← Book details Al'adarmu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 54

Sashe 12

Al'adarmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Gaba nayi abi na ina cewa,"Idan kin gama tambaya sai ki taho muje" ta biyo ni da gudu tana cewa,"Seriously wannan shigar batayi ba Anam ki canja wallahi"
Nace,"Ba zan canja ba da shi zan fita ban ga aibun shigata ba, idan kuwa zan canja to sai dai idan zan fasa fitan ne"
Khausar ta girgiza kai ta fito da mota, na fizge key
in hannun ta ina cewa,"Ni zan yi driving .....fito maza maza"na fa
a ina dariya
Khausar ta fito, tana cewa, thank god kin iya driving"
Ranar mun zagaye garin Daura, mun shakata, we had so much fun together that i was able to forget about the difficult days i've been through........Mun dawo muna zaune a
akin mu muna shan chocolate na kalli Khausar na ce,"Khausar I miss my father so much and i would like to talk about him some more"
Khausar tayi murmushi ta ce,"Abhi mutum ne mai kwajini da son mutane, tun ina karama yake kula dani, na tashi ban san ma mahaifi na ba, sai Abhi, Abhi tun ina karama yake
aukar
awainiya ta, har zuwa yanzu da nake jami'ar Ahmadu Bello University in da nake karanta Law....ina final year
ina yanzu haka muna hutun first simester ne"
Na gya
a kai ina cewa, bu
e wayar ki, shiga instagram kiyi searching *Cook with Anam*
Khausar tayi searching tana mamaki ashe Anam kwararriyar chef ce
angaren snacks da girke girken gargajiya na kasashe, kai har da na Nigeria ma babu wanda bata bari ba....Khausar ta ce,"Why not ki nemi aiki Anam, ko a restaurants haka?

"No kawai ni bana son naje ina aiki a karkashin wani, Abhi yamin alkawarin zai bu
e min mini restaurants amma Allah bai yi ba, but har yanzu ban cire rai ba saboda ina da tabbacin Abhi na yana raye In Sha Allah"
"In Sha Allah, babu abin da ya same shi, muyi ta yi masa addu'a Abhi
in mu ya dawo gare mu"
"Yawwa yaran kirki, kun burge ni Allah yayi muku albarka" cewar Ammi tana kokarin shigowa
akin, ta ce ,"Khausar yakamata ki koma gida fa, kar a yi ta neman ki"
Khausar ta tashi tana cewa sai da safe Anam, ki shirya gobe akwai surprise
in da zan miki.

Wattpad readers
Me yasa bakwa comment, kuna karanta labari amma bakwa comment kuma ba kwa voting.

Gaskiya ina iyakar bakin kokari ganin na faranta muku, yakamata a ce kuma kuna faranta min wajan nuna min kulawa ta hanyar yin comment da Voting.

Fadila Ibrahim
Vote, Comment and Share
AL'ADARMU
Page 09
FADILA IBRAHIM
Assalamu akaikhm viewers fatan kuna lafiya, fatan kuma kuna shirye da sauraron wannan labari, fatan kuna nisha
antuwa da Al'adar mu, zan so ace nayi
an bayani a littafin nan nawa kafin muyi nisa.

Nace ba, Za ku ga ina ta
angarorin Masarautar Daura, dama sauran gurare, labarin ya zo a matsayin Al'adar hausa kuma na za
i kasashen hausa a matsayin bakandamiya ta na wannan labari, shiyasa zanso na rinka yi muku tsokaci akan Daura dama garuruwan dake kewayen ta......abu na gaba shine, labarin Al'adar mu ya kunshi
angarori daban daban na rayuwar da wasu daga cikin Hausawan mu suke yi wanda suka ara suka yafa duk da kuwa sun san cewa wannan ba al'adar su bace.
*So lets all proceed and get into the story*
MASARAUTAR DAURA
Masarautar Daura jiha ce ta addini da ta gargajiya a Arewacin Najeriya. kamar yadda kowa ya sani Masarautar Daura dai tsohuwar masarauta ce, tun shekara da shekaru,....To amma zamanin Abduldar shiya haifar da Daular
asar Daura dama kewayen ta, Bayan mutuwar sa kuma, mata suka ringa yin sarautar
asar Daura.

Tarihin da aka samo daga garin Girgam ya nuna mana cewa mata goma sha bakwai ne sukayi sarautar
asar Daura kafin sarauta ya fita daga hannun mata ya koma hannun maza
Shekarar alif 1966 Muhammad Bashar yayi mulki na tsahon shekaru 41 har zuwa rasuwarsa a sh
ekarar 2007, a ranar 28 ga watan fabrairu shekarar 2007 Umar Faruk Umar ya zama sarkin Daura wanda ya gaji Muhammad Bashar.

Let go back to the story
*Al'adar mu*
Tun da na fara sakewa da Garin Daura sai ya zamana cewa ina yawan fita motsa jiki duk safiyar Allah kasancewar na saba shiga gym wato
akin motsa jiki a cen
asar turkey.....sannan kuma ina yawan research akan restaurant
in garin, duk da ma garin ba city bane amma ya min a haka....ina son na canja ra'ayin yin aiki a resto
in saboda ban san yaushe Abhi na zai dawo ba.

Wata ranar juma'a na dawo daga motsa jikin safe, misalin karfe takwas na safe, aka aiko kirana daga gidan Baban gida.

Da mamaki na nufi gidan, bayan na sanar da Ammi ko dana shiga na same shi shi ka
ai a falon shakatawan sa yayi gyaran murya ya ce dani,"Anam ra
e ra
e ya fara yawa a zuri'ar mu kuma akan ki"
Na zare idanuwa na cike da mamakin shin me kuma na aikata musu, ni da nake damuwa na, ba taredana shiga sabgar kowa ba.

Ya ce,"Anam kin zo mana da al'adar da ba zamu iya
auka ba, wato shigar ki kwata kwat sam bai kamaci
a mace kamar ki, ki rinka wa
annan shigar ba.....ka
a ki manta cewa nan ba
asar da kuka baro bace turkey"
Raina ya
ace ban san lokacin da nace,"Ni fa haka nake shigata, i see no reason da zai sa har a zauna ana maganar shigar da nake yi"
"Yanzu zaki saurare ni ne, ko kuwa ina fa
a kema kina fa
a?

Ya mayar min ranshi shima kuma a
ace"
Na tashi zan fita a fusace, naji ya ce,"Anam meyasa baki da tarbiyyah, gaskiya goyon
asar waje batayi ba, in dai hakane Allah wadai da Sulaiman ya rai ne ki a
asar waje.....ina matsayin kakan ki, amma ina fa
a kina fa
a Sa'adatu?

Ban san lokacin dana dawo na zauna a kasa ba, Saboda na sani abin da na aikata kwata kwata bai dace ba, na daure na ce ,"Kayi hakuri ni ban rai na ka ba, kuma ba haka tarbiyyah ta take ba, gaskiya ku
inne Al'adar ku sai a hankali, kuma tun farkon zuwan mu baku amshe mu hannu biyu ba, saboda Abhi na ya muku laifi"
Baban gida yayi shiru, Yana nazari, yana ta kallo na, cen kuma ya ce,"Sa'adatu ki natsu ki san abin da kikeyi, bawai bama kaunar ku bane, da ace bama son muyi rayuwa da ku, da ko sauraron ku baza muyi ba......Mun kori
ar gidan nan ma saboda tayi auren bare balle kuma ku, Tausayin ganin cewa kun zo daga wata kasar, kuma sannan ba'a samu mahaifin ki ba shiyasa muka tausaya muku, kuma muka yanke shawaran ku zauna kusa damu har zuwa sanda za'a same sa....duk da shima yana nan sai ya ha
u da fushin mu
Ya tsagaita sannan ya cigaba da cewa, Sannan, zuwa motsa jikin da aka ce kinayi shima ki dena, wannan ba
abi'ar matan mu na Daura bane, kuma ba
abi'ar
ar bahaushiya bace"
Kai tsaye na ce,"Amma kuma ka san cewa dama ai ba Bahaushiya bace ta haife ni"
Hmmmm Anam had yanzu ke yarinya ce bazaki ta
a fahimtar in da na dosa, sai nan gaba....."Ki tashi ki je amma na ja miki kunne da wannan shigar da kuma Motsa jiki"
Na ce,"Thank you" na ta shi na tafi ina mai zum
ure baki.......Matan sa Hajiya ta fito tana tambayar sa yanda yayi dani.

Ya ce,"A gaskiya wannan yarinyar ba sauran
an mu da jikokin mu bane, ita
in ta
auko halin Kakan ta sak....Mustapha, wato Baban Sulaiman, ba a isa a sanya ta ba kuma ba'a isa a hana ta ba....tana da mugun taurin kai wanda da wuya a iya lankwasa ta.

"To Amma Baban Sulaiman ba kayi mata maganar Anas
in ba kenan" Hajiya ta tambaya.

"Ina ma muka kai ga wannan ga
ar, yarinya ina fa
a tana fa
a, zamani ya canja, amma ina ganin kawai zan kira shi Baban Anas
inne tun da dama su suka hango ma kansu, sai suyi magana da Kakan ta in yaso sai a tsaida ranar auren"
Hajiya ta jinjina kai tana cewa,"Amma kuwa tun da nake ban ga
an halak
in da aka haifa a cikin zuri'ar gidan Daura aka sa kara ya taka ba, kuma ban ta
a ganin kun ji tsoron yi ma kowanni yaro da jikoki maganar ha
in aure ba sai akan Anam,....Shi Kakan ta Mustapha an same shi tun farkon ya nuna a fara samun ka tukunna, yanzu kuma ka ce zaka sanar da su, su same shi kawai a tsaida rana......

"Don Allah Hajiya ta shi ki je, na gaji da magana ina bukatar na huta, kuma akawo mun kwa
on kanzo na da rahowar fura ta, yanzun nan" ya fa
a yana kishingi
e ya lumshe idanuwa a cikin ranshi yana tuna tsiwar Sa'adatu...lallai yarinyar nan za'a sha fama da ita, Masifa kamar dama jira take a fa
a ta mayar......Gashi yanzu munyi sanyi, shekaru sun ja munyi tsufan da ba lallai mu
auki babban mataki a wannan zuri'a ba, duk da cewa har yanzu jikokin mu basa ta
a bijire ma Al'adar mu amma wannan karan Anam zata kawo sabuwar
abi'ar da zai sa jikokin mu su rinka bijire mana" Allah dai yasa mu dace.

Na koma gida in da naci karo da Kakana Mustapha a barandar kofar shiga sashin sa, ya kura min idanu kamar yana son nayi masa magana.....Na ce,"Grand pa barka da shakatawa"
Murmushi yayi saboda yadda nayi maganar na burge sa, kuma dama tun da muka dawo bamu ta
a ke
an cewa da shi ba, ya sanya hannu ya yafito ni"
Na nufi in da yake zaune, ya tura mun kujera na zauna, ina mayar masa da kwatankwacin murmushin da yake min....Ya ce,"Can you keep me accompany??

"Yes sure sir"?

Na fa
a ina kara gyara zama, wayaga Anam an samu waje.

Yace,"Anam bisimillah, ga Fura ki sha"
Da farkon zuwan mu ban san miye fura ba, ban ta
a ganin wannan abin shan ba, sai wata rana da Khausar ta kawo mun, irin Furar nan wacce ake marka
awa a blender.
Chapter 12 · 0% Book details