Sashe 53
Al'adarmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Satin mu guda naji sauki sosai, Abhi yasa aka sallame ni, na koma hotel
in da suka sauka, Ina tare da Mummy khausar.
Happy Diwali
Festival/ Biki
October-November
Diwali bikin addinin Hindu ne da a keyi da hasken wuta,cikin watan october zuwa november,Biki ne da ya kasance Al'ada ga kabilar Hindu wanda suke yin shi a kowacce shekara.
Kowa ya sani Kabilar Hindu sune masu bautawa gumaka da kuma shanu...akwai wasu daga cikin india masu bautawa rana, da sauran su, akwai Kabilar Christain, Akwai kuma Musulmai da sauran su, amma Christain da Musulmai bai zama dole suyi bikin Diwali ba.
Na jima a tsaye saman benen
akin da muke ni da yaya Ayman ina kare ma Hindu kallo, suna murna suna biki sosai, kasancewar yau
in ranar farin ciki ce agare su....na da
e a cikin rayuwata ina son indiya amma ban ta
a tunanin taka kafa ta nazo kasar ba, sai yanzu da jinya ya kawo ni.
Ranar ne kuma naji mummunan labari daga Nigeria.
FADILA IBRAHIM
AL'ADARMU
Page 42
Mallakin Diela

Ranar ne kuma naji mummunan labari daga Nigeria wanda ya sani zazzabi sosai, ina kwance saman gadon
akin hotel
in, lullu
e da wani lallausan bargo, Yaya Ayman na matsa min yatsun hannaye na, na runtse idanuwa na, guntayen hawaye suka fito, ina tuna yadda na
au cikin ina kokarin ganin na kula da ita yadda Allah ya bani iko........Ayman ya rufe min baki da hannayen sa yana cewa,"Shisshhhhh Anam, kar ki butulce ma Allah da ya bamu kyauta kuma ya kar
i a bin sa, zan so mu zama masu godiya a gare sa, shi ya bamu kuma ya kar
a, haka zalika zai bamu wani In Sha Allah"
Murmushi nayi na kwanta a faffa
an kirjin sa ina sheshshekar kuka har bacci ya
auke ni.
Abhi ya gama wasu ayyukan da yake yi, ana neman sa a
asar Turkey, sai ya tafi da Mummy Khausar, dream
in ta saboda tana son ta saro kayan turkey, mu kuma aka bar mu a Mumbai don hankali na ya kwanta.
Watan mu biyu naje Turkish Armed Force saboda suna bukaatar ganin mu, a wannan babban taro aka karamin matsayin da har yau nake alfahari da kai na, na koma tsohon aiki na wato Culinary Art.
ANKARA
Birnin
asar turkiyyah, nan aka dawo dani daga wajan aiki na.
Duba da yanda nake kokarin yin aiki tukuru kafin na san cewa nayi aure sai ya kasance dana yi aure kuma sai na zama weak, because matan soja basu cika aure a yankin syria, turkey, russia, iraq, lebanon dama wasu sauran kasashen ba.
Sai aka canja min location i was posted to Ankara-Turkey, and my husband open a big restaurant for me to start a business, main while colleagues
ina suna kawo ma resto
ina ziyara sosai....Ammi ta turo min Riya kasancewar zata auri wani
asar turkiyyah saboda mu sai suka dawo Ankara itama, amma sai ta za
i da ta rinka zuwa tana taimakamun a restaurants
ina gidan ta baya da nisa da namu haka resto
in ma.
Fannin aiki na ma bani da matsala saboda ina
angaren masu yima sojoji girki idan za a je mission although ba kowani mission nake zuwa ba.
All this while am pregnant, 7month to 8month, Ayman ya san da ina da ciki, amma wajan aikin sa sunki barin sa yazo turkiyya ya ganni, duk da dama ni ka
ai ce Ammi da Umma sun kar
e min Boys
ina, ni kuma nace da yardar Allah sai na sake haifan wasu Boys
in tun da sun kwace min wa
an cen.
Ayman baya da magana sai waya, Anam idan kin shiga watan haihuwa ki sanar dani fa na dawo, kafin ki haihu....ina dariya na ce to.
Ina shiga watan haihuwa na Commander ya bani maternity leave,
*Turkey Stylish Foods* shine sunan resto
ina, Kasancewar muna samun costumers sosai sai riya take kula mun dashi, na
auki sabbin ma'aikata wa
anda suke abincin garuruwa hu
u, Turkey, China, Italy+ Nigeria don ba zamu yarda Al'adun mu ba, kuma akwai
an Nigeria dasuke zuwa business kasacewar ina abincin da suke so, sai nake samun costumers sosai.
One of the main foods of turkey is Turkish Delight, ba kowa ni restaurants suka iya yadda nake yin nawa ba. idan kuwa aka gangaro main abincin su dangin Menemen, manti, iskender kebap, kumpir, meze da dai sauran su.
Taa raaaaaaa, guess what
Na haihu, na haifi
iya mace kyakkyawa, fara sol farin Ammi, kamannin baban ta kamar an zuba kaki, kyayun ta ma na daban ne.
Ayman ranar dana haihu ranar ya zo Ankara, tun da yazo ya
auki baby girl kiss kawai yake mata yana manna ta da jikin shi, ya ce,"Dama jira nake ki haihu na
auki hutu daga office, to sun ki bari na na taho, ko wani case sai a ce wai a nemo Sulaiman Yusuf, kiji fa, saboda rai nin wayo, ni ka
ai na iya shari'a?
Dariya nake tayi ina kwance saman couch, riya nata kai komo tana mana aiki....na ce,"Mijina ya iya ne ai shiyasa suke baka kowa ni irin case....kar ka damu
aukaka ce daga Allah, mu gode masa, ya gya
a kai yana cewa,"Ga shi na manta ma ban fa
a miki ba an canja min wajan aiki ina babban high court na Abuja, an kara min matsayi Anam.
"Congratulation my dear Husband, Allah ya kara
aukaka, Allah ya tsare min kai" ya amsa da "Ameen wifey" ya fa
a yana manna min peg a forehead
ina, ya kuma sake manna ma baby peg yana cewa idan na gama hutu da ita zan tafi Nigeria"
Na tsuke fuska ina cewa, nifa??
"Ah ah, ai yanzu ke kin tsufa, da ita za a rinka yi......ya fa
a teasingly, haba Yaya Ayman, da sigar shagwaba, Dariya ya kwashe da shi yana janyo ni ya rungume ni a faffa
an kirjin sa, Riya na tsaye ta mana hoto har da video, a waya ta tana cewa,"Best couples ever, Allah ya dauwamar da farin ciki a fuskokin ku"
Amin ya rabbi, muka amsa muna kar
an wayar hoton sunyi kyau.
Na ce,"Yaushe su Ammi za su zo ne?....Suna hanya ma, cewa nayi ba zan iy
a jiran su ba, suna ta tsokana ta na rufe idanu kawai na taho abu na, kada nata ajiye ku kuna jira na"
Na kwashe da dariya, ina cewa" to zaka mata hu
uba ne kafin su taho"
"Nooooooo" ya fa
a yana murmushi, Abhi will do that, shi yake ma yara na hu
uba as usual kin sani ai" na gya
a kai ina cewa,"Ga abinci to ka ci, girkin Nigeria ne aka maka bana turkey ba, don yanzu zaka fara kumfan baki kana cewa Abinci
asar mu babu da
Ya ce,"Well since kin gano ni, shikenan, bari na ci, amma kin san ina son *Lahmacun* because shi Flat bread ne topping with minced meat i love that........."
"Ehmmmmm" na fa
a ina cewa,"Sai kuma me?
"Sai *Menemen* saboda shi da kwai akeyi and zaka iya cin shi da shinkafa" ya fa
a yana kokarin bu
e cololin dana zuba abincin.
Nace,"To ka cinka daidai because abin
da na maka kenan, na bude cooler farko na ce *Turkish rice*
and *Menemen* na
auko plate na zuba, na sake
ako wani plate nace and your Lahmacun,...tun kafin na gama zubawa ya hau ci yana santi, ya kora da Turkish Coffee, yana cewa Allah na gode maka daka bani mata
aya a cikin dubu.
Na kwanta a kafa
ar sa ina murmushi, nace,"Nima ina kara gode ma Allah daya bani miji
aya tamkar miliyan.
Yayi dariya yana cin abinci, Karan text ya shigo wayan shi ya duba, Ya na cewa, Abhi ne,sun kusa shigowa Ankara.....Na gya
a kai ina cewa," Allah ya kawo su lafiya, Mun gama ha
a musu komai ma, su kawai muke jira.
**********
Abhi, Ya zo, Ammi, Umma,Mummy khausar dama ita tana yawan zuwa yanzu saboda business da takeyi da kayan Ankara, Khausar was here too ita da babyn da take goyo....
Tun kafin suna muna tare.
Ranar suna kuwa nayi ta ganin baki kamar haihuwan fari, wasu ma har bana gane su relatives da muka zauna da su a Istiklal Caddessi.
Muna filin shakatawar compound
in mu Ranar suna, kowa yaci ado.Jaririya taci sunan Ammi, muna kiran ta da *Airah*
Da yammaci na fito cikin shiga ta mai
aukan hankali, cas mai jego dani, Na
aga idamuwa na ina kare ma kalar sararin samaniya kallo, ya bada kala, kamar za ayi ruwan sama, hotuna ake ta
aukar mu da zafafan wayoyi, ina tsaye da Ammi da Riya muna hira, Ammi ta rike hannaye na, ta ce,"Anam.......ya kikaji farin ciki a yanzu, kin tabbatar zuwan koma wan mu Nigeria is not a bad luck........A baya kin sha fa
a min Ammi lets go to Nigeria,duk da kin tambaye ni wata rana kika ce,"Ammi what's so special about Nigeria?