Sashe 22
Al'adarmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan kwana biyu, aka fara aiki zamu je Zaria *Call to bar*
in su Khausar, lauyoyi da dama wa
an da zasuyi graduation...Khausar ta shirya tsab tayi mugun kyau, kallon da nayi mata sai ya tuna min da Abhi, abin da yake matukar so yaga na zama, amma kasancewar ba rabo na bane shiyasa na zama chef.
auke ta hoto ba adadi nima nayi shiga ta mai kyau in da na sanya bakar abaya mai rope na kulle na yafa veil na sanya cover shoe
ina sannan na rataya milk color mini hand bag
ina, mun fito harabar filin gidan Daura, wasu daga cikin Cousins jikoki sun shirya,wanda ni ko magana ma bana musu, suma kuma girman kai ya musu yawa....iyaye tun daga kan yaran Baban gida, da yaran Huraira, kowa da motar da ya shiga, nace lallai ahalin nan da yawa suke, Sai da suka zaba sukayi selecting bamu fi motoci biyar ba.
Cikin wata mota Mahaifin Khausar ne, sai Mummy Khausar, da kishiyar ta Lubabatu.
Wata motar kuma kannan Khausar ne, sai wasu daga cikin
an uwa maza samari da suke ta faman jiji dakai suma sai wani kallo na suke yi, alamar gulmata ma suke yi.
Ni dai na hau kujerar da nafi son zama idan za a tafiya......ba ajere aka tafi fa, wasu sun riga tafiya wasu kuma sune karshen tafiya.
Tun muna hanya ake karrama mitocin gidan Daura kasancewar kowacce mota tana
auke da tambarin GIDAN DAURA.....har muka iso makarantar da inda za'ayi programme
Lawyoyi ne birjik, suna ta
aukar hoto, gefe
aya iyaye suka samu suka shinfi
a manya manyan sallaya guda uku, kamar yadda wasu suka yi, muka kwaso cololi da sauran dishes, muka jera su yadda ya kamata, sai da muka ci mukayi nak kafin aka fara
aukar hoto da *Barr.
Khausar Zakariyya Bishir*
We really had some fun, har aka gama da yamma misalin karfe hu
u wasu ma har sun fara tafiya, wasu daga cikin mu ma har sun fara tafiya suma...motan su Mummy Khausar ne ta rage, sai Motar mu ni da Ammi da Inna, da kuma ita kan ta Khausar
***********
Ina tsaye gefen kawayen Khausar suna ta
aukan hoto, na dukufa ina ta kallon Instagram a wayata.....Kamar ra
a naji muryar tasa cikin kunne na
"How are you Anam?
an razana da farko amma sanin cewa shi
inne ba kowa bane, nayi saurin juyawa shigar tashi ta yau ta fita daban, tayi masa kyau shadda ce mara tsada ya sanya, da agogo, a rai na ce kai dai baka rabo da agogo.....kamshin turaren sa na Haream shi ya ziyarci hanci na ya amsa kiran da zuciyar Aiman take yi wa tawa Zuciyar.....Tsaye yake ya nanna
e hannayen sa a faffa
an kirjin sa, yana kare min kallo cikin natsuwa.
Na ce,"Malam Bana son wannan kallon ya isa haka please"....."No" Ya fa
a ya kuma
aure fuska kamar bashi yayi magana ba,
Na ce "Bana so ko"
Tsawan da nayi masa ita ta sa ya juyo yana facing
ina ya ce,"Na kalla, a
au mataki toh"
Hararan sa nayi playfully na kauda kai ina kallon gefe......Na bu
e baki zanyi magana, amma ihun
an matan nan, kawayen Khausar su suka tsorata ni kamar na kwasa a guje wai ashe duk ganin Aiman
inne suke ta wani ihu kamar ba
an mata masu aji ba......Da wata mai tsamin baki wai ita shagwababbiya "Gifted yau a gari"
Wata kuma muni kamar kayi
anwake ya kwana a bushe kunsan baki yake komawa ya tamuke waje guda to haka fuskar ta yake, "Yaya Aiman, yau dai na ha
u da kai "
Khausar kuma ta daka musu tsawa, "Dallah ku bar wajan nan, yazo nan ne saboda ni, i was the one that invited him"
Aiman na tsaye yana kallon yadda suke ta fa
a saboda ganin sa, ya san za'a rina shiyasa baya shigowa ABU,
an mata.....Ya
an saci kallon Anam sai yaga alamar bacin rai kunshe a fuskar ta, to me hakan yake nufi....ko dai ita ma ta fara so nane, tana kishi na ganin
an mata sun dabaibaye ni........Ya ce,"Common ku ha
u ku
auki hoto
aya, ina da wajan zuwa"
Su kayi arranging kan su waje
aya duk da kowaccen su tana masifar son taga ta tsaya kusa da shi, sai dai sun barwa Khausar wannan waje, sai dai kafin a
auka Aiman ya ce ,"1min please" duk suka zuba idanu jiran suka me zai yi??
Fita yayi daga wajan yaje ya kamo hannuna, kallon sa nayi, ya sanya
an yatsan sa a bakin sa a hankali yace ,"Shishhhiiiiii"
Kai tsaye gefen sa ya tsayar dani, ina kallon yadda suke min wani kalan kallo, har da Khausar ma, wani photographer ne yayi mana hoton.....dana kalli hoton sai naga Aiman na kallo na adaidai wajan da aka
auki hoton....duk hotunan fuska ta yake kallo ni kuma na mai da kai ga camera.....Khausar ta gani sai naga ta
ata rai alamar bata so hakan ba, gashi kuma kowa sanye da kayan lawyoyi ni da Aiman ne muka sa native/personal kuma mun fita daban kamar mata da miji.
Wasu
an matan ma a wajan cewa suke yi ko dai matar sa ce? wasu kuma suna ta cewa kila dai budurwar sa ce......Khausar ta bar wajan ta koma cikin
an uwan ta, ganin hakan na rabu da Aiman na bi bayan
ar uwa ta....shi ma kuma murmushi yayi ya kama gaban sa ko ba komai
an koli yaci riba a cewar sa, yau ma matakin soyayyar sa da Anam yafi na kullun da
i da birgewa....ya sake kallon copy
in hoton da aka bashi wanda yake kallon saheebar sa.
Tafiya yake ba tare da ya kalli gaban sa ba ya ci karo da ita, "Kai haba mana, baka ganin gaban ka ne bawan Allah"
Zuciyar sace tayi mummunan bugawa
jin sautin muryar da yayi daidai dana Umman sa, da sauri ya
ago idanuwan sa ya sauke su a fuskar Lubabatu, ita kanta sai da zuciyar ta ta raya mata wani abu, ji takeyi tamkar ta sanshi, "Aiman ya durkusa ya
auki hoton sa da ya fa
i....ya ce,"Mata don Allah kiyi hakuri Aunty hankali na ne ya
auke ina ta danna waya"
"Bakomai, don Allah nace a nan kake ne, ina zan samu toilet in kama ruwa" Lubabatu ta tambaya
Aiman ya ce,"Eh na san makarantar amma toilet/ ban
akin mata yana da
an nisa da nan, zo muje department
in su dai in duba miki a cen"
Ta bishi har suka shiga ciki, kai tsaye office
in supervisor
in sa ya nufa, yayi sa'ar samun sa cikin offishin, yayi masa magana cikin girmamawa, sannan lecturer
in yayi excusing ya fita waje shi da Aiman, ita kuma ta shiga ciki.
Jim ka
an ta fito tayi godiya sannan tayi ma Aiman sallama, ganin ya
arke da hira shida malamin sa...ta so tayi mishi kyau ta duk da a kallon da tayi masa ta sani yafi karfin kyautar da zata bashi...har ta tafi ta sake dawowa ta mika masa bandir
ari biyu, bai yi niyar kar
a ba ta tilasta masa hakanan ya sa hannu ya kar
Ta koma wajan
an uwan ta wanda mu muna zaune muna ta jiran ta dawo don tafiya zamuyi....wannan karan motar mu ta shiga seat
in dana zauna nan ta zauna tana ta min murmushi.
Mun fara tafiya, sai ta fara ja na da hira, dama tun da muka isa ta fara ja na a jiki, na fahimci she was so nice cewar Khausar ma wai Aunty Lubabatu tana da kirki kamar Aunty Asma'u sistern ta wacce ta bar ahalin gidan Daura.
So sai na sake da ita muna ta hira, har bacci ya
auke ni tayi ma kai na matashi saman kafa
ar ta har muka iso Katsina/ Daura....Da muka sauka kowa kuma yayi hanyar sashin sa....Aunty Lubabatu tace gobe zata zo na tura mata cartoons
in data gani cikin waya ta, zata rinka saka ma karamin yaron ta.
Yaron
aya dama don tun da ta auri Anas sun jima basu haihu da shi ba, sai daya kusan rasuwa Allah ya bata ciki.......wata biyu da samun ciki Anas
a ga Babangida ya rasu....shine bayan ta haihu yanzu duka duka raauwan mijin shekara biyu kenan, Allah kuma yasa ta auri wan tsohon mijin ta Zakariyyah.
A gajiye na koma gida sallah kawai nayi na bi lafiyar gado,....kafin bacci ya
auke ni sai ga kiran Deen*
"Ohhhhoooooooo, nayi wurgi da wayar, Ammi na kallo na ta girgiza kai sanin waye mai kiran,
auka tayi tace,"Anam tayi bacci"
Daga cikin wayar akace,"Dama ina so naji ko kun dawo lafiya?
"Mun dawo lafiya Deen, mun gode" Ammi ta kashe wayar....ta kalle ni,
"Ohhh Allah, Ammi da alama kamar son mutumin nan kikeyi"?
"Off-cause no Anam, but idan tazo a kaddararki zaki aure shi then fine, we will move on with him, and it will be fine In Sha Allah"
ta cigaba da cewa "Anam ki bi mutumin nan a hankali, har ku rabu lafiya, idan Allah yayi zai aure ki fine Allah yasa hakan shi yafi alkhairi, amma ni bana son kiyi sanadin da zai sa wani abu ya same ki ne Anam" irin wannan abun komai mutum zai iya yi saboda son da yake miki.
Ban amsa ta ba nayi juyi na shige cikin lallausan bargo na ina cewa,"Good night Ammi"....Ammi ta
aka min duka tana cewa,"Allah ya shirya min ke Anam, baki da tsoro ko ka
Ta zauna tana matsa min tafin kafa ta, na bu
e fuska ta nace,"Ammi wai idan kana yawan tunanin mutum, ko kuma kana yawan ha
uwa da wani saurayi a wurare daban daba, me hakan yake nufi ne?
Ammi tace,"Kina son kice min kina ha
uwa da wani kenan, tell me Anam kin fara soyayya da wani baki gaya min ba"
Nayi saurin mikewa na zauna da kyau sannan na ce,"Ammi ba soyayya na fara ba, Ammi wani saurayi ne a makarantar su khausar nake yawan ha
uwa da shi, kamar aljani duk garin da naje sai na ganshi kum Khausar ta sanshi shima Barr ne"
Ammi ta gya
a kai tana cewa, "Yana miki maganar soyayya ne?