Sashe 24
Al'adarmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Turkiyyah
Abhi ne zaune saman kujeran
akin hutawan sa, takaddu ne birjik saman tebirin glass da yake gaban sa, ya
auko wani file yana cewa,"Yauwa Aiman gashi na samo shi"
Aiman ya kar
a yana cewa,"Very good Abhi, bari na duba da kyau ko zai bamu abin da muke so a zaman kotun mu na gaba....Amma Abhi wannan karan dole zamu gayyace ka saboda duniya ta san abin da akai muku, ta san ba laifin ka bane, duniya ta san kuma kana raye har yanzu"
Abhi yai shiru yana nazari, ya ce,"Aiman kana ganin lokaci yayi da ya kamata na koma ga Iyali na"
"Kwarai kuwa Abhi saboda iyalin ka na matukar bukatar ka a tare da su, suna matukar begen ka, sannan zuwa na da nayi na tabbatar maka na basu ku
in da ka bani ta yanda baza su gane ba"
Abhi ya shafa kan Aiman ya ce,"Allah yayi maka albarka, Allah kuma ta gafar ta ma mahaifin ka"
"Ameen ya Allah, Aiman ya fa
a idanuwan sa sai da suka canja launi saboda tuna mahaifin sa da yayi.
Abhi yayi tapping, ya bubbuga bayan sa ya ce,"Kai namiji ne mai rikon amana da sanin ya kamata, keep it up"
.......
A wannan lokacin Abhi ya soma shirye shiryen dawowa Nigeria....a
angaren su Anam kuwa Deen ya kar
i shahada, saura
aurin aure, aka ce a bari akara sati biyu lokacin dangin Amarya sun shirya gaba
aya....saboda Ammi tace akara musu lokaci suyi shirin biki tukun.
Duk dama Ammi batasan me dame hausawa suke yi a al'adar bukukuwan nasu ba, Mummy Khausar ce take guiding
in ta koda yaushe.
angaren Khausar kuma ta samu aiki a wani karamin shari'a court dake Magajin gari Kaduna state, Grandpa ne ya sama mata aikin nata......Mummy da kanta taje ta kama mata gida single ladies...duk weekend Friday take dawowa sai ta koma Sunday.
Khausar ta canja min
angane da maganar Unknown amma ganin ni aure zan yi sai ta dena jin haushi na, ta mai da komai ba komai ba........kullin bata da aiki sai faman kiran wayan Unknown wani lokacin har damu na take da hiran sa, i can't believe it wai ashe ita son shi take sosai......Ni dai ina ta rokon Allah ya za
a min mafi alkhairi a rayuwa ta.
Kwatsam sai Grandpa ya samu lafiya cikin sati biyun nan da aka
iba, ya dawo gida garau abin shi ya cigaba da shan magungunan sa, ya kuma dena cin duk wani abu mai
auke da starch.
Sati biyu ya gabato, ganin bamu shirya ba, Grandpa ya kirawo Momma yace su kara mana lokaci koda wata
aya ne.
Deen kamar zaiyi hauka, masifa a falon Kaka na, ta inda yake shiga ba tanan yake fita ba, sai da Momm ta janye shi suka fita to karya ja musu abin kunya, kuma a hana sa auran Anam
Tun daga ranar sai ya zamana, Deen Restaurants
ina yake zuwa, ba adadi, yazo ya shantake zai hakimce ne a wata kujera ya yi ta kallo na, tuni kowa ya gane hakan, kuma duk wanda ya samu sai yace mishi *Wai ai ni matar sa ce, amma anki a basa saboda shi christian ne* abin yana matukar
aure min kai.
Anya Deen ba sai ya shawo giyar sa yake zuwa resto
in ba, kuma ni ance min ya musulunta amma banga wani canji ba, a rayuwar sa...kwata kwata baya sallah.
Ragamar kula da shi sai ya rataya a kai na, kullin Grandpa baya cin kowani abinci sai nawa, saboda nice ka
ai nasan abincin da yake so, da kuma abincin da zai kara masa lafiya.....Restaurants
ina maimakon ya durkushe saboda bana cika yawan zuwa, Ammi ne take zuwa sai Allah ya kara kawo mana customers daga garuruwa ma daban daban.
Yau sai gani ana hira dani a BBC hausa fannin girke girke da dishes
in marasa lafiya, da abincin da zai gina jiki, da abincin da zai kare lafiyar.....Har girki nayi ana ta yabawa ana ta ya
a video a duniyar ma gaba
aya.
*Chef Sa'adatul Anam Sulaiman *
Nayi sunan da kowacce Chef sai ta nemo ni don jin yadda nake nawa recipe
in ta fannin abubuwa daban daban.....lokaci
aya na fara business
in cin cin bucket bucket nakeyi da dublan, har takai ma na fara kar
an na bukukuwa har gaba da katsina.....Allah kenan mabuwayi mai hikma yau gashi na zama abin so ga kowa abin da banyi tsammani ba.
Tafiya tayi tafiya kamar ruwan da yake gudu akan teku, sai na fara sakewa da Deen zaman sa a resto
ina, yana zuwa ina koya masa karatun alqur'ani kullun....ina koya masa sallah anan cikin office
ina, sai na saba dashi sosai yanda ban ta
a tsammani ba....Deen irin mazan nan ne da zasu iya yin komai akan soyayyah, bana jin sa arai na, kawai dai zuciya ta ce take son taimakon sa amma ba dan na aure shi kuma nayi zaman aure da shi ba.
Mutum
aya nake so kuma shine Unknown kullun idanuwa na da zuciya ta suna hasashen son ganin sa, suna matukar begen sa.....amma
ayar zuciya ta nacewa watakil nayi gamo da aljani ne ban sani ba....to mutum wayam ba a ganin sa, sa
anin lokutan baya da bana kwana biyu bai zo gare ni ba.
Wata rana muna zaune da Deen ina koya masa karatu, yana yi yana cin tuwon amala, miyan ku
ewa da stew sai miya ya
ata masa gaban riga, Without thinking other wise sai na
au handkerchief ina goge masa kawai sai ga Unknown a gaban mu tsaye yana kallo na.
Barin goge masa rigan nayi na mike tsaye ina cewa"Unknown sai yau ka tuna dani" cike da murna daga cikin zuciya ta a waje kuma fuskata babu yabo babu fallasa.
Amma yanayin fuskar tashi yau ta bani tsoro, wani kallon kallo suke yi shi da Deen, karshe ma ya fita waje ba tareda yace min kala ba...
Deen na tambaya na waye wannan guy
in, Hankali na a tashe na kasa ma amsa masa, daga karshe daya ishe ni da tambaya nace ,"He is my crush, and the only guy i want to spend the rest of my life with"
Wani kara Deen yayi, idanuwan sa suka canja launi, ya zubar da kwanonin abincin dake gabansa, yayi wurgi ta teburin ya kai hannu zai wanka min mari amma aka rike masa hannu.
"Don't you dare" Idan ka kuskura ka ta
a ta sai na maka illa, anan wajan"
Duk karfin jiki irin na Deen, ya kasa kar
an hannun sa daga wajan Unknown, yayi yayi amma ya kasa....karshe sai da Unknown ya gaji ya sake hannun sannan ya nuna sa da
an yatsa ya ce,"Daga yau kar na kara ganin ka anan"
Deen ya ce,"Why, sai na zo?
Aiman ya ce,"Ka dawo kazo kaga abin da zan maka," Deen ya fita cikin bacin rai yana tunanin me zai yi wa Aiman don yaga soyayya karara a zuciyar Anam, ya hango tsananin soyayyar dake zukatan su....kai tsaye gida ya nufa, amma sai da ya kirawo gang
in sa a waya, yace su zo yana son ganin su urgently.
Fadila Ibrahim
Vote, Share and Comment.
AL'ADARMU
Page 17
Fadila Ibrahim
*Nace ba, kuna ta jiran ganin soyayyar AIMAN DA ANAM, to gashi munzo ga
ar soyayyar, sai a baje da kyau a sha karatu*
_________Deen ya ce,"Why!!!!!
What's your problem with me nothing can stop me from coming?
Aiman ya ce,"Ka dawo kazo kaga abin da zan maka,"
Deen na fita, gida ya nufa cikin bacin rai da tunani barkate kunshe cikin zuciyar shi.
Kiran waya yake hannun sa kakkarwa yake tsabar
acin rai....a
ayan
angaren aka
aga wayar anan amsawa muryar dashasshiya mai kama dana
an daba masu shan barasa.
"Oga Deen how far???
"Guy i need you urgently, if possible you guys should come today" Deen ya fa
a a tsanake
Daga cikin wayar aka ce,"But, you know what i need first"
"Guy check your account nnnnn I've sent half of it before calling you".....Deen ya bada amsa yana mai da ajiyar zuciya don ranshi ya riga da ya
aci makura.....ya sauke wayar a daidai lokacin da Momma take karasowa in da yake, ta jima a tsaye tana karantar
an nata da alama an masa wani abin
acin rai ne.....Ta na ganin yadda ya aje wayar ya nufi cabinet
in da suke ajiye kwalaben Barasar su, ya
auki babbar mai tsadar ba tareda
ata lokaci ba ya hau korawa, sa'i guda giyar ta sanya shi manta duk wani karatun alkur'anin da Anam take koya masa, shaukin giyar ta mantar da shi rayuwar da suka fara da Anam da kyawawan halayen data nuna mata, tsananin tsanar Aiman ya shafe ta wanda tsanar ya manne da soyayyar da yake mata...........Idan ya tuna kallon idanuwan Aiman da yayi babu wani abu a cikin idanun sai rashin tsoro na jajirtaccen Namiji mai jini a jika, abin da yafi sha mai kai shine SOYAYYAR Aiman daya hango a idanuwan Anam.....ya buga wani teburi dake gaban sa da kwalbar giyar tuni teburin ya tarwatse yana yarfe hannu.
Momma na tsaye tana kare masa kallo, ta sani ko ta tunkare shi yanzu ba maganar ta zai ji ba, sai ya aikata duk abin da yayi niya tsabar taurin kai irin na Deen
in ta....ta haye sama kawai ta barshi yana ta hauka.
Na jima muna kallon kallo tsakani na da Aiman bayan Deen ya fita,
unar da zuciya ta take mun ya sa na kasa furta masa ko da kalma
aya, na
acin rai da Deen ya sani....
aukar jaka ta nayi na fita ganin client, da employees
ina suna ta kallo na nida Aiman.
Bi na yayi, da sauri na shiga mota, sanin cewa zan iya aikata ko
a mene ne shiyasa ya shima ya shiga motar , ko gezau balle ma nasan ya shigo, na kunna mota nayi reverse na arce da gudun tsiya......Sanin cewa am not my self sai naji ya
aura min hannayen sa saman hannun dama na, ya kalle ni ya lumshe idanuwa alamar na sassauta gudun, ban sassauta ba sai da nashiga layin dana san babu mutane sosai kafin na parker.