Sashe 19
Al'adarmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Duk da zaman da yayi a arewa cikin hausawa da musulmai hakan bai sa shi ya musulunta ba, moreover kuma sai yayi amfani da wannan damar ya janyo Hamdalat cikin addinin su kuma ta shiga, an
aura musu aure iyayen ta basu san cewa ta fita daga musulunci ba.....a haka kuma Allah ya azurta tasu da kyakkyawan yaro
a na miji, suka raine shi bisa addinin christain wanda daga baya Gaddafi ya koma ga mahaliccin sa batareda ya kar
i shahadar musulunci ba.
Tafiya tayi tafiya sai Hamdalat ta dawo cikin musulunci, tayi iya bakin kokarin ta wajan ganin Deen ya musulunta shima amma yaki amin ta da hakan sam....kasancewar sa mutum mai ra'ayi da taurin kai.
Na gaji da jin labarin hakan yasa na tashi na
auro alwala nazo na gabatar da salloli na alokacin karfe shidda saura duk bakin sun tafi, Mummy khausar ma ta tafi sai ni da Khausar da kuma Ammi.
Na kwanta saman kafafuwan Ammi na, ina jin kuna a cikin rai na, wallahi bana son a rinka takura ma mutum amma su tun da muka zo suke ta takura mana, saboda sunga babu yanda muka iya.
Tunani ya karkata zuwa ga bandir
in ku
en da aka a jiye min a bench
in, na rasa wani bawan Allah ne zai kawo mun ku
en Turkey, "to ko dai Abhi na yana raye ne?
"
Ban san tambayar karshen ta fito fili ba.....Khausar tace,"Abhi kuma meyasa kikace ko yana raye?
Na girgiza kai ina da
a gyara kwanciya ta, kumshe idanuwa na na sake yi yayin da kokon zuciya ta ta kai sako zuwa ga kwakwalwar kai na akan mutumin da idanuwa na suka shagala wajan kallon nitsastsiyar kyaun sura da Allah ya bashi....Har naji zuciya ta na fatan Allah yasa gobe ma na ganshi na taimaka masa saboda tun da nake ban ta
a jin namiji mai zakin murya irin saba, apart from my father" ina ta tunani, su Khausar da Ammi suna ta hiran Zaria....har bacci barawo ya sace ni....Ban tashi ba sai 10pm lokacin Khausar ta koma sashin su...tashi nayi na gabatar da salloli na ina istigfari dana makara sallah...nayi addu'o'i na dana saba sannan na tashi na shiga mini kitchen
in mu na
ebo cupcakes da Nutzy Chocolate na zauna ina ci ina korawa da Kunun aya mai da
i da gar
i kamar madara, wanda Ammi tayi tun da safe....Ammi nata kallo a laptop na kare mata kallo....wato Ammi irin matan nan ne wanda basa son hayaniya ko rigima, ko da tana da damuwa ba kasafai ta cika magana ba, shiyasa nake matukar tausaya mata, nima kuma nake hakura da nawa bukatar don kwantar mata da hankali......Ta shi nayi na koma na kwanta saboda dama baccin yana ido na bai sake ni ba.
Washe gari
Da wuri na tashi na shirya saboda akwai masu event kasancewar ranar Alhamis ne, na shirya tsab cikin shigan atampha duk dama yau itace ranar farko dana fara sanya kayan hausawa wato atampha, Khausar naba ma
inki ta tafi da shi Zaria akai
jiya kuma
ta dawo mun dashi.
Doguwar riga ce fitted an bu
e kasan sosai, kuma
inkin ya zauna a jiki na tamkar dai bani ba, na saba yafa kananun gyale sai gani yau da babban kashkah veil.
Ammi tace,"Kinyi kyau Anam"
Nayi murmushi ina cewa,"Na gode Ammi, ni zan tafi idan naje zanci abinci a cen"
Ammi ta ce,"Make sure"
"I will Ammi" na fa
a ina fita waje, ban samu kowa a barandar ajiye motocin ba, kai tsaye na kunna motar da Ammi ta siya ina kokarin shiga naji ana cewa,"Ga keys
in sabon motar da mijin ki ya kawo miki"
What, what did i just hear, zuciyata ke magana ita ka
ai nan take na juya don idanuwa na suyi tozali da mai magana, ba wata bace Inna Mune ce tana mika min keys tare da nuna min motar.
Na bi hannayen ta da suke kokarin nuna min motar, Vibe ce sabuwa dal fara kal sai kyalli takeyi....amma wannan ba damuwa na bace don ni ku
in su ba zai ta
a tsole mun idanu ba, na daure na ce mata,"Kiyi hakuri Inna Mune amma ba zan yi anfani da kayan mutumin da bana so kuma bana kaunar sa ba....infact n fa
a muku kar ma ku fara kuskuren yimin auran dole"
Inna Mune ta wangale baki abu ya bata mamaki, ta ce,"Au dama rashin kunyar taki har takai haka, ana fa
a ban yadda ba ashe dai da gaske ne"
ta fa
amun ni kuma na zumbure baki ina juya fuska ta gefe.
Ta cigaba da cewa,"To wallahi ko uban ki Sulaiman bai isa ina fa
a yana fa
a ba, kiji min shashanci, ko kina so ko ba kya so shi zaki aura saboda shima
an dangi ne jini na ne kinga kuwa dole ki aure shi"....Ta wurga min keys
in tayi gaba abin ta.
Bin ta nayi da idanu, a zuciya ta kuma nace
ar tsohuwa da rigimar da tafi nata.... lallai wannan mata rigimammiya ce...
aukan Car keys
in nayi sai dai ban hau motar ba, motar Ammi na hau na fita abu na.
Ina zaune saman bench
ina aka min sallama, na
aga kai naga mutumin jiya ne, sanye da wata sutura duk ta tsufa ta ko
e abin tausayi amma kuma kyawun fuskar sa da kyaun surar jikin da Allah ya bashi yafi komai bayyana a idanuwan masu kallon sa.....Saurin sauke idanuwa na nayi ina mai da kai ga abin da nakeyi, ya sake knocking bench
ina.
Ba tareda na
ago kai ba nace,"How may i help you please?
Zazzakar muryar sa mai da
in sauraro ya ce,"Don Allah ki taimaka min da abinci yunwa nake ji"
Duk da bana jin hausa sosai amma na gane abin da yake nufi kasancewar yayi demonstrating da hannun sa.......amma ban tsaya tambayar shi ba sai na tashi na nufi kitchen
in mu in da ake ta hada hadan abincin taron da za ayi anjima....na samu take away
aya na fito na mika masa sannan na shiga office
ina na zauna.
Daga wajan ina kallon shi ta karamin glass
in office
in nawa, yana ci yana korawa da ruwa, sai ya bani tausayi na tashi na bu
e babban freezer na
auko masa chapman na kai masa.....
"Na gode Allah ya saka da alkhairi"....ya fa
a yana cigaba da cin abincin sa.
Murmushi nayi na koma bench
ina na zauna na cigaba da aiki na, ina yi ina kallon wajan da yake zaune...har ya gama ya tashi ya fita ko magana bai min ba.....nima kuma ban ce masa komai ba.......Da yamma mun gama decorating hall
in mun gama shirya komai, an fara ciki taro ya fara yawa na dawo office
ina
aukan mice kawai na sake cin karo da wani ban
in ku
in Turkey guda biyu exactly irin na jiya.
Tsoro da fargaba suka hanani
aukan na yau, shin ko dai Abhi na yana kusa ne, to amma in da Abhi na garin nan me zai hanashi zuwa Estate
in mu......to ko dai dama babu abin da ya same shi kawai hakan plan ne" zuciya ta babu sake sake da bata kawo wa......na koma wajan taron, da kyar dai na daure na musu mc sannan muka karasa zuwa magrib kowa ya wase na tuka mota ta na koma gida....duk abin da ke faduwa ban sanar wa Ammi ba saboda kada hankalin ta ya tashi am not ready for that.....shiyasa nayi shiru da baki na, na kuma a jiye ku
in da takardar na musu kyakkyawan
oyo.
2days later
Anyi hakan da kwana biyu Grandpa ya fara rashin lafiya sosai har
takai ga an kwantar da shi a general hospital katsina...wanda jinyar nasa ba karamin mamaki ya baiwa kowa ba saboda lokaci guda jinyar ta taso kuma dai shi ba mutum mai yawan ciwo bane a cewar
an gidan.
Fadila Ibrahim
Vote,Comment and Share
Readers shin meke damun Inna Mune ne, yakamata halayen su kasance haka kuwa, a matsayin ta na kaka ga Anam???????
AL'ADARMU
Page 14
Fadila Ibrahim
Rashin lafiyar Grandpa tayi tsanani wanda aka
auke shi daga General hospital Katsina aka kai shi babban asibitin dake garin Abuja.
A bangaren Aiman, ya gama duk wani abin da Abhi ya sanya sa yayi, a kallah dai tsahon sati guda ya
auka yana bawa Anam sakon Abhi tare da sakon zuciyar sa sai dai yaga alamar Anam bata ta
a karanta sako ko
aya ba, jin silent
in ta yayi matukar yawa, sai ya fara shirye shiryen komawa Abuja saboda akwai case
in da ake ta kiran sa a kai, bugu da kari ga kuma case
in Likitoci da suke kai.....Ya shirya tsab ya koma Abuja ranar asabar.
A satin da aka kai Grandpa hospital, a satin muma muka je,Inna Mune, Mummy khausar, Ammi, Ni da Khausar da sauran yaran Mummy Khausar a babban jeep
in gidan gaba
aya....na samu damar ganawa da sauran
an uwa na, munyi wasa da su tamkar ciki
aya muka fito, a hanyar mu ta zuwa Abuja.
Mun isa ba da jimawa ba, muka sauka a wani matsakaicin gidan Grandpa wanda ya kasance gidan hutun sa idan yazo siyasa a garin Abuja.....Bayan duk mun huta muna
aki ni da su Khausar...Khausar ta ce,"Anam zan so muyi yawo a garin Abuja kafin mu koma jibi"
Nayi murmushi nace,"A bincikena na gano Abuja ita ce City a cikin jahohin dake Nigeria, kuma Nigeria tana matukar ji da ita sosai haka zalika ita ce gari wanda babu hayaniya, masu ku
in Nigeria ba kowa ba, suna zuwa domin shakatawa da hutawa.....a karamin bayanina na karashe maganar ina kallon Khausar
Khausar tace,"Yes bakiyi karya ba, amma akwai garuruwa da dama da suka tara manya manyan masu ku
i ba Abuja ka
ai bace, Abuja tayi suna ne kawai saboda ita ce FCT, a cewar Khausar.