Sashe 40
Al'adarmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Inna tana ta salati tana tafa hannuwa,"Aymanu wa ya ta
a min kai, aradu in
auko takobi na na wasa shi mu shiga fili....billahillazi sai na rama maka"
Ta fa
a tana karasowa in da suke, hannun ta rike da kananan wukaken nan wanda ake anfani dasu a kitchen, tayi tsaye kaman wata dogari...Tsabar takaici yasa Umma tayi shiru tana....daga bisani ta ce da Ayman, "Babu in da zamu je, kira min Abhi yanzu nan"
Babu musu haka ya kirawo Abhi ya bata sukayi magana...bayan ta kashe wayar ta ce,"Yanzu Abhi zai zo zanji komai daga gare sa, so please ka dakata da ha
a kayan nan mu jira shi ya karaso.
Tamkar mara lafiya haka yake jin sa, tuna hukuncin da suka yanke akan sa abin yayi masa babu da
i ko ka
an, ta yaya suke tsammanin zai iya yin rayuwa da wacce ko
igo
aya na soyayya babu, babu kamar sa cikin zuciyar shi.......Idan kuwa suka takura mishi to wallahi zasu neme shi su rasa , ya sani ma babu ta in da zasu uzzura ma Umma akan wannan maganar, Domin Umma na goyon bayan sa akan komai, kuma bata yadda taga anyi zalunci a gaban ta ba....don wallahi wannan zalunci ne da son kai, wai su Al'ada.
Da wannan yanayin ya jiyo sallamar Abhi.....jin Umma da Abhi sun fara maganar ya sa kai ya fice daga gidan Baba Huraira.
Kiran duniya yayi wa Anam amma bata
aga wayar ba, yaje gida bai same ta ba Riya tace mishi ai ta fita, amma tana kyautata zaton babu in da Anam za taje face Restaurants
in ta.
******
Kwance take saman cinyar Inna mune babu abin da take sai shagwa
a da kananan koke koke, Inna mune tace,"Ha
a Khausar sau nawa zan fa
a miki ki kwantar da hankalin ki, In Sha Allah tun da muka tsaida magana
aya to babu makawa sai ya tabbata"
"Inna wallahi kallon da Yaya Ayman yamin ne
azu ya tsorata ni"
"Tsoro kuma?
Yo dama ba soyayya kukeyi da shi ba, taya zai miki kallon da zai tsorata ki Khausar"
"Uhmmm "Inna ba zaki gane bane, amma wallahi da so samu ne ku gaggauta
aura mana auran nan, saboda akwai
an hassada fa Inna"
"Su waye mahassadan, ke khausar ban hana ki irin wa
an nan maganganun ba" Mummy khausar ta fa
a a yayain da take saukowa daga kan matakalar da zai sada ka da sashen Grandpa.(Baban sulaiman) ta karaso wajan Inna tan
zauna tana mai hura iska ta ce,"Inna na fahimci Ayman baya son Khausar ana chusa masa soyayya da aure ne, kuma a tunani na ban ta
a tsammanin zaku bi bayan karya ba saboda soyayyar jikar ku, koda yake ma kece kike goyon bayan ta Inna......kuma wallahi.......
"Dakata Salima, ke kika haife ni ko nina haife ki?
Mummy khausar tayi shiru, jin Inna zata mai da martani....Inna ta cigaba da cewa,"Ba goyon baya ba, in ma akwai abin da yafi goyon baya ma zan mara ma jikata baya, ke ba
ar ki bace, baki son kiga tayi aure ne, kaf dangi akwai nustsassen mutum kamar Sulaiman ne, kwanan sa nawa a shigowa amma ba muga saurayi mai hankali kamar sa ba....don haka Khausar ta fito ta nuna shi zata aura, kuma naga lan uwan ta ne, so banga dalilin da zai sa wasu su nuna basa so ba, Aure kam ko ana muzuru ana shaho sai anyi.
Mummy khausar ta ji haushin maganar Inna, amma babu yadda ta iya hakan yasa ta zare wa khausar idanuwa tace,"Dan ubanki manya na
magana kina zaune kina bin kowa da ido, mu sa'an ki ne.....Zaki tashi ko sai na zo na daka ki a wajan".....Mummy ta fa
a tana mai niyar tashi, tuni Khausar ta bar falon da gudu.
Inna mune ta ce,"Ha ahn, Ha ahn miye haka kuma Salima bana so fa, ki dena takura mata, ni kam zo ki koma gidan ki, kuma ki turo min Zakariyyah( wato mahaifin Khausar), anjima ya zo ina son ganin sa akan maganar.
Mummy Khausar ta sabi gyalen ta tana cewa,"Dama sakon kayan ki na kawo miki, sai na tadda wannan al'amarin, da ban zo ba Inna da baza ku sanar dani ba kenan sai kun gama yanke hukunci?
"Taya za'a sanar da ke, ke ta fara samu da maganar kika hanata fitar da abin da ke cikin ranta, yanzu ta same ni ta fa
a min, kuma zan share mata hawaye"
"Allah ya baku hakuri Inna, bari naje gida"
"Allah ya bamu alheri".
FADILA IBRAHIM
AL'ADARMU
Page 32
FADILA IBRAHIM
Filin da aka kawata shi domin zaman masoya da kuma sanyaya zuciyar wanda yake tare da tashin hankali......Zaune take gefe guda na
angare
aya daga cikin
angarari uku da aka kawata ko wani
angare da kujeru da teburin irin na shan iska
innan.
Ta zuba uban tagumi ta tsunduma sosai cikin zurfin tunani, ta yanda ko sautin tafiyar mutum ma bata ji, balle kukan tsuntsayen da suke shawagi daga cen saman bishiyar da take kakka
ar da busassun ganyayyakin da suke sauka kasa.
Idanuwan ta suna kan wani karamin dutse da aka kawata shi da marbles aka kewaye shi tamkar round about domin
ulowan ruwa amma kasancewar ba a cika gyara wajan ba, sai ya zamana baya aiki......Bata yi tsammanin jin sa a gefen ta ba, zuciyar ta ita tai mata nuni da alamar yana kusa da ita, hakan ya bata damar ware idanuwan nata tayi saurin juyawa don tabbatar da abin da zuciya da gangar jiki suke sanar da ita......zaune yake kamar yadda ta zauna shima kuma yayi tagumi, idanuwan sa suna kallon in da take kallo, hakika shima yana cikin damuwa kamar yadda ta jefa kanta a ciki.
"Yaya Ayman"
Siririyar muryar ta mai rauni da alamar ka
an take jira ta fashe da wani mahaukacin kuka wanda zai sanyaya mata zuciya.....Muryar ta daki kunnuwan sa, yayin da ba zai iya jure kin yi mata magana ba, da sauri ya juya yana kare mata kallo.....Anam tayi duhu daga jiya zuwa yau, karamin pink lips
in ta ya bushe kamar mai azumi....idanuwan ta suna nuna alamar kukan da ta sha fuskar ta ya nuna tsananin damuwar da take ciki.
"Bana son ka sanar da sirrin soyayyar mu a wannan lokacin, duk da cewa Abhi da Ammi sun sani, Ina so kamin alkawarin zaka auri Khausar don samun lafiya da gujewa rigimar gidan Daurawa.....Nayi maka alkawarin jurewa daga tsananin soyayyar ka da take addabar zucuyar tawa"...Ka daure ka faranta ran Abhi ba don komai ba sai don ka
auke shi a matsayin uba"
"What!!!!!!!!!!!!!!!! cewar Ayman....yayi kwafa, yana kare wa Anam kallo, ta cigaba da cewa,"Na sani akwai ciwo rabuwa da masoyi, amma hakan ya zo da tangar
a, kafin mu bayyana wa duniya soyayyar mu, abin sai yazo da sarkakiya, kuma khausar
ar uwa ta tace, Khausar ta jima tana son ka ,kafin ma na fara sonka, ta jima da sanin ka, kafin ma na san da zaman ka, don haka don ta bayyana soyayyar ta gare ka ai ba aibu bane, duk da kuwa na sani babu wanda ya isa ya hana nu auran juna idan muka bayyana cewa muna soyayyah, sai dai yanda kowa zai
auki al'amarin da son zuciya shine muke gudu.....Yaya Ayman, mubar wa Allah komai shine masanin sammai da kuma
assai"
"Anam, me kike nufi, kina nufin nayi shiru a matsayi na na wanda ban jima da shigowa familyn ba, ta yaya zasu ce zasu min auran dole???
"A tunanin su fa kun jima kuna tare da khausar, tun da ga shi kai barista ita ma haka...kuma makaranta
aya kuka yi, so bana tunanin zasu juya abin yadda ba haka yake ba"
Maganganun Anam suna neman su sanya mishi ciwon kai, saurin dafe kanshi yayi yana cewa,"Ya isa hakanan Anam, a tunani na, soyayyar da muke wa junan mu zamu ha
a karfi da karfe ne mu yaki duk wani abin da zai shafi soyayyar mu amma kuma zuwa na nan sai naga ba haka ba......Anam ki daure ki bani ha
in kai don mu kwatar wa kan mu
anci, ni dai ba zan iya
oye soyayyar ki ba, don haka zan sanar da kowa abin da basu sani ba.
Duk da cewa akwai wani abu a zuciyar Anam, amma hakan bai hana ta ta shi ta rungumo shi ta baya ba, sai a lokacin kukan da ta ke
oyewa ya samu damar fita sosai tayi mai isar ta, duk ta jika mishi bayan riga da hawayen ta, daga bisani ya janyo ta ta dawo gaban sa, ido cikin ido yace "Anam kalle ni"
aga idanuwana na kalle shi, ya ce,"Da yanzu bana son na kara ganin hawayen ki sun zuba" ya fa
a yana share mata da tafukan hannayen sa, ya ce,"Yau zan sanar da kowa soyayyar mu kuma ko suna so, ko basa so dole su hakura su bar mu muyi aure don wallahi ban da niyar auran mata biyu, bana son khausar kuma ba zan iya auran ta ba, ni ke nake muradi, kece zabin rai na, kece rayuwa ta" na toshe mishi baki, na kwanta a faffa
an kirjin shi ina jin yadda zuciyar shi take bugu sauri sauri kamar zata fasa kashi ta fito waje.
Na ce,"Yaya Ayman ka bari sai gobe kaji,"..me yasa Anam?
"Kawai kabari sai gobe don Allah"
Ya rungumota gaba
aya hannayen sa suka kewaye ta, kasancewar ya fita tsaye da jiki, sai tayi
ar karama kamar wata baby abin gwanin ban sha'awa...sun jima a wannan yanayin sai dab magriba ya tuka ta suka koma gida....tare da yanke hukuncin gobe zasu sanar dakowa soyayyar su.
A ranar Ayman bai yi ma Umma da Inna maganar komai ba, duk yadda Umma take son tattaunawa da shi yaki barin kofa, kwana yayi sallahn dare da karatun alkur'ani.....misalin karfe uku na dare, kiran wayar Anam ya shigo wayar tashi, ya kai ayar karshe ta suratul kahf, ya sanya alama, sannan ya kirawo ta tana
agawa yaji wani sanyi a cikin zuciyar shi tare da jingina jikin sa da bango.
"Kanwata!!!!!!!!!!!
"Yaya nah" muryar ta wacce ya sanya a handsfree ta amsa kuwwa a cikin kunnuwan Ayman da Umma wacce ta jima tsaye tana nazari akan
an nata.