← Book details Al'adarmu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 47 OF 54

Sashe 47

Al'adarmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tun daga lokacin Bilkisu ta fara murna zata koma gida, suna ta kokarin ha
uwa, tun asirin su bai tonu ba, wata rana sai wani bawa ya gansu, kasancewar yana
aya daga cikin makiyan Ayman saboda ganin Ayman ya fisu matsayi sai yaje ya tona musu asiri a wajan sarkin garin.

Abhi ya nuna min wani waje yana cewa nan kuma, Tun a ranar aka kama shi yasha azaba, Daga lokacin
ar sarkin garin tasa aka sake shi ta
an ta shi, ta kuma yanke hukuncin shi zata aura.

Shi kuma Ayman, matukar tana son auran shi to sai dai idan zasu yadda su mayar da Bilkisu gida..... sai suka sake bilkisu dama
acewa suka yi, kuma da
acewan aka dawo da ita gida, wanda ya kawo ta ya koma bai wani jima ba.....shine sanadin da suka kulle Ayman a cen
asar nasu....wanda har yanzu bai dawo ba....muna ta addu'a shiru dai kake ji.

Na samu waje na zauna daga wajan zufa ya fara karyo mun, tunanin ta in da zan fara ma babban aiki ne, wannan aikin yana bukatar ha
in kai daga
angarori daban daban, dole na koma Turkiyyah don samun taimakon sojoji
an uwa na.

Abhi ya ce,"Ki kwantar da hankalin ki, idan yana raye zai dawo gare mu wata rana"
"Har zuwa yaushe kake da wannan tabbacin Abhi, tsahon shekara da shekaru Ayman na wani hali, kuma shine baku sanar dani ba, kuma kuna zaune kuna rayuwa kuma kuce kun damu?????

Da mamaki Abhi yake kallon Anam, yaushe Anam ta dawo haka, ko dayake ya san halin ta sarai tun tana karama ita haka nature maganar ta yake, zai yi mata magana ta dakatar dashi,"Ni zanje na ceto ran miji na"
Na fa
a yayin da na mike tsaye ina kokarin barin falon Abhi ya min tsawa wanda yasa hanjin ciki na ka
awa, bai ta
a ba sai yau sanadin hakan su Ammi suka shigo a guje har da yara yara ma.

"Babu in da zakije Anam, wannan lamarin yana bukatar natsuwa, da kuma tunani"
"Meyasa baka dakatar da Ayman ba Abhi, okay saboda ni jinin ka ce, kana tsoron rasa ni?

Ammi ta wanka min mari, wanda yasa nafara ganin bibbiyu, hawaye suka fara tseran saukowa daga kwarmin idanuwa na, na rike kuncin kumatu na, Ammi ta ce,"Duk runtsi he is your father bai kamata yana magana kina mayar masa ba"
Kin san irin gwagwarmayar da yasha ne akan
atar Ayman
in, kinfi shi son shi ne, ko kinfi shi sanin abin da yakamata ne?....Kiba bashi hakuri before saying anything Sa'adatu.

Kiran sunan Sa'adatu yasa na zare idanu jin zuciya ta na bugu, yau ka
ai yau na farko da Ammi ta kirani da wannan sunan tsahon shekara da shekaru kai i can't even recall when Ammi ever call my name never bata kira ban ta
a ji ta ambaci sunan nan ba.....Lallai ran Ammi ya
aci.

Durkushewa nayi, na gaggauta kama kafafuwan Abhi ina mai kiran sunan shi.

Abhi ya runtse idanu ya mikar dani tsaye, yace,"Daraja
aya kika ci yau Anam da kinga
acin rai na, meyasa kika koma haka ne?

"Na zubar da kwallan da suke ta tseren fitowa na ce,"Abhi kayi hakuri ka yafe min don Allah"
ya sake ta ya koma kan kujera ya zauna ya kishingi
a ya lumshe idanuwan sa, kowa ma yazo ya zauna saman kujera amma ban dani yayin da na nemi gu a wajan na zauna a
asa kai na na kasa.......amma baki na bai gaza ba wajan cigaba da basu hakuri,amma Ammi taki cewa komai.

Tsahon minti ashirin falon shiru babu mai magana saboda Abhi yana lumshe idanuwa, Ammi kuma ta bashi magani saukar da hawan jinin sa ya sha yana mai da numfashi.

Ya bu
e ido, ya ce,"Ban yi kokarin tsayar dake bane, sai dai nayi kokarin nusar dake akan ki natsu kisan abubuwa masu muhimmanci kafin ki tunkari zuwa wannan
asa mai cike da ha
ari"
"Kayi hakuri Abhi amma ba rashin kunya nayi maka ba, zuciya ta ce kaman tana ci da wuta, tsabar ina so naga na ceto ran Yaya Ayman"
"Ki shirya gobe sai ki tafi".....Na ce,"Dama Abhi sai na koma Turkiyyah ba ni ka
ai zani ba, tare da rundunar sojoji zamu je In Sha Allah"
Abhi ya gya
a kai yace,"Allah yayi albarka Anam, Amma ki bari sai gobe.

Na gya
a kai ina mai amsa addu'an.

Su Umma, da Khausar suna min fatan alkhairi amma sam Ammi ta gagara yin magana balle ma har ta
aga idanu ta kalle ni.....Bayan kowa ya watse nabi ta har
aki ina mitar ta yi hakuri,sam taki saurara ta.

Ammi ta ce,"Haba Anam, ko kina tunanin har yanzu ke yarinya ce, duba da yanda kike mayar mana da magana, kar kiga a ko da yaushe muna goyon bayanki, hakan ba shi zai sa ki ringa gwada mana bacin ranki a lokacin da aka miki ba daidai ba, balle ma ke fa ba kya da fahimta wasu lokutan....." Ammiiiiiii na katse ta idanuwa na cun ciko da kwalla, ina shirin fashewa da kuka don wallahi Ammi bata ta
aukan zafi haka ba agare ni and i am extremely shock"
Ammi ta kwantar da kai na a kirjin ta as usual, "Ammi you know how much we love and take good care of you, stop breaking our heart, kina so ki mana yadda kikayi wa Ayman
inki ne, Yanzu wa gari ya waya, in other to save your relationship you ruin it by breaking his heart".....and kin fa
a jinya daga baya kuma ga abin da ya faru.....ki dena saurin yanke hukuncin akan abin da zaki zo kina shan wahala daga baya....yanzu ki dubi Khausar, bata burge ki ba.

Na tura baki kamad shagwa
iya, Ammi tace,"Noooo stop that, you are no more a kid now, you are matured enough tun da har kina da
Na ce,"Ammi ni fa na bar ma ku keda Umma, tun da dama bani na rai ne shi ba".....Na fa
a ina tura baki....kuma shi Ayman shine zai min haka, ban da lafiyan ma..............Ammi tayi saurin toshe min baki tana cewa "Keep quite Anam, Miye haka...oya tashi kije ki fara shiri gobe zaki je Turkiyyah ana neman ki ma, na manta na fa
a miki, na kunna wayar ki dazu ina neman number, sai naga text from Armed force Turkey.

Na gya
a kai ina sake duba wayar tawa, da kuma kara tunanin mission
in dake cikin zuciya ta, wanda da shi zan tunkari base gobe In Sha Allah.
aki na shiga na cire kaya ina shirin yin wanka, idanuwana suka sauka akan mara na, in da aka min Cs aka ciro min kyakkyawan baby Junior mai kama da mutane da yawa.....Bana manta wani lokaci muna base muna training wata rana na cire kayan jiki na ranar dana fara observing cewa akwai yanka da
inki a
asan mara ta,
mamaki ya sanya na kasa ko da minti
aya a cikin Armed Force, na shirya tsab na tafi wajan Ammi.

Na samu Ammi a kitchen tana ha
a sushi abincin
an korean...sai da na kwalkwali ruwa sannan na bu
e mata tummy
ina nace,"Ammi what's this?

Ammi gave me a side look,she squeeze her face, Ta ce,"What's that hunnh, Operation aka miki thypiod ne ya so ya lalata miki hanjin ciki lokacin da baki da lafiya"
Na sauke ajiyar zuciya, duk da ban yadda ba, ina ji na kaman cikakkiyar mace, sai dai ban ta
a kawo zargin wani abu ya same tsakani na da wani namiji ba, don na san kai na, and tun daga lokacin ban sake irin wannan tambayar ba all my taught was.......

Na dawo daga zurfin tunanin dana fa
a....Bayan nayi wankan, na shirya cikin kayan uniform dan zanje NDA ne don na fara sanar musu da mission
ina don tabbas ina neman ha
in gwiwa....a matsayi na na sojar
asa da
asa, doka ta amince min nayi aiki a kowacce
asa tare da sojojin
asar.

Na samu Ammi a katafaren falon ta ita da Junior ya taso ya rungume ni, na manna masa peg a kumatu, yaron na tambaya na "Aunt where are you going" Na shafa tarin sumar kanshi kamar nawa kwantacce nace "My Boy, am going out for work"
Ya gya
a kai, ya na cewa,"Be careful Aunt, a
worried about you".....na tsugunna na rungume shi tsam ina murmushin jin da
in furucin nasa, nace ,"In Sha Allah, I will my Boy"...na kalli Ammi nace
Nace,"Ammi shine kika ce min wai Thypoid.........Ammi tayi saurin toshe min baki, tana dariya tace,"Anam bana son ki gano wani abu ne a lokacin, saboda sirri nee"
"And Abhi yayi alkawarin shi zai sanar dake idan Allah ya bashi iko"..kuma ya sanar dake"
Na jingina da bango ina kara godema Allah da baiwar da yayi min ta samun cikakkiyar lafiya. da kuma bani
a duk da bani da lafiya a lokacin daya bani.

Na runtse idanuwa na ina tuna Yaya Ayman, hakika ji nake kamar na zama tsuntsuwa na tafi in da yake, zuciya ta da gangar jiki na basa bani cewa Yaya Ayman baya raye illa karfafa min gwiwa da suke yi akan na samu na isa garin masoyi, domin kuwa Hausawa na cewa garin masoyi baya nisa.

Na nemi permission daga Nigeria na koma
asar Turkiyyah don samun ha
in gwiwa daga wajan su.
********
TURKIYYAH
"SIR Please, kamar yadda na muku bayani jiya, ina so ku yarje mun ku bani sojoji don ceto wannan bawan Allah daga wannan kabila daga cikin garuruwan
asar mali.

"Major Anam,Amma kin san da cewa tun jiya Oga fa
a miki ba zai yu ba, sojojin mu duk sun tafi yaki, wa
a suka rage sam training suke yi, and bsu kai na zuwa wannan wajan ba"
"Har zuwa wani lokaci kake ganin zasu dawo?????........Ina cikin wannan maganar jirgen su ya fara landing, sai da jirgen suka sauka sun kai akalla shidda.

Da sauri muka fita, sojoji manya manya kowa yana office haka suka dinga fitowa don yi musu maraba xun dawo daga
asar Syria.

Da yawan su sunyi rai, while an rasa sojoji biyar daga cikin sojojin da suka tafi.
Chapter 47 · 0% Book details