← Book details Al'adarmu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 54

Sashe 18

Al'adarmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sanin cewa ko nayi bori akan mu koma Turkey Ammi ba yadda za tayi ba, wallahi na fara tsoron mutanen Daura ne, gani nake kaman mugaye ne, ni bana son a rinka takura ma mutum akan abin da bai kamata ba, ko kuma dai bab fahimce su bane, don an ce mutanen katsina bama Daura ka
ai ba ma baki
aya suna da karamci........Tashi nayi kawai na shirya cikin riga da wando palazo, na sanya wanj dogon hijabin Ammi na sallah, na sanya flat cover shoe
ina, sannan na
au waya ta da jaka ta na fice na samu Ammi tsaye wajan famfo tana
iban ruwa.....

Na ce,"If something bad happens to me, i hope you will reflect on your role in the situation and take responsibility for your actions"........
na kama kai na, na bar wajan ina mai addu'an kar Allah ya amsa addu'a ta, na fa
i hakan ne saboda wallahi ina son Ammi ta yadda mu bar Daura mubar komai, kawai mu koma
asar mu turkey....amma kuma ta kasa fahimtar in da na dosa, Ina wannan tunanin har na samu abin hawa na hau batareda nace mishi ga in da zani ba tsabagen tunani yamin yawa a kwakwalwa ta.

Fadila Ibrhaim
Comment, Vote and Share
AL'ADARMU
Page 13
Na kama kai na, na bar wajan ina mai addu'an kar Allah ya amsa addu'a ta, na fa
i hakan ne saboda wallahi ina so mu bar Daura mubar komai, kawai mu koma
asar mu turkey....amma kuma ta kasa fahimtar in da na dosa, Ina wannan tunanin har na samu abin hawa na hau batareda nace mishi ga in da zani ba tsabagen tunani yamin yawa a kwakwalwa ta.

Munyi akalla tafiyar minti goma kafin mai napep
in ya waiwayo yace ,"Ranki shi da
e ina zaki je ina ta tambaya?

Sai a lokacin na dawo daga zurfin tunanin dana fa
a, na ce,"Ohhh ya hakuri" , Cikin gurbatattiyar hausa ta wacce ban gama iya furta kalmomin ba na sake na ce," Tudun waa daa" mai napep ya yi
ar karamar dariya dai dai lokacin da wani yake kokarin tsayar da shi a bakin hanya, muka tsaya.

Fuska ta tana kallon gefen hanya, yayin da tunanin zuciya ta ma ya banban ta da abin da ke kunshe a cikin fuskar tawa.....da sallama ya shigo ya zauna gefen dana zauna yana cewa,"Aboki na, ka kaini wani restaurants da ka san abincin su akwai da
i please ni ba
an gari bane"
Mai a daidai ta ya ce,"An gama, ya ka
a Napep
in muka yi gaba.... bamu tsaya ko ina ba sai daidai Eatery
ina, na sauka na biya na shige yayin da gate man
in suke aikinsu
yadda ya kamata.......na shiga ba da jimawa ba ina ta duba abubuwan da ya wakana resto
in, sai naji ana min magana ta baya na.

Zazzakar muryar sai tayi min kama da muryar Abhi na hakan ya sa na juya da sauri ina kare wa mai muryar kallo......Kasancewar akwai wata kujera a kusa da shi hakan ya taimaka masa wajan dafa kujerar yana cewa,"Allahumma barik" ya fa
a a daidai lokacin da ya dafa kujerar zuciyar shi na cigaba da bugu sosai saboda tabbas idanuwan sa da gangar jikin sa sun tabbatar masa da cewa Anam ce.

Duk da kuwa ya sani bai ta
a ganin ta a zahiri ba sai a hoto, amma kuma yana da tabbacin ita
in ce ya gani a gaban sa yau saboda gangar jikin sa ta aminta da hakan, ya fa
a a cikin ran shi ya ce,"Lord so soon" ma'ana Allah da wuri haka, yau fa ya iso Daura, sai gashi Allah ya ha
a sa da ita......."Mallaam am talking to you" Yaji salon nata muryar tana yi masa magana jin shirun ya yi yawa.

Da kyar Aiman ya iya tattaro duk kan natsuwar sa, ya dawo da hankalin sa zuwa gangar jikin sa, ya kuma kara bu
e idanuwan nasa, yayin da ya
aure fuska babu yabo babu fallasaa, kadaran kadahan in ji hausawan Katsinawan mu.....Aiman ya ce,"Don Allah ki taimake ni da abinci ko da ba yawa, yunwa nake ji"
a ga kai nayi ina kallon sa, Nayi mamakin wani abu da naji ya tokare min zuciya ta kallon idanuwan sa da nayi shiya janyo min hakan, sai nayi blaming kai na, sannan na kama gaba na bayan na bada order cewa "a ba shi take away na fried rice da meat guda
aya" Sannan na wuce bench
ina na zauna....

Na kwantar da kai na saman teburin da yake gaba na, rasa ya akayi na fara sa kai na cikin damuwa da tunani.....hakan na da nasaba da rashin Abhi a kusa da mune ko ko dai girma ne ya fara kama ni, Toh amma obstacles
in da muke shiga ya fara yawa........Knocking bench
in a kayi, Shin waye kuma zai takura min sai da nayi a kallah sakan uku kafin na
aga kai na,
na duba naga ko waye amma wayam babu kowa....sai wata paper da aka ajiye a saman bench
in an manne ta da ku
in Turkey bandir biyu......mamaki ya sa na fita reception babu kowa, na fita waje shima dai wayam babu kowa.....ai ban ga ta zama ba na hau a daidaita na koma gida da sauri saboda na sanar wa Ammi amma sai na tarar da wata dramar da tafi ta kullun wai anzo neman aure na.

Tabbas ina kokarin shigowa gida naga motoci sun kai biyar manyan jeep, da wasu maza a balcony/ barandar shiga sashin Grandpa....da kuma manya manyan tsadaddun akwati na masu kyau....sai dai sanin cewa ba hurumina bane sai nayi sashin mu.

Ammi na zaune ita da Mummy Khausar, da Khausar
in suka ganni na shigo, Khausar ta rungume ni tana cewa "Nayi missing
in ki sister"
"Sister Khausar saukar yaushe kuma, shine baki kira ni kin fa
a mun ba da ban fita ba" Na tamabaya ina murmushin ganin ta.

Khausar tace,"Wallahi muna fitowa daga exam paper karshe, dama na ha
a kaya na shine kawai na taho ko driver ma ban jira ba"
Na gya
a kai ina gaishe da Ammi da kuma Mummy Khausar....na samu waje na zauna ina da
a kwa
aituwa na sanar da su labarin dake kunshe a cikin zuciya ta sai dai kuma labarin da na tarar shi ya fi
aga min hankali.

"Anam kayan na gani ina so aka kawo, ciki har da akwati nan lefe da kuma kayan sa rana......amma Grandpa
inki ya ki amince wa da bukatar su, Babangida ne ya dage akan za a
aura
auren ku da shi *Sharafaddeen Gaddafi* tun da shima Grandpa ya auri
aya daga cikin
an sarkin Daura kuma an yarje masa" cewar Mummy Khausar tana jimamin maganar......Ammi ta ce,"Wacece Grandpa ya aura a gidan sarki?

Mummy Khausar ta ce,"Inna Mune, mahaifiyar mu, ai
ar gidan sarki ce gaba da baya, kuma a lokacin an so a hana Grandpa auran ta, amma hakanan suka hakura suka bashi, yanzu kuma sun ce tun da tsatson su ya gani kuma yana so don haka babu wanda ya isa ya hana su" a cewar mai martaba yanda suka hakura suka bayar, haka muma zamu hakura mu bayar"
Tun da nake ban ta
a jin bakin ciki irin na yau ba, ban ta
a jin kamar nayi nesa da kowa ba sai yau, ba zan iya misalta bakincikin dake kunshe cikin zuciya ta ba a wannan lokacin, nesa da su ne ka
ai zai sama ma zukatan mu maslaha a tsakanin mu da su.......kwaso passport
in mu na zuba su saman jikin Ammi nace ,"This is the right time da ya kamata mu koma Turkey Ammi, lets start packing because ba zamu zauna mutanen nan su rinka anfani da mu ba" Na fa
a ina kokarin sauko da trolly
in mu manya manya guda biyu ina kokarin bu
e wardrobe Ammi ta dakatar da ni da sauri.

Bakin cikin dakatar dani da sukayi daga Ammi har Mummy, zamewa nayi kasa cikin tsananin damuwa sai a lokacin hawaye suka soma sauka daga kwarmin idanuwa na, wai shin ribar me Ammi zata ci idan tayi hakurin zama da mutanen da ba kaunar mu suke ba.

Ke kike ganin kamar ba kaunar mu suke ba, cewar Ammi, dama cen halin su ne ba akan mu aka fara ba kuma don hakan ya faru bazamuyi saurin datse alaqar da muka soma tare da su ba".....saukin abin ta
angaren Inna mune ne, ba daga wajen su Baban gida ba, kuma shi Grandpa baya son hakan ta kasance saboda ba Al'adar mu
aya da tarbiyar da aka baiwa yaron ba.
........Mummy Khausar ce tayi ta bamu hakuri daga bisani Khausar ta ja ni waje ita ma tana ta kwantar min da hankali.

Muna zaune daga bakin kofa naji Mummy Khausar take da
a yi wa Ammi bayanin zuri'ar su Hamdalat Gaddafi da kuma
an su Sharafaddeen, ta sanar dani cewa Mahaifin Hamdalat Kani ne ga Inna mune wanda suka ha
a uba
aya.

Mahaifin Hamdalat Gaddafi shine wakilin zaure a masarautar Daura, Allah ya bashi damar auran mata hu
u kuma ko wacce da yaren ta, da kuma kabilar da ta taso, akwai Bahaushiya, Kanuri, Fulani da kuma Bayarrabiya wacce ita ce amaryar karshe daga ita ta rufe kofa sannan ita ce mahaifiyar
Hamdalat Gaddafi..Hamdalat wato Momma....ita ka
ai mahaifiyar ta ta haifa.....duk da ta taso a cikin addinin musulunci amma daga baya sai ta juye ta koma
abi'un yarbawa kasancewar cen garin mahaifiyar Edo State aka tura ta karatu, ta dawo ne ta fara aiki a wani babban hotel a cikin garin Daura sai Allah ya ha
a ta da mai hotel
in wato *Gaddafi*
mahaifin Sharafaddeen....*Gaddafi*dai Christain ne kuma
an asalin kabilar Igbo Shi da iyayensa kafin su koma ga mahaliccin su, amma ya tashi cikin kabilar hausawa
sunan sa ma ya samo asali ne zaman shi cikin Hausawa.......
Chapter 18 · 0% Book details