Sashe 51
Al'adarmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dana
aga ido na hangi wasu manya manyan kofuna masu murfi, na ce ,"To Umma ina zuwa bari na je sashi na zan zagaya ne"
Umma ta yi dariya ta sani babu wani dawowan da zanyi, illai kuwa ai ina guduwa ban dawo ba....nayi wanka nayi shirin bacci, dama na sani Ammi baza ta bar Papi ya dawo ba, karfe goma Ayman ya shigo da wani kofi biyu a hannun sa, yana mika min ya ce,"Umma tace kishanye, kar ya kai gobe"
Yamutsa fuska nayi, na kar
a na ajiye a gefe, ina juyawa naga malamin ka ya tsira min idanu yana kallo na, ya ce,"Ba ance ki shanye bane"
"Gaskiya ni Yaya uhm uhm, haka wancen karan ma ina sha, sai da na sha wahala, kuma kuma ance idan ana sha wai ciki akeyi Allah kuwa"
Ayman ya kyalkyale da dariya, ya ce,"Ko kisha ko na miki
ure, ni da nake so kafin ki koma hutun nan an sama Papi kanwa,"
Na zare idanu, na ce saboda bakai kake haihuwan ba ko, ina bu
e kofin kamshin su na'a na'a da kanunfari ya daki hanci na tuni na ji amai ya taso da gudu nayi ban
aki na kwararo amai sosai na galabai ta, har sai da Yaya Ayman yazo ya wanke min baki ya
auko ni ya kwantar dani saman gado yana min sannu.
To fah yau dai duk abin da nake
oyewa kowa zai sani......"Anam tunanin me kike yi ne haka, ina ta tambayan ki kin min shiru"
Yaya Ayman ke magana, na zurfafa cikin tunani nace,"Me kace Yaya nah"
"Cewa nayi, meke damun ki ne, nifa tun muna Turkey na lura kaman baki da lafiya sosai, ko zamu je hospital ne?
"Uhm Uhm am fine bana son warin abin nan ne" na fa
a ina tura baki.....Yaya Ayman ya
auki car keys, ya
auko zumbulelan hijabi ya yafa min, ya
auke ni cak har cikin mota sannan ya rufe, kai tsaye private hospital muka je.
Mun gama da Lab suka ce mu jira result, na zauna a reception ina hutawa, while shi kuma yana wajan doctor, ana kai result
in aka nuna masa, dama kuma likitan ya min scanning yaga abin da ya gani, a scanning letter
in ya nuna ina
auke da ciki 4 month.....Ayman yayi mamaki kenan tun kafin na tafi america na san ina da ciki shine na
oye ban fa
a ma kowa ba, nevertheless yanzu ta murna yake ciki Addu'an sa
aya Allah yasa wannan karan Baby girl ne.
Ni dai ina zaune naga mutum yazo yana ta sumbatar ciki na, Ayman na kokarin
e min ciki in public duk da karfe sha
aya tayi babu mutane sosai, na ka
ar masa da hannu, ina cewa,"Miye haka kuma"
Babu ruwan ki tsakani na da Daddy's girl ne,kuma muna fushi dake Mum" ya fa
a yana bu
e rigar ya shafa cikin ya kai baki ya sumbaci cikin, ya ce,"Kiyi hakuri Daddy's girl, Laifin Mummy ne bata sanar dani da wuri ba, yanzu ki fa
a min wani hukunci zamu mata?
Na ka
ar masa da hannu ganin wasu nurses na kallan mu, na tashi na bar reception na isa bakin motar mu, ya biyo ni yana cewa haba Anam, "This is cheating ooooooo, ina magana da Daddy's girl shine zaki hanani"
e min kofa ni zan tafi gida bacci nake ji" ba musu ya bu
e min, ya ce,"Ba don ke ba oooo, sai don Daddy's girl"
Na dafe goshi na ina cewa, ai fa yanzu na shiga uku, nace,"Wai likitan ne ya fa
a maka, mace ne a cikin nawa?
"Nooooo shi cikin ne ya fa
a min, ni ki de na min magana ma, sai mun yafe miki ni da Daddy's girl".
Har muka karasa surutun da ake min kenan da zan fita ma
aukata akayi cak, kuma aka ce ai naci albarkacin Daddy's girl ne....ni dai bance komai ba.....ranar kam haka ya kwantar da kanshi gefen cikin, hannayen sa na saman cikin yana jin numfashin cikin, hakika naga abin mamaki ko cikin bacci ne wallahi hannun na sauka yake farkawa yana mayar wa.
Washegari kuwa, na tashi da safe naga wayam Yaya Ayman baya nan, na yi abin da zan iya yi agidan nawa, Riya
ar amana ta karasa min sauran, nayi wanka na shirya na tafi sashin su Ammi.
Na same su a tsakar gida, Papi na wasa a karamin motor
in Junior wanda yanzu ma ya dena hawa, While Junior kuma yana gaban wani lesson teacher
insa cen
angaren flat
in Umma, ana masa lesson....
Sai na hango Abu
ar aikin sashin su Ammi da Umma tana cin goriba aradu ban san lokacin da yawu na ya tsinke ba, na kokarta na zauna kusa da Ammi ina hangen Abu, ina yi ina zubar da yawu.....Ashe Umma tana lura dani.
Ban san ya akayi ba kawai gani nayi Junior ya kawo mun goruba har guda biyar, na
aga kai ina murna amma Abu bata wajan, Umma ce....Junior yace,"Umma ce tace na kawo miki, baa na koma gun lesson teacher na" ma gya
a kai ina cewa,"Kace da Umma na gode sosai"
Ammi ta kafe ni da idanu, tun ina ci ina basarwa da kallon da take mini har na kusan kwarewa, sai ga amai, da gudu na je famfon tsakar gida na kwarara amai na ba adadi duk abin da naji da safen nan sai da na amaye shi, ina gama wa na gyara wajan.....daga Ammi har Umma babu wanda ya motsa, sai bi na suke da sannu ko Allah ya raba lafiya.....kallon da suke min ya sanya na tashi sa
ab sa
ab na bar wajan na koma sashi na, bacci nayi mai hani'an.
Da yamma sai ga Ammi ta shigo da ledan viva alamar akwai abu a ciki......Hannu
ayan kuma ta miko min maganin tsaida Amai ta ce, Kisha biyu da yamma nan, gobe sai kisha
aya da safe....ga goruban ki nan Abhi ya siyo miki.
"Abhi kuma, nace mishi ina son goruba ne Ammi?, "Ah ah mune dai muka ga kina so, kuma da alama yana sanya ki amai shine idan kin sa wannan sai kici goruban ki salin alin babu amai, Allah ya raba lafiya ko"
Hmmmm ban ma san me zan fa
a ba, wato Umma da Ammi ko............nevertheless kar
a nayi ina godiya don wallahi dama ina so.
Ammi na tafiya da kyar na sha maganin nan, na hau cin goruba don wallahi ko abin ci ban ci ba....maganin ya fara sani bacci haka nayi ta cn goruba.
Da misalin karfe shidda na yamma, Ayman ya dawo daga aiki a gajiye, sashin su ya shiga kai tsaye yayi kwanan falon sa, ya shiga
aki sai da ya watsa ruwa, yayi shirin sallahn magrib sannan ya fito ya nufi kwanar da zai kai shi karamin falon Anam, Ya ilahi!!!! abin da ya furta kenan a lokacin da yayi kicibus da ita tana zaune a kasa dirsham, kanta na saman kujera, yayin da ledan goruba ne a gefen ta, kwalin maganin amai na gefen hannun hagun ta,, gaban ta kuma taci yafi kwallo goma, ga kuma guda
aya a hannun ta tana gwaguya bacci yayi awon gaba da ita.
Ayman ya gyara wajan, ya kwashe goruban da ta ci, sannan ya
auke ta cak yaje ya kwantar da ita saman gado, ya kashe wutan ya bar mata karamin fitilar gefen gadon ya sassauke window, ya kunna ceiling fan, saboda ita Anam bata cika son sanyin A.C ba idan tana bacci musamman yanzu da take da ciki ma, ko dan lafiyan Babyn ta.
Tun daga ranar, Anam bata da aiki sai nacin goruba, abinci ma sai anyi da kyar kafin take ci, Ammi tayi fa
an tayi mitan har ta gaji, tana fa
a ta ce,"Ko sauran cikin da kikayi Anam bakiyi wannan abin ba cikin Junior ma bai zo mata da laulayi ba, sai ma cin abinci, cikin Papi ma haka to amma wannan cikin sanabe da ka
ibiri ya masa yawa, ABHI ko murna yakeyi yana cewa,"Ku kuwa kunji kamshin kishiya ba dole ku rikice ba"
Ammi tace ,"Allah ya sauwwake na rikice akan wata kishiya, bayan nima ina da Mijin ko ya kikace Umma,Umma ta kat
a tana cewa,"Ni me zai dame ni ina da Junior
a guda".....Abhi dariya ya ringa musu, ni kam ta shi nayi na tafi
aki saboda kwarnafi da na rinka ji yanda kikasan zan suma....Ayman ne ya lura dani sai ya biyo ni
aki, ina zuwa kuwa na fa
i saman kujera suma nayi.
Ayman ya kirawo Abhi da gudu, suka zo
angare na, Abhi ya hau duba ni, duk basu gano dalilin suma ta ba, sai da Abhi ya tatta
a zaman babyn alokacin ma watan babyn bakwai....Abhi yace su kwantar da hankalin au juyi ne, babyn ta juya ne....Umma nata hamdala.
Cikin dare na farfa
o, na hau cin goruba, kasancewar Yaya Ayman na gefe na yana bacci to bai sani ba, naci ma'ishi sannan na tashi na je kitchen don ina
an jin yunwa, na zo saukowa daga kan stair case ne na zame wallahi haka na fa
o tun daga zama har kasa, ihun da nayi shi ya tashi kowa daga dogon baccin da nakeyi, Yaya Ayman ne ya fara kawo mun agaji, sai dai ganin halin da nake ciki, ya sa shi daskarewa a wajan....jini ne ya balle yake ta kwarara, nikuma ina kwance ban san inda hankali na yake ba.
Abhi da Umma ne suka iya kama ni, suka kai ni mota, Ammi ta fa
a ma riya ta kula da yara, ita ta riko Ayman ya zauna a gefe na, ya rike min hannu, ina kallon duk abin da suke yi da idanuwa na amma bana iya motsa ko
an yatsa na....har muka isa asibitin ina cikin wani yanayi... yayin da babu abin da ke fitowa daga baki na sai Abhi ku duba halin da baby take ciki, Abhi zaku rasa mu dukkan mu....Ammi da Umma suka toshe min baki , na
aga idanuwa na kalli Yaya Ayman yadda ya ke bina da kallo hawaye ne kawai suke zuba daga cikin kwarmin idanuwan sa.