Sashe 36
Al'adarmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yamma tayi ina ta tunanin komawa gida, ga shi ana ta tsoron kada a
arke da fa
a, cikin salama nake ta kokarin sallamar clients
ina, karfe biyar dot na sallami kowa har ta employees
ina na sallame su, na kulle wajan, na doshi hanyar gida a motar Ammi...duk dama ina jin fa
uwar gaba ka
an ka
an, kai na kuma bai dena sara min ba tun shekaran jiya da Khausar ta dagula min lissafin rayuwa ta.
Gida na nufa kai tsaye, sai dai babu kowa Baba mai gadi yace duk basa nan suna gidan Grandpa, na gya
a kai na shiga ciki.
Sai da nayi wanka shirya tsab cikin kayan bacci marasa nauyi, na shiga kitchen na samu Ammi tayi abinci kala kala, zuciya ta ta bani cewa Abhi ya dawo....na dawo parlor naci abinci na ma'ishi, na kunna wayata ina mai kunna data, na ahiga facebook ina scrolling, jim ka
an, massages
in whatsapp sun gama shigowa sai na je na duba, kamar almara naga messages
in sa.
Karo na ba adadi ina karantawa, fuskar tawa
auke da murmushi na jima ina kare masa kallo, har aka kirawo sallar magriba, na tashi na gabatar ina zaune har akayi isha'i, ina zaune akan sallayar sai ga muryar Ammi da Abhi, murnar Abhi ya dawo na rasa ina zan sanya kai na, Abhi ya rungume ni tsam a jikin sa dai dai lokacin naji karar tafiyar sa yana karasowa cikin falon Ammi, Kallon sa na keyi da mamaki shin dama da gaske Khausar takeyi Ayman
an uwan mu ne,
an Umma Asma'u ne, to amma dama fa akwai kamanni tsakanin sa da Inna.........sai yanzu abubuwa suka fara dawomun zuwa kwakwalwata lokacin da Abhi baya nan, Ayman ya zo Eatery
ina ya ajiye min ku
asar turkey, yana yawan shigowa daura kuma ina ha
uwa da shi......tun farkon ha
uwar mu da shi na fahimci kamar ya sanni......ashe dama yana tare da Abhi shine yaran daya tsinci Abhi lokacin da Abhi ya shiga wani hali.....Jiya Ammi take sanar dani.
Kai tsaye ya ajiye briefcase
in Abhi saman glass center table
in dake tsakiyar falon namu ya tsaya yana kallo na fuskar sa
auke da murmushi.
Nima kuma murmushin na ke masa, yayin da Abhi ya juyo da fuska ta ya ce,"Anam mawa kike wannan murmushin ne haka?
Kai tsaye na sake hannun Abhi na shiga
aki na, na bu
e wata karamar kit na
auki ajiyar ku
en nan, har da paper a envelop na zare paper
in ina karantawa.......Na tuna yadda na
auko ku
in ban iya bu
e takardar na karanta komai ba saboda muna ta fama da rikicin Deen.
Zama nayi bakin gado na soma karanta abin da ke cikin takardar.
*Assalamu alaikum*
*Anam fatan kina lafiya, Suna na Ayman ni
an uwan ki ne ta wajan mahaifin ki, Abhi wato mahaifinki yana raye, ya aiko ni wajan ku ke da Ammi amma a sirrince, na ha
u dake a eatery naki amma na kasa magana dake saboda kin min kwarjini*
*Ku kwantar da hankalin ku, Abhi yana nan dawowa gare ku, kuma ku rike masa amana batareda kun fa
a ma kowa ba, abu
aya yake bukata ita ce addu'ar ku, Abhi yayi missing Anam
in sa* *Ku
in dake ciki kuyi amfani dashi har zuwa lokacin da zai dawo gare ku*
*Anam bye sai mun sake ha
uwa*
Na nanna
e takardar na tashi na fita falo, mikawa Ammi nayi ina kare ma Ayman kallo, wanda shima kallo na yake yi.....mamaki yake yi dama ya jima yana tunanin Anam bata ta
a karanta wannan wasikar daya ta
a rubutawa ba, shiyasa ako da yaushe take cewa waye shi bata sanshi ba......Ammi tace,"Yaushe aka baki wasikar nan Anam?
"Da jimawa Ammi, tun farkon ha
uwar mu da Yaya Ayman, naji tsoron ta
a ku
in, kuma a lokacin matsalar Deen, kwata kwata ban samu nayi magana ta fahimta dake ba"
"Abhi ya ce,"Dama bakuyi amfani da ku
in bane?.....Na gya
a kai, Abhi ya kalli Ayman dake tsaye har yanzu yana kallon Anam, shikam ya rasa dalili burge shi kawai takeyi, ku
i basu tsole mata ido ba.....lallai yayi sa'ar macce.....yana son ya samu lokaci ne ya bayyana wa kowa sirrin dake cikin zuciyar shi, Yayi musu sallama yana cewa,"Abhi ni zan tafi, and ina so gobe zan kwashe Umma da Inna mu ko ma Zaria"
"Noooooo" Abhi yayi sauran dakatar da shi yana cewa ba yanzu ba, ka bari ta
an kara sabawa da
an uwa" kai ma kuma ka zauna cikin dangin ka kasan
an uwan ka tukunna"
"Ayman ya gya
a kai yana cewa to Abhi, sai da safe Ammi" Ammi ta ce,"Dakata ina zuwa please" Ta zuba masa snacks a foil paper, har da su paper chicken tayi rapping ta mika min wai na kai masa, na same shi a corridor
in fita daga falon, ina fita yana juyowa mukayi karo bai yi tsammanin nice ba, Allah yasa na rike ledar da kyau, na dafe goshi na sai naji yana shafa min wajan da hannun sa yana cewa,"Sorry ban lura bane"
"Shiishhiiiiii"na rufe baki na alamar yayi shiru, na mika masa ina murmushi, ya kar
a shima kuma dai murmushin yake min.
Ya ce,"Anam ya ciwon kan yayi sauki?
Da mamaki na kalle shi, ya akayi ya san ina ciwon kai, murmushi yayi ya fa
a min kamar yasan tambayar dale cikin zuciya ta kenan Ya ce,"Ammi naji tana fa
a ma Abhi dazu da muna mota, ko nayi laifi dana tambaya?
Na yi saurin girgiza kai, muna kaiwa wajan motar sa na ajiye masa ta window, na juya zan koma ciki, ya riko min hannu, karo na farko da naji yar cikin zuciya ta, yayin da zuciyar tawa takr bugu kamar zata fasa kashi ta fito waje.......ya tako yazo gaba na, sannan ya sake min hannu, yayi folding hannyen sa biyu, ya tsare ni da idanuwa sa.
Na ce,"Malam lafiya?
"zan koma ciki ne"...."Nima ai bance ba zaki koma ba" ya bani amsa a takaice, sannan ya ce,"Ai ban gama kallon ki bane" ya fa
a da zolaya....na jingina da motar sa na sauke ajiyar zuciya na ce,"To gani yi ta kallo na har mahadi ya bayyana"....Kwashewa yayi da dariya, ya ce,"Ke kin san lokacin da mahadi zai bayyana ne?
"Na ha
e gira ta, na tsuke karamin baki na, nace,"A ah to kace baka gama kallo na ba,"......Ya kamo hannu na ya ce,"Kwarai da gaske Anam bana gajiya da kallon ki, ko jin sautin muryar ki"
Rike hannuwana da yayi hakan ya kara jefa ni cikin wani yanayi na shaukin soyayya, na kar
e hannaye na, na ce,"Wallahi dare nayi kara ka lalla
a ka koma gida, Umma na jiran ka"
"Wa ya fa
a miki, hmmm ai Umma kam ma tuni tayi bacci".....Na ce,"Uhm Uhm kai dai kaje kwanan ku nawa bata sanya ka a idanuwan ta ba"....."To shikenan tun da kince haka da alama kora ta kike yi" Na tafi ina dariya, dawowa yayi yasha gaba na, batareda ya ta
a ni ba ya sunkuya dama ya fini tsayi, ya sunkuya daidai kunne na gu
aya ya ce,"I love you Anam"
Runtse idanuwa na nayi, na bar wajan da sauri ina murmushi, naji ya ce,"Don Allah ki kunna wayar ki yau" ya fa
a adaidai lokacin da na shiga corridor mashigar falon Ammi, na kullo kofar na tsaya ta window corridor
in naga tafiyar sa har aka kulle gate sannan na juya....Abhi tsaye yana kallo na
"Anam wa kike leke kuma?....Na sunkuyar da kai na shige falo na bar sa a wajan tsaye.....shima dai murmushi yayi yana rokon Allah ya ha
a auran Anam da Ayman, Allah yasa su kasance mata da miji....da wannan tunanin ya shiga
angaren sa ya samu Ammi.
Ina komawa
aki, na kwanta saman gado na, na janyo wayata na kunna, ina kunnawa na ga kira yana shigowa *Unknown*
Na amsa da sallama a baki na, na ce,"Har ka koma gida kenan?
"Eh mana ai ba nisa, ina gaban Umma na ma yanzu haka, na bata ku gaisa ne????
Kunya ta hanani yin magana, har aka baiwa Umma wayar, shakuwa ce ta sarke ni a daidai lokacin da naji muryar Umma tana min magana, duk dama bata gane ko wacece ba.....sai dana kwakwali ruwan goran dake gefe na, ina ji tana hello hello, Ayman ba ajin magana ai, ungo ka duba ka gano matsalar"
Yana kar
a yace,"Hello"
Sai na kashe wayar kawai na kwanta abi na, ina tunanin rayuwar da zamuyi idan na auri Yaya Ayman, zan kula masa da Umman sa
ari bisa
ari......Ina wannan tunanin yaa sake kira,Na
auka ina amsa sallamar sa....wani juyi nayi na kwanta da kyau nayi shirin magana da shi.
Sai dai Diela ta hana ni na fa
a muku abin da yake, tace zakuji a next a update In Sha Allah.
FADILA IBRAHIM
AL'ADARMU
Page 28
FADILA IBRAHIM
DAURAWA ESTATE
Gaba
ayan mu muna zaune a dinning muna breakfast,Abhi ya ce,"Anam wai yaushe zan aurar da ke ne, kin girma fa"
Dariya ya bani, wanda nayi ta loman Chips ina korawa da Banana shake, a daidai wannan lokacin sautin muryar sa da sallamar sa ta ziyarci kunne na, na yunkura zan tashi da na tuna hirar mu jiya da daddare yake cewa,"Idan ya zo zan fa
a masa ko ina son shi ko bana sonshi.....shine na tashi zan bar wajan kawai ya sha gaba na idanuwan sa suna kallon idanuwa na, ya hanani wucewa, yana magana da Daddy alokaci
aya, ya kuma gaishe da Ammi yana tsugunnawa cike da girmamawa.
Baya na koma taku biyu, na tsaya gefen Ammi, ganin su Umma da Inna sun shigo, sai kunyan su ta kama ni bayan na russuna har kasa na gaishe su, Umma har da shafa min baya ta mikar dani tana cewa "Kayya Anam, "Kwana biyu ban gan ki ba, fatan kina lafiya"
"Lafiya lau Umma, na amsa mata ina gaishe da Inna" Ammi ta mike suka nufi falo Abhi ya kama hannun Ayman suna murmushi suna magana kasa kasa, sai suka birge ni....Riya ta kawo musu abin sha da abin ci.