← Book details Al'adarmu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 54

Sashe 7

Al'adarmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Likitan ya cigaba da cewa zamu rike sa a wajan mu har zuwa randa zai farfa
Zaune yake amma rigar jikin shi haka ya jike sharkaf da zufa duk da sanyin A.C dake ratsa office
in amma hakan bai hana shi yin zufa fa, shin wannan wani al'amari ne yake shirin faruwa, suna son su ce Dr.SM DAURAWA
ne? domin kuwa babu wanda bai san kirki da taimakon wannan bawan Allahn likitan ba, da yawa ma jin sa suke yi, dayawa ma basu taba ganin sa ba.....kamar dai Aiman jin sunan sa yake amma bai ta
a ganin sa ba...Aiman ya sauke ajiyar zuciya sannan ya tashi ya fita, to babu ma ku
in da zai biya asibiti ta
au nauyin sa ma gaba
aya.....kai tsaye gida ya wuce.
zaune yake saman kujerar katako, ya tisa tasar tuwo miyar ku
ewa gaba yana ta kallo tsahob minti ashirin tun bayan da Umma ta kawo masa abinci bai iya sanya hannu ma ya fara ci ba, shi gaba
aya ma yau ya rasa me ke masa da
i, hannun Umma ne ta dafa shi, tana cewa ,"Lafiya Aiman?

"Duba kaga baka ci komai ba, Aiman meke damun kane, tun da ka dawo nagan ka cikin wani hali mai wuyar fassarawa?

"Umma bari kawai wani abu ne ya
aga min hankali" Aiman ya bawa Umma amsa yana mai gyara zaman sa yana kallon Umman nasa.

Umma ta ce,"Menene Aiman?

"Umma , "a family house
in ku, kin san Dr.

SM Daurawa?

Gaban Umma ya yanke ya fa
i, tana mamakin yadda sunan ya fito ra
au daga bakin Aiman, despite that ya san sunan family house
in su amma bai san mutanen dake rayuwa a cikin wannan family house
in ba, asalima bai ko ta
a zuwa garin ba balle ma ya san
an uwan mahaifiyar sa, gaskiyar zance ma ta jima da shaida masa cewa kaf
an uwan ta sun rasu amma ta nuna masa tushen ta, dalilin da yasa Aiman bai ta
a neman tushen mahaifiyarsa ba.

Umma ta ce,"Mene ne kake tambaya?

Nan Aiman ya bata labari tiryan tiryan, Umma ta hau salati tana tafa hannuwa.
da kyar ta iya samun waje ta zauna saman wata kujerar icce mai kyau irin na mutanen da.

Wannan book
in free book ne bana ku
i bane.

AL'ADARMU
Page 06
FADILA IBRAHIM
Kasancewar kowacce majalisar
an siyasa basu tashi yin meeting
in su sai dare ya ratsa ma'ana dayawa tsakar dare lokacin da kowani bawa yake kwance cikin rumfar
akin sa,yana mai da minshari...masu hutawa na hutawa killace a gidajen su....to su fa adaidai wannan lokacin suna cen suna gabatar da meeting
in su akan siyasa. wannan ma Al'adar
an siyasa ne.

House of assembly
KATSINA STATE
9:30pm
Babban Hall ne wanda ya samu halartar taron mutane
an siyasa kama daga kan , senators,reps, state house of assembly, senate president, speekers, honarables, chairmans, minister, excellency deputy gvnor, da Excellency gvnor mai barin kujera....sannan da Govnor mai zaman jiran kujerar gado wato Alhaj.Mustapha Alkasim Daurawa wanda yake neman takarar kujerar govnor na katsina state.

Suna tsaka da meeting aka hau haskawa a babban plasma dake babban hall
in wanda tashar BBC ne a kai suna bada bayanai akan manya manyan likitocin da aka kai ma hari a garin abuja, biyu sun rasa ransu while
aya kuma an neme shi an rasa.......Jin sunan likitan da aka nema aka rasa shine yafi
aga ma kowa hankali sanin cewa Babban
a ne ga his excellency mai jiran gado ALHAJI MUSTAPHA A.

DAURAWA
Cikin mintuna kalilan hall
in ya hargitse da surutun mutane, kowa yana jimamin abin da ya faru, yayin da kowannen su yana tofa albarkacin bakin sa.....Baban Sulaiman ya mike tare da jami'ai masu take masa baya ya nufi wajan motar sa kai tsaye, motoci uku ne zuwa hu
u suka sanya motar tashi a tsakiya suna kula da shi.

Cikin rantsastsiyar motar sa yake waya da Inna mune, hankalinta tashe tana kuka akan abin da ya faru da
an nasu, kokarin kwantar mata da hankali yayi yana nanata mata cewa yana hanyar dawowa gida shima yanzun nan, hankalin ta tashe ta ce.."Meya sa ka fito cikin daren nan, kasan bibiyar rayukan mu ake yi tun da siyasar nan ta tashi, muka fara takara sai ya zamana kullin cikin barazanar rayukan mu ake, babu gaira babu dalili an kai ma
an mu mafi soyuwa a gare mu hari, wallahi hankali na atashe yake yanzu haka"
Kokarin sa wajen jajircewa yana baiwa matar nasa hakuri, yana kara karfafa mata gwiwar cewa da sannu komai zaiyi sauki...ga shi nan zuwa gida...sannan ya kashe wayar.

Karfe
aya saura suka iso Cikin estate
in su, basu tsaya ko ina ba sai daidai gate
in gidan sa yayin da tuni masu gadi sun hangame gate
Hankalin sa tashe ya fita daga mota ya shiga main sashin sa in da ya vi karo da Inna mune da Mummy khausar, da Baban gida da mijin Salima wato Zakariyyah, sai Baba Huraira.....sunyi cirko cirko zaune a falon sa kowannen su fuskar sa babu annuri alamar cewa labari ya iso musu.

Tuni Baban Sulaiman ya kira cibiyar bincike ta
asa baki
aya, ya bada sanarwar a nemo masa in da
an sa yake ko a ina ne a fa
in duniyar nan.

Ranar dai haka su kayi kwanan zaune a falon Baban Sulaiman, sai gabanin asubahi mazan suka tafi masallaci, Da misalin karfe bakwai kuma na safe....duk illahirin zuri'ar Gidan Daura sun hallara jikoki da tatta
a kunne, da iyaye da kakanni, mata suna cen ciki, while maza suna compound
in gidan wanda aka saka rumfa.

Haka suka kwana aka wayi gari babu labarin in da Abhi yake....Tsahon kwana ki uku ana abu
aya domin kuwa babu inda ba'a bincika ba a fa
in Nigeria amma ba a samu labarin sa ba.

Sunday Morning
Istanbul International Airport
11:00am
11:00am agogon dake manne jikin kyakkyawan hannun ta ya fitar da sauti mai da
in sauraro, cikin private jet layi na uku wajan kujera mai kallon wata kujerar, sanye take cikin shiga ta jeans black da babban rigar sanyi wanda yakai mata iya gwiwar ta fara kal mai kwalliyar gashi gashi a wiyar rigar.

Kafafuwanta sanye cikin boot white mai kyau wanda ya hauro har kusan rabin kafarta, gashin kanta mai laushi da sheki yana nanna
e cikin wata hular sanyi milk color, hannayen ta na
auke ta laptop
inta tana kallon best korean series
inta mai suna *Boys before flowers* ta natsu sosai, hakan yasa ko hirar da Ammi takeyi ita da wata ta gefen su........ko minti
aya basu kara ba jirgin ya tashi sai a lokacin ta kashe laptop
in sannan ta kulle idanuwan ta tana jero addu'o'in matafiyi, tsahon minti goma idanuwan ta suna rufe kafin ta bu
e su tangaran ta sauke ajiyar zuciya tana fatan Allah yasa su sauka lafiya, duk da wannan ba shine karo na farko da ta fara hawa jirgi ba amma karo na farko da zata ketara ta bar
asar Turkey......zata
asar haihuwar ta wato Nigerian....cikin sakan uku ta tuno abjn da ya faru daren jiya.

Yesterday
10:30pm
Da misalin karfe goma da rabi na dare muna zaune da Ammi muna kallon Indian series *Saloni* a tashar Zeeworld, karar wayar Ammi ita ta sanya na tashi daga kwancen da nayi nayi matashi da kafar Ammi ina cewa "Na miko miki ne Ammi?"
Ammi ta ce,"Hurry up and pass the phone, it could be your Abhi, because tun da ya tafi bamuyi waya ba"
Na tashi nayi saurin mika mata ina cewa, "New number from Nigerian Ammi, see? na fa
a ina mika mata wanda tayi saurin amsa wayar tana sanya ta a handsfree.

"Assalamu alaikum" wata zazzakar murya tayi mana sallama, yayin da muka amsa da "Wa'alaikumus salam"
Cikin wayar a ka ce,"Suna na Salima, Kanwar Abhi"
Ya ilahi, jin hakan ba karamin murna Ammi ta ji ba, saboda abin da ta jima tana nema kenan tana so taga tana waya da
an uwan Abhi, yau kuma Allah ga kar
i addu'ar ta...Da murna suka kara gaisawa da juna cikin aminci da farin cikin ha
uwa da juna ta waya don da alama ma itama Salima tajima tana son kasancewa tare da mu.

Daga karshe ta ce,"Idan zaku iya tahowa Nigeria gobe, kuyi booking flight yau saboda ana bukatar ganin ku da gaggawa" ta fa
Ammi ta ce,"Fatan komai lafiya dai?

"Lafiya lau sister kawai dai kuzo Nigeria gobe goben nan"...Bamu kara jin ta ba matsalar network sai Ammi ta hau shiri...duk a tunanin mu Abhi ya sanar da
an uwan sa cewa yana da mata da
a, hakan yasa mu kayi booking private jet, sannan muka kimtsa kayan mu...muka taho da karfe goma sha
aya.
______________________________________
International Airport Abuja.
4:00pm
Karfe hu
u daidai agogon dake manne jikin bangon reception
in mun ma jima da sauka mun yi sallah ne muka huta kafin muka tafi hotel da addu'an Allah ya kai mu gobe sai mu tafi katsina duk dama sai mun yi tambaya gashi muna ta trying line
in matar da ta kira mu baya shiga.

Washe gari muka tashi da shirin tafiya Katsina, muna park Allah ya taimake mu number ya shiga tayi picking muryar ta kamar tana kuka, tayi ma mai motan bayanin ya
aura mu motar Daura, mukan shatar motar ma muka yi iya mu mu biyu kawai sai driver muka hau tafiya.
Chapter 7 · 0% Book details