← Book details Al'adarmu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 31 OF 54

Sashe 31

Al'adarmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Grandpa ya tambaya....."I don't know either" na bashi amsa ina make kafa
ata....na bu
e wani cooler abinci da yake saman teburin glass ina cewa farfesun naman kaza, wow dama yunwa nake ji"
Ya bige min hannu, yana cewa,"Ba zaki fa
a mun waye shi ba ko, kina wani bu
e min cooler abinci"
a Grandpa, ni wallahi sai na ci abinci, am hungry" Na karashe maganar cike da shagwa
a daidai lokacin Inna mune ta shigo tana cewa "Dama nan kikayo kinzo ki takura min miji, to tashi maza jeki Abhi na neman ki"
Sai da na
ibi rabo na a plate na tafi da shi ina ci a hanya har na karasa falon, na same su family guda, Mummy khausar, Ammi, Abhi, da cousins
ina sai Khausa
r da take zaune gefen Abhi ban damu da yadda ta makalkale shi ba, na isa gaban sa na fara bashi kaza ina cewa,"Yunwa kake ji ko Abhi na, Grandma ta fa
a min"
Haka muka tayi har muka cinye, sai naji hawaye sun cika min idanuwa na, rabon da muyi irin wannan wasan da Abhi har na manta, shi ma kuma tuni ya manta Khausar na gefen sa yanyo Anam
in sa ya rungume ta yana share mata hawaye, Na ce,"Kamin alkawarin bazaka kara yin nesa dani ba Abhi"
"Anammmmmmm Ya sunan to tje extend that sai danaji wani iri cikin zuciya ta ya ce,"Akwai mutuwa, amma for now zan miki alkawarin muna tare and i will always stay by your side my Anam" muka yi dariya, Mummy ta ce," Abhi and his Daughter muna ganin
auna dai"
Ya ce,"Yes i have too because i missed her so so much"......Mun ta
a hira sosai ba ka
an ba ina ta bashi labarin abubuwan da suka faru da baya nan, daga karshe muka koma
angaren da muke a ranar Abhi yace,Ba zamu kara kwana a wannan sashen ba, washe gari yasa masu aiki suje ainahin gidan sa da yake cen gaba da na Grandpa, aka yi aiki sosai a gidan, ya zuba sabbin furnitures, ya gyara mana gidan yayi sabon penti white.

After 2 Days muka bar gidan Grandpa muka koma sabon gidan mu, Khausar kuma ta koma kaduna wajan aikinta.....Day 3.

Deen da Mahaifiyar sa suna asibiti, Ya ji zafin yadda aka saki Anam, ta hanyar nuna Video clip.

Mom ta ce,"Deen why would you lie about what happened, You and I knows that ba laifin Anam bane"
"Amma Mom ita ce sanadi ko?

Deen ya bata amsa, "Ohhh my god, Deen yaushe ka zama haka ne" Mom ta tambaya" "Ever since i fall in love with that stupid Anam" Deen ya fa
a yana tura baki......ya cigaba da cewa,"I promised to take serious revenge nothing can stop me"
"Deen"
"Deen"""
"Deen"""""" Yes Mom am listening"
"How many times i've called you?

Mom ta tambaya, Ya ce,"One times" ya bata amsa a takaice wanda murmushi kawai tayi ta cigaba da cewa,"Kayi hakuri, yanda na ce zan aura maka Anam to ka bar komai a hannu na, ni zan tafiyar da komai"
Deen ya gya
a kai, yana wani tunani cikin kwanyar kwakwalwar sa, burin shi ya samu yarinyar nan, idan kuma a ka hana sa to zai aikata abin da sai sunyi nadama"
Ko Allah zai basu sa'a????

FADILA IBRAHIM
AL'ADARMU
Page 23
Fadila Ibrahim
GIDAN DAURAWA ESTATE
Sashen Baaba Huraira.

Kamar wacce aka yi ma ra
a mun koma gidan Abhi da kwana biyu, na shirya tsab na tafi gidan su Baaba Huraira, dama ban ta
a zuwa ba, ni da Riya muka je gidan.

Muna zuwa kuwa muka iske Aunty Lubabatu tazo wajan
ar uwar ta, Tun wancen ranar da naga Umma naji Matar ta shiga rai na, amma sai na rasa dalilin jin nauyin matar, mun same su suna breakfast ne daman, muma aka bamu kuma muka ci....daga bisani muka ji suna tattaunawa akan zasu gyara
akin Umma Asma'u wanda ta bari lokacin tana budurwa.

Cikin madaidaicin sashen nasu ita da Aunty lubabatu, dama kowa da
akin sa,
akin da ya kasance
akin da aka rufe da kwa
o/padlock tsahon shekara da shekaru, shi aka bu
e mata, komai na
akin yana nan a ma'ajiyar sa akwai ban
aki babba a ciki, Yana da kura sun cika
akin, da taimakon Riya da Aunty Lubabatu dani kai na muka yi
ammara muka fara gyara
akin.

Aka wanke labulaye, Masu aikin Baaba Huraira suka wanke carpet, daga bisani na bar su suna aiki ni kuma na shiga kitchen
in Baaba Huraira na fara kiciniyar
aura girki, wanda dama masu aiki ne suke dafa mata abinci, ba wani tsufa tayi ba duk da takai shekarun Inna. amma ciwon zuciyar da take da shi ne ya sa ba komai take yi ba.

Dambu nayi niyan yi.....Zan fara aiki ne sai ga Inna ta shigo ita da Riya, Riya tace min,"Inna ta ce na kawo ta wajan ki wai"
Nayi murmushi ina
aura apron na bata kujera ta zauna, na ce ma Riya zata iya tafiya.

Da blender na barza shinkafa, Baaba Huraira ta fitomin da busasshen zogale, Inna ta gyara mun tana ta min hira har da cewa, ""ni na rasa wannan wani irin abu ne, banga jikana ba, Asma'u tace Jikana yana nan garin, amma tun da muka zo yau kwana uku ban sa jikana a ido ba"
Na ce,"Umma Asma'u tana da yara ne daman?

"Ta ce,"Eh mana yaro babba ma, ya baki shekaru da yawa ma"
Na gya
a kai ina zumbure baki, alamar uhmm lallai ta jima da aure kenan.....Na cigaba da aiki na nayi madambaci sannan na ha
a nayi aiki na a hankali mai aiki
aya ce take taimaka min da miko kaza
auko min kaza har na gama ha
awa, sannan na ha
a kunun aya, mai gar
i da da
i, na
ura a gora na sanya su a freezer sannan na koma
akin wanda tuni sun gama gyarawa abubuwan da aka wanke suna waje suna shan rana, duk dama lokacin damuna ne ba kasafai rana ke fitowa ba.

"Inna ta ce,"Gaskiya girkin nan sai kamshi yake yi" ban ta
a jin Dambu yana kamshi haka ba, Asma'u bata mana mai kamshi.....Inna ta fa
a tana si
e ludayi tana cewa ga kunun ayan ma yayi da
i.

"Kina da aure ne
an mata?

Nayi dariya ina girgiza kai....sai ta ce,"Zaki auri Jikana ki rinka dafa masa abinci mai da
i irin wannan, Amma fa shi talaka ne bawan Allah, baya da ku
Daidai lokacin Umma Asma'u ta shigo tana cewa, "Sannun ku da aiki Inna"
Inna ta ce, "Ni fa kar ki
ata min rai Asma'u, eheeen a zaune kika ganni ba a tsaye ba, ga mai aiki nan tana jinki"
Na juya abu na na cigaba da aiki na, don na rasa dalilin da yasa nake jin nauyin Umma....Umma kam ta abin da tazo
auka ta tafi saboda yanzu Inna zata fara balbalin masifar ta.

Na zuba a manya manyan warmers na silver aka kai su palon Baaba Huraira, ana muka je muka ba je bayan kowa yayi sallah, muka ci muka hantse, muka sha kunun aya, ina jin yadda suke yaba girki na, da kunun ayan kuma kowa yana warwaso wai wallahi basu ta
a shan kunun aya ma da
in wannan ba.

Sai dare Abhi yazo shi da Ammi na, suka kwashe mu ni da Riya muka koma gida, sai da na je naga Grandpa
ina na kai masa Dambun dana ajiye masa, Inna mune na harara ta, shi kuma yana dariya yana cewa,"Lallai Kakar ki da gaske kishi take dake"
Na yi
ar dariya, ina cewa,"Sha kuruminki Kaka Inna zan bar miki mijin ki dai dama ku biyu kuka dace da juna ai"
Inna Mune ta jefo min pillow, tana cewa,"Kai kai kai wannan jikar dai da zolaya kike wallahi"....Da gudu na bar wajan na fita, kasancewar motar Abhi na cen waje na baro harabar gidan na bu
e gate na fita, Ina tsaye ina jiran su Abhi su fito na hange shi tsaye hasken fitila ya haska shi, sosai zuciya ta ta buga tsabar tsoron shi da tunanin me ya kawo shi nan, a daren nan, na runtse idanuwa na na bu
e na ga kuma baya nan a wajan, ai a saba'in na tura gate ina kokarin fa
awa ciki su Abhi da Ammi suna fitowa ganin a tsorace nake Abhi ya ce "Lafiya Anam?

"Abhi shine yake min kizo wallahi" Na bashi amsa.

"Wa kenan? ya tambaya a takaice....Ammi ta san dawan garin ta san wa Anam take nufi, ta umarci Mijin nata da su bar wajan, muka shiga mota muka tafi gida.

Ranar haka nayi ta mafarke mafarke kala kala, har gabanin asubahi.....na tashi da wuri, saboda yau dama nayi niyan bu
e eatery
ina dana kulle tsahon watanni, na shirya tsab cikin shiga ta wando Palazzo da riga iya cinyoyi na nayi rolling da karamin kashkha veil na samu Abhi ya shirya don dama tare zamu je, muka fita muna hira tsakanin uba da
a har muka karasa eatery
Abhi yayi matukar murna da ya ga buri na ya cika na samu abin da nake so, na zama cikakkiyar chef, mun bu
e eatery
in yayin da nayi tankiran lambobin employees
ina ina shaida musu na dawo....wasu sun zoa ranar wasu kuma basu zo ba....an kara wa ma'aikata salary. aikin Abhi ne.
Chapter 31 · 0% Book details