Sashe 32
Al'adarmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tare da Abhi muka koma gida, ya a jiye ni shi kuma ya fita ban san ina zai je ba, amma naji yana waya yana cewa "ka jira ni gani nan zuwa"
Ni dai na samu Ammi a kitchen na fa
a mata Abhi ya fita, na taya ta aiki ita da Riya muna hira har na soma mantawa da Deen
in dana gani jiya da daddare....Na cigaba da rayuwa ta, amma ina mamakin yadda Unknown bai sake nema ta a waya ba, ko lafiya, ranar da ya zo station ma, bai bari Ammi ta ganshi ba, balle ma ya tsaya na ce masa wani abu.....Zuciya ta ta fara kokonton anya Unknown mutum ne, meyasa abubuwan sa kamar bana mutane ba, wani lokacin sai na kwashe watanni ban sanya shi a idanuwa na ba, wani lokacin kuma, duk in da naje sai na ganshi sai kace aljani.
Na ha
iye wani kullutun yawu daya cika min ma
ogwaro, don wallahi idan aka ce Aljani ne shikenan na mutu na lalace, to amma ai khausar ta sanshi.....ba aljani bane", na gaji da babatun da zuciyar tawa take min sai na saduda na koma
aki nayi sallah na fara karatun alkur'ani ko zuciya ta za tayi sanyi.
******
Matsakaicin gidan da Abhi yasa aka ba wa Aiman makullan gidan, nan ya nufa kai tsaye ya samu Aiman cikin tashin hankali, yana ta rubuce rubuce a wani plain sheet A4 paper yana ganin Abhi ya tashi ya rungume shi don tun da suka shigo Daura sai yau ya samu damar ganin Abhi.
"Abhi abubuwa suna neman ta
arewa, bayan na gama ha
a duk wani evidence daya kamata na ha
a, na samo shedu guda uku, na
aya dana biyu su suna nan da lafiyan su, na ukun ce dai take stage
in coma wanda likitan yace bazai ta
a yadda ya bamu patient mara lafiya taje kotu yin sheda ba"
"Ya ilahi!!!!!!!!!!!! cewar Abhi ya fa
a ya nemi gu ya zauna ha
e da bu
e goran ruwa swan mai sanyi ya kora yana kallon Aiman ya ce,"Go ahead" "Aiman ya kara da cewa,"Kuma shedar da zata bayar ita ce shedar da za a fi anfani da ita cikin kashi saba'in na shedun da zan kawo"
"To yanzu miye abin yi Aiman?
Abhi ya tambaya...."Abin yi shine muyi ta addu'a sannan dole zakaje Abuja mu roki likitan nan ya taimaka ya bamu patient
innan ko da na minti biyar ne"
Abhi ya gya
a kai yana nazari, Ya ce "Mu shirya tafiyar gobe kawai", Aiman yace,"Eh dama nima gobe nake son muje saboda cikin satin nan ranar juma'a za ayi zama a kotu" suka karasa shawarwari akan yadda zasu tafiyar da lamarin....Abhi na son yayi wa Aiman maganar Anam amma ganin hankalin Aiman ya karkata zuwa ga aikin nasa sai ya shashantar da zancen ya bari sai sun gama case
in tukunna.
Abhi ya ce,"Gidan Daura basu san cewa Umma tana da
a babba kaman ka ba" nima kuma nayi nauyin baki ban sanar da kowa ba!
Aiman yayi murmushi ya sosa kwantaccen gashin
eyar sa yana da
a kishingi
a domin tunowa da sanyin idaniyar sa wacce ta mamaye zuciyar sa, ta kama masa kurwar sa, yau kusan kwanaki hu
u kenan bai sanya ta a idanuwan sa ba, yayi gyaran murya yana cewa "Abhi wannan ba matsala bace, mu dai gama da wannan saboda ka koma kan aikin ka komai yayi sauki kafin nan sai mu san me zamuyi a gaba"
Abhi ya shafa gemun sa, yana da
a jin soyayyar Aiman cikin zuciyar shi, yana kara tabbatar da cewa Aiman ya san abin da yake yi, lallai Anam ba fa za tayi nadamar samun miji na gari ba".....ko da ace Anam bata zama lawyer mai zaman kanta ba, Aiman ya zama kuma zai so ya ha
a su aure saboda sunyi matukar dacewa da juna.....Shi ka
ai yake wannan tunanin zuciyar sa cike da buri ka da yawa.
Abhi bai jima ba yayi masa sallama ya koma gida, shi kuma Aiman ya kunna wayar sa, yana kunnawa kira na shigowa yayi tsammanin ANAM ce ya amsa wayar ya manna ta da kirjin sa, yana cewa,"Ina sauraron ki gimbiya sarauniyar dake mulki a masarautar zuciyar Aiman"
ayan
angaren kuma jin kalmomin soyayyar da ta san ba da ita yake ba, hakan yayi matukar sanya buguwar zuciyar ta ya karu akan na da, kunnuwan ta suka koma tamkar bata jin wani magana dummmmm tsabar jin cewa Gifted
in ta yana soyayya da wata.....kenan ta makara, Kai ina babu wata mace da ta isa ta aure mata Gifted saboda an halicce ta ne domin shi kuma dashi zata rayu...Ta bu
e baki za tayi magana wayar ta katse ta kira layin yafi a
irga amma ana cewa *Switched off*
Daga karshe tayi wurgi da wayar, ta kudiri aniyar gobe zataje Zaria zata binchika gidan su don ta nemo shi, ko me zai faru sai yayi soyayyah da ita.
angaren Ayman kuwa network ne yake frustrating, baya jin abin da ake fa
a a cikin wayar, ya kashe ya sanya wayar ma a flight mood ya shiga Gallery
in sa yayi zooming hoton yana kare wa Gimbiyar tasa kallo yayin da zuciyar shi ta nutse a cikin kirjin ta tana bugawa daki daki, Hakika soyayyar da yake mata zallar
auna ce babu mix ya jima yana kallon kwayar idanuwan ta wanda sune abu mafi soyuwa a wajan sa, daga haka bacci mai nauyi yayi awan gaba da shi.
FADILA IBRAHIM
AL'ADARMU
Page 24
Fadila Ibrahim
DAURAWA ESTATE
Kasancewar mun saba da yanayin tafiyar Abhi tun muna turkiyyah, amma duk da haka bamu ji da
in tafiyar da yake shirin yi gobe ba, katafaren
akin baccin sa nice tsaye gaban wardrobe
in sa ina ta shirya masa akwatin sa kamar ko da yaushe, suna falo zaune da Ammi yana tausan zuciyar ta.
Ina gamawa na fito falo abu na, ina kallon yadda Ammi ta wani kwanta tayi matashi da kirjin Abhi na, shi yana bubbuga mata baya alamar tayi hakuri ba jimawa zai yi ba, murmushi nayi na fita ba tareda na musu magana ba.
Riya na
angaren Ammi tana kallo a Tv, na zauna a wani
angare na kujerun falon masu tsarin couch,na kunna waya ta ina son na gwada layin sa yau ko zai shiga karo na farko kenan da naji na damu da wani
a namiji....nayi dialing amma naji wayar a call waiting alamar yana waya...sai na shiga whatsApp ina duba messages, nayi tunanin tura masa message, ai kuwa nayi masa magana na ce, "Hello!!!!!!!!
"Hope you are good?"
Duk dama na duba baya hawa amma ina da tabbacin wata rana zai duba kuma zai min reply.....Cikakken sunan nasa da na gani shi ya ainahin sanya ni nisha
i, *Sulaiman Yusuf Zaria* daga kasan description kuma ya rubuta (AYMAN)
Wata zuciyar ta bani na shiga folder na image
ina akwai hotunan da aka mana ranar graduation
in Khausar, na duba na gani saboda ta waya na aka tura kafin khausar ta tura su zuwa sabon wayar da Grandpa ya siya mata.....Sosai na kura ma hoton nasa ido musamman wanda nake kallon sa shi kuma ya kura wa camera ido yayin da kyawunsa na bakin mutum ya bayyana kasancewar sa dogo kuma kakkarfar namiji mai cikar kamala da zati, Na da
e ina kare wa hoton kallo wanda tuni nayi cropping kawayen Khausar da ita kanta khausar
in, ya rage ni da shi.
Tsaye yake bayan kujerar da Anam take kwance yana kare wa screen
in wayar tata kallo, hakika abin da zuciyar shi take sakawa ya fara tabbata kenan, zai so a ce dukkan su suna son junan su bawai ya kasance ayi musu auran ha
i ba....Dama yazo tambayar ta abu ne sai ya iske ta tana kallon hoton Ayman, shine kawai ya fasa ya juya ya tafi....a haka bacci ya
auke ni sai cikin dare na tashi na koma
aki na.
Da safe na tafi jogging, tun shida na safe sai 7:30am na dawo ina jogging wata mota baka wuluk mai tinted tana bin baya na, tun ina yi ina hararar motar har na dena kallan motar ga wani tsinannan horn da ake min wanda ya takura mun na rasa gane damuwar mai motar, tsayawa nayi na samu sanda na buga masa a gaban mota nace,"Malam ko ka wuce ko na cigaba da dukan gaban motar ka har sai motar ta lalace ta dena tafiya" Akayi banza dani, hakan ya bani damar cigaba da bugun motar iyakar karfin da Allah ya bani ba shiri naji an bu
e motar, ya sanyo kafar sa mai
auke da bakin wandon suit da canvas
, sau ciki ha
e da safa baka wuluk....ba sake baki ina jiran naga waye.
Lekowa yayi yana min signal, duk da ba
in gilashin dake manne saman kyakkyawar fuskar shi hakan bai rage masa kyau ba sai ma ya
awata ainahin surar tashi ta bakin mutum, murmushi ne
auke da fuskar ta shi yana cewa,"Ashe dai saurayi bazai ta
a ganin ki ya yaba ba" haka kika koma mafa
aciya Anam?
Na zum
ure baki ina kara
aga sandar zan buga ya fito da sauri yana cewa,yi hakuri Sa'adatul Anam na tuba ba zan kuma ba"
Na rintse idanuwa na jin zuciya ta namin suya murnar sake ganin shi, a yau ya sa nama kasa bu
e idanu balle na sake ko
arin yin wata magana....jefar da sandar nayi na fara tafiya ido a rufe, ya biyo ni yana cewa,"Idonki na ciwo ne Anam" mu gani na hure miki"
an razana na matsa baya ka
an ina cewa,"Don't!! don't come closer"
Ya kama baki yana dariyar
eta, yana wannan yana yin ne kiran Abhi ya shigo kasancewar yana sanye da bluetooth a kunne
auka kawai yayi yana cewa,"Sir!!!!!