Sashe 43
Al'adarmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da sauri na tashi jikina yayi sanyi tausayin mutanen da suka rasa rayukan su shine kawai abin da ya ke min yawo a kwanyar kai na, na isa apartment
in mu sai da na fara gaishe da Ammi wacce take zama dani time to time, wani lokacin tana komawa Nigeria.
Tana ta aiki a kitchen ita da Riya, da kyar ta shawo kai na na yarda na zauna naci pan cake guda biyu da hot milk tea kasancewar bana shan milo ko chocolate yana sani borin jini because i'm alergic to it.
Ina gamawa na tashi na tafi
aki sai da na watsa ruwa na fito na sanya kakin soja na mai tambarin Armed Forces, ina tsaye gaban Ammi tana min addu'a wannan al'adar ta ce ko in ce
abi'ar tace marukar tana turkiyya to kullin sai ta mun addu'a kafin na ke fita daga gida.
Duk da zuciya ta fal take da tunanin bomb
in da aka sanya a turkiyya, amma gefe
aya na zuciya ta tana tunatar da ni akan mutanen da ake son tura rukunin sojoji don ceto rayukan su kada su zama horror.
Ina fitowa na ci karo da jerin motoci a wajen gate
in mu, sojoji masu bamu tsaro wato escorts mutum biyu suna a tsaye suna jiran fitowa ta, ina fitowa suka mara min baya suna biye da ni har na shiga mota., sannan na tada motar nabi sahon jerin motoci guda biyar kamar kullin idan akayi irin wannan kiran, suna zuwa kofar gidan mu su jira ni na fito sannan mu kama hanya.
Colleagues
ina ne, bamu tsaya ko ina ba sai a base nan muka fito mu biyar muka jeru biyu a cen baya, biyu a gaba sai ni a gaba,.....taku mu keyi na zaratan sojoji masu ji da karfi, masu tsare kasar su, muna jere a filin bada horo na cikin base
in, Chief of the general staff wato Commander na Armed shine ogan kowa ma mai fa
a aji a kasar turkiyya bayan shugaban kasa... shi yake bada bayanai akan bombs
in da aka sanya a yankin arewa maso yammacin turkiya kuma ya kira sunayen sojoji wanda zasu tafi garin domin neman ceto rayukan mutane....kaf aka gama kiran sunayen su Lieutenant, captain, dasu colonel amma sam banji an kira nawa ba hakan ya sani cikin tsananin damuwa yasa na yamutsa fuska akida ta ce yamutsa fuska idan abu bai min ba, kafin na bu
e baki na ce wani abu Chief of the general staff ya bar wajan sannan sai naji Commander yana kiran suna na shi ma a daidai lokacin da zai bar wajan kowa kuma yana watse wa.
*MAJOR S.S ANAM*
"Meet me in my office"
*Sa'adatu Sulaiman* Shine suna na (*Anam*) kuma shine inkiya ta....kamar yadda kuka sani a baya ni chef ce amma a yanzu kuma ni soja ce mai kare hakkin kasar ta a koda yaushe ina tsananin kishin
asa ta kamar kullin a nan kasar turkiyya.
Wasu su na cewa meyasa mata suke zama sojoji, miye abin so a aikin soja, tun da aikin Maza ne ba na mata ba, sai ga duk cikin matan ajin namu nice
aya tamkar dubu, na fita zarra kuma na fitar damu mata kunya, muna tafiya a cikin tawaga kasancewar ni ka
ai ce mace shiyasa nake tsayawa a tsakiya, sai kuji ana ma
an team
ina dariya wai mace na musu jagoranci, suma da fari suna jin hauchin abin Amma daga baya da suka san anfani na a team sai ya kasance suna bani girma sosai fiye da yadda nake zato...na samu matsayi, an bani lambar yabo a dukkan wani aiki da za a yi, bangaren ba
a horo ina nan, bangaren kula da wa
anda aka har ba ina nan,
angaren abincin su ma ina nan.
*******
Major, S S ANAM, Sunan ki baya cikin ko wani atisaye da za'a tafi......
"Sir am sorry to say, but why?
Na bukaci tambaya na sara mishi don nuna girmamawa....Ya so hanani yana shirin yin magana sai ga ogan commander
in ya shigo, ya nuna ni bayan na kame ina bada kai zuwa, naji yana cewa,"A san ya ta a tawagar sojojin da zasu kai
auki zuwa
asar Asia.
Sai naji wani sanyi, "Thank you sir" na fa
a ina sara musu dukkan su, suka sallame ni, na fita ina murnar wannan karan ma haka zan jajirce kuma ba zan bada kunya ba.....zanyi aiki tukuru kamar yadda na saba ko wani mission......Sakon text ne ya shigo wayata dubawan da zanyi naga facebook ne suke tunatar da ni cewa, Yau Yaya Ayman yake Birthday, wani irin fa
uwar gaba naji, wanda a ko da yaushe matukar zuciya ta zatayi tunanin shi sai naji kwatan kwacin abin da naji yanzu...na dafe kirjin saboda sukan da yayi min don soyayyar Yaya nah ta bar min tabo...wanda nake alakanta shi dan nice sanadin faruwar komai.
A daddafe na karasa apartment
in mu, Ammi na zaune a saman couch ta ganni ba yadda ra saba gani ba, a saba'in ta taso ta kamo ni na zo na zauna saman kujera, da kyar na furta mata kalma uku,"Ammi my medication box"
Da sauri ta kirawo Riya ta zo ta
auko cikin
aki na, ta kawo mana da ruwa ta
alla min na sha ina gyara kwanciya, na
auki hannayen Ammi na
aura su saman kirji na ina cewa, "Ammi har yanzu ina fama da soyayyar Yaya nah" Na
anyi murmushi kafin na cigaba da cewa ,"Haka Allah yake abin sa, kinga kuwa shi da alama kalau yake ya kuma manta da ni a duniyar sa"
Ammi ta girgiza kai, tana share min hawayen da suka soma sauka, ta ce"Kada zuciyar ki ta kawo miki labarin kanzon kurege, Anam, ke kika guje musu, shiyasa basa neman ki"
"Ammi ko da na guje musu ai su musulmai ne kuma sun san hallacci, duk da cewa ban taya Yaya Ayman fighting a kan soyayyar mu ba, amma nayi hakan ne saboda kada mutuncin Abhi ya zube, kada kowa ya kalle mu a matsayin masu son zuciya, Ammi....." Shihhhiiii ya isa hakanan Anam, ki kwanta ki huta, gobe kuna da tafiya kin sani ai"
"Na share hawayen daya zubo ta gefen idanuwa na, na ce "Kin gani Ammi ba za su dena zuba ba, har sai ranar da Yaya Ayman ya yafe min laifin da nayi masa"
"In Sha Allah, zai yafe miki, Anam, yanzu dai ki kwanta kinji" ......Ammi bata bar wajan ba sai da ta tabbatar nayi bacci sannan ta koma ta ciki.
2days later
9:00pm
Jiragen sama ne suke ta yawo a nahiyar seoul muna haskawa, ko da zamu ga mutanen da suke neman
auki, mu tai make su.........muna kallon yadda Horror
in suke bin mu duk in da muka yi, suna jiran wani ko zai fa
o suyi ham da shi.
Har gabanin asubahi amma shiru bamu samu ba, kasancewar kowa yana
aki ya kulle kansa, da yawa ba'a son a fito, ga service
in wajan ya
auke, ko kiran waya baka iya yi balle ma wani yasan da wani a wajan.
Cikin wannan yanayin muka kwashe kimanin sati guda amma ko ceton rai
aya bamu yi, da ikon Allah aka fara sanar musu a gidan tv cewa Sojoji masu agaji sun zo taimakon mutane.....ana ta fa
akarwa a fito idan an samu sarari, a haye saman bene, ta nan ne ka
ai za'a iya ceton mutane.
A rubuce cikin karamin takarda ta, na rubuta kwanan watan yau, na kuma rubuta iya adadin kwanakin da mukayi muna yawo, ko da kuwa zamuyi shekara basu fito ba, bazamu koma ba sai mun tabbatar da cewa dukka garin sun zama horror sannan sai a san yadda za'a tseratar da su daga fa
awar kyauyukan dake gefen garin seoul.
Da idanuwa na na fara hango wasu suna ta faman
aga hannaye sama, daga cen saman wani bene, ga kuma zugar Horror
inan suna nufo su, ban san lokacin dana fara harbi ba, sai duk sojoji suka fara su ma, har Allah yasa muka janyo mutun hu
u ne,
aya ya zama horror, don da kyar colleague
ina ya harbe horror daga jikin
ayan da sauri muka bar wajan.....Ina kallon yadda matasan da muka ceto suke mai da numfashi, abin ya zame musu kamar almara suna ta murna.
Suna tare da mu a in da muke kwana, ke
antaccen wajan da muka kewaye da yawan mu sojojin
asa da kasa, wata rana da daddare, ana zaune gaba
aya ana shagali, an kunna wuta, wasu suna waka, wasu suna ihu, idanuwa nane suka fara hango min wani soja da kuma wata mata tana gudu yana bin ta alamar kuka take tana neman ceton jaririn dake rike a hannun ta.
Babu makami haka na nufi wajan, don ita ma tana kokarin zama horror ce, ina kar
a na gudu ina sanar dasu yayin da Sojan yake bina a guje, amma tuni na tsere masa a lokacin da aka harbe sa da bindiga, matar tayi nasaran cizan wasu a wajan amma daga bisani muka fara shigewa jirgen sama muna tashi, jirgi
aya ne bai tashi ba, a lokacin na tuna da mutanen da muka kama suna cikin
aki ban san lokacin dana fa
o kasa ba ina wannan tunanin, amma kafin suyo kai na, tuni sojojin
asar Nigeria suka harbe su, suka
auke ni bayan sun fito da wa
ancen mutanen, sannan muka tashi, ban san inda hayyaci na yake ba saboda buguwar da nayi.
Har muka bar garin mukayi landing a
asar Nigeria ban farfa
o ba.....ashe kowani jirgi ya nufi
asar sa ce.
Bayan mun isa NAF base Abuja aka
auke ni sai asibiti.....kwana
aya ban farfa
o ba, suna kokarin dawo mun da numfashi na, abin yaci tura sai suka bu
e waya ta....Lambar Abhi ita suka fara kira don sanar da iyaye na halin da nake ciki....bayan sun sanar da
asashe ga halin da Major S S Anam take ciki. sunyi nasarar mai da mutanen nan kasashen su ni ne dai suka bar ni sai na samu lafiya.