Sashe 39
Al'adarmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Idanuwana cike fal da hawaye na sauke su a cikin idanuwan Ayman yayin da jikin shi yayi sanyi ganin irin halin da mutanen falon suke ciki,....kai tsaye ya je gaban Abhi ya zauna, daga bisani sai ga su Baban gida da Baba Huraira da kuma Grandpa sun shigo.
"Meke shirin faruwa ne?
kalmar da na ke ta nanatawa cikin zuciya ta, ina tsaye naji Babangida yace,
"Ayman hakika muna son mu kulla alaqaa mai karfi, duk da cewa Al'adarmu ta gidan daura ce auran ahalin mu, amma bamu zo maka da wannan maganar don tozarta ka ba, sai don sada zumunci a tsakaninmu wanda muke fatan da yardar Allah za'a samu abin da ake so In Sha Allah"
"Babaa, Abhi nifa ban fahimci maganganunku ba, tun a waya Abhi ban gane abin da kake nufi ba, Don Allah zaku iya min bayani"
"Grandpa yayi gyaran murya, yayi relaxing a kujerar daya zauna ya fara magana," Ayman muna son mu ha
a auran ku kai da khausar, and Khausar ta sanar damu cewa kun jima da sanin juna sannan kun amin ta da juna....da fari bamu so tamabayar ra'ayin ku ba, amma daga baya Abhi ya dage akan a tambaye ku saboda a baku za
Grandpa na magana, Ayman na kallo na, nima kuma kallon shi na keyi, abin ya
aure mun kai, me yasa suke son ha
a auran?......"Ba za
in ka muke tambaya ba, muna sanar dakai ne auran gida da za a muku nan ba da jimawa ba kai da
ar uwar ka Khausar" cewar Inna Mune.
Kai na ne ya soma min nauyi da ciwo hakan yasa na bar falon na tafi sashin Ammi na same ta a kitchen tana girki, rungume ta nayi sai a lokacin wasu zafafan hawayen da suka jima da taruwa tun farkon fara maganar su , suka fara tseren fita daga kwarmin idanuwa na, hakika tsaka mai wuyar da na shiga a wannan lokacin yana da wuyar fassarawa.
"Anam subhanallah meya same ki kuma?
"Ammi zuwa na NIGERIA shine mafarin hargitsin rayuwata, hakika babu ranar Allah da zata wuce wani abu bai same ni ba"
"Meya sameki Anam" Ammi ta tambaya bayan ta kamo hannun yar tata suka fita zuwa falo, ra zaunar da ita tana share mata hawaye tace,"Anam Allah Subhanahu wata'ala ya mana koyi da yadda da kaddara mai kyau da mara kyau, ya ke Anam ki dinga sanyawa zuciyar ki salama a duk lokacin da wani abu ya same ki ina mai umartarki da ki kai kukan ki zuwa ga mahaliccin mu sarkin da baya bacci, shine mai kar
an addu'ar bawa a ko wani lokaci"
aga jajayen idanuwa na, na kalli Ammi na daure nace,"Yanzu Ammi ina ji ina kallo ba zan samu abin da nake so ba?
Ammi ta kalle ni ido cikin ido, ta ce,"Anam dama kuna soyayya da Ayman ne?
Ban amsa mata ba, na yi matashi da lallausan kirjin ta sai alokacin na saki wani kuka mai sauti,Ammi ta rungume ni tsam tana shafa min baya na, tunawa da maganar da Abhi yazo mata dashi jiya cewa, "Ana son a ha
a auran Ayman da Khausar"
Gyaran muryar Abhi ita ta dawo dasu daga doguwar tunanin da suka fa
a, a daidai wannan lokacin na tashi ina goge hawaye na...Abhi ya rike hannaye na gam idanuwan sa cikin idanuwa na ya ce,"Anam share hawayen ki kinji" ya fa
a yana share min hawaye na.
Ya janyo ni na dawo kusa dashi, ya jima yana nazari kafin ya ce,"Anam tun ranar da Allah ya azurta mu da samun ki, alkhairi yake shigowa ta
angarori daban daban, alokacin da mahaifiyar ki ta haifo ki, a hannu na kika fa
o Anam, na
aura idanuwana akan ki ranar da aka haife ki sai naji wani farin ciki ya ziyarci zuciya ta, nayi miki addu'a Allah ya baki miji nagari wanda zai soki kwatan kwacin son da nake yi miki, wanda zai kula min dake Anam tamkar yadda nake kula da ke.....hakika ban ta
a tsammanin Allah zai amsa addu'a ta ba, kullin cikin yi nake batareda nayi la'akari da abin da zai iya zuwa yaje ya dawo ba, hankali na bai kwanta ba sai da Allah ya ha
a ni da *SULAIMAN* Allah cikin ikon sa na shaku da Ayman tun ma ban ta
a tsammanin wani abu zai faru ba, a lokacin da zuciya ta ta fara zargin Ayman na son ki, sai na fara gode ma ubangiji, na samu sanyi a cikin zuciya ta tamkar wanda ake yayyafa min ruwa mai ni'ima.
Abhi ya tsagaita sannan ya cigaba da cewa,"Anam ban yadda da abin da na gani a turkiyyah ba, sai da muka dawo NIGERIA naga zahirin abin da zuciya ta take nuna min....hakika na fiku murnar son ganin kun auri juna, na kagu dana ga komai ya tafi a hakali har zuwa ranar auran ku batareda an saka hanzari ko gajan hakuri ga al'amarin ba.....sai dai kuma, kafin ku bayyana ma kowa, sai
ar uwar ki ta riga bayyana mana abin da ke
awainiya a cikin zuciyar ta....Anam ina so ki natsu ki sani cewa, Khausar a gaba na aka haife ta, a hannu na ta girma yadda nake
awainiya dake haka nake
awainiya ta, sakamakon yarinyar tun haihuwar ta ta shiga rai na, na shaku da ita kasancewar ita ce abokiyar hira na aduk lokacin dana dawo Nigeria, dukkan abin da kike so ina miki, haka zalika itama kuma ina mata daidai gwargwado.
ABHI yayi gyaran murya sannan ya cigaba da cewa," *AYMAN yana da damar auran mata biyu, tsakanin ke da Khausar*
Sosai zuciya ta take bugu, jin maganar Abhi ta karshe, *kishi da khausar kuma*, meyasa khausar ta shiga rayuwa ta ne haka, munyi sharing Uba, sannan kuma har da Miji........dafe goshi na nayi ina jin wani yanayi mara misaltuwa, jiki na yana min babu da
i.....Da taimakon Ammi naje
aki ta kwantar dani saman gado, ta jima zaune a gefe na tana kare min kallo, daga bisani ta min dai da safe ta bar ni cikin damuwa.
Hakanan ranar na yini a
aki rayuwa tayimin tsanani, har su Inna mune suka bar gidan namu.
Abhi ne ya shigo ya same zaune ina kallon wani series Amaya a laptop
ina, ya zauna a gefen gado ya
aura hannayen sa akan nawa ya kirawo sunanaa.
"ANAM"
FADILA IBRAHIM
AL'ADARMU
Page 31

Abhi ya rike min hannuwa na gadagam, ya cigaba da cewa,"Anam ba zan yi abin da zan cutar da ke ba, amma zan so ki hakura da Ayman na zuwa wani lokaci wata kila ba rabon ki bane, saboda idan na cigaba da cewa ba zai iya auran nan ba yadda na fara fa
a musu tun jiya to zamu iya samun matsala da su, sannan idan na hana daga baya kuma aji labarin Ayman zai aure ki to ban san yaya mutane zasu kalli abin ba, ke
a ta ce shiyasa nake lalla
a ki, yau idan khausar ce a halin da kike ciki shima zan iya lalla
a ta ke ki aure shi....Duk da soyayyar da nake miki bai kai wanda nake yi ma Khausar ba, amma matsayin dana
auka na uba akan khausar shiyasa ba zan iya hanata abu ke kuma na
auka na baki saboda son zuciya ba, daga ni har ke zamuyi hakuri mu bar wa Allah lamarin sa, bamu san daidai ba.
Anam kiyi hakuri kinji, ki kara hakuri,........Murmushi na saki na kwanta a jikin Abhi
ina ina zubar da wasu zafafan hawaye masu zafi, daga bisani ya tashi ya fita yana min sallama da fatan alkhairi, Yana fita waya ta tana kara, Ayman ne amma ban iya
agawa ba.....kasancewar karfe 4 ne na yamma, duniya ta yi min zafi tashi nayi na bar gidan kai tsaye Restaurants
ina na nufa, babu kowa saboda ko sati ba'ayi ba dana kulle resto
*****
"Ayman ya naga kana ta packing kayan mu, ina kuma zamu je ne?
Umma ke tambaya fuskar ta cike da mamaki ganin Ayman ya shigo ranshi a
ace yana kwashe musu kayan su yana ce su tashi zasu koma zaria.
"Umma na fa
a miki zaria zamu tafi a yau yau
innan," Ya karasa ya kai duban sa ga Inna ya cigaba da cewa" Ban ta
a tsammanin haka gidan Daurawa suke da son zuciya ba, da son kan su sai yanzu, ban kuma ta
a tsammanin za'a chusa min akidar da zuciya da gangan jiki na basu aminta da shi ba"
Tuni Ayman ya gama jera kayan su Umma tsab a akwati, ya kai su bakin kofa ya dawo ya samu daga Umma har Inna suna zaune suna bin sa da idanu, Inna ta ce,"Wai shin kan ka kalau kuwa Ayman tafiya zaria ba shiri kamar ana koran mu"
Idanuwan sa sun canza launi daga fari kal zuwa ja ja alamar hawaye sun taru, kallo
aya Umma ta kara yi masa ta hango damuwar da ke damun
an nata, amma wannan wacce irin damuwa ce haka, a hankali ta isa wajan Ayman ta kamo hannun sa ta zaunar da shi saman wata kujera ta zauna a kasa ta zuba mishi idanu......tsahon dakika goma yayin da hawayen sa
igo
aya ya zuba a tafukan hannun Umma, hakan ya sake tabbatar mata da cewa Ayman
in ta na cikin damuwa.