Sashe 13
Al'adarmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ga recipe
in kamar haka wanda kun san ni kwararriyar chef ce wato *Chef Anam* sai da na bi diddigi na gano yadda aka ha
a wannan special fura
Fresh Dawo
Fresh nono (kindirmo) mara tsami
Fresh Yoghurt (Optional)
Maradar gwangwani"
Banana or Banana flavour (optional)
Sugar (optional)
Ice block for chill
Sai a ha
a ayi blending, very smoothy sannan ayi serving.......Nan gaba ma Ni ANAM zan kawo muku yadda Hausa suke ha
a Dawo wanda sai yayi sati ma bai yi tsami ba balle lalacewa, ku cigaba da bibiyar Diela.
Wallahi sau
aya na sha, da kamarma ba zan sha ba, amma dana sha wallahi sai ya zamana tun daga wannan ranar sai na ce Khausar ta kawo mun fura, idan akwai wani abu speacial a wajan matar Bahaushe to shine Furar Dawo mai da
i....ai kuwa Grandpa yana min tayi na
auka da sauri na zuba a karamin glass cup
in dake gefe, na fara sha ina lumshe idanu.
Ya ce,"Akwai da
i ko? ya tambaya, na gya
a kai ina murmushi na ce masa,"Thank you"
Na cigaba da danna wayata, sai naji ya ce,"Kinyi karatu ne?
Na ce mishi,"Yes off course nayi karatu, am a chef"
Ma Sha Allah, So tell me more about your self"
Hahhhh Readers kun san one thing da Anam, ban iya samun waje ba, haka na zauna nayi ta mishi surutu har yamma, sai ga Kakata Inna mune ta fito, ta ce,"Ashe daman nan ka shantake da wannan yarinyar, to dai duk abin ki dai da tsohuwar zuma ake magani"
Banji me ta fa
a ba kasancewar da hausa tayi maganar, kallon ta kawai nayi na mike na bar wajan, saboda na lura babu annuri a fuskar ta, ban sani ba ko saboda bamu saba bane ohooooo.....kai tsaye nayi alwala na samu Ammi zaune ita ka
ai tana kallo a ipad
i na.
Sai muka yi sallah sannan na bata labarin kiran da akayi min, Ammi ta ja min kunne tana cewa, Anam na rasa yaushe kika koyo masifa wallahi ban san ki da wannan halin ba sai yanzu" ta fa
a da turancin mu na
an turkey.
Ni kam ma damuwa na nake tayi, na
aga kai na kalli Ammi nace, "Ammi, masifa ai mutane ke koya maka, dama kowa yana da masifa a cikin sa, sai an ta
o ka kafin kake samun damar fitar da shi"
Ammi ta ce,"Allah dai ya shirya min ke Anam"
"Amin ya rabbi, ya shirya mu har da duka zuriyar Gidan Daura na fa
a da gurbatacciyar hausa ta" Ammi na dariya ta ce, "Anam muryar ki yayi da
i da kikayi hausan nan, mutane zasu so jin muryar idan kina hausa, amma fa zasu sha dariya"
Na ce,"Ammi ai da
in muryar ki nake da shi,....
Muna ta hira abin gwanin ban sha'awa, na ce,"Ammi wai ina Khausar nifa tun da safe ban sake sanya ta a idanu na ba" Ammi ta ce, Ai ta shigo
azu ma har muka jima muna hira, kin san gobe zata koma school kuma yau tana ta shirye shiryen ha
a kayan ta"
"Ya salam, I've forgotten Ammi, let me go and meet her" na fa
a na tashi ina sauri har na shiga sashin su, karo na farko kenan da na fara shiga sashin, ashe haka yake da kyau, corridor ne, bangon yaji gini da penti mai
aukar hankali, Hoton Abhi na ne yake kallon sashin da babban falon hutawan su Inna yake, cikin falon kumabya tsaru abin ka da falon
an siyasa, hotunan Kaka nane ya mamaye
akin da shi da sauran masu ku
in kastina, lokacin ana yayin Shema dasu Gwamna Aminu bello Masari, na shagala wajan kallon hotunan da kuma dukiyar da aka zuba a wannan falon.
Sai naji ance "Wa kike nema?
Nayi saurin juyawa ina zare idanu, duk da ban fahimci abin da tace min da hausa ba, amma sai na ce mata,"Khausar"
Kai tsaye ta nuna min stair case alamar tana sama, nayi murmushi ganin yau babu tsangwama, fuskar ta ma ba yabo ba fallasa, kai tsaye na hau ina kwala kiran Khausar.
Saman ma dai wasu kayan alatu ne masu
aukar hankali, kafin na buga kofar da nake da tabbacin nan ne
akin na ta sai nagan ta ta fito.
"Anam" ke ce, wajan ki fa zani daman"
Nayi murmushi ina ce mata,"To na huta she ki, Ammi ta ce kin zo bana nan"
Ta ce min,"Eh wallahi, gobe fa zan koma school, dama Abhi ne yake kai ni, amma Grand pa zai kai ni, ki shirya ke ma ki biyo mu"
"Aa Khausar ina so, na bu
e Mini resto ne, ina so na fara shirye shirye daga gobe saboda mun yi magana da Ammi kuma zata bani ku
"Wow Ma Sha Allah, na so ace ina nan, dana taimaka miki da wasu abun Anam" cewar Khausar
"No kar ki damu, tare da Ammi da Mummy Khausar za muje ma" na bata amsa, ta gya
a kai tana cewa Allah ya sanya alkhairi Anam"
"Ameen na amsa mata........na bata labarin yadda mu kayi da Kakana Baban gida.
Khausar ta toshe baki tana cewa,"Ya salam!!!!!!
Anam kina son rayuwar freedom" baki kaunar ayi miki fa
a ko da na second ne"
Nace,"Yes idan abin ya kasance ba laifi na bane, then banga dalilin da zai sa inji fa
an nasu ba, moreover Freedom kowa yana son freedom saboda a cikin ta na tashi, amma duk da haka na san yanda zan kama kai na daga mutanen ban za, ni ko abokiya bana da ita Khausar"
"Sa'annan ba wai ina son rayuwar freedom don nayi halayen banza bane, sai dai idan kin zauna dani a hankali zaki cigaba da fahimtar halaye na Khausar"
"Khausar tayi murmushi, saboda ita lawyer ce mai kare wa mutane hakkin su, kuma sannan mai karantar halayyar
an adam, ko mai laifi ko ba mai laifi ba, ta jima da gano ainahin halayen Anam, kawai tana son taji ta bakin ta ne shiyasa tace mata , kina son rayuwar freedom, kar ku manta kun san lawyoyi da bugar ruwan cikin mutum.
Ranar a sashin mu Khausar ta kwana, tana roko na akan in raka ta Zaria...Duk dama na so na bi ta saboda ina so na
an fita naga wasu garuruwan saboda naji ana ta cewa Nigeria ma tana da fa
i sa'annan mutanen cikin ta ma suna da yawa, kuma akwai kabilu, yare daban daban.....amma ko ban bita yau ba, wata rana ma zani
Khausar the following day ta tafi ni kuma da safe na shirya ni da Ammi muka fita.
Tare da taimakon Mummy Khausar ta kaimu ta samo dillalai, muka yi ta yawo muna nema.
Mun samu damar siyan wani old Eatery, cikin farashi mai sauki, kuma muka yi making payment, ranar a gajiye muka koma gida gaba
ayan mu.
Washe gari muka sake komawa, muka tabbatar da wajan ya zama mallakin mu, Minin Eatery ne mai ya tsaru saboda anyi ainahin ginin wajan shakatawa, kamar dai *Syde Resort* na kaduna to shima haka yake....sai dai kuma sai nayi Renovating wajan sosai hakan ya sa, muka nemi builders suka sake mana sabon Constructions....Ranar ma dai mun koma gida late.
Wasa wasa sai da muka kwashe wata guda muna fita duk working day sai mun fita ban da weekend.
Mun samu workers na tsakani da Allah, muka fara aiki lafiya har aka gama bamu samu
an damfara ba.....Resaurant
ina ya kai makura wajan kyau da tsaruwa, yayin da muka maka babban sign board mai tambarin.
*ANAM'S EATERY*/ *ANAM'S EVENT CENTER*
Wata rana, muna Restaurants da Ammi sai ga zugar Gidan Daura, ashe sunzo suga shin da gaske ne mun bu
e gidan abinci......basuyi mana magana ba amma muna komawa gida, muka tarar da zugar gaba
aya a bakin titi ...ban da Kakana Mustapha don yana Abuja saboda am kusa zabe kuma abubuwa sun masa yawa.
Kuma ban da Inna Mune don ita ba mace bace mai son hayaniya, balle ma tana tsananin son mu kawai dai Al'adar tasu tayi tasiri ne a cikin zuciyar su.....banga dalilin da za 'a hanani bu
e gidan abinci ba, neman halak
ina ne kuma yanzu na fara.
Dana fa
i haka agaban kowa ma sai Ammi ta buge min baki wai nayi shiru.......Ammi tayi shiru suka gama fa
a da zage zage wai muna son mu ringa tara karuwai me a restaurants
in shiyasa ma gashinan ai employees
in mu wai mun basu kaya polo shirt marron color, and black jeans duk na agents
in mu ne.
Daga karshe ma suka ce wai sun yanke shawaran zasu aura min Anas, na yi ihu, na ce ,,"Who is Anas to me?
I don't even no him, kuma ina ta jin rumour wai Anas yana so na, tun bayan tafiyan Khausar, Khausar ma ta fa
a min amma na ce mata mi ban ma ta
a ganin Anas
in ba" There's nothing between me and Him....it's all fake news.
Na kalli Ammi nave, "You've seen that, dama na fa
a miki they will come up with something stupid, how can i marry the man am not inlove with, must i marry my cousin, i see no reason da zasu fara takura ma rayuwata, I will no marry any cousin period"
Na gama masifa na, na bar wajan kasancewar gidan da nisa ka
an, har Ammi ta gama basu hakuri ta gama da su kafin ta biyo ni.
Ammi tayi ta rarrashi na, tana kwantar min da hankali, saboda ita dama ta sani ba karamin takura mana zaauyi ba.
Fadila Ibrahim
Vote, Comment and Share
AL'ADARMU
Page 10
FADILA IBRAHIM
Hakika na jima ina tausasa zuciya ta ina mai bama zuciya ta hakuri na rashin Abhi
ina, Ga
an uwan Abhi da muka jima muna so sun saka mu agaba, babu damar nayi abu sai suce zasu hukun tani, ita kuma Ammi sai tayi ta basu hakuri.....duk abin da ke faruwa babu ruwan Kakana Mustapha da Inna mune, don ko bi takan
gidan ma basayi.
a duk lokacin dana shiga eatery
ina Abhi ne first thing that comes to my mind.