'in da
ori ai ba wasa bane.
********
Tun da muka isa police station suka wurga ni cikin cel, nama kasa yin kuka domin zuciyar tawa ta dishe, kallon Ammi kawai na keyi don a daburce take, tama kasa cewa uffan kallo
aya za kayi mata ka hango tsantsar ramar daya bayyana a fuskar ta na sa'i guda,
tsahon awa uku muna abu
aya, Ammi ta ce,"Ruwan ya tsagai ta, Anam na son Ruwan sha bari na siyo mata a waje"
Ta isa bakin shagon kafin ta shiga ne, wani yazo ya wuce ta, kamshin turaren Abhi taji ya fito daga jikin mutum yayin da take wucewa, Zuciyar raya mata wani abu, t bayan, yanayin saka kayan keyar sa, kwantaccen suman sa kamar na buzaye, hannun sa, yanayin tafiyar sa....sai kawai ta tsinci kanta da bin sa har in da motar shi yake....amma to her own surprise sai ta ga yana mika ma wata mace ruwa cike da murmushi da nuna kulawa, ta kagu da taga fuskar bawana Allah nan mai kamannin minin ta.
Wallahi kamar ance ya juya, nan ta ganshi
aro
aro, Dr SM Daurawa, ABHI
ina dama yana raye ne??? amma me yake yi da wata macce....kenan dama yana cikin garin Daura yana cin amanar mu bamu sani ba......Uhm Uhm Abhi bazai mana haka ba, nayi wauta dana bari shedan yake son yaci galaba akai na ba.......To amma tana tsaye har suka koma cikin mota sun jima kafin aka tada motar suka wuce fau.
Kamar wacce aka zare ma jijiyoyi haka Ammi ta dawo cikin station, kanta na niyar fashewa saboda abubuwa sunyi mata yawa, ta gaza gane me ke shirin faruwa da su ne, Ga Anam
in ta yau a police station, ga ku
a Abhi
inta tare da wata mace a cikin garin Daura....ta share wasu hawayen da suka sauka daga idanuwan ta kafin su karasa kumatu...ta mika min ruwan gora tana kakalo murmushi.
*************
Da misalin karfe biyu da wani abu, motocin suka kunno kai zuwa gidan DAURA kai tsaye ainahin gidan su ya ce su wuce, saboda Dama Baban shi ya fisu saukin kai duk a cikin su.
Ganin yadda gidan yanda yake tsit alamar babu kowa, masu gadi suka kawo gaisuwa, suna murnar sake ganin Abhi, tuni masu aikin gidan suka ruga aguje sukayo kiran Inna Mune....Ta fito a saba'in tana cewa,"
a na, da gaske kuke wai" har tana cin tuntu
e wallahi ta je ta rungume shi tsam tana kukan farin cikin sake ganin Sulaimanun ta.
Sulaiman kai da su waye haka, Abhi ya waiwaya yana cewa,"Ku fito mana"
Suka fito, Yayin da Inna tayi tozali da Asma'u dama Asma'u
akin Inna ce, Inna ta wara hannayen ta tace,"Yaki uktee na"
Asma'u ta ruga a guje ta rungume Inna Mune tana kukan rabuwa....daga bisani suka shiga daga ciki, nan da nan estate ya
auka gaba
aya cewa ABHI YA DAWO, TARE DA AUNTY ASMA'U.
Duk dama wasu jikokin basu san ta ba, amma haka ake ta tururuwar zuwa ganin ta, yayin da labari ya shiga kunnan HURAIRA DA BABANGIDA sai akalar alkalamin ta canja......kiran Kakana su kayi akan duk abin da yakeyi ya bari yazo gida.
Duk yanda Kakana yaso akan su bashi beli na zuwa gobe mu dawo amma sun ki yadda, da alama biyansu akayi akan case
in, Kakana ya zo daf in da nake ya kama hannaye na yace ,"Anam ba son mu ba, kuma In Sha Allah zan dawo anjima don baza mu barki ke ka
ai anan ba....Ana kirana urgently zan tafi gida.
Babu bakin magana, iyaka ta gya
a kai kawai na keyi ina yi musu bye bye, ni nasan halin tsaka mai wuyar dana shiga,ina ganin yadda suka fece suka barni a cel.
Ammi na zaune ita
aya don ya ce ita ta zauna kafin yaje ya dawo, ganin tayi shiru sai ta bani tausayi, Ammi bata son tashin hankali yanzu zata rame....shiyasa na jima ina fa
a mata mubar garin nan, zasuyi ta amfani damu ne babu gaira babu dalili...magana nake a zuciya ta amma hankali na yana hanyar waje, tun kafin ya karaso zuciyata ta hango min shi yana shigowa.
Magana yayi da kananan polisawan wajan, kai tsaye suka nuna masa offishin DPO din su.
Ko kallon in da nake ma bai yi ba, tafiyar sa tamkar zaki......Aiman kenan.
*************
Kasancewar duk wani meeting
in da za'ayi a falon Babangida ake ha
uwa ayi, kamar ko da yaushe yau ma hakan ne ta kasance.
Abhi na zaune gefe guda shi da su Riya da Umma Asma'u da Inna....da kuma sauran dangi har dasu Mummy khausar, gida fa tuni ya cika dama ga matsalar da Anam ta fa
a suna bukatar meeting.
Abhi ya ga shigowar Baban Sulaiman, wato Kakana...Baban Sulaiman yaji shauki saboda idanuwan sa sun hango masa
an sa
aya tilo, amma halin nan na sarauta yana nan a jinin jikin sa , hakan ya taimaka masa ya dawo da miskilancin da babu wanda ya
auko wannan halin sai Anam duk cikin zuri'ar gidan
aura.
Bai hana Abhi tashi ya rungume mahaifin nasa ba cike da shauki da begen juna Kakana ya bubbuga masa baya sannan ya sake shi ya nemi gu ya zauna.