Sashe 23
Al'adarmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Aa" na amsa mata ina cewa,"Amma kuma yana son shigowa cikin rayuwata duba da yanda yake min shishshigi a al'amura na"
Ammi tace,"Ba abin
aga hankali bane Anam, ki zama mai tunani, da kuma sanin abin da ya kamata aduk lokacin da kika ha
u da shi, ki kasance mai kama mutuncin ki, dabkuma sanin abin da zai fito daga bakin ki" Ki kuma yawaita Addu'a ga ubangijin hallittu ya za
a miki abin da yafi alkhairi a gare ki da kuma mu gaba
aya......Ammi nata bayanin ta ni kuma bacci ya
auke ni ta shafa kumatu na, ta min peg, sannan ta gyara min kwanciya ta kullu
e ni sannan ta tashi don ta kulle kofa ita ma ta kwanta.......tunani takeyi akan abin da Inna Mune ta sanar da ita
azu, wai magabatan Deen zasu zo gobe, and za a iya
aura aure a goben ma...matukar Deen ya yadda ya kar
i shahadar musulunci......Ammi tayi ajiyar zuciya tana rokon Allah ya saukaka ma
ar ta, ya bata mijin da zai kula da ita har karshen rayuwar ta.
**********
"Momma i can't wait to see tomorrow, as you promise me that Anam will be mine forever and ever"
Momma da Deen yake kwance a cinyar ta yana ta faman sunbatu, ta rasa ya akayi soyayyar Anam ta shiga zuciyar Deen
inta kuma tayi masa babban kamu.....ta ce,"Deen before that you are converting to islam religious"
"What?????? ya fa
a da karfi...."No no nooooooo i can't do that Mommmm"
"Deen shara
in su kenan, idan har zasu baka Anam, to sai dai idan zaka kar
i shahadar musulunci" Momma ta fa
a tana ware hannaye
, ta cigaba da cewa ,"If you are ready to do so then probably gobe za a
aura maka aure da Anam"
Ta shi yayi ya tafi sashin sa ya kulle kanshi, Momma ta biyo shi juyin duniya ta buga kofa amma shiru, yana zaune saman couch
in sa, ya dukunkule jikin sa, yana nazarin yaza ayi ya koma islam, after all promises
in da yayi wa mahaifin sa cewa *Bazai ta
a shiga addinin musulunci ba"
A kalla a wan sa biyu a
akin kafin ya mur
a key
in kofar, sanin cewa Momma na zaune a wajan tana jiran ko awa goma zai yi bazata tafi ba sai ta jira ya bu
e....
abi'ar sa ce, kulle kan sa idan aka
ata masa rai, ko kuma idan yana son yin nazari akan abu kafin aiwatar wa.
Ya tayar da Momma ya mata murmushi, yace ,"Mom na yar da zan yi converting in koma islam, but with one condition kar ki sanar da kowa, idan munyi aure da Anam zan
auke ta gaba daya daga Nigeria, za mu koma *Los Angeles* a cen zamuyi rayuwar mu, kema kuma zaki iya biyo mu daga baya"
"Deen are you all right?
Momma ta fa
a tana shafa wuyan sa da forehead
in sa, tana da
a tambayar sa anya lafiyan sa kalau kuwa......yana nufin kenan ba shiga islam
in zai yi ba.
Fadila Ibrahim
Vote, Share and Comment
AL'ADARMU
Page 16
Fadila Ibrahim
Ya tayar da Momma tsaye ya mata murmushi, yace ,"Mom na yar da zan yi converting in koma islam, but with one condition kar ki sanar da kowa, idan munyi aure da Anam zan

Murmushi ya sakar mata saboda gano plan
in sa da tayi da sauri haka,...Ya ce,"You heard me right Mom" and it's a plan, no one will know about it except me and you promise"
Momma tsabar mamakin hali da rikon addini irin na Deen da mahaifin sa yasa ta kasa magana ma balle ta motsa daga in da take,tsabar son addinin mijin ta ya janyo mata ta fita daga islam ta koma addinin yahudawa ko ahlulkitabi ko christain........Momma daga baya ta gane abin da tayi ba daidai bane shiyasa ta dawo cikin islam religious.
*Toh wai nace Readers bari nayi wani
an tsokaci mai anfani.*
*Rayuwar da Christain suke yi mubar hantarar su da kyarar su, wasu daga cikin su za kuga suna matukar son hausawan mu, sannan wasu daga cikin su ma suna da kyawawan halaye, sannan abu mafi kyau a wajan su shine kyauta da kuma zama da mutum tsakani da Allah batareda sun cutar da mutum ba ko sunyi gulman mutum*
*Christain suna kin Musulman mu ne saboda wata gaba da aka kafa tun lokacin jahiliya period, sannan a zamanin mu na yanzu suna kin musulmai ne ta hanyar nuna musu kyara da muke yi, muna aibantasu, kuma muna tozartasu, Mu sai muce baza muyi tarayyah da christain ba saboda basu da tsarki, ko kuma suna cin dabba wacce ta haramta musulmai su ci, ko kuma abincin su bai da tsarki.*
*Abu na gaba, Suma akwai
abi'un da
sukeyi wanda ba al'adar mu bace ta Bahaushe, amma kuma suna shiga cikin mu, suna matukar cin abincin hausawa, da sauran yarikan addinin musulunci, Allah kuma ya
aura musu son tarayyah da musulmai, daga ciki wasu suna tarayyah damu tsakani da Allah, wasu kuma sunayi ne don samun wani biyan bukata nasu.*
"Bana manta wani lokaci da muna yara, muna da neighbour Christian, Mutumin da Matar were so rest in peace now, a lokacin yaran su sa'annin mu ne suna shigowa gidan mu muna wasa dasu sosai, zasu ci abincin mu, amma idan muka je gidan su bama cin abincin su, kuma har ga Allah daga gida ba'a hanamu ba, zamuyi wasa sosai a gidan su amma bama cin komai nasu hakan na da nasaba da koyarwar da aka mana a islamiyya....sai wata rana yaran suka fa
awa iyayen su cewa bama cin abincin su amma su suna cin namu.....Maman su ta kulle mu a gida wata rana da wasa da dariya tace mu zauna muci abinci, me yasa bama son cin abincin su, to idan baza mu rinka cin abincin su ba, suma idan sun shigo baza suci namu ba.....To a wannan lokacin na fahimci cewa nuna musu kyara da tsarkake kanka daga abincin su hakan zai janyo musu tsanar musulmai ma gaba
aya, kuma suji baza su iya tarayyah da musulmai hausawa ba.
Wani abin daga Halayyah ce take zama Al'ada.
*Nasa ni wannan karatun na yakin musulmai da yahidawa ba zan iya ba saboda tarihi ne mai zaman kanshi ko acikin Alqur'ani, ba tun yanzu aka soma hakan ba kuma ba yanzu ake fa
a tsakanin musulmai da Christians ba, amma zan so in
an fahimtar daku ta hanya mai sauki wanda ko wani addini bazai ce na aibanta sa ba.
Ni nayi novel
ina ne ba dan na aibanta ko wani addini ba, nayi shine don nisha
Al'adar Gidan Daura sun ara sun yafa, kuma bata dace dasu ba, ko kuna ganin ta dace dasu?
Ku amsa min ta Comment section Don Allah.
Na gode masoyana.
**************
Da kyar Momm ta iya bu
a baki tace,"Sharafaddeen why all this, ni ina son kayi aure ne hankalin ka ya kwanta nawa ma ya kwanta, bana so kayi aure ka gudu da matar daka aura, nafi son kayi aure ka zauna da ita anan tare da ni gaba
aya,x har ku haifa min jika Deen"
Wani dariyar mugunta Deen yayi ya ce,"Momma kamar yadda Daddy ya aure ki ya mai da ke addinin mu, haka ita ma nake so na maida ita christian, beside bamu da yawa anan, mu ka
ai ne zamuyi ta rayuwa da musulmai suna kashe mana zuciya, gashi kema kin sake koma addinin musulmai
in.........Momma kenan mu bamu da kishin addinin mu sai mu rinka biye
a nasu addinin?
Ya saukar da murya yana yiwa mahaifiyar tasa bayani.
"Deen, ka sani nasani Mahaifin ka ya sani, babu addinin gaskiya face Islam religious, Islam basa zaluntan mutane ni musulmace tun haihuwa ta, daga baya soyayyah ya jawo mun na aikata abin da nake ta danasani, thank god, Allah na so na da rahamar sa ya sake
auko ni ya tsumbula ni cikin addinin
islam, Deen ka rage wasu halayen da kake dashi na mahaifin ka, saboda nan gaba idan bana nan wahala zaka sha, duba da yanda baka da
an uwan mahaifi sai
an uwa na.........
"Please Momma....ya dakatar da ita ranshi bace ya ce,"And thats simply why i said zamu koma Los Angeles, saboda bana da yan uwan mahaifi na anan, am the only one sai relatives
inki, kuma su basa sona saboda ni christian ne" ya fa
a yana tura baki
"Deen kaji tsoron Allah, wallahi
an uwa na suna son ka tsakani da Allah, kawai dai kai kana da zuciya ne da taurin kai shiyasa.....and moreover idanuwan ka sun rufe da
abi'ar da mahaifin ka ya koya maka"
Deen ya gaji da zancen da Momma take yi, ta kasa goya masa baya, sai ya tashi yayi mata sallama ya koma
akin sa ya kulle kan sa, this time around ba fitowa zaiyi ba, kawai dai ya shiga kenan sai kuma gobe, hakan yasa Momma ta koma sashin ta abin ta ta
auro alwala tazo ta gabatar da sallar magrib da isha'i sannan taci abinci ta kwanta.
Bari mu leka
angaren Abhi muji yana lafiya kuwa.