← Book details Al'adarmu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 45 OF 54

Sashe 45

Al'adarmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Washegari kika sake zuwa gidan saboda kina son kuyi magana dashi. hakika kin
ata rawar ki amma yana ta kokarin ganin ya hakura komai ya dawo normal,
karfin soyayyarki ce ta janyo hakaa, ba kuma zai iya fushi dake ba, a hakan ma abubuwan da yayi niyan yi miki bai yi ko kwata ba.....a tunanin ki sun tafi sun barki ne, suna la
e cikin mota suna son su ga abin da zai faru amma su kansu sun yi dana sani saboda a lokacin zuciyar ki tana gab da fashewa da suka kai ki asibiti nine dai na duba ki kwanan ki biyu ranar auran ki baki farfa
o ba....Na yi booking flight ni da Ammi zamu koma Turkiyyah da zarar an
aura aure.

It's was planned, Ayman ya hakura da duk wani need
in shi da naki,
saboda nema miki lafiya, don alokacin idan ba'a
auke ki ba zamu iya rasa ki a stage
in da kike ciki condition
inki was very critical.

Da misalin karfe biyu na rana, aka
aura miki aure ANAM da AYMAN
Sulaiman Yusuf Zaria Ayman
Sa'adatu Sulaiman Anam
Ranar Juma'a ga watan May..........that was the greatest day of my life, sai dai ba kya cikin hayyacinki shiyasa bamuyi celebration ba, amma Khausar kam an sha shagalin biki sosai akayi event
an uwa da abokanan arziki sun halarci taron
aurin auran ku musamman idan aka ji cewa har
a yarinya ta, Abhi ya kara sa maganar yana mika min Album
in auran namu.

A hankali na kar
a ina bu
ewa hotona na fara cin karo dashi, gani a gadon asibiti sanye da kayan marasa lafiya, an sanya min oxygen,.....page na gaba kuma Yaya Ayman ne zaune a fankacecen falon BABAN GIDA sanye cikin shadda mai tsada fara kal tana ta walkiya, da hula sabuwa dal, da takalmi sau ciki half cover, fuskar sa
auke da murmushi.......daga nan nayi ta bu
ewa ina kallon hotunanan, har da na su Khausar kar kuso kuga yadda sukayi kyau suma....na
aga idanuwa nace "Abhi to ina suke yanzu?"
"Tana Katsina, suna zaune da mijin ta lafiya yaranta biyu, macce takwarar ki Anam, na mijin kuma takwaran Ayman.....wajan aikin ta ma an komar da ita kotun dake cikin garin katsina.

Na ce,"Allah sarki Khausar....Allah ya
ayyaba." Ameen ya rabbi, "Kullun ai sai ta kirani ta tambaye ni kina lafiya, har yanzu baki dawo ba?

Na share wasu hawayen da suka zubo min lokacin dana kalli wani hoto, Yaya Ayman ne ya sumbace ni ina kwance ban san inda kai na yake ba, ya rike min hannu na gadagam daidai wajan sumbatar aka
auki hoto, da alama lokacin an
aura auran ne....ni kai baki na na sumbaci fuskar sa na lumshe idanu, hawayen farin ciki suka sauka, Umma na share min....tana bubbuga min baya na....kamar wata zaburarra na mike ina cewa"To Abhi ya akayi muka tafi turkey ba tareda Yaya nah ba"
Abhi ya
auke wuta silent ne ya biyo baya wanda gaba
aya falon yayi tsit ko tari baka ji balle ma motsin mutum.

Abhi am asking you, Please answer me Daddy where is my husband?

Na tambaya ina mikewa tsaye......zuciya ta na dukan saba'in , tamanin, chasa'in,
ari
ari.

FADILA IBRAHIM
AL'ADARMU
Page 36
FADILA IBRAHIM
MASARAUTAR KATSINA
Masarautar Katsina da
en masarauta ce tun zamanin kaka da kakanni, tushen katsina kenan, Tana
aya daga cikin asalin garuruwan hausa...kamar yadda yazo a wani tarihi masarautar katsina ta ta
a zama a wani gari mai suna *Dur
i ta kusheyi*
wannan gari shine asalin fadar mulkin daular katsina.Masarautar dai chike take da ababen tarihi wanda ba lallai na kawo muku su ba anan.

Zamu tsaya anan da tarihin katsina, muje zuwa....Cikin tsakiyar garin katsina fa
ar masarautar da ta jima da kafuwa ginin masarautar ma abin sha'awa ne da
aukar hankali...ginin yana nan sai dai wasu gyare gyare na zamani da akayi.

Da misalin karfe biyu na rana,
angare guda daga cikin filayen da aka ke
ance su mallakin
an gidan, wasu a gine wasu kuma ana kan ginawa....Matsakaicin gida ne mai tsarin gine ginen garin katsinawa, amma nasu ya tsaru saboda an kewaye wasu guraren da wato ainahin flawoyi masu qawata gida, daga wajan gidan ba wani babba bane sai ka shiga daga ciki tukunna zaka san lallai daula na in da take.

Ma tsakaicin filin aje motoci wasu kyawawan yara ne suka fito mace da namiji sanye cikin kayan makaranta suna guje gujen shiga main kofar da zai sada ka da ainahin cikin gidan nasu....Yayin da Matashiyar mata ta fito daga kitchen
in ta hannayen ta ya baci da flawa, sanye cikin leshi
inkin buba da zani milk color ta yo
aurin matar bahaushe.....Tana cewa,"Dije maza karasa kwa
a min dough
innan, yanzu zaki ga yamma tayi kuma kafin hu
u Momma take so, mu kuma kinga tafiya zamuyi"
"To aunty, amma kaman yayi sticky da yawa" ....Eh ruwa zaki yayyafa ka
an sai kiyi ta juyawa yadda dai kikaga ina yi"....Tayi shiru tana hangen yaran ta, tace," Baban su ya
auko su, bari naje yanzu zasu fara aikin da aka saba"....Ta karasa wanke hannayen ta dariya ita da Dije ta goge hannun da kitchen towel tayi hanyar falo.

Samun su tayi kuwa sun cire kayan makarantar nasu sunyi jifa dashi da takalma, jaka, da safa, riga da skirt, da wando kowani waje ya samu nashi, pant ne
da gajeran wando kawai a jikin su, suna ta wasan doki sukuta, Baban su yake musu, shima dai yadda suka cire kayan haka ya cire nashi har da breifcase yayi wulli da ita.

Haba Abban Ayman da Anam yanzu tsakani da Allah kai ma ka koma kamar yara, kana biye musu" Tana fa
a tana kwashe kayan, tana kwalawa lami kira,
"Lami maza kizo don Allah"
Lami na zuwa ta tattara kayan da yaran ta tafi dasu don ita ce Nanny
in su...kun san gidan sarauta musamman na zamani da da
in sha'ani.....komi classy sukeyi....Khausar dai na cikin daula.

Ba fa ta rabu da fa
an ba ta
cigaba da yi tana cewa, "Abban Ayman dubi yadda kukayi kacha kacha da falon nan, kuma har da turaren wuta nasa babu gyaran da ban masa ba amma......" Tasowa yayi ya rungumota yana cewa,"Manta kawai masoyiya, tun da kai kin kora min
a na shikenan" ya fa
a yana manna mata peg a lallausan kuma tun ta,, Ya kalle ta ya ce," Hope kun gama shiri don 5pm flight
inku zai tashi"
"Wani shiri bayan ka tisa su gaba sai wasa kukeyi, ta yaya zamu gama, ni kam kama mun muyi sauri don Allah"
"Me zan kama miki, in dai ba kina son Ayman ya samu kani bane yau
innan kafin ku tafi" Hahhh A saba'in ta arce sai kitchen, shi kuma ya tuntsire da dariya yana girgiza kai ya karasa
akin sa yana shiryawa.

Cikin mintuna kalilan suka kimtsa, kayan su da komai da komai an shirya su a cikin mota, Sai da suka biya fada.

Ya ilahi wato kallon kyawun fadar ma abin jinjinawa ne, hakika kyau da ku
i sun gama aiki a wajan.....Sarkin katsina ne bafulanin katsinawa, zaune saman kujerar sarauta, fadawa da dogarai suna aikin su, yayin da wani tsoho yake ta faman busa Kakaki
dake nuna alamar sarauta.
angare guda kuma babban carpet
in da yake tamkar sabo yana
auke da tsohon zanen dadduman zamanin daya shu
e, Shimfi
e a kasa da kuma tum-tum manya manya sun kai goma koma fin hakaa, ga su....da dai sauran su, fada ya ciga iya fada, don
angare guda daga cikin fa
ar an ke
ance wani babban sashi da kujeru, labulaye, carpet falon yaji komai nan ne falon bakin mai marta,
Khausar falon suka shiga, suka bi ta karamar kofa suka shiga Sun tarar da mahaifiyar mijin khausar, tare da mutane, suna taro, gaisuwa kawai sukayi, suka ajiye mata abin da suka kawo mata, ina kallon yadda take shafa kan Khausar, yayin da take ta wasa da jikokin ta, daga bisani suka tafi don kar suyi latti, haka zalika mai martaba ma.

Mijin ta ya kai ta airport, tare da Dije suka tafi kanwar mijin Khausar.

Yau kam sai Abuja gidan Abhi.
*******ABUJA
Idanuwan ta suna son zubar da kwallan da bata san dalili ba, tsahon minti talatin tana tambaya tun daga kan Abhi, Ammi, da Umma sun kasa bata amsa.

Karo na ba adadi ta
aga jajayen idanuwan nata tace,"Don Allah Ammi, Abhi, Umma ku sanar dani, ko zan samu salama daga cikin zuciya ta.

Abhi ya ce," Tare da Ayman muka tafi Turkey, shine yake kula da ke, safe rana dare, wasu lokuta kuma nakan taho Nigeria na bar ku ku biyu....kasancewar Ammi dama bata bi mu ba....duk after 2weeks nake zuwa na miki check up.

Hakika yadda Ayman ya maida hankalin sa kachokam zuwa gare ki sai abin ya bani mamaki, kulawan da yake baki ya linka likin ba linkin yadda muka yi zato a baya.

Kina yawan farkawa tsahon sati uku da kawo ki turkiyyah amma baki gane kowa akan ki,..
kwatsam sai aka nemi Ayman a wajan aiki urgent, and he has to go, don hutun sa yayi yawaa, idan ya cigaba da zama he can loose his job, so sai na umarce shi da ya tafi kawai.

Ammi ta koma Turkiyya tana kula dake, nima kuma ina zuwa akai akai sati biyu da tafiyar Ayman kika sake farfa
owa ......Abin mamaki sai kika farfa
o da wani mawuyacin zazza
i da amai wanda ba arziki na bar duk abin da nakeyi na taho Turkiyyah muka koma dake asibiti.
Chapter 45 · 0% Book details