← Book details Al'adarmu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 42 OF 54

Sashe 42

Al'adarmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Na shirya tsab, as usual na fita ina kewaye garin Daura, na gama yawo na, sai na nufi resto
ina, da tunanin why not na sake bu
e shi, saboda i was looking for something that will keep me busy, and yes cooking is the main and best thing.

Ranar nayi aiki sosai dani da wasu baba da naga suna bara, sosai muka gyara Eatery
in, a ranar har penti na siyo, na gaji sosai na koma gida....washegari na fita da sassafe masu pentin har sun zi, aka yi penti, aka zuba sabbin kujeru, aka gyara babban hall
in da ake kamu, da event, da filin shakatawa kwana uku ina
awainiya, rana ta hu
u, na fara da Short bread, Coconut bread, Banana bread, Sponge cake, Cupcakes da pie....sai drinks da pure water atleast it' will keep me busy, na yini ranar from morning to evening tunanin abin da nayi ne kawai yake min yawo a cikin zuciya ta.

Ban kai 3pm ba na kulle na nufi gida, gidan su Ayman na shiga, na gaishe da Baba Huraira na nufi
angaren su Umma da sakin fuska suka kar
e ni sai dai babu wani hira musamman Inna wacce take yawan tsokana ta....cikin wannan yanayin ne na jiyo muryar kausar suna shigowa ita da Ayman.

"Yaya Ayman ka barni na
auko shine zaka ba ma kanka wahala, ni wallahi bana son kana wahala Yaya nah" cewar khausar cike da shagwa
a, shi kuma ya kwashe da dariya yana cewa,"Babe kina kashe ni da shagwa
a fah" Ayman ya fa
a a dai dai lokacin da suke kokarin shigowa falon a tare hannun su rike dana juna, Ayman ya ganni, Khausar ne bata lura dani ba sai naji tana cewa,"To yanzu Yaya idan ban maka shagwa
a ba wa zanyi ma wa?.....Nifa kullin kamar karamar yarinya haka nake dawowa matukar ina gaban ka to shagwa
a bata karewa.........Ta kai karshe kenan muka ha
a idanu sai ta zare idanu tana cewa,"Lahhhh Yaya look who is here?

Maganar nata bai bani mamaki ba, sai response
in Ayman, Ya ce,"Who is she?"
Khausar da mamaki tace, "Anam my sister, Baka santa bane kake wani pretending Yaya" Khausar ta fa
a tana bin bayan shi suna ajiye ledohin da suka shigo da shi....Umma kuma tana kokarin shigowa.

"Ayman ya ce,"No i don't know her, please babe stop talking about strangers, can we please move outside
i got some surprised for you babe".....Ayman ya fa
a yana kamo hannun ta yayin da Ya gaishe da Umma suka fita waje abin su.

Sai naji wasu zafafan hawaye suna niyar sauka, muryar Umma fa naji ne nayi saurin gogewa na mike ina cewa ,"Umma na tafi"
"Anam ki cigaba da hakuri, kamar yadda kika saba, Allah yayi miki albarka kinji"
Maganar Umma ita ta sanya zuciya ta sanyi naji kamar ru
ewan da zuciyar tawa ta farayi gefe
aya ya fara warkewa....Na fita waje na same su cikin mota sun bubbu
e motar suna hira kuma dole ta gaban su zanbi na wuce, hakanan na shiga motata nayi nayi ma kunna amma taki kunnuwa,amma abin da mamaki lafiya lau na karaso gidan da ita, to miye matsalar ta
kuma, na fito na duba gaban motar,.......Juyawan da zanyi nayi ido hu
u da Yaya Ayman yana kallo na ta mirrow motar sa amma sai ya wayance, suka cigaba da hira.

Na jima a wajan babu wanda ya kawo mun
auki, daga bisani na kulle motar na cire muhimman abubuwa na na kulle na bar wajan, na zo wucewa kenan naji Muryar Khausar tana cewa,"Auchhhhh Yaya wallahi da zafi, ka ga kumban fa yana jini Yaya ka cire min a hankali"
"To ya isa, kawo mu gani, kuma ki dena tsoro, kulle idanuwanki zan cire miki a hankali......" wallahi da sauri na wuce ina mai toshe kunnuwa na, don abin yana bakantamin rai, yana dagula min lissafin rayuwata, kishin Ayman, Inna lillahi wa'inna illahi raji'un shine abin da nayi ta maimaitawa har na kara sa gida......Tun daga ranar zazza
i ya kamani, kwana nan biyar ina rayuwa a
akin Ammi ko falo bana fitowa, bab sani ba ashe zuciya ta tana gab da fashewa....an sanya bikin Ayman da Khausar wan da za'a
aura auran cikin satin da zamu shiga....da fari danaji labarin sai da jiri ya kamani kamar zan suma, amma na sha zazza
i har da ruwa leda bakwai.

Farfa
owan da nayi ne, wata ranar laraba satin auren nasu, na tashi da sassafe na nufi gidan su Ayman sai dau an sanar dani cewa ya tafi Abuja shi da Khausar amma a ranar zasu dawo sunje raba katin auran su, ita zata raba a kaduna shi kuma zai raba nasa a abuja.

Haba ina komawa gida ciwo ya sake dawowa sabo, don daga safiya zuwa yamma, washegari na kara shan ruwa l
eda uku, Ranar alhamis na sake kokarin cire cannula Ammi na hanani, Abhi ne mai sanya min dama, amma tausayin halin da na shiga ya sanya baya iya min fa
a, idan nace zanyi abu kyale ni kawai suke yi, saboda idan suka hanani to bana sake yi wa kowa magana.

Yau kau tsaye na sake zuwa gidan na samu motar sa a kofar gida, hakan ya tabbatar min da cewa yana nan, ta falon Baba huraira na shiga gidan, saboda kofar mashigar gidan ba'a bu
e ba, ban samu kowa a falon ba, na wuce kurya har tsakar gidan da zai sada ni da sashin su Umma, anan na yi kicibus da shi yana niyar fita.

Ina haki ina nishi kamar mai nakuda, na dafa hannayen sa ina mai da numfashi,
igon hawayene ya sauka, akan
ayan hannayen sa, hakika dana
aga idanuwa na na kalle shi sai na hango tausayi da soyayya ta a cikin kwarmin idanuwan sa,...ture ni yayi a hankali yana cewa,"What's this for young lady??

Na sake juya ina kare masa kallo, na ce Yaya nah, Anam
inka ce fa, ka manta ni da wuri haka Yaya Ayman, don Allah duk hukuncin da zaka
auka na yarda ka
auka amma kada ka horar da ni da rashin ka akusa da ni"
"As in how, what do you mean young lady, who are you please?

Na matso daf da shi nace, Yaya Ayman don Allah stop pretending"
"Da baki soma wasan da kikayi ba Anam da kwata kwata hakan ma ba zai faru ba, amma bari kiji baki ma ga komai ba, i'will make sure na koya miki hankali, saboda tozarta ni da karyata ni da kika yi"....Kuma bari kiji ana
aura mana aure zaki neme mu ki rasa, su Umma ma zasu koma zaria, so banga abin da zai dawo dani Daura ba" Yana fa
in haka ya wuce ya bar ni tsaye da mamaki maganar da ya fa
a, na fita ina yi masa magana na hango khausar a gefen motar sa, ya nufe ta yana share mata wani abu a fuskar ta, har suna dariya....na karasa dafa bango, na fito ina kiran sunayen su, har kallo na sukayi suka share ni daga bisani suka shiga mota suka bar wajan.

Wallahi na dai ga tafiyar su, amma daga nan ban sake sanin in da kai na yake ba.

FADILA IBRAHIM
AL'ADARMU
Page 34
FADILA IBRAHIM
5years later
Kudu maso yamma da Asiya shine yankin yammaci ta Nahiyar Asiya- Asia ko muce Korea....Masana suna iya fa
awa wajan ambaton Gabas ta tsakiya, anan kuma ana ha
awa ne har da dukkannin yankunan
asar misira, da kuma yankin turkiyyah wato Turai.

A binchiken masana sun ce
asar suna zaman lafiya babu tarzoma balle tashin hankali, Yankin *Seoul* daga cikin yankin Kudu maso yammacin Nahiyar
asar Asia, akwai wani ke
antaccen gidaje wanda
alibai da ma'aikata da ma
an wata
asashen nahiyar suke zuwa su zauna na tsahon wani lokaci.

A wannan yanayin ne suka wayi gari rabin mutanen garin sun zama Horror, Yayin da abin ya fara ne da daddare, wasu mugayen mutane daga
asar sin suka shigo da allura, yayin da suka gwada akan karen ya cije wani kare duk suka zama horror, Cikin daren nan bayan sun tabbatar sun kulle su a keji da niyar washegari zasu tafi dasu
asar sin, sai aka samu matsala karnukan har biyu an bu
e su sun bazama cikin gari suna ta cizan mutane, daga nan mutane suka fara zama horror, gari ya rikice sosai ana ta sanarwa kowa ya kulle kansa a gida, a dena fita har na tsahon wasu kwanaki.

Turkiyyah
Rukunun tawagar sojojin TURKISH ARMED FORCE da aka yaye shekaru biyar da suka wuce yau shine aka kira mu da wayoyin da aka bamu, kasancewar ko wani soja an tura sa
asar sa ta haihuwa don bama
asar tsaro, muna
aya daga cikin sojojin
asa da
asa.

Sanarwa da akayi mana akan kowa ya halarci taro mai muhimmanci wanda za'a bada babban horo za kuma a tura sojoji zuwa
asar Asiya don ceto rayukan mutanen da basu zama Horror ba....Kama daga
asar Nigeria Russia, Australia, China, Japan, Turkey, Syria, da dai sauran kasashen har da ma
asar Asiya wato Korea., Yayin da kowacce
asa tana da manya manyan harsashi masu dafi da makamai wanda suke tarwatsa sassan jikin mutum.

Karar alarm shi ya tashe ni daga baccin da na keyi karfe 5:30am na tashi nayi sallah, na zauna na bu
e alkur'ani na karanta suratul maryam na rufe na tashi na sauya kayan jiki na izuwa Khaki na sojoji Armed Force.

Waya ta kirar iphone ta yi karar shigowan text/sako daga bisani kuma kira ya biyo baya, ko ban
auka ba na sani na san *Base* ne sune ka
ai suke tura ma mutum irin wannan sakon early in the morning sannan kira ya biyo baya.

Na mikar da kyakkyawan hannu na na
auko wayan ina dubawa, da fari naga sako an rubuta *TURKISH ARMED FORCES* na shiga ina karantawa sako ne akan cewa ana bukatar ganin kowa a Base 9:00am urgent/kiran gaggawa...daga bisani kuma naga sakon video ina bu
ewa group ne suka tura ta WhatsApp an sanya bomb a wani shiyyar daga cikin shiyyar turkiyya dake kusa da Syria.
Chapter 42 · 0% Book details