Sashe 46
Al'adarmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Gwajin farko aka tabbatar mana da kina
auke da ciki sati biyar...Murna mun sha murna, duk da cewa ba kya hayyacin ki, sau dai muka
oye bayyanawa, bamu sanar da Ayman ba saboda a lokacin ma baki cikin hayyacin ki, haka Ammi take
awainiya da ke, Maganin da ake baki na masu ciwon zuciya wanda ya kusa ta
a miki kwakwalwa, shine ya fara yi miki yawa a jiki, ga kuma ciki, sai aka dena baki, Allah cikin ikon sa kina rayuwa cikin bacci wata rana ki farka wata rana kiyi ta bacci, har cikin dake jikin ki ya girma ya kuma kai lokacin dayakamata ya fito, amma bakya a hayyacin ki da kai na na kai ki asibitin da nake aiki a kasar turkiyyah na shiga dake theater room.
Cikin ikon Allah aka yi nasaran fito da *Junior* Yusuf Sulaiman
Nayi tunanin sanar da Ayman, na kira shi sai naji yana fa
a min cewa suna kan wani case ne mai rikitarwa yana bukatar addu'a domin case
in da akwai hatsari a cikin sa....sai nayi masa addu'a, daga baya kuma na sanarwa da Umma.
Dalilin haihuwan Junior nayi ma Umma visa ta taho Turkiyyah, ita tayi wa Jariri wanka, Ammi kuma tana kula dake....Sai dai Junior bai sha nonon ki ba, Umma ce ta rai ne shi,....
Da gaske Ayman yana cikin hatsari a wannan lokacin ina yawan duba shi, kuma yana fa
a min abubuwan dake faruwa., dalilin haka, na siya wannan gidan, renovating nasa akayi na gyara gidan ciki da waje, na zuba masu gadi,
Sai na
auko Umma na dawo da ita Nigeria, na ajiye ta anan Abuja, na kuma tafi Daura na
auko Inna, kakar Ayman na kawo ta ita ma(Allah ya jikanta, Inna was no more ta rasu yanzu)
Na ce,"Allah sarki Inna, mace mai zolaya da neman jin baki ako da yaushe, Allah yayi mata rahama,"Ameen" suka amsa gaba
aya, Abhi ya cigaba da cewa
"Da kaka suka fara zama a lokacin nima abubuwa sun yi min yawa bana zama, yau ina Turkey gobe ina Nigeria jibi ina wata kasar, gata ina Abuja.
Wani malami na ya bani rubutu yace a rinka baki kullun da safe....In Sha Allah za a dace....ban yi wasa da na gargajiyan ba haka nayi tattaki na je na kai wa Ammi, sati na guda ranar dana bar Turkey, na tafi United State sai Ammi ta kira ni tana sanar dani labari mai da
i akan kin warke garau, kina iya magana
a da sauran su.
Wata na
aya naje na ganki, kin warke garau Anam, sai kika fara rigimar shiga soja kuma, kika mike da mafarkin son zama soja.
Da fari mun
auka kin haukace ne, ana ta gwaje gwaje akan kwakwalwar taki, kuma kalau take, garau sumul, kin kwallafa rai sai na sanya miki hannu a takardar neman aikin soja....haka nan na sanya, Allah cikin ikon sa kika samu,
and gashi yanzu kina kai.....Aure na da Umma kuma ko shekara bamu yi ba, kasancewar Cikin wannan shekarar Inna ta rasu, kuma ta roki dana kula mata da Umma, in so samu ne na Aure ta, and kin san halin Ammi ita ta nema min auran....Abhi ya fa
a yana zolayar Ammi har da dariya, Ammi ta girgiza kai ta cigaba da kallon film
in ta a laptop.
Abhi ya karashe zancen yana mai yin shiru.....na rungume Junior wanda tuni yayi bacci a jikina, na ce,"Allah sarki shiyasa naga kammanin yayi yawa, ashe
ana ne, na rungume ahi tsam ina zubar da kwalla, tunawa da nayi tun da nashiga makarantar sojoji ba a barin mu mu fito, to tayaya ma zan san ina da
a....na sumbace shi a forehead, na
aga kai na ce,"Abhi har yanzu baka amsa min tambayoyi na ba.
"Where is my husband Abhi?
"Ina cikin wannan tambayar ne Khausar suka shigo da zuri'ar ta, da gudu ta rungumo ni, tana murnar sake gani na, Ayman da Anam kuma suka ruga wajan Abhi suna kiran sunan shi Grandpa Grandpa, look what we brought for you Cookies suka furta a tare....sun bani sha'awa ai tuni Junior ya tashi yana mustsuka idanuwa jin muryar
an uwan shi, cikin magaagin bacci ya ce,"Ayman "
Ai da gudu ya sauka suka rungume juna suka fara wasa, Khausar ta ce,"Ai muna zuwa sosai, kece dai zumunci yayi wuya kin
ata shiru Anam"
Nayi shiru ina wasa da yatsun hannaye na, zuciya ta tafarfasa takeyi na kasa hakura, na kosa a sanar dani inda Ayman yake....me yasa suke
oye min ne?
Abhi ya ce,"Ki tashi ku shiga ciki ki huta kuyi hira, kici abinci, zuwa gobe zan sanar da ke duk abin da ke faruwa akan Ayman.
Karsashin jiki na, ba zai bar ni nayi rayuwa ba tare da na ji ainahin abin da ke faruwa ba, ta yaya zan yi cooling mind
ina?
Haka dai na tashi muka shiga babban filin tsakar gidan Ammi,, Na ce "Kai Ammi to zaman me kike yi a turkey bayan kina cikin daula anan kuma?
Ammi ta harare ni, Umma na mana dariya, Sashin Ammi yafi kowani sashi girma har da na Abhi ma, Umma ma nata ba laifi, an ke
ance mata nata gefe guda har da gate mai bugler one parlour and 2bedrooms, kitchen and 2toilets...ta baya kuma BQ ne ha
Dani da Khausar
ima
angaren Ammi, mun baje koli a babban falon ta kamar na sarauta muna ta hira, duk am not okay am trying to be okay because am a woman soldier ba komai ne zam karaya ba, amma i swear when it comes to love ba women soldier ba ko man soldier ne sai ya rikice to please let me be" Nayi hira ka
an, Bacci ya
auke ni, saboda na jima dama banyi bacci ba.
*******
8:00am
A yayin da kowa yake breakfast, ni ina ta juya fork ne don ko
aukan chips
inma na kasa balle ma na kai shi baki na, har na iya taunawa ya shiga cikin ciki na yayi chaku
e ya hanani jin yunwa, kuma ince wai hankali ba a ba a kwance yake ba......Neverbi cannot do that, buga plate
in nayi wanda tsabar na tangaran ne sai da ya tsage alamar da ya ji mazga ma da tuni ya fashe.
Gaba
aya a halin sun razana da yanayi na, hakan ya bama Abhi damar tashi ya janyo hannu na dana yanke yana zubar da jini, ya min dressing sannan ya janyo wani jarida daga cikin sif
in sa, ya ware jaridar ya nuna min yana cewa,"Ki nutsu na nuna miki halin da mijin ki ya shiga.
Na raba idanuwa ina son naga abin da Abhi yake shirin nuna min daga cikin jaridar, yayin da kwakwalwar tawa ta fara rarrabuwa gida gida, tana hasko min ababen kala kala.....Abin ya
aure min kai ganin wani hoto da Abhi ya nuna min cewa..........
FADILA IBRAHIM
AL'ADARMU
Page 37
Mallakin Diela
ABUJA,

Nan
asar mali ce kamar yadda kika sani yazo a kasashen afurka....kuma Mali
asa ce da suke da rabin hallayyar mutanen Nijar, kama daga kan Agadez, ethiopia da dai sauran
asashen ketare da suke makota da
asar Mali........Da akwai wata kabila da suke rayuwa a cikin daji, suna noman rani, kuma suna kasuwancin su sosai.
Suna da sarki wanda sarkin nan yana da yara maza, da kuma mata,
aya daga ciki yara mazan sarki ya tura shi
asar Nigeria don ya kwatanta kasuwanci.
Akwai makotan gidan da Ayman yake zama,
ar mai gidan sai ta fara soyayya da shi sun ha
u ta facebook.
Daga baya dayake Allah yayi ba matar sa bace sai tayi aure, shi kuma da yaji labari sai yaje garin su sukayi tsapi y dawo yazo ya
auke ta a cikin gidan mijin ta ya kuma tafi da ita
asar su.
Nan kuma, Iyayen yarinyar makwabtan Ayman ne, so sai suka nemi daya taimaka musu, ya yi niyan taimaka musu amma sai ta kasance idan shari'a zai yi to mutumin ya gudu, labari ya gama kara
asar Nigeria, Ayman da ku
en shi yayi tattaki zuwa
asar mali don ceto musu
ar su.
Sai dai tun da ya tafi sai da yayi wata guda, sannan sai ga
ar su ta dawo amma da rashin lafiya ta dawo saboda bata magana,
ni kuma ina jin labari sai na tafi gidan na samu iyayen......Yarinyar tazo mana da wata takarda ko da muka karanta abin yayi matukar tada mana hankali....Abhi ya tsagaita, ya share wasu hawayen da suke kokarin zubo masa, dafa sa nayi ina bubbuga bayan sa, don tabbas akwai shakuwa mai karfi tsakanin Ayman da Abhi.
Abhi ya cigaba da cewa, "Cewa sukayi, Babbar
ar sarkin garin ta ganshi kuma ta fa
a soyayya da shi, don haka sun saki ita Bilkisu shi kuma zasu
aura masa aure da
ar su......suka rubuta labarin tun farkon zuwan shi.
*Lokacin da yaje a matsayin bawa, sun kar
e shi hannu biyu ya fara yi musu bauta da
awainiya, tun ma bai samu sa'ar matsayin shiga fadar su ba, da Allah ya bashi sa'a sai ya zama daga cikin masu zama a fada, wata rana sai ya ganta an fito da ita teburin cin abinci suna da kyar take tsakuran abincin tana ci, a ranar ya fara mission
in sa, rubutu yayi da hatimi a wata fata ya nanna
e ya dunkula mata daidai lokacin da take kokarin mikewa, da fari bata lura da fatar ba, daga baya ta
auka tana kallon Ayman yayi mata alama da idanuwan sa.