Sashe 50
Al'adarmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kafin na bu
e baki nayi magana tuni Ayman ya zo in da muke ya
fizge hannun nawa yana masa kallon kyama, Deen yayi murmushi, yana cewa "Anam ki taya ni murna am now a muslim like you"
Ayman yace,"We don't care, please go"......Ya fa
a yana tura sa...Deen ya ce,"Am not here to create sins, also am not here because of you Ayman, flight
ina zai tashi 8:00am" ya fa
a yana duba babban agogon bangon dake manne a cikin reception
in, dai dai lokacin Abhi ya karaso da su Ammi.
Deen ya durkusa har kasa ya gaishe su, Abhi ya amsa da fara'a yana cewa,"Deen kai ne ka zama haka Ma Sha Allah"
Deen yayi murmushi yana mikewa ya juya yana kiran wasu, wata balarabiyar mace ce, rike da
a mace da namiji kan su
aya farare kyawawa....suka nufo in da muke, ya rungume ta ya manna mata peg a goshi yayin da Ayman ya ga haka sai ya koma baya na shima ya rungumo ni yana ra
a min cewa,"Deen
in ki fa yayi aure ashe"....Na ce,"Ko dai Deen
inka tun da yanzu kishin naka ma ya motsa Yaya nah" na fa
a da keta ya yamutsa fuska yana cewa ,"Koma dai miye naji.........".
Abhi, Ammi ga matana tun lokacin da Momma ta
auke ni muka koma Saudiya, Qatar, acen Allah ya shiryar da ni, kuma na musulunta, bayan nan na ha
u da *Hana* na aure ta Allah juma ya azurta mu da
an biyu mace da namiji......Momma was so rest in peace now itama kuma tayi shahada....so mun zo ne daga Qatar yanzu haka saukan mu kenan, za muje Daura ne saboda tun bayan tafiya ta ban sake dawowa ba mahaifata ba.
Abhi ya gya
a kai yana kara jinjina labarin Deen
in, daga bisani sukayi masa fatan alkhairi, Ammi har tana wasa da yaran, Yayin da Matar tazo gefe na ni da Khausar tana mana sallama.
Oga kuma wato Ayman, Suna
angare guda tare da Mijin Khausar, Deen na ta masa magana, shi kuma Ayman na jujjuya baya shi ala dole maganar ma sai ya ga daman yi, daraja
aya Deen ya ci wai yayi aure da ba haka ba, da har yanzu za suyi ta fa
a ne.
Jirgi
aya muka shiga, suna seat
in baya muna gaban su, amma hakan bai hana Deen tsokanar Ayman ba, Ayman kuma nata
ura masa ashar dariya kawai suke bani, saboda dramar da sukeyi.....har muka isa katsina, Motoci daga Daura Grandpa ya turo su suka zo
aukar mu, Khausar kam bata bi mu ba, akan gobe zasu zo da safe....gidan ta ta wuce.
Gidan Abhi muka sauka, Inna mune kam shekaru sun kara ja, ita ta sanya aka mana abinci, haka aka rinka shigowa da cololi daga gidan grandpa.....Mun ci mun sha, sannan mun yi raha.
Wannan karan ina tare da su Umma, duk yanda Ayman yaso ganina naki yadda, ashe haka Al'adar take, amma fa naji jiki saboda wallahi ban
auka zan iya yini na kwana ban ga Ayman
ina ba....washe gari da safe karfe bakwai, Khausar ta zo da mai lalle, da mai saloon Ammi kam fita tayi tana hi
iman ta, muma muna namu, Aka wanke min kai, aka gyara min gyashi don dama gashin nawa ba zai yi kitso ba, amma kuma an zana min lalle ja da baki, na kafa kuma lallen selotape ne yayi mugun kyau, bamu gama komai ba sai yamma, a lokacin Umma ta shigo da wasu abubuwa a hannu da wata bakar leda babba, ta zauna ta hau jike jike, tana kwa
a wani abu kamar dawo na fura, sai data gama ta miko min
aya bayan
aya wai na kur
a na shanye, ina sha ina runtse idanuwa, har na shanye kofi biyu, ta sake miko min wani kamae zuma cikin karamar gora wai na shanye duka.
Ya ilahi!!!!
"Umma nikam miye haka ne"
"AL'ADARMU ta malan bahaushe kenan Anam, maza ki shanye kinji, ga ruwan wanka nan na ha
a miki kuma mai kamshi.....haka dai na shanye, ta je naje nayi wanka, ina zuwa bayan gidan Ammi kamshin turaruka kala kala suka mamaye min hanci na, ruwan
imi ne ina wanka ina jin jiki na yana min sil
i sil
i har na gama, ina fitowa ta ajiye min wani kaskon turaren wuta, ta zuwa wasu turaruka masu mugun kamshi da kama jiki..ta lullu
a ni da wani mayafi ma wanda da alama shi zan yafa fari ne mai adon bakin lace, gashi dogo kamar laafaya.
Sai da ta bani atampa riga da zani na
aura da taimakon Khausar da Mummy Khausar aka yafa min Laafaya, fari sol mai kyau da sheki....takalmi na ma fari
ai adon duwatsu, da pose mai kyau, na rufe fuska ta, sannan suka sanya ni a tsakiya, fitowar mu falon Ammi masu busa sarewa, suka ka fara busawa suna buga algaita kamar gidan sarki, har muka je harabar gidan Abhi, aka bu
e min wata farar mota na shiga masu
aukan hoto suna ta
aukan hotuna, a mota muka isa Gidan Grandpa, Taron mutane ne bila adadun kowa ya sha wanka iya wanka, ina iya hangen zu ta transparent laafaya dana yafa aka rufe min fuskata da shi.
Kai tsaye filin da akayi jere tamkar fadar sarauta a cewar su KAMU.
Mai DJ ya saki ki
a, masu kalangu suna nasu, masu buga tambura suna nasu, masu a sharalle suna gefe, hakika taro yayi taro manyan mutane ne kowa da irin wankan sa,Kama faga kan senators abokanan Grandpa, Doctors abokanan Abhi nah, lawyer da barista abokanan Ayman
ina, da kuma zuri'ar masarautar Katsina da ta Daura......Ga kuma taron zuri'ar tamu GIDAN DAURAWA.
Khausar ita tayi speech akan tarihin Amarya, sannan kuma M.C ta ce ango ya ajiye ku
i daga kan naira dubu
ari biyar zuwa sama, saboda amaryar tamu ba ta wasa bace....kafin a bu
e fuskar a samu a yi hotuna.
Grandpa ne ya fito aka fara tafi ya kar
i mice ya ce,"Idan fa angon naa ya kasa ajiye wannan miliyan
ayan, to tsoho zaiyi wuff da Abin sa.....Fili ya kaure da dariya, Ayman ya ciro Dollars ya ajiye, zo kaji ihu da tafi alaji sai salon ki
ar ta canja izuwa wakar hausawa ta soyayyah.
Ayman ya bu
e min veil
ina, ana tafi ana Ma sha Allah tabarakallah, kowa yana yaba ainahin natural beauty
in da Allah ya bani, saboda ko make up ba a mun ba, kwalli, powder, and sai red velvet lip balm shine ainahin kyau na ya bayyana.
Anci an sha, anyi hotuna ba adadi don na canja kaya yakai kala goma, gar da video aka yi, da misalin karfe shidda, taro ya fara watsewa.
Ranar a
akin Ammi na kwana kuma wallahi Umma bata bar ni ba, haka ta rinka bani wasu abubuwa har da kaza a cikin nonon rakumi, i can't imagine......wallahi bata bar ni ba sai da taga ina kakarin amai sannan ta hakura na samu na kwanta bacci.
Umma na gyara ma
anta Amaryar sa.......to ai haka ya fi duk cikin Al'adun mu na hausawa ne, suruka ta kula da matar
an ta, baku ga yadda Inna ta kula da Umma asma'u ba.har karshen rayuwar ta.
MONDAY
Da misalin karfe biyu, muna airport na jihar katsina yayin da jirgin mu ya kusa
agawa zuwa kasa mai tsarki wato Saudiyyah.
Hannaye na suna makale da na Yaya Ayman, Abhi ne ya kawo mu da Grandpa kuma har sun juya saboda akwai abin da zasuyi.....tun muna reception ake nuna fuskokin mu ni da Ayman, a ranar da nake kokarin saukowa daga jirgi ran da muka dawo, ana ta news akan jarumtar ceto ran mijina da nayi......kowani
an jarida maganata ya yake yi.
Mun tafi Honeymoon Jama'a, yanzu za'a ci amarci da tsinke
Ammi dai tace Allah ya shirya mata Anam
inta.
FADILA IBRAHIM
AL'ADARMU
Page 40
Mallakin Diela
AFTER HONEYMOON, BAYAN CIN AMARCI.
2years later
Turkish Armed Force
Filin wajan ana kiran sa da reception, iyaye kama daga kan yara da mata da kowa sun zo tarban
an uwan su sojoji wa
anda suka dawo daga yaki.
"Abbu look, it's Momma" Kallon wajan Ayman yayi first look
in daya samu daga fuskar ta shiyasa farin ciki ya ziyarci zuciyar shi lokaci
aya ya sake wani kayataccen murmushi, kafin yayi wani yunkuri tuni Mustapha
(sunan Grandpa) ya fita ta karamin hanyar wajan yaje ya rungume Momma ta
aga shi sama tana sa
a shi a kafa
ar ta, sannan ta karasa in da Mijin nata yake.
"Welcome back Momma" Ayman ya fa
a yana manna mata peg a forehead
in ta da kumatun ta, ta kalli Mustapha Sulaiman Yusuf ta barbaza mishi gashin kanshi ta ce,"How are you Papi?
"Am good Mom" yaron ya fa
a duk da maganar ba sosai take fita ba.
Suka tafi gida, sun canja apartment don tuni Abhi ya sake wancen gidan nasu saboda ba kasafai yake zuwa Turkey yanzu ba, girma ya kama shi sai dai mune muke zuwa Nigeria.
Tsahon wata uku kenan aka tura mu
asar America, kuma Alhamdulillah mun gama aikin lafiya har mun dawo, wannan karan na
auki dogon hutu ne a base.
Muna ta shirin zuwa Nigeria.....Papi kam murna yake zaije yaga Grandpa da Grand grandpa
in sa.....muna private jet kasancewar mu yanzu bamu da matsalar tafiya saboda Abhi matsayin Abhi ya wuce in da ake tunani.
Da yamma misalin karfe hu
u daidai muka isa muna tsakar gidan namu, Ammi ne suke ta guje guje da Junior yana hango mu yayi ta wajan mu a guje yana kwala kiran sunayen mu....murnar ganin sa yasa na ajiye kayan hannu na na cha
e sa sama haka zalika Ayman ma yayi masa yana masa wasa don Junior kam ya girma sosai shekara bakwai yanzu.
Sashin mu muka shiga, wanda tuni Umma ta sa an gyara mana shi tsab,Mun ci kuma mun sha sosai muna ta raha, Abhi yana Daura saboda Jikin Grandpa ya tashi....
Da daddare muna falon Ammi ana ta hira, sai ga Umma ta fito daga kitchen
in Ammi tana cewa,
a ta Anam zo daga ciki mana.