Sashe 5
Al'adarmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ban ce ba amma kana naka Allah ma yana nashi Inna"
"Ga dukkan alamu sun nuna kana son bijire mana Sulaimanu" cewar Baba.
Abhi ya tashi yana cewa, "Zan tafi Turkiyyah gobe da safe In Allah ya kai mu"
Baban Sulaiman kam ya kasa magana sai bin
an nasa yake da idanu, shin meke damun Sulaiman ne....a cewar Baba gani yake kamar
an nasa baya da isasshen lafiya.......Ya bi bayan Sulaiman da ido har ya
ace wa ganin sa....Ya juyo ga kallon sa zuwa ga matar sa, ya ce,"Shekarun baya kina yawan ce min mu kai Sulaiman wajan mai magani, ni kuma naki amince wa har yau, naki yadda
a na baya da lafiya sai yanzu, a gaskiya Inna Mune , Sulaiman baya da isasshen lafiya...ya kamata muyi wani abu tun muna da ran mu ko ya kika gani"
Mummy khausar kam bin bayan lan uwan ta tayi tana cewa,"Yaya na zan tura maka dubu
ari biyun ta acct
inka...maganar dogayen rigunan ka siyo min ana bukatar su wallahi"
Yayi murmushi bayan ya zauna saman wani sofa wacce take
akin hutawan sa na
angaren sa, ya gyada glasses
in dake fuskar sa, kafin ya
auko wayar sa yana kara dialing numbobin su karo na ba adadi tun jiya bayan da Anam ta kirawo sa a wajan idi, ya dawo ya kira layin amma baya shiga....hankalin shi yayi tashi makura, da ba dan kar Baba da Inna suyi wani tunani ba da yau
innan ya tafi turkiyyah.........Ya mai da kallon shi ga Kanwar sa Salima...Ya ce,"Ki tura wannan karan zan jima amma zan turo miki su ta shipping zan biya ku
in shipping
in...yayi saurin fa
a yana da
a cewa,"Kafin yanzu kifara min magiya eheenn"
Tayi murmushi na sakan uku kafin tayi shiru, fuskar ta da nuna kulawa ta matso daf da Yayan nata ta ce,"Yaya fatan dai suna lafiya?
Hawayen da yake ta son
oyewa saboda wannan al'amarin yana neman fin karfin sa, ya kasa yan da zai bullowa lamarin.....iyalan sa suna bukatar sa a kusa da shi, nan kuma ga matsalar da ta fi
aga masa hankali....ya sauke ajiyar zuciya mai karfi yayi murmushi yana cewa,"Mummy Khausar su nake ta kokarin kira, tun dare jajibari da nace musu ba zan dawo ba suka kashe waya ransu ya
ace, ranar eid kuma Anam ta kirawo ni amma ban
aga ba, Ammi kuma ta kashe wayar ta ma taki kunna wa.......Yayi shiru cen kuma ya ce,"Sister wallahi Ammi na son zuwa nigeria ni nake hana ta, Na rasa yadda zan sanar da iyayen mu.
Mummy khausar ta dafa kafa
an uwan nata ta ce, "Kar ka damu, Komai zai zo da sauki...ka shirya kaje ka duba su saboda suna matukar bukatar son ganin ka....rai na ya bani hakan.
Abhi yayi murmushi, ya ce,"Na gode Salima, ke ka
ai ne kike kwantar min da hankali idan na shiga damuwa irin hakan"
"Kamar yadda ni na fara baka shawaran ka auri Ammi saboda na hango akwai alkhairi a cikin auran ku wanda ku kanku ma baza ku gane hakan ba sai nan gaba In Sha Allah"
Abhi ya yi murmushi, yana da
a jin kaunar kanwar tashi a cikin ran shi saboda tabbas bazai ta
a mantawa ba, ita ya fara samu da shawaran, kuma ta yardar masa yayi ba tare da kowa ya sani ba...kuma ta rufa masa asiri........Suna cikin hakanne *Khausar* ta shigo ta ce,"Mummy Inna tana neman ki fa tun tuni za kiyi ma Baba farfesun kayan ciki an shigo da kayan cikin ma, kuma har masu aiki sun fara aiki ma....kuma ma.........
"Kaiiiii.....parrot, ba zaki fa
i sako
aya ba sai kin kawo kanun labarai Khausar" cewar Mummy
Abhi na ya ce,"Uhmm uhmmm Salima ki dena yiwa mai sunan Inna fa
a, bana so fa, ba kisan Lawyer bace ai dole ta iya magana sosai....am proud of my daughter" Abhi ya fa
a yana tapping bayan Khausar.
Mummy ta ya tsina baki sannan ta ce, Daddy and Daughter ai sai kuyi tayi, ni bani waje dama ai shi yake goya miki baya ki ka zama wata lawyer".
"A huce haka dai Mummyn mu" Cewar Abhi.
Khausar tayi murmushi tana kallon Abhi yana ta shirya kayan sa a akwati, ta ce,"Abhi zaka je Turkey ne?
"Yes" gobe ma In Sha Allah"
"Abhi kace za kaje dani har yau kuma baka kai ni ba"
Abhi ya ce,"Khausar kina karatun lawyer ne fa, kuma kina final year
in ki, ki bari idan kika gama da kai na zanyi ma Daddyn ki magana cen ma zaki koma da zama ai"
Khausar tayi dariya duk da bata san cewa yana da family a cen ba, amma she hope a ce Yana da family ta zauna tare da familyn sa
an acen
Tana wannan tunanin tana taya shi shirya kayan sa har da su snacks, dangin su samosa, doughnut, cin-cin da naman kaza, naman shanun dana rago kuma yau ake ta soya wa, sai an gama tukunna Inna zata sa a diba masa na sa.
Khausar yarinya ce kamar Anam dukkan su shekara
aya aka haife su sai dai Anam ta ba ma Khausar wata biyu.....duk cikin yaran Mummy khausar,
Abhi yafi ji da Khausar don shi yake
aukan duk wata
awainiyar ta na makaranta da sauran abubuwa har ta kayan sawanta da wayar da take rikewa ma shi yake siya mata, Khausar tana zaune ne a wajan Inna mune, shiyasa yake matukar kula da ita, duk wani shawarwarin ta Abhi take samu da ma tafi kusa da shi....ko mahaifin ta baya janta a jiki kamar yadda Abhi yake nuna mata kulawa.
The next day
Instanbul International Airport
Da misalin karfe 7:00am na safe jirgin nasu ya iso
asar turkey kasancewar agogon nasu ba
aya bane da na Nigeria.
Tafiya yake na likita masu natsuwa da lafiyar jiki, idanuwan sa suna kallon screen
in wayar sa, yayin da yake kokarin kiran layin
aya daga cikin su, Ammi ko Anam.....Sai dai a rashin sa'a irin tasa bai samu ko
aya daga cikin layin na su ba, har dai ya samu Taxi aka kai sa Istiklal avenue.
Yana shiga apartment
in su, ya samu Ammi zaune a sitting room tana kallo a laptop, murmushi yayi ya sauke a jiyar zuciya, duk dama Ammi bata lura da shigowan tasa ba......ya ce,'Ammi am back"
Cikin natsuwa Ammi ta juya tana kare masa kallo, daga bisani murmushi ya ziyarci kyakkyawar fuskar ta yayin da ta sanya pause a kallon da take yi sannan ta ta shi ta nufi Abhi.
Tsam haka ta rungume shi, tana mai da numfashi a hankali daga bisani kuma kuka ya kufce mata dama ta jima tana son tayi kukan, kukan ya ki zuwa sai yau za a sauke ma mamallakin hawayen wato Abhi.
Abhi ya lallashe ta ta hanyar bubbuga mata baya, daidai kunnen ta ya sassauta murya ya ce, "Yau shagwa
an ne ya tashi Ammi"
Ammi ta
an dake sa da lallausan hannun ta tana hararan sa kamar wata
ar sixteen lol.....Abhi kam dariya yayi yana kara rungume ta don ba karamin kewar su yayi ba.....sai daya je yayi wanka ya sauya kayan sa zuwa kayan shan iska na zaman gida.
Ya fito
an karamin garden
in su mai
auke da flawoyi da shukoki daban daban, ga tsuntsaye suna ta shawagi a cikin akurkin su, sai wani dutse wanda yake tamkar ginin block an kera shi yana
ulo da ruwa wanda ruwan yana fitar da sauti mai da
in sauraro da cooling mind da sanya nisha
Ammi sai da ta gama jera masa duk abin da suka dafa a gidan sannan ta zauna a gefen sa tana masa sannu da hanya, yana amsawa yana dube dube a gidan don har yanzu bai ga tauraruwar zuciyar tasa ba gaba
aya hankalin sa ma ya fara fita daga jikin sa tun bayan da ya zauna a wajan ya jima bai yi tozali da mamallakiyar zuciyar shi ba, sai hankalin sgi ya fara tashi.
Tsahon dakika goma tun yana cin abinci yana kawaici, har ta kai ma ya ajiye bowl
in fruit salad yana yi ma Ammi magana.
"I wanna see her"
Ammi tayi murmushi sannan ta ce,"Tana inda kuka saba zuwa duk sallah.......ganin baka zo ba shiyasa ta tafi, nayi kokarin hana ta tafiya amma taki hanuwa"
Abhi ya ce,"What??? ya tashi da sauri ya shiga ciki, jim ka
an ya fito.....har ya sauya kayan jikin sa, ya fito yana cewa" Yi maza muje mu
auko ta, ba zan iya hakura ta kwana a wajan nan ita ka
ai ba.....duniya yanzu ba yadda" cewar Abhi yana da
a rike hannun Ammi suna niyar barin compound
in apartment
Topkapi palace museum
Zaune take a garden
in palace
in, bayan ta gama hawa Horses
abi'ar ta ce wasa da doki, ita
ai ba
ar sarauta ba amma sai son Donkey.
Hutawa take yi tana latsa wayar ta, yayinda samarin wajan ma duk hankalin su na kanta ko wa yana da niyar yi mata magana amma suna tsoron tunkarar ta kasancewar ta mutum mai kwarjini, karsashin ta ba zai bari har ka zauna kusa da ita a matsayin ka na namiji kuma ja nuna mata cewa kana son ta ba......
ANAM
Muryar Abhi ya kirawo ni da sauri na
aga kai ina kare musu kallo shi da Ammi.....Na saki dariyar murna, kafin na ce," Yanzu da Abhi ya zo ai kin biyo sa kun zo tare" na fa
a ina tsokanar Ammi.
Abhi ya ce,"Alhamdulillah ki bar wani pretending Anam kawai ki zo kimin hug
in da kika saba ko hankali na zai kwanta"
Before ya karasa magana ma tuni na rungume shi tsam shi da Ammi ina mishi sannu da dawowa Abhi na...ya manna min peg a forehead
ina ya ce,"Kina lafiya Anam?
Na kalli Abhi da kyau na ce,"off-cause i am"
Mun jima muna ta
aukan hotuna zafafa, kafin muka ci abincin dana taho da shi da yamma muka kama hanyar Istiklal.
Alkalamin Diela
Wannan book
in free book ne bana ku
i bane.
Hello guys!
Mun
auko doguwar tafiya fa, To ya meya hwaru?
Ya kuka ji salon labari mai tafiya da zamani, fatan dai ya fara nisha
antar daku duk dama haryanzu bamu yi nisa ba, amma muna ka In Shaa Allahu.