Sashe 6
Al'adarmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ku kasance tare da Diela domin samun labarai masu fa
akarwa gami da Nisha
antarwa, ni kuma In Shaa Allahu ba zan ta
a baku kunya ba.
AL'ADARMU
Page 05
FADILA IBRAHIM
ISTIKLAL
TURKIYYAH
Da misalin karfe biyar na yamma ina zaune a
aki na ina research akan wani soup wai Margi special .....Adamawa, Gombe, Yobe, Borno wai su suke miyan wanda ake yin sa da Allaiyahu/Spinach da Yakuwa mostly ana kiran sa Sour sorrel, sannan ana saka cat fish wato kifin tarwa
a, Miyan dai yamin kyau amma ban san ya
anon nasa zai kasance ba......Nace i'll once try the soup.....sai ga Abhi ya shigo cikin shirin sa tsab.....Ammi na bayan sa, nayi musu murmushi kwatan kwacin murmushin da suke min, ina cewa ,"Abhi sai ina kuma?
Abhi yayi gyaran murya sannan ya zauna daf da ni ya rike min hannuwa na ya ce,"An kira ni aikin gaggawa Anam a Nigeria, zan tafi yau amma in Sha Allah ba zan jima ba, idan na dawo kuma na muku alkawarin zamu ha
a kayan mu daku zan koma Nigeria In Sha Allah, ya tsagaita.
Sannan ya cigaba da cewa, "Zan nuna ma
an uwa na cewa ina da iyali nima, zan sanar da kowa, ko da kuwa baza su amince da ku ba.....zamuyi rayuwar mu mai da
i ko da kuwa ba acikin zuri'ar Gidan daura ba, ku dai ku kasance cikin shiri har zuwa san da zan dawo.
Nayi murmushi na kama hannayen sa ina murna na ce,"Hhhnnn Nigeria, are you serious Abhi?
"Yes off-cause, am serious dear" ya amsa min.
Ban kuma magana ba, ni da Ammi muka raka shi Instanbul Int.
Airport, kamar kar mu rabu haka muke ji ranar....sai abin ya zame mana kamar yau ne rana ta farko da Abhi zai yi tafiya ya bar mu, I can't say but wallahi deep inside my heart ina jin wani feeling which i cannot even express it out, not only me oooohhh, both Ammi and Abhi too...
mun kasance cikin wani yanayi na kunci a fuskar junan mu, ni dai na sa shi a matsayin saboda bama son tafiyar Abhi ne....ban kawo komai apart from that cikin zuciya ta ba......at long last Abhi ya mana waving da hannu bayan ya shiga jirgi, muna reception, Ammi ta rungume ni tsam muna jimamin tafiyar Abhi wannan karan abin sai ya zame mana sabo, duk dama tun da Abhi yazo ba suyi wata rigima da Ammi ba, babu wanda ya
aga masa hankali, infact sai ma kwantar masa da hankali muke yi muna faranta masa rai.
Sai da muka kwashe awa
aya bayan tashin jirgin su Abhi sannan muka koma gida...muka cigaba da harkokin mu kamar yadda muka saba, ranar ma na samu student
ina suna jira nazo na musu class...har kusan su goma....ban wani jima ba muka fara aiki in da muka yi Birthday cake, Chicken shawarma, Grilled cat fish, red velvet cupcakes, mini pan cake, Potatoes flat bread with egg sauce,da sauran abubuwan da baza a rasa ba......before you know it na gaji sosai haka suka tarkata komai suka tafi dashi ni ban ma damu na ci ba saboda ina jina cikin wani yanayi mai wuyar fassarawa.
Zaria, Kaduna State
Monday, 7am
Yau ya tashi cike da kuzari daga baccin safen da yayi, tsaye yake gaban wani chukurku
en akwatin sa na karfe tun na mahaifin sa, da alama anan yake zuba kayan sa masu kyau....dubawa yake yi duk cikin yadikan wanda ake ma lakabi da ishirun ka maraya sune guda hudu an goge su an tsaftace su sannan an killace su cikin akwatin karfe, hannun sa ya kai ya janyo coffee brown
in na kusa da karshe ya yi murmushi har sai da sign
in murmushin ya fito tun daga makogwaran sa zuwa bakin sa.
Sai da ya sanya kayan sannan yace,
"Yawwa perfect"
Cikin zuciyar shi yana ta tunanin interview
in da zai je shi ya tokare masa zuciya, ya kai duban sa ga tarun littafan daya kwana yana karan tasu gudun saboda kar ya kasa amsa tambayoyin da za a tambaye sa, Shekara hu
u da gama degree amma kwalin na nan a a jiye, samun aiki ya gagara.
Sai da karanto addu'o'in sa daya saba sannan yasa kai ya fito tsakar gidan.
Kan barandar
akin Umman sa, Inna ke zaune tana cin breadi da kwai da shayin lipton, tana ganin ta yafito shi da hannu.....ya tafi wajan kai tsaye....akwai wani plate wanda ta rufe ta aje a gefen ta shi ta
auko ta mika masa tana cewa," Umman ka mugun hali gare ta na bata ta ki ci, ungo kai kaci kafin ka fita"
"Aa Inna kici abin ki, ni nama yi latti ba zan tsaya cin komai ba" ya fa
a yana warware wata takardar dake hannun sa yana san ya ta cikin CV
in sa, sai Inna ta ce,"Dama halin ku
aya, daga kai har Umman taka, sai ka tafi cen kai ta fama da yunwa" sangamemen saurayi da kai kaki aure"
Aiman yayi murmushi ya tashi ya tafi don yau baya jin tsokanar, Allah Allah yake ya tafi Interview
innan.
, Umma tana ta jefa
an wake gashi anyi layi sosai masu saye suna ta jira....kuma dama shine mai sanya musu ita kuma tana jefawa, yau kuma saboda zai fita interview sai ya kasance aikin yai mata yawa.....ya share zufan da ya keto mata kasancewar suman gashin sa mai kama da
an india tayi yawa sai ya goge zufan ya nufi wajan Umman nasa ya durkusa yana cewa kai yi maza ka miko na nawa za a sanya maka?
Yaron na cewa "Na
ari da hamsin anan wajan, nan kuma na
ari"....a daidai lokacin Umma ta ke cewa" Haba Aiman kai da zaka tafi Interview, kake neman magana ai gwara ka tafi da wuri saboda kar kayi latti ka rasa aikin nan"
Murmushi Aiman yayi a lokacin ya gama sanya ma yaron, yana cewa "Na gaba, Sauri fa zaku rinka yi"
Ummu tayi murmushi ganin ko sauraran ta ma baya yi, har ya gama da yaran ya wanke hannayen sa, sannan ya ta shi yana cewa, "Umma na ki samin albarka"
Umma ta kalli
an na ta cikin so da kauna, kamar ta rungume shi tsabar jin da
in abin da yayi mata, cikin kulawa ta ce,"Allah ya tsare mun kai a duk inda kake,Allah ya baka sa'an abin da kaje nema, Allah kar
a mana addu'ar mu, Allah ya cika mana burikan mu.
"Ameen Umma na, ya fa
a a daidai lokacin da ya kai bakin kofar gidan nasu mai kofar buhu ya
aga ya fita yana murmushi.
Sauri sauri gudu gudu, ya isa bakin titi, a dai dai wannan ga
ar wani yaro
ya cimma masa yana mika masa ku
i yana cewa,"Inji Umman ka, wai na kawo maka wannan"
Mamaki ya sashi kallon yaron yana kara kallon ku
ari biyar ne, murmushi yayi ya sa hannu ya kar
a yana cewa, "Ka ce mata na gode ko"
Mashin ya tara ya hau ya ce ma mai napep
in,"Mallam Kai ni ABU pls
Suna hanya sun biyo ta wajan da babu mutane sosai, sai mai mashin
in sa ya hango wani mutun yana sa mishi hannu, da alamar yana cikin wani hali ne, Aiman ya ce,"Tsaya mu taimaka mishi"
Tabbas mutum ne an chaka masa wuka a ciki, ya galabaita ya zubar da jini, jinin ya bata mata kaya kaca kaca, a dai dai wannan ga
ar kuma ya
suma baya cikin hayyacin sa.....a haka Aiman ya tallabo mutumin suka
aura shi a mashin kai tsaye *Ahmadu bello university teaching hospital Shika* suka nufa anan aka kar
e sa emergency.
Aiman da jini ma duk ya bata mata jiki, ya tsaya a waje yana tausayin bawan Allah, mai mashin
in sa kuma ya tafi, yayin da shi kuma Aiman babu batun zuwa Interview, ya nemi waje ya zauna yana jiran likitocin, wanda suna fitowa aka mai ca har da
an jaridu.
Shin miye alakar ku da mara lafiyan daka kawo?
Aiman rasa abin cewa sai kawai ya yanko karyar cewa Uncle
insa ne, zai je interview ne sai ya tsince shi a bakin hanya.
Likitoci suka ce ya biyo su offishin su....haka ya bisu duk dama shi bai ha
a komai da mutumin ba amma sam hankalin shi yaki kwanciya da al'amarin.
Likitocin suka fa
a masa cewa,"abin da yasa muke ta maka tambayoyi saboda anyi attacking
aya daga cikin babban likita wanda sananne ne a fa
in Nigeria, shiyasa dole a zurfafa bincike a wannan case
in sannan kuma majinyacin da yardar Allah zai samu lafiya saboda wukar bata yi masa illah ba....sannan mun sanya babban tsaro a ward
in,....Tun jiya ake ta haskawa a BBC cewa an kai ma wasu likitoci da suke ai a
asashe daban daban a babban asibitin dake Abuja, an kai musu hari su uku kuma ciki har da Dr.SM Daurawa.....likitan ya tsagaita, zamu rike sa batareda sanin kowa ba, kai har ta
an uwan sa ma....don dama BBC ta haska cewa an samu likita biyu kuma basu da rai duk sun koma ga mahaliccin su.... sauran shi ka
ai ne.....da wannan damar zamuyi amfani don a kama wa
a sukaci zarafin manyan likitocin mu.
Aiman dai na zaune a wajan amma bai fahimci ina labarin ko ince ina likitan ya dosa ba, hakika ya sanya kanshi cikin matsalar da bai san ta ina zai shawo kan al'amarin ba.