← Book details Al'adarmu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 49 OF 54

Sashe 49

Al'adarmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Shiru kawai nayi ina kokarin zame jiki na, sai kuma naga yana kokarin fa
i, nayi saurin tallabo sa ina cewa "Yah Ayman zaka fa
i fah"
Kokarin janyo shi ne kawai ya fa
o jikina muka fa
a kan lallausan gadon namu, kallon soyayyah....tsahon minti uku aka bubbuga mana kofa shine nayi saurin sauka na shige bayan gida, Ina jin Abhi yana masa allurar bacci, yana tambaya ina Anam kuma....shi kuma yana cewa,"Ba ta nan" Abhi kam har da guntun fa
an sa wai meyasa Anam take haka ne, ina
kuma ta tafi, ta bar mara lafiya"
"Noooo Abhi kar ka damu ta kusan dawowa ay, ruwa taje
auko min"
"Ruwa" Abhi ya fa
a yana sake kallon wani ha
en glass jug mai kyau cike da ruwa da cups
in sa a gefe Abhi ya ce,"Wane ruwa kuma ban da wannan ruwan, da naga"
Ina toilets dariya kaman ya....sai da Abhi ya fita sannan na kulle ban
aki nayi wanka na cikin natsuwa don rabo na da wanka na manta.

Na fito na same shi, tuni ya shirya cikin wasu kayan bacci marasa nauyi complete set, riga da wando, jikin sa yayi weak saboda allurar da akayi masa, yana kwance na rufe shi da lallausan bargon dake kan gadon, na rage gudun A.C
in, Tun kafin baccin ya
auke sa ni kawai yake bi da idanuwan sa.

"Anam"
Ina tsaye ina kokarin taje gashi na baki mai tsayi, nima dai skin tide na sanya brown color ya hauro sama ya rufe min ciki, sai na saya half vest wanda ta kana iya hango shatin fatar wajan fari fat abin sha'awa, nan kuwa sipiku da boobs sun bayyana wanka ya bi jiki, murmushi nayi ina kallon sa, amma na kasa zuwa wajan sa saboda ina so ne yayi baccin.

"Anam ba kya so nayi bacci ko" Na sake jin muryar ta sa, da mamaki na kalle shi, Yah Ayman me kake so to"
"Ke nake so"
Kunya sun hanani karasawa in da yake nace,To ni kuma me zan maka Ya ya nah?

"Zo kiga ni mana kanwata"....hakanan na isa gare shi, ya tashi ya zaunar da ni sosai, sannan ya koma ya yi matashi da kafafuwana, hannaye na suna saman kan sa da bayan sa, Ya ce,"Ina so naji
imin mata ta ne, a kusa da ni, bana son kina yin ne sa da ni Anam".......ko minti
aya bai kara ba da yin maganar bacci mai nauyi ya
auke sa....na jima ina kare wa kyakkyawan fuskar sa kallo hakika Yaya Ayman kyakkyawa ne, ainahin kyawun bakin bahaushe ne suka bayyana a fuskar tashi, nima a haka baccin ya
auke ni.

Khausar ta shigo ba excuse tana kokarin cewa,"Anam kizo ki......tana ganin duk munyi bacci, cak ta tsaya tana kare ma
akin kallo, hakika duk daular da take ciki bata kai daular da Anam take ciki a yanzu ba....amma duk da haka tana murna da rayuwar da takeyi, suma kuma tana taya su farin ciki, saboda ita ma ta wuce wajan don mijin ta ya nuna mata asalin kauna, tun bata son shi har ta fara son shi.......tana cikin wannan tunani, ta ji Ammi na kwala mata kira, fita tayi tana rufe musu kofa.

Ta fa
a musu Anam da Ayman suna bacci....Ammi tace,"Lallai yarannan sun goge mana hadda, mu muna nan su kuma........Abhi ya katse ta yana cewa,"Ah ah dai Ammi, yanzu dai mu je mu bar su suyi baccin su.

Abhi ya riga kowa fita saboda, dama akwai in da za shi, kai tsaye ya shiga mota ya fita, Ammi da Umma kuma sune karshen fita suka rufo musu main kofar shiga gidan.

The next day
Today was a brand new day in my life, Hakika ban ta
a jin farin ciki irin na yau ba, na riga yaya Ayman tashi, babu abin da ban yi ba na har da abinci don kitchen
in gidan ya bani sha'awa.

FADILA IBRAHIM
AL'ADARMU
Page 39
Mallakin Diela
The next day
7:00am
Today was a brand new day in my life, Hakika ban ta
a jin farin ciki irin na yau ba, na riga yaya Ayman tashi, babu abin da ban yi ba na har da abinci don kitchen
in gidan ya bani sha'awa.

Bayan na gama aiki na rufo kofar na bar shi yana ta bacci saboda sleeping pills da ya sha...kamshin turare na shi yayi musu iso yayin da suke dining suna breakfast, rungume Abhi na nayi ta baya ina gaishe da Umma da Ammi, amma kowa yayi ban za dani.

Ammi ta ce,"Come and sit quietly"
Na zauna ina kare musu kallo don wallahi ban san dalilin wannan kallon da suke min ba, ina cin abinci, na
aga kai ina cewa ya bakwa magana ne ko
an hira?

"Umma ta dafe goshi tana son tayi dariya amma basa son su
ata plan
in su, " Na kai one spoon, na kuma cewa "Kun duba Yaya Ayman ne, naga babu wanda ya tambaye ni..........

For goodness sake, Anam ta yaya zamu iya duba sa bayan kina nan, wai ke ko
an kunyan mu
innan ma ba kya ji?.....Ammi ta tambaya
"Kunya kuma name kenan, me nayi kuma Ammi da zan ji kunyan ku????

Ammi ta janyo ni muka shiga daga ciki.......cikin zuciya ta kuma nima ina ta sake sake, Yes nifa lifestyle
ina is different from northern woman, ina fatan kun fahimci haka readers....ni ba
ar al'ada bace,.....shiyasa wani lokacin nake dressing
ina ko oho, because i don't follow, tradition , culture or tribe, perhaps i do what i like"
Ammi ta janyo ni
aki tana cewa, "Anam, bai kamata ki shiga
akin Ayman har ki kwana ba, sai mu ne zamu tsai da ranar da zamu kawo ki
akin mijin ki, su haka suke yi, saboda al'adar bahaushe kenan kunya"
"What"You mean tradition?

", Ammi kin san halaye na, ni bana son Ala'ada"
"Ya zama miki dole kuma kiyi koyi da wasu daka cikin Al'adun bahaushe the way i did".......But Ammi..........Nayi kokarin magana ta katse ni.

"Da kyar na samu na bu
e gefen bakin na ce,"Ammi takura haka, and after all is not my fault Yaya Ayman ne yaaa..............."Keep quiet Anam, ban tambaye ki ba, i just want you to follow the rules.

"Ammi ku kuka fara cewa na kai Yaya Ayman sashin sa Umma ma har da cewa, muyi addu'a and yanzu kuma you are coming up with something else wai A'L'ADARMU....ina ce dai Yaya Ayman
in is my husband"....

Ammi ta dafe forehead, fita kawai tayi don ba zata iya cigaba da magana ba, ta juyo tace, kuma idan na ganki a falo sai na yanke kafar nan, yadda tayi hausan ma shi ya ban dariya don har yanzu ba wai mun iya hausan bane sosai.....amma haka na samu waje na zauna saboda nayi nazari akan maganar nata.

Na jima a
akin na ma kasa fita, sai ga Umma da Ammi sun shigo da wasu kaya niki niki, suna ta shawarwari ban san dai me suke cewa ba, cen aka banka
o kofar, Ayman ne ya shafa keya yana gaishe da Ammi da Umma,
Duk suna mishi kallon mamaki, ya ce, Ammi nazo wajan Anam ne"....Ammi ta ce ,"Gata ai ta nuna masa ni, suna shirin barin
akin suka ga ya rungume ni a gaban Umma da Ammi babu ruwan shi, ya ce,'Anam na tashi ban gan ki a kusa da ni ba,Ko na sakan guda bana son naga kin yi nesa dani".......Ammi da Umma kunya ta sanya su fita suna girgiza kai, Umma na cewa,"Ai yaran namu na yanzu babu kunya ko ka
Ina kwance a faffa
an kirjin sa yace,"Anam zamu fita da Abhi ne ko zaki raka mu ne?

Na girgiza kai nace,"Kuje kawai Allah ya tsare min ku"
"Amin ya rabbi" tare muka fita zuwa falon Abhi yayin da ni kuma na juya na koma falon Ammi na samu Khausar suna ta shiri, ta ce,"Ai zamu kai ziyara ne
aura gaba
ayan mu, na gya
a kai ina wasa da su Ayman da Anam, Junior kam ya
ane baya na ya makala hannayen a wuya na.Ammi da Umma kam sai faman shirya akwatuna suke yi, kaya ne niki niki kama daga kan laces, shadda, atampha, material, abayas da hijabai da gyale da dai sauransu.

Hira ka
an nayi na koma sashi na, dani da yaran na samu Yaya Ayman ya ci abincin ba laifi, sauran na zuba mana abincin muka ci muka yi hani'an, mu kayi raha a falo daga bisani duk sukayi bacci, nima kuma na tura kofa na shiga ciki sashi na, wato wani corridor ne nabi wanda yake kunshe da karamin falon shakatawa, mai
auke da kujeru L-shape dai dai falon, coffee brwon and white ha
e da labule Coffee brown and na cikin white, dankareren T.V stand fari sol mai wuta, da kuma smart samsung T.V, hakika falon ya ha
u makura, sa'annan da akwai kofar
akin nawa, wanda ina shiga dankareran hoto na ne manne a bangon gadona, wanda bana mantawa shine a gidan mu na turkey, ina tsaye na kura ma hoton idanu, naji muryar Yaya Ayman yana cewa,"Ba zan ta
a manta wa da wannan hoton ba, saboda shina fara gani kafin ke.....view
in har yanzu yana idanuwa na First look"
Yana kai wa nan ya zo ya rungume ni, yana cewa,"Meyasa kika karya min zuciya lokacin dana shirya muyi rayuwa mai da
i Anam?

Kasa amsa masa nayi,tsabar ina jin nauyin abin da nayi,Murmushi yayi ya juya yana cewa bari na je wajan Abhi, ki shirya mana kayan mu gobe In Sha Allah duk zamu tafi Daura.

Har yayi nisa sai ya juyo yace,"Anam i love you" Wani farin ciki ne ya ziyar ci zuciya ta na runtse idanuwa na har ya fita daga
akin.

The next day
Karfe takwas dai-dai gaba
ayan mu mun gama shiri, mun fito as one family, muna Abuja International airport, flight
in karfe takwas zamu bi....muna tsaye ana gwada kayan mu ana dubawa, naji yan rike min hannu duk tunani na Ayman ne, nayi saurin juyawa idanuwa na suka sauka akan Sharaffadeen (Deen).
Chapter 49 · 0% Book details