Sashe 54
Al'adarmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Na gya
a kai ina kallon ta tace look over there, Dana juya eye balls
ina na kalli wajan, da take nuna min i was
like Awnnnnnn Saboda Ayman ne tsaye rike da Baby Airah....Gefensa kuma Papi ne ya girma sosai don yafi Junior girman jiki, Junior na gaban Ayman, Ayman ya
aura hannun daman sa akan sa, a yayin da yake ta magana da Abhi, na kare ma Abhi na kallo, hakika Abhi na ya manyan ta, girma ya fara kama shi, domin gashin kan sa ma har da furfura....Na ce "Ammi i saw joy and happiness"
Ammi ta ce,"Good" kin tuna lokutan da kika karaya kika ce Ammi lets go back to Turkey, zaman mu anan ba zai yuwu ba they are taking us for granted," na gya
a kai ina cewa"Yes yeah mafarin rayuwar mu na farko kenan, da juriyar da mukayi na zama a cikin zuri'ar Daura batare da Abhi ba"
Ammi tace, "Good lesson, okay look over there"
Na juya eye balls
ina na kalli sashin da Ammi take nuna min, Deen ne tsaye shi da family
in sa, Shigar larabawa, na zare idanuwa na nace "Wow yaushe kuma suka zo Ammi?
"Basu jima da zuwa ba, Ayman was the one that invited them".....Na gya
a kai na tuna irin obstacles
in dana sha lokutan da aka ce za a
aura min aure da Deen.
Ammi ta cigaba da cewa,"There was a time da kika shiga kuncin rayuwa because of Khausar loves Ayman....look over there Anam"
Na sake juya Eye balls
ina, Khausar ce tsaye da
an ta hu
u, wanda aka sanya musu sunaye na, sai Mummy khausar rike da kananan yaran, bayan ta kuma Mijin ta ne suna hira suna shewa suna dariya, na ce,"Ammi yaushe ya zo shi ma???
Ammi tace,"Shima bai jima da zuwa ba shi da Ayman da Anam ya taho..., na gya
a kai, ina kare wa Inna mune da Grandpa kallo lokacin da suka isa wajan Abhi, na ce "Tare suka zo da
an sarkin kenan?
Ammi ta gya
a min kai, ta cigaba da cewa, to dukkan abin da kika ga ya faru da bawa, kaddarar sa daga Allah ne, kuma babu wanda ya isa ya canja kaddara, Dama tun tuni Ayman is your man, and no one can stop you both from marrying each other"
Na gya
a kai, ina murmushi, na rungume Ammi, ina cewa Thank you Ammi, da kika kasance a tare da ni a ko da yaushe, ina alfahari da samun ki a matsayin uwa ta gari Ammi....Ammi ta rungume ni tsam ta ce,"Ki kasance cikin farin ciki ahine buri na a ko da yaushe" Allah yayi miki albarka"..Na amsa da "Ameen
ya rabbal alamin....daidai lokacin Inna mune ta zo wajan mu tana tsokana ta, duk da jini na da na ta bai ha
u ba amma muna
an wasan tsokana a tsakanin mu.....Jini na yafi ha
uwa dana Grandpa.
Gashi dani da khausar ne ka
ai jikokin su...mun sha hotuna, daga bisani a ranar muka hau flight kowa ya sauka a Nigeria ban da Deen da suka koma kasar su.
Abhi yace ya kamata naje Daura nayi gaishe gaishe, gaba
ayan mu ma gidan Daurawa muka je, Ammi da ABhi suna gidan su da Umma., ni kuma ina gidan Inna mune ni da khausar this time a round mun jibga ma Ammi da Umma yaran, Khausar tace, Anam muyi kara'i mana.......
And i feel like yes, yes washe gari muka shirya fita don Ayman da mijin Khausar suna gidan Baba Huraira
angaren BQ kasancewar babu kowa a gidan ta sai jikoki,
an Aunty lubabatu, kanwar Umma Asma'u.
Ranar yawo muke tayi, Muna kaea
e garin Daura, muna ziyartar gurare da dama, har cikin masarautar ma sai da muka shiga, nama manta da baby na nayi ma Ammi texting ta bama baby madara ba jimawa zanyi ba.
Muna fadar mai martaba, sarki Faruk Umar Farouk har mukayi hotuna da shi da iyalan sa....muna wajan sai ga Ayman ya biyo ni da Baby....Masifa yake tayi, sai dana bata mama ta koshi sannan ya tsagaita da masifar, kuma ya tarkata mu muka koma gida.
Ai ban je gidan Ammi ba kai tsaye Gidan Grandpa na wuce muna
aki da khausar muna ta dariya.
Washe gari kuma na
auki yarana gaba
aya da Yaya Ayman muka tafi katsina, yayin da Khausar ma da zuri'ar ta suka tafi a mota daban, gidan ta muka fara zuwa, duk da bata nan, masu aikin ta sun mata aiki 100% kamar ta na nan , aka tarbe mu da abinci kala kala, mun
ata lokaci wajan hira da shagali kafin da yamma muka fita muka zaga Fadar masarautar Katsina nan ma goma sha tara da arziki aka mata domin kuwa sun kar
e mu hannu biyu, hakika mutanan katsina kunya gare mu badai tsoro ba.
Muna fitowa muka ziyarci Aldusar Park and Zoo Katsina state, yara sunyi wasa sosai, sun ga namomin daji, sun hau abin wasa, mun ci mun kuma sha....sannan muka koma gida, don mu a ranar muka koma Daura. muka bar su Khausar.
Watan mu guda muma yawo a Nigeria, Naje Kano, naje Kaduna, Niger naga Yadda Nufawa suke Al'adun su.
Maduguri Jahar Borno, naga Yadda Shuwa da Babuwara suke Al'adun su, Kanuri kenan....babu abin da ya burge ni da su sai kamshin turaren su da yadda suke kula da miji, suna kuma da ladabi da biyayyah sai dai fa suna da son Cash.
Wata na biyar a Nigeria muna tare da Ayman
ina kafin na bar su na koma Turkey wajan aiki na,don Hutun nawa ya kare...za'a
aura daga in da aka tsaya.
Ana yawan tambaya na ANAM baki da kawaye ne wai?
Hmmm ban san me zance ba, amma amsar ita ce,"Ba wai bana da kawaye bane, sai dai ana zumunci musamman colleagues
ina mata, idan ina wajan aiki zamuyi wasa da dariya daga nan kuma shikenan, wasu suna yawan cewa Anam kina da girman kai, za a fa
a a gaba na, kuma a fa
a a bayan ido na, Lol, I don't know but meyasa mutane basa minding business
in su.
Gashi ina rayuwa na, babu tashin hankali, ban tsawwala ba, and i am okay, with my one little baby girl, Ayman na zuwa yana ganin mu time to time, kuma muma muna zuwa muna ganin gida, ko wa ya bar gida gida zai bar shi, to mu bamu bar gida ba eheeeeee Daura ta Abdu tushen hausa.
Katsinawan dikko
akin kara kunya gare mu ba dai tsoro ba
ALHAMDULILLAH
Na kawo gabar da zan dakata da Labarin AL'ADARMU, Kuskuren dake ciki Allah ya yafe mana.
FADILA IBRAHIM
07031086858
BYE-BYE
Calibri
Calibri
SimSun
Times New Roman
Times New Roman
Light
Light
DengXian
Cambria Math
Cambria Math
!%),.:;>?]}
$([{
_GoBack
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
V9 Pro
TECNO LD7
WPS Office
bb7824a2b58e43229bbbd96fc7f6ae2c