Sashe 14
Al'adarmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kakana Mustapha ya tako kafa har Restaurants
ina kuma ya yaba da hakan, sannan ya sanya min Albarka, ya kuma ciro ku
e masu matukar yawa ya baiwa Ammi yana cewa ta karamin akam jari na siya abubuwan anfani, shi zai tafi Abuja ne.
I was very happy, da Grandpa
ina ya kasance mutum mai kaunar mu tsakani da Allah....muma kuma akwai respect
in da muke bashi.
Da fari na fara bu
e page a Social media, duk dama a lokacin social media bai zama ruwan dare kamar zamanin yanzu ba, sa'annan nayi booklet na items
in abincin da muke dasu, na yi employing mutane wanda sai da na musu practical na irin salon girkin Anam, na jima ina koya musu yanda nale sarrafa abinci, na jima kuma ina koya musu yadda nake nawa recipe
in akan kowani girki.....Spices
ina, curry na da garnishing
ina daban yake da kowani resto, da sauran caterers.
Ban ta
a tunanin restaurants
ina zai yi suna a garin Daura ba, amma sai gashi da ka
an da ka
an ana ta zuwa Eatery
ina, yes ana kuma zuwa Event kowani irin event tun daga kan KAMU, RECEPTION, DINNER da kuma LUNCHING, BIRTHDAY PARTY, BRIDAL SHOWER, BRIDE EVE, MOTHER'S EVE da sauran su, ana zuwa daga garuruwa daban daban.
I am the CEO of *Anam's Eatery* Ammi kuma tana gida ita ce take aje mana ku
en mu wanda ta sabon bank
in ta wanda ta bu
e nan cikin Daura....anan ku
in suke shiga.
Bana ta
a mantawa da wannan ranar, ita ce ranar da ya kasance Mafarin labari na.
Friday
11:00am
Muna babban kitchen
in mu, ni da ma'aikata suna ta faman shirya
take away, Party jollof rice, da Yellow Fried rice, and Cole slow da shredded meat all in one takeaway anyi rapping da tissue and white rubber spoon da rubber lee......Suna ta sakawa a jakan kwali wanda contract aka bamu ni nakai ma Graphic designer
ina yamin jakan kwalin da hoton baby boy dama na Naming ceremony ne....kuma yau ne Suna
in karfe 4:00pm.
Takeaway na biyu kuma ba'a zuba komai ba,Shi amala ne da miyan ogbono soup wanda yaji ganda za
o za
o da stew wato jar miya mai soyayyen naman akuya a ciki....sai guest
in zunzo sai a musu serving.
Sai wani takeaway
in kuma, Dambu ne da alale, abincin gargajiya namu na gida, Dambun shinkafa, yaji zogale da gya
a da man kuli wanda kafin na samu ainahin man kulin ma sai da nasha wahala, saboda sunce min wai Dambu ya zama special food na bakin su.
Sai wani leda kuma na takeaway snacks ne a ciki dangin su Dough nut and Cake sai drinks da ruwan faro.
Har mun gama decorating wajan yayi sosai, daidai yadda suka kayya
e nayi musu, nayi excusing employees
ina na ko ma gida don nayi wanka na shirya don MC
in da zai yi magana baya da lafiya, sai nace kawai tun da Baby ceremony ne zan zo kawai nayi.
Sea green abaya na sanya, nayi rolling da black veil na sanya flat cover na rataye jakana ta goyo mai gashi gashi, mai kirar mikey mouse.....fuskata ko kwalliya babu, don ko kwalli ma ni ban saka ba, na
aura agogo yayin da na fito ainahin musulma tamkar bakaken larabawan nan.
Kasancewar Restaurants
inmu yana kan Titin Buhari road, tudun wada Daura katsina state, mun tsaya ana bada hannu, sai naga wata zugar mabarata maza da mata suna bara, sai naji ina son na taimaka muku.....sai na fito daga motar da Ammi ta siya mana karamar 306 na nufi wajan na raba muku ku
ari biyar biyar suna ta godiya to garin in juyo ne sai wani mai mashin a rashin sani ya kusa banke nina
an duka kamar mai sujjada, mutanen wajan suna ta min sannu na tashi na nufi mota ta.
Ina shiga restaurants
in na nemi Licence ID card
ina dana rataya, sai alokacin nake tunanin kila lokacin dana fa
i gaban mai mashin
innan a lokacin Id card
in ya fa
i batare da na ankara ba.
Na chigaba da harkokin gaba na wannan karan ina tunkarar wajan sai naji bugun zuciya ta yana canjawa, kamar wani abu na shirin faruwa, ina ta addu'a ka
an ka
an cikin zuciya ta har na fara magana akan stage
in da turanci kasancewar taron nasu ya matukar bani mamaki, rabi daga ciki Yarbawan Chriatain ne, sai rabi daga ciki kuma Musulmai kuma Hausawa ne.
Ina gama magana na suka hau yimin tafi saboda sun matukar jinjina ma turanci na, as young as i am, na burge su
da kuma yanda nake furta kowacce kalma, daki daki ina ba ma kowacce kalma hakkin ta wajan pronouncing. na sauka daga kan stage na bama Dj damar sanya ki
a, adai dai lokacin kuma akayi ta shigowa da abinci iri da kala kala, yayin da ban dai zauna ba, ina ta bada order ina tabbatar da cewa kowa an masa abin da ya kamata.....to my own surprise masu cin Dambu da masu cin Swallow wato Amala sunfi masu cin Rice yawa.....Yabon da ake ta ma girkin da kuma yadda kowa yake kwasan gorki, ya bani mamaki, saboda su yarbawan suna mamakin yadda muka iya Amala haka, Hausawa kuma na ta santin Dambu da alale.
Na fita waje ina shakatawa ciki ana ta rawa, suna ta
aukar hoto, ina cikin tafiya ina waiwaye saboda naji kamar employees
ina suna kira na, Without knowing that mutum ne a gaba na, aikuwa sai da naci karo da shi kafin na
aga kai na kalle shi wanda yafini tsaho ma sosai, yana sanye cikin Sea green gezner mai Sheki, kyalli da walkiya,
ar ciki mai gajeran hannu, sai babbar riga...ya sanya hula irin hulunan yarbawa
innan mai lankwasa gefe da gefe, ga gashi akan sa irin baki mai tarin yawa anyi caving sai yayi kyau saboda hasken fatar sa mai irin yellow yellow amma ba fari sosai ba....hannun sa na sanye da agogo mai kyau yana kuma waya, duk da cewa ya ankara da bugeshin da akayi, amma hakan bai sa ya tsagaita da wayar ta sa ba wanda ko muryar sa ma ba'a ji yana fita kasa kasa yake magana.....kamshin turaran sa designers na Miss anna cherie(*READERS KU KARANTA LITTAFINA ALMAJIRA SABON SALO, ZAKUSAN KO WACECE MISS ANNA CHERIE*)
an ja da baya a daidai lokacin da yake kokarin juyo wa, ni kuma tuni na juya na bar wajan ina ta sauri abu na, har na
ace ma ganin sa.
Bayan taro ya watse ne na koma gida a gajiye, babu maganin da nasha na gajiya, al'ada ta ce yin wanka da ruwan zafi sai in kwanta yana cire min dukkannin gajiyan dana kwaso.....bayan na kwanta Ammi take ta matsa min kafafuwa na har bacci mai nauyi ya
auke ni.
Washegari weekend da safe, ina tashi nayi sallah, na tafi morning routing na dawo da misalin karfe takwas ina cin abinci sai naji karar shigowan text, ina dubawa sai naga *Hamdalat Gaddafi* Dattijuwar matar data bani contract akan event
in jiya kenan.....a raina nace to ko lafiya saboda atunani na na gama da su, kuma suma sun gama dani tun da sun sallame mu.amma dai bari nayi mata reply naji.
Ina reply aka maido min.
"Barka CEO Anam's eatery" Ya gajiyan jiya?
"*Alhamdulillah* na amsa mata da fara'a ta.
Ta ce,"Anam idan babu damuwa, kuma babu takura, ina so zaki rinka zuwa gida na kina min abinci na mutum
aya kawai, saboda duk garin nan na sha wahala wajan neman masu aiki"
Babban magana,na fa
a ina gya
a kai,Ina jinjina kalman bakin nata, Amma nace mata, "I will get back to you when am ready" ta ce min babu matsala ta gode.
Na manta ma mun yi magana da ita tsahon sati guda, kafin naga kiranta, daga bisani na samu Ammi da maganar... kuma Ammi ta amince da hakan, sai ta ce ita zata rinka fita tana zuwa tana duba employees
ina taga halin da resto
in yake ciki.
""Na kira matar na sanar mata da cewa zan zo dan muyi magana akan aikin" Ta tura mun address
in gidan ta"
Na nuna ma Inna mune da Mummy khausar kasancewar duk Ammi ta sanar da su akan aikin,Inna mune kam murmushi tayi saboda ta san wa za a rinka yi ma girki.
Bata nuna mana komai ba , kawai dai ta bamu go ahead akan naje naji ko zan iya, kuma ba kwana zan rinka yi a gidan ba.
Ranar Monday
Na shirya tsab na doshi gidan, Babban gidane ya tsaru sosai, sashin Momma mai gadi ya kai ni, bayan nayi parking
in mota ta....na fito naga masu aiki da yawa a gidan wanda biyu daga ciki ne suka shigar dani Falon shakatawar *Hamdalat Gaddafi*
Na same ta a
aya daga cikin Kujerun falon ta masu kyau da tsada, tana
anna wayar ta kirar ipad, Dattijuwar macece mai jini a jika, duk da kamannin yarbawa yana manne a kyakkyawar fuskar ta amma kyayun ta yana bayyane,
Mahaifin ta Bafulatani ne.
Ta bani damar zama, na zauna ina kara gaishe ta, cikin karramawa ta amsa min tana mai son yimin bayanin abin da ya sa ta kirawo ni.
*Anam*
Na amsa da "na'am"
"Na bukaci kiyi aki a gidana ne
angaren girkin abinci girkin ki yazo daidai da irin girkin da
a na yake mura
i, shi ka
ai zaki rinka yi ma girki, *Breakfast* sai *Dinner*
so ba wani aiki bane mai wahala, zaki iya idan kin gama na safen sai ki tafi da yamma sai ki dawo kiyi masa Dinner sai ki tafi....sannan akwai driver
in da zai rinka kai ki gida da yamma idan kin zo saboda wannan alhakin ya rataya akan mu saboda dare yayi....ko da kuwa ace kinzo da mota ne zaki bar ta driver zai tuka ki har gida.
Abu na gaba kuma albashin ki dubu hamsin duk wata In Sha Allah" ya kika gani cewar matar
A rai na nace, lallai aikin ma bame wahala bane, ba kuma zai hana ni yin al'amura na ba na yau da kullum...damuwana ba albashin bane daman, ina son aikin da ba zai tsaremin wani aiki nawa na kai na ba.