Sashe 15
Al'adarmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A take nakira Ammi na sanar da ita, kuma ta bani go ahead cewa na kar
a aikin.
Hamdalat gaddafi ta ce, "Ma Sha Allah" Na ji da
i kwarai da kuka amince da bukatar mu,
ta cigaba da cewa, an kawo min masu dafa abinci da dama, amma halayen su da kuma wasu daga cikin su basu da tsafta, kuma sannan wasu suna min sata....amma ke daga ran da na ganki na tabbatar ke ce wacce ta dace ta rinka dafa masa abinci, kuma ina da tabbacin zaki dafa masa duk abin da yake so, saboda yana matukar son abincin gargajiya na hausa da sauran abin da ba a rasa ba.
Na gya
a kai amma na fa
a mata, a ranar ta gabatar dani sashin da zan rinka aiki na, sashin ya ha
u makurar ha
uwa, musamman kitchen
in komai silver color tamkar
asar waje....duk dama ba sabon abu bane a waje na, sai dai ina mamakin yadda wasu gurare a Nigeria yake da kyau da tsaruwa.
Babu ruwa na da falon sa ko Bedroom
in sa, iya kata Kitchen
insa da Dining
in sa, sai wash room na baki wanda yake cikin babban dining
in, zan bukace shi cewar matar.
Nayi mata godiya, sannan na mata sallama tare da fatan cewa gobe In Sha Allah zan fara zuwa aiki.
Tuesday
6:30am
Da misalin karfe shidda da rabi na safe ina tsaye gaban sink na gama wanke wake, ina granding
in shi ta blender, tare da taimakon mai aikin kitchen
in tana mikomin abubuwa, tana wanke kayan da muka
atabda sauran su, infact ita ta kawo min paper da iso wata kitchen
in wai ga abin da oga yake son ci nan.
*Kunun gya
a and Akara*
Kuma dai shi nayi niyan yi daman, cikin kankanin lokaci na soma aikin kuma na gama around 7:30 nayi serving
in komai a dining table while shi kuma yana cen sama cikin bedroom
in sa yana shiryawa.
Na gama aiki na don haka naje na sanar da madam
in cewa na gama zan iya tafiya, but sai tace nooo dole na jira ya fito yaci idan ya masa to sai na tafi....na ce mata amma fa ni ba
ar aiki bace, kawai ina
angaren dafa abinci safe da yamma wa mutum
aya, and shi da kan shi ya za
i abin da yake so and nayi komai perfect, ina ganin ba sai na jira fitowan sa ba.
Amma kuma Hamdalat Gaddafi ta shaida min cewa ta san da hakan, kawai dai na
an kara jira har aji feedback
in sa.....na hura iskar baki na na koma dining ina yi ina duba agogon hannuna saboda akwai mutum biyu da suke son cake da karfe goma, don ma dai saukin abin na gama cake
in suna cikin freeza, kawai decorating
in su zanyi.
Ina wannan tunanin ne naji gyaran murya a dai dai lokacin na juya baya na ina tsaye jikin labule ina kallon window, yayin da na tsinci kai na da kar na juya balle har ya ce sai na gaishe sa.
Ina jin sa ya sauko daga kan stair case,
peacefully, quietly and diligently no sound , no anything....nayi making mind
ina na juya na kalle shi.
Na ce,"Good morning!!!!!!!!!
Yana facing
in inda nake amma ko kallo na ma baya yi balle ma ya san da wata halitta a wajan.....
Na yi magana ciki ciki without knowing that ashe yana ji na,"Abar mutum ya tafi, ance wai na tsaya sai ya ci tukunna, mutumin ma da bai san da tsayuwa ta ba"
aga kai kawai yayi ya kalle ni, Lord wani sexy eyes ne kamar an zuba oil a cikin kwayar idanuwan nasa, yana da kyau ba laifi, nima sauke idanuwa na nayi na kama hanyar kitchen ina ta safa da marwa, so nake na fita amma ba halin tafiya.
Ina safa da marwa, na juya kenan naci karo dashi a baya na, tsaye yake ya sanya hannayen sa cikin tracksuit trouser daya sanya.....rigar ciki white sai jacket ash color mai hula da rope ya
aura a sama, ya nanna
e hannayen jacket
in wanda kyakkyawan hannun sa mai kwantaccen gashi ya bayyana a waje, sanye da agogo mai tsada irin softtouch
innan......ya jima yana kallon fuska ta kafin ya juya batareda yace komai ba ya fita.
Mamaki ya sa nabi bayan sa da sauri don ban gane anfanin hakan da yayi ba, sai dai wayam haka wajan yake na duba falon nan na duba hanyar stair case wayam babu alamar sa....sai kace fatalwa....na yi ajiyar zuciya na tattaro kayana na fice daga side
in ko madam
in ma banyi wa sallama ba na fice daga gidan tare da tunani barkatai a zuciya ta.
Fadila Ibrahim
Comment, Vote and Share.
AL'ADARMU
Page 11
ZARIA
Zaune suke kaf
insu hankulansu a tashe yake sakamakon kwana sukayi ba suyi bacci ba, Jikin Abhi ya tsananta, yana bukatar likitoci su duba shi, kuma suyi mishi treatment......Me Aiman zai yi dole ya koma asibitin ya samu wannan likitan daya samu da farko yayi masa bayanin halin da Abhi yake ciki.
Da fari likitan ran shi ya baci akan abin da Aiman da Abhi sukayi....ya ce,"Duk cikin asibitin nan nine ka
ai na san an kawo Dr Sulaiman,emergency a lokacin, duk da cewa na sani ana neman rayukan manyan likitocin mu saboda wani laifi da aka aikata da jimawa wanda ba laifin su bane hakan.
Da ace kowa ni likita yasan an kawo shi asibitin nan, wallahi da wasu daga cikin mu sun tona masa asiri kuma da yanzu an kashe shi....amma na
oye hakan kuma na ki bayyana cewa shi ne aka kawo, na tsahon kwana biyu the following day kuma na ga kun gudu, shin yan zu kuma ka dawo kana neman taimako na, me yasa alokacin bakuyi wannan tunanin ba?
Aiman ya ce,"Yanzu dai babu batun tsayawa magana, likita munyi kuskure Allah ya yafe mana baki
aya, wallahi majinyacin yana cikin mawuyacin hali wanda dole sai an taimaka masa"
Likitan ya ce,"Ya zan yi alhakin kula da marasa lafiya ya rataya akai na da kuma nema musu lafiya daidai gwargwado iya yi na, sauran kuma na barwa Allah......Ya
an tsagaita daga bisani ya kwaso kayan aiki, Suka tafi tare da Aiman a motar sa.
Suna shiga gidan, suka samu Umma na ta yima Abhi fiffita da alama yana jin jiki, inda aka chaka masa wukan ne yake ta masa ciwo duk da an
inke wajan da kyau amma wajan na fitar da ruwa sosai.
Likitan yana duba sa ya rike baki yana mamakin lalacewar wajan, tsayin lokacin da suka
auka batareda sun koma da shi asibiti ba, an duba lafiyar wajan.
Ya ce,"Musu dole sai an koma asibiti da Abhi anyi masa hoto angano matsalar data sanya ruwa yake fita daga wajan......Kuma a halin da ake ciki yanzu ba'a son hukuma ma tasan da cewa Dr.
Sulaiman yana raye.
Abhi ya ce,*Ku kai ni Turkey*
Firgicin dake fuskar sa ita ta sanya shi ya ambaci hakan, amma duk da haka ma shi yana son ya ga iyalan sa, yana son ganin Anam
in sa, yasan suna cikin damuwa, ya sani suna bukatar ganin sa dole ya koma wajan su.
Ya ce da Aiman, Kwanaki na aike ka Abuja ka
auko min sako, Aiman ya gya
a kai.
Abhi ya cigaba da cewa,"
auko min sakon don Allah"
Aiman ya je ya
auko sakon ya kawo ma Abhi...amma bai iya kar
a ba ya ce ka duba cikin jakar Passport
ina ne da sauran abubuwa amfani na, akwai ATM
ina da kuma cash, kuyi amfani dashi ku kaini Turkey, iyalai na su san halin da nake ciki.
Umma tace,"Ko a sanar da gida, cen Daura.
Abhi ya girgiza kai yana mai matukar jin ciwo, yana tausayin rayuwar da Anam da Ammi za suyi idan ku
in hannun su ya kare, gani yake kamar zai koma ga ubangijin saboda azabar ciwon da yake ji.
Ba tareda
ata lokaci ba, likita ya shirya musu tafiya tare da Aiman...a daren suka tafi Abuja.
Umma na kuka tana ma Aiman addu'a duk dama shi kanshi Aiman
in abin yazo mishi almara.
Washe gari da sassafe suka kama hanyar airport cikin sauki aka yi checking, kuma aka bar su suka shiga jirgi kasancewar anga mara lafiya ne.
Da azahar ana buga sanyi a
asar Istiklal
angaren Doctors quarters, sun so su fara kai shi hospital amma sai Abhi yaki yarda yafi so ya fara zuwa yaga Anam
in sa....shiyasa suka shigo compound
in gidan, sai dai ganin yanayin gidan kamar dai babu kowa a ciki.
Riya mai aikin su ita ce ta fito sanye cikin kayan sanyi ta rurrufe hancin ta da baki da face mask, ta gane mai gidan ta shiyasa ta tsora ta ganin halin da yake ciki, ta musu iso zuwa cikin sitting room
in gidan....sai da ta kawo musu abin sha sannan ta shaida ma Abhi cewa Ammi da Anam suna Nigeria.
Ya ilahi!!!!!!!!!
Sauri sauri gudu gudu haka gaban Abhi yake bugawa, bawai zuwan su ne matsalar ba sai dai yadda za a kar
e su shine matsalar, ya tambayi Riya ya a kayi wai suka tafi Nigeria ma, yana ta fa
a yana cewa, dama ai Ammi ta nace sai sunje Nigeria, yanzu idan an wulakantasu baya nan wa gari ya waya.........
Riya Tace, "Sister
inka ce ta kira su tace su zo Nigeria saboda ana bukatar ganin su" Daga nan Riya tayi shiru tana sauraron Abhi.
Sanadin hakan jikin Abhi ya tsanan ta hakan yasa su kayi gaggawar garzayawa da shi Hospital aka sanya shi a emergency shi ka
ai, likitocin turkiyyah dama kewayen ta duk sun san Dr.
Sulaiman, da wuri suka fara yi masa treatment.
Bayan kwana
aya aka sake shiga dashi teather saboda likitocin sun ce hanjin sa suka kumbura sakamakon yana an masa aiki awajan sai ya zamana yana cin abu mai nauyi kamar tuwo.
Hanjin basa iya
aukar abu mai nauyi saboda an ta
a hudasu da wuka, da aka
inke kuma, sai Abhi yake cin abu mai nauyi shine suka kumbura, wajan kuma yake fitar da ruwa.