Sashe 30
Al'adarmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Gaban Asma'u ya buga, alokacin ji take kaman ana kokarin zare ranta tsananin bugawar da zuciyar ta yake yi, hakan ya samo asali ne da reaction
in iyayen ta alokacin da aka
aura mata aure, suka yanke mata
anyar hukuncin da batayi tsammani ba, Sanadiyar wannan al'amari ya haifar da tsoro mai tsanani wanda ya hanata dawowa cikin dangin ta tsahon shekaru bila'adadun, sai yanzu ta tako kafa ta ho tare da taimakon
an uwan ta.
Abhi ya capke ya ce,"Kuyi hakuri ni naje na
auko ta da kai na, kuma ina so..........
"Dakata Sulaiman ai ba kai aka tambaya ba" cewar Baaba Huraira, (Mahaifiyar Asma'u) Ta cigaba da cewa,"Ki bu
e baki kiyi magana kowa yana jinki"
Sai a lokacin Ammi ta dafe goshin ta, tana dana sanin zargin Abhi da tayibda wannan Matar, ashe dama
ar uwar sa ce, Lallai hausawa na cewa, Gudu da waiwaye shi yake kawo mugun zato...Garin kishi zan jefa kai na cikin wani hali.
Ammi ke ta babatu cikin zuciyar ta, tana dana sani ita ka
ai.....Yayin da waje ya kaure da surutun, ina Abhi yaje tsahon kwanakinnan?
Asma'u ma akai mata chaaaaaaaaaa ana ta balbale ta da masifa, Kowa yana fa
a ban da Baban Sulaiman da yayi shiru na wani lokaci yana nazarin wani abu.....Minti goma ya
auka ya barsu suna ta tattaunawa, kafin ya daka tsawa wanda yara yara irin mu sai da ta sanya hanjin cikin mu ka
awa.
"Ya isa haka, nace kowa yayi shiru" Ya
aga idanu yana kallon Babangida, da Baaba Hurairah.
FADILA IBRAHIM
AL'ADARMU
Page 22
Fadila Ibrahim
ASMA'U ba anyi dake cewa kar ki kuskura ki sake nuna mana fuskar ki a zuri'ar gidan Daura ba, to meya kawo ki yanzu?

Ya ce da Baaba Hurairah,"Dama zaki tashi ki rungumi
ar ki da ya fiye miki komai a yanzu"......Ya dakata na tsahon wasu dakiku kafin nan ya
aura da cewa,"Kwanakin baya kin kwanta ciwo mai tsanani, likita yayi bayani akan cewa damuwa ce kika sa arai tayi miki illa, kuma sai kinyi taka tsantsan sannu a hankali sannan zaki rinka samun sauki, kin manta cewa kin sanar da ni babban damuwar ki shine kiga
ar ki Asma'u" Yanzu gata a gaban ki" shine kuke son ku kara koren ta" Baban Sulaiman ya fa
a babu annuri a fuskar na shi, zuciyar tashi ta dake babu sauran nuku nuku yau yayi niyar sai ya dakatar/ soke wannan doka wanda yayi silar da ake zagin su a garin Daura, kuma na cikin gidan ma suna janyo musu abin kunya, tun da ba Asma'u ka
ai ta kawo bare ta aura ba.........Ya cigaba da cewa,"Babangida kana ta tabbacin cewa na san jikar ka tayi cikin shege wanda sanadin hana ta auran saurayin data kawo daga waje shine shi kuma ya zagaya ya lalata Sumaiyyah" Dokar gidan Daurawa tayi tsauri da yawa, "Kalubale ne babba muke fuskanta, dokar tayi tsanani na rashin auran bare".
Ya
aga kai ya kalli Babangida ya ce,"Ka sani ai tun ina yaro nayi niyan a soke ta tun tsahon shekarun da Baba ya rasu, saboda tun a lokacin na hango zata haifar mana da babbar matsalar da gashi yanzu muna fama da ita" Baban Sulaiman ya karasa maganar sa.
Babangida ya amsa da cewa,"A gaskiya wannan ba magana bace, Sulaiman, kasan cewa soke wannan dokar yana nufin watsi da Al'adarmu ko?
"Wani AL'ADA wai?
Al'adar da ake ta fama da ita tana janyo mana matsala tsahon shekaru sama da arba'in" Cewar Baban Sulaiman
Baban gida ya ce,"OK na fahimce ka shiyasa kaje ka auro bare, kuma kasan kai ne wanda ya fara taka doka shiyasa ga
anka nan shima ya janyo mana nasa" ga kuma jikar ka nan ta fara kokarin kisan kai saboda tasirin rashin son AL'ADARMU.
Baban Sulaiman, ya
aga idanuwan sa da suka ka
a suka yi jazir jin zafin maganar da Babangida ya fa
a masa, ya ce,"Jifa na za kayi da magana Yaya?
Kalmar Yaya da Baban Sulaiman ya fa
a shi ya sanya Babangida nadamar maganar da ya wurga masa, amma a fuskar sa bai nuna komai ba, ya ce,"Da bakayi gigin
auko maganar soke doka ba da bazan fara fa
a maka wa
an nan maganganun ba"......Babangida ya kalli Asma'u da su Abhi ya ce,"
"A matsayi na na babba na yanke hukunci dani da Zuri'ar gidan Daura mun amshi bakuncin ku, kuma zaku cigaba da zama damu har karshen rayuwar ku, sai dai dokar hana auran bare tana nan, ba'a soke taba"Kuma ina garga
an baya da karsu kuskura su aikata wani abu makamancin haka, domin kuwa zaku fuskanci hukunci mai tsanani wanda yafi na su "
Babangida na gama magana ya tashi yabar falon, Matar sa ma tabi bayan shi, da sauran
an sa da jikokin sa, Baaba Huraira kuma ta matsa kusa da
an uwan nata ta ce,"Kai ne karami, kan mu a ha
e yake, bai kamata ka fara wasu magana mara da
in sauraro ba"
aga mata hannayen sa yayi kawai, ranshi ya riga da ya
aci, ya ce,"Kuje kawai" Shima ya tashi ya fita.....daga bisani sauran
an su Abhi kenan sukayi ta musabaha da juna suna farin cikin sake ganin juna....mu kuma muka koma gida tare da Inna mune, ban tsaya kowani sashi ba Sashen Grandpa
ina naje nayi sallama a hankali.
Jin muryar ta ce, Ya ce "Shigo mana" Na shiga na samu gu na zauna nayi shiru na
an wasu mintuna kafin na ce,"Grandpa ka koyi kwantar da hankali idan kuna magana da
an uwanka, akan maganar Al'ada da doka, tabbas ka fishi gaskiya, amma kafin ya fahimci in da ka dosa sai ya
au lokaci mai tsayi.....zan so kayi hakuri idan zuciyar ka ta sauko ka same shi ku zauna ku uku kuyi magana ta fahimta ba wai kuyi fa
a a gaban mu ba, Mu yara bamu da mantuwa, kuma muna bin abin da iyayen mu suke yi ne, yanzu gashi matar sa da
an sa sun bi bayan sa"
Grandpa ya gya
a kai, maganar da Anam take masa ta kwantar masa da hankali sosai, ya kawar da zancen ya juyo ya ce,"Almost forgot Anam"
"What Grandpa?
Ya kamata ace kina station ne, waya fito dake kuma?
Nayi dariya ka
an har da tafa hannuwa, na ce,"Jarumi na mana, tun da kai kaki musu kalaman da zasu sake ni, ai ni na canja miji ma wallahi"
Grandpa ya kwashe da wata dariya, ya juyo da fuskar shi daidai setin fuskar Anam, ya ce,"You mean Deen?
"NO" na bashi amsa, "Then Who? and How?
"He is Unknown i simply don't know him, amma yazo ya nuna musu video clip, and that video clip shows exactly what happened, shine suka sake ni bayan yayi beli na"
"Taya ya ya samu Video clip?